← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 187

Sashe 92

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiga tayi suna murnar ganinta, ta gaida Ummy dake zaune, Ikram cike da zumu
i tace "Oh ashe jiya bakida lafiya munje dubaki Yaya ya koromu."
Kallanta tai tace "Ni?"
"Ba jiya munje ba Ya Araab ya...."
Kallan da Ummy ta mata ne yasata yin shiru, nan Mun
o ta tuno abinda ya faru jiya, cike da san basar da zancen tace "Ummy naga waya na gode sosai Allah har bansan me zance ba?"
"Waya?" Au Ikram da Ilham har suna ha
a baki,
Ummy ta girgiza kai cike da murmushin farin cikin daya kasa
oyuwa take kallanta.

Ilham tace "Ummy yanzu shine kika saiwa Mun
o waya ita ka
ai mufa?"
"Itama mijinta ne yasai mata ya bige da
aurawa Ummy."
Baki suka saki har ita Mun
on suna mamaki, Ya Araab
in dayace bai yarda aba yar makarantar secondary waya ba?

Akwai sanda Farouk yai rawar kai ya sai musu kwacewa yayi ya bada ita kyauta shine yau har yasaiwa Mun
Ikram ta dake ta amshi jakar ganin Iphone 14 har pro max ta kalli Ummy tace "Ummy nikam Yaya yasan wanda ya siyo kuwa?"
Ilham tace "Wai da gaske ni sam na kasa gasgatawa."
Ummy tace
Ku dai bakin ku baya shiru, shi da matar sa ko iphone 20 ce ma ina ruwan ka
(Mu kanmu mun kasa gasgatawa
***********
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
o bata jima
angaren Ummy ba, bayan su Ikram sun mata settings na wayarta ta koma
angaren su.

Tun a bakin kofa take ajiyar zuciya tana sake daidaita kanta, a hankali ta shiga, ganin baya falan yasa ta wuce kitchen, ya riga yaci abinci, to me zan kai mishi na godiya?

Fuskarta ta shafa, ta bu
e fridge, ganin lime
insa yasa ta
auka tana cewa
Bari na kaima abinda yafi so cikin dabara yanda zan mai godiya.
akinshi ta nufa yana zaune yana duba wani design yana san gano meya kamata ya cire dan ya kara kawata zanen.

Jin alamun shigowarta yasa ya amsa sallanarta ba tare da ya kalleta ba, dan ya kula dole ya fara ha
e mata rai dan bazai lamunci rainin nan ba.

Gabansa ta tako ta ajiye robar lime
in, da kallo yabi robar sannan ya kalleta, wayar ta
aga mai tana murmushi tace
Ashe kaine ka siya.

Kallan robar ya sakeyi kawai yaji ya kasa magana, tana wani sanyayen murmushi tace
Nagode, bansan da wani baki zanyi godiya ba, sai dai Allah ya biya ka.

Gyaran murya yai yace
Saboda karatunki na sai miki so ki maida hankali sosai dan na fa
a miki banasan naga F ko D.

Insha Allahu Yaya, nagode sosai.

Bai kulata ba yana san gane dalilin dayasa ta bashi lime, wato karya kara kusantarta kenan take nufi ko take sanar dashi?
akinta ta shiga ta watsa ruwa, ta sake zama cikin ruwan dumij jefi-jefi tana murmushin wayarta wai Ya Araab ne ta sai mata, can kuma tace
Ko saboda abinda yamin ne ya ke san ban hakuri?

Ta girgiza kai taba murmushi tace
Tab ai ba dai Ya Araab ba.

Nan ta
ara jin da
in ruwan da karfin jikin ta, ta fito ta tsaya gaban sink a madubi tana goge jelar gashin ta da ruwa ya taba.

Araab bayan ya kammala aikin da yake a system agogo ya kalla tara saura da minti goma, hannun yasa ya ture robar lime
in ya mi
e cikin wani yanayi ya kamata ace ta shigo kwanciya
Ko ta daina kwana
aki
aya da kai ne?" Yayi zancen zuci yana jin ransa ba da
i, bai san meyasa take fushi dashi ba har da son kaurace masa abunda ya kamata ace tuni ya dade da amsar ha
in sa sai dai duba ta masa kankanta yasa bai aiwatar ba, wayar batasa ta huce ba kenan?

Sai yanzu ya tabbatar da dalilinta kenan na kawo mishi lime wato ya cigaba dasha kenan ko?

Hannu yakai ya
au lime
in ya zubar a sink
in toilet sannan ya fito yana kwafa.

Tsintar kansa yayi da tashi ya fito zuwa
akin ta, man hulba wanda a classes na Najah ta koya musu su rika shafawa a kirji yana gyara nono, har ta basu kowa kyautar kwalba
aya, shi Mun
o ta bu
e ta zuba a hannu zugin da suke mata yasa tayi tunanin shafawa ko zai sa su daina, tana cikin shafawa Araab ya shigo ba ta
akin hakan yasa ya duba toilet, sam bata ji shigowar sa ba, hankalinta na kan abunda take, ido ya zuba mata towel din ta
aura sa iya
ugu, tana murza man hulba kan dukiyar fulanin ta, Araab a take yaji yanayin sa na canzawa, yana jin tamkar yaje ya rungumeta, idonsa ya dan lumshe kana ya bu
e ya taku a hankali zuwa gaban madubi, ta baya taji ya sa hannunsa ya kar
i kwalbar dake hannunta wanda tsayuwarsa daf da ita ta baya yasa abun sa ya mazaunan ta, a razane ta juyo Araab ta gani, iya karfinta tasa ta janye jikinta taja towel
in sama tana rufe kirjinta, mamaki ne ya kamashi me yarinyar nan take nufi, sannan shi mema ya kaishi nufarta haka?

Sai dai ba wannan bane damuwarshi takaicinshi yanda ta kankame towel
in wato ga ma ye, wani mugun kallo ya mata, dole ya nuna mata bayasan raini.

Mika mata kwalbar yai yace
I thought cewa kikai na taimaka miki.

Kallansa tai tace
Ni?

Yaushe nai magana?

Yaushe ma nasan ka shigo.

Wani kallo ya mata ganin haryanzu hannunta nakai yace
Ki duba kuga lokacin hannunki saitin ina yake?

Ikon Allah!

Abinda zuciyarta ta fa
a kenan itakam abunda ya faru da irin azabar da tasha jiya ya dawo mata wani karfi taji yazo mata ta janye jikinta da karfi, Araab da yanayin sa gaba
aya ya sauya tabbas yanzu ya tabbatar raini ya gama shiga tsakanin su, Mun
o kallon sa tayi mamakin sa na kamata dama haka yake?

Sai dai sanin ba sonta yake ba sha
awa ce yasa ba zata iya barin sa ba, hakan yasa ta dake cikin wani yanayi tace
Ni dai gaskiya a
Jin kalamanta yai kamar dirar mikiya, cike da dakewa ya kalleta yace
a me?

Tace
Koma meye.

Good!

Haka nakeso ki zama confident akan abinda ya shafeki sannan ni zuwa nai dama na miki warning nazo akan karatunki, karki ganki da waya ki tsaya shirme, sannan Ummy tayi waya akan karki sake kwana ke ka
ai, in kinsan bazaki iya bin umarninta ba sai ki je ki sanar da ita.

Yai maganar cikin fa
a, bai jira komai ba ya fita
akin, Mun
o bayansa tabi da kallo tace
Komai ya
ata masa rai kuma oho, mutum sai fushi." Ta
auki jakarta ta fiddo littafi tana duba wani assignment da aka basu dan satin sama zasu fara zana jarabawar SSCE, ga hadda da zata bada gobe
Araab duka fridge ya duba bashi da sauran lime, wani takaici ya kamasa gashi da maganin matsalar sa amma bashi da halin yi, haushi ya sake cika shi, meyasa ta kawo mishi wani dazu?

Ai da sai ta fa
a mai shine karshe, ya shiga bandaki ya sakar ma kansa ruwan shower yana yi yana fusgar da iskar baki, kusan minti ashirin yana haka kana ya fito, ya saka pyjamas dinsa ya kwantar ruf da ciki yana ambaton Allah da sunan ya kawo masa saukin abunda yake ji, Mun
o sai da ta kammala assignment sannan tazo dakin Araab shima tasawa ranta saboda Ummy zata rika kwana dakin, can karshen gado ta kwanta ta sak throw pillows tsakaninsu bata son ma cikin bacci ya gangaro ya rungumeta, Araab dukkan abunda take yana ji siririn tsaki yaja na takaici
ko dan haka ba zai ta
a ta shi ne take wani sakawa pillow." Yayi zancen zuci tare da yin kwafa, zanga wanda zai sake nemanki ko sha
awa zata min illa akanki.

Abinda ya fa
a kenan a ranshi.
**********************
Raheena ce tayi wata mi
a kan gadon hotel, Shugabana makarantarsu Mallam Dalhatu dake gefenta ya dubeta yace
Kin sha bacci." Murmushi tayi tace
Ba dole ba ai nasha murza ne sau uku fah kana yi a jere."
Wata dariya ya bushe da ita yana kai hannun sa kan kirjinta da ya bankaro saboda mikar da tayi yace
Kece akwai zuma."
Ya lashi baki, Raheena dan
janye jikinta tayi tace
Bara nayi fitsari." Ta tashi ta shige ban
aki ba fitsarin zatayi ba ta gaji ne da irin murzar da yake mata gashi karfaffan namiji ko gajiya baya yi, ita sabon saurayin da tayi jiya ma take so taje su ha
u bata so ya karasa
arar mata da
arfinta bata je gun wancan ba kuma taga alamar yana da bugun Abuja, Mallam Dalhatu ya sake bajewa kan gado yana jiran ta fito ya sake yin wani round kafin safe.
Chapter 92 · 0% Book details