← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 182 OF 187

Sashe 182

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sun
an ta
a hira, matar Jabiru har fura ta dama musu suka sha, Araab ya basu ku
i mai yawa yace kuma daga yau ya
auke
awainiyar makarantar duka yaran, kuma zai bu
e wa Jabiru shago ya kama sana
a, Jabiru hadda k
wallar murna yana ta godiya, kowa yaji da
in abunda Araab yai musamman Haneefa, Haka suka taho kowa zuciyarsa wasai, Ammi da Haneefa kowannensu yana jin damuwarsa ta kau, a mota suna tafe ana hira har suka shigo kano
*******
Meenal ta tashi da matsanancin na
uda, Mumy da Alhaji Hussain hankali tashe suka kaita asibiti, bata jima ba ta santalo
ar ta mace kyakkyawa, Mumy ta kira Bilal ta sanar dashi ya taho asibitin cike da murna
Ya rungume jaririyar yana jin
aunarta da na Meenal, lallai shiriyar ubangiji rahama gashi yanzu rayuwarsa ta daidaita wai shine da yarinya, Salame ma an sanar da ita haihuwar Allah ya raya kawai tace batai wani zumu
i ba, Jauro kuwa yayi murna sosai yana jin da
in yadda Allah ya shirya masa da yaransa, dan Raheena ma yau kwana uku kenan tana gidan Malam Dalhatu baya son tonuwar asirinsa shiyasa ya kawo sadaki da wuri aka
au ra aure, Jauro yai mata kayan
aki daidai
arfin sa aka kaita, bayan an sallame su daga asibiti, Mumy da kanta ta
ira ta sanar da Ummy, tai addu
ar Allah ya raya tace sai sunzo.
**************
Araab tunda suka iso yaja Mun
angarensu, tana zaune bakin gado taja nunfashi gajiya take ji sosai, ya kalleta yace
Ya dai?

Marairaicewa tai tace
Gajiya nake ji." Hannunsa ya kai kan mararta yace
Babyna shima bai samu hutu ba this days, amma daga yau In Shaa Allah zai fara hutawa." Mun
o murmushi ta masa yace
Muje na miki wanka.

Tana bu
atar hakan
an bata jin
arfin jikinta, Araab shi ya cire mata kaya wanda ganin dukiyar fulaninta yasa yaji ya kasa controling kansa, ya fara shafa su, ya kai bakinsa kan wuyanta yai mata sumba, a kunne ya rad
a mata
kina da
arfin chajin battery
ina?

Kai ta
aga masa dan itama sai taji bu
atar hakan, cak ya
aga ta ya
au ra ta kan gado, ya tafiyar da ita a hankali, dukkansu sun samu natsuwa tare da jin k
aunar juna na gudana a zukatansu kana suka tashi sukai wankan tsarki.
********************
Bayan Sati d
amura sun daidaita, komai ya cigaba da gudana a family, Meenal anyi suna yarinya taci suna Khadija, Mun
o dasu Ummy duka sunje sunan, wata irin shakuwa ta uwa da
a ke shiga tsakanin Mun
o da Ammi, wacce anan gidan take zama Ummy ta bu
aci haka wai bata so tai nisa da ita, Itama tana buk
atar
anwar tata kusa da ita hakan yasa bata musa ba, suna zaman lafiya dukkansu, Mun
o intaga yanda Ammi ke ji da ita harsai ta rasa bakin magana, da kanta take shiga kitchen ta mata abinci ta bada a kai mata, haka zata jata shopping na kayan yara, tana jin kamar kulawar da bata ba Mun
o a baya ba ya kamata ta bata yanzu, sai dai wani sa
in sai taji ba da
i in suka fiya ke
encewa hakan kesa sai su fita da Haneefa, inka gansu su uku abin sha
awa suna tafe Mun
o da Haneefa na zolayar juna.

Farouq da Haneefa, dasu Ikram an saka bikinsu watanni uku masu zuwa, Araab da Mundo kuwa soyaya kamar zasu cinye juna, kuma ta cigaba da zuwa makaranta tare suke zuwa da Haneefa su dawo
Alhaji Ja
afar zaman cell ba wasa ba duk ya canza kamanni ya rame, bak
in cikin duniya ya taru ya masa yawa masa yana jiran hukuncin kotu,
Hajiya Zinnira da Hajiya Suwaiba fa
ar tashin hankalin da suke ciki ba
a magana, ko fita basu isa suyi ba saboda tsegumin mutane, ga masu zuwa gida yi musu jaje wasu ma magana suke yada musu, dole kowacce ta koma zaman
aki idan ba
i sunzo su
i fita, dan tuni ma
aikatan gidan kowa ya watse sunji tsoron kada a kama hadda su, lokaci
ay gidan ALHAJI JA
AFAR ya tarwatse, Uwaliya ma tuni ta gudu garinsu dan tafi kowa tashin hankal
Rayuwa abar tsoro ce
****************
Salame na zaune falo ta ha
afa kwanon naman kaza a gabanta tana ci tana
e-wa
e, halinta na nan ta
i canzawa, Jauro ya gaji kawai ya zuba mata ido, Sallama taji ana yi, taja mayafinta dake gefe tace
Su waye?

"Masu fenti ne mai gidan ya aiko mu za
"Toh ko turo
ofar bu
e take." Ta fa
a cike da murna tace
Gyaran gida za
ai mana kenan, ashe nima kwana nan zan fito gari, tunda an
i biyamin umara a
alla na huce da gida mai kyau.

Tai dariya tana
ara gyara zama, Sallamar Jauro taji ta amsa ba sannu da zuwa tace
Ashe gyaran gida za
a mana?" Yace
Yana zama, Tace
Ahh kai mungode!

Abincinka yana kitchen idan zaka ci ka zubo ni banjin tashi.
oshi.

Ya fa
a cikin takaicin yadda sama shi har yanzu baya samun kulawar mata,
To ai shikenan ma sai naba masu fentin nan.

Tai maganar hankali kwance, Jauro ransa yaji ya
aci yasa hannu aljihu yana fiddo wata envelope ya mi
a mata, tasa hannu ta amsa tana washe baki tace
Yau kuma kyautar ku
i aka mun, kaii nagode sosai.

Ta bu
e sai da ga mamakinta invitation card ne, ta fiddo tana karanta sunan Jauro ne da wata na
aurin aure, hararata ta zabga masa tace
Aure kenan zakai, to bismillah nasan kowacce zata aure ka wata ballagazar ce
auyen dan ba macen da zata aureka a haka, ko dan ganin ka fara samun
an cin shine zakai aure, muna nan zata zo taga ba wata tsiyar ce da kai ba tayi gaba." Tai tsaki tana jefa masa katin tayi ciki kamar zata tashi sama, Jauro kai kawai ya girgiza ya fita gun masu fentin dama su yazo gani
Hmmm wa Jauro zai aura???

Gamu gani dai
AYUSHER MUHD
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Tara ga watan biyar shekara ta dubu biyu da ashirin da uku (09/5/2023) Yau ne za
ai zaman
arshe na shari
ar Alhaji Ja
afar, Araab cikin hanzari yake shiri zai fita, Mun
o da tayo masa rakiya falo ta kalle shi a marairaice tace
Ba zakayi breakfast bane ko ka
Agogon dake
aure tsintsiyar hannunsa ya kalla yace
Babu time, kinsan yau ne za
a yankewa azzalumin can hukunci ina so ai komai a gabana naga idanun sa yau da
arshen sa yazo.

Kallonsa Mun
o tai tace
To Allah ya tsare mun kai ya dawo da kai lafiya.

Yace
Amin maman babyna." Ya sumbaceta a goshi, Itama ta masa a kumatu kana ya fita, zama tai kan kujera tana
an hutawa, kafin ta mi
e ta shiga gun Ammi, wacce
akin da Danejo tai zama anan take, kayanta Haneefa tare dasu Ikram sukaje suka
auko, da safe
inta
in da take ajiyewar takardun filayen wanda yake mallakin Mun
o, kayan
aki kuwa tace bata bu
atarsu dan Alhaji Ja
afar ne yai mata.

Ganin ba kowa a falon ta wuce gun Ammi, tare da Haneefa ta same su suna hira, Mun
o da sakin fuska tana jin farin ciki na ratsa ta na tana da uwa a doron
asa ta gaishe da Ammi, cike da jin da
i ta amsa tana kallonta da murmushi tace
Yanzu nake cewa Haneefa yau baku da lecture ne yau?" Mun
o tace
Sai
arfe hu
Ammi tace
Allah ya bada sa
a ya nuna mana kun zama cikakkun lauyoyi.

Suka ce
Amin
Mun
o kwanciya tai kan cinyar Ammi, shekarun baya da bata samu damar hakan ba yanzu take son fanshewa, Haneefa cikin zolaya tace
Ni dai kar ki karya mun
afar Ammi na." Mun
o tai dariya tace
Nima
anawa nake, ke da Haneef duk kun ta
anawa.

Haneefa da Ammi suka sa dariya, Ummy dasu Ilham ne suka shigo
akin, nan suka zauna gaba
aya ana hira da dariya, har ana sako zancen shirye shiryen bikinsu, Ammi tace
Amaren dai duka namu ne, angwayen ne dai
aya namu.

Ummy tace
Shiyasa nake tunanin yadda zamuyi tsarin abun." Nan suka shiga tattaunawa Ikram da Ilham basu saka baki ba wai su kunya.
*******************
Bakin kotun cike take da jama
a musamman yan jarida kala-kala da masu aikin radio da Tv, kowa yana so ya
au ki rahoto akan babban mutum kamar Alhaji Ja
afar, hannayensa ne ri
e da handcuff aka fito dashi daga bayan canter mota, duk ya canza kamanni ga wani irin warin datti dake fita jikinsa na rashin wanka da samun kulawa, kansa ya sunkuyar
asa yana jin mugun muzanta da
anta a tare dashi, ko a mafarki bai zata zai riski kansa a wannan yanayi ba, wai duk power da yake da ita a
asar nan shine yau ya zama ba komai ba kuma ba kowa ba, ya zama
antaccen mutum, masu aikin jarida da Tv suka yo kansa ana
auka hoto tare da jefanshi da tambayoyi kala-kala, sai da
an sanda suka dakatar dasu, Araab ne ya fito daga cikin motar sa, Alhaji Ja
afar yana hango sa yai saurin kawar da kai, yau shi
aramin yaro kamar Araab yai breaking haka, lallai ance
an hakin da ka raina shi ke tsole maka ido, Araab hannunsa ya zura cikin aljihu ya taho daidai saitin Alhaji Ja
afar yace
Yalla
ai ina tunkahon duniyar?

Alhaji Jafaar ya sake kauda kai cikin
una rai,
Nazo yau dan naga
arshenka naji wane hukunci kotu zata yanke maka." Arab yai maganar yana sake kallanshi.

Alhaji Ja
afar wani mugun kallo yake ma Araab yana huci, wani shu
umin murmushi Arab yamai yana takawa zuwa cikin kotun,
an sanda suka taso Alhaji Ja
afar ciki.

Bayan kowa ya zauna Alkali ya shigo ya soma jawabi, aka sake gabatar da dukkan shaidu, yai gyaran murya yace
Wanda ake zargi wato Alhajia Jaafar kanada abincewa?

Cike da takaici yace
Ni ban yadda dakomai ba, ha salima sharrinne da kage wanda wancan kara mutuncin yai min.
Chapter 182 · 0% Book details