← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 143 OF 187

Sashe 143

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nuratu kasa magana tayi sai hawaye dake zirya kan kumatun ta na ba
in ciki da nadamar
auracewa Hassan
in da tayi da irin wulak
ancin da ta ri
a masa, zuciyarta ta azabtu da son Hassan tun ganinsa da tayi na farko, Hassan a lokacin da yake yawon zuwa kudu yana direban babban mota, watarana ya yada zango a wani k
auye dan hutawa, Nuratu tazo
auyen gaisuwa wanda maman
awar ta ta rasu, abun ku da sharrin
arfe motar ta lalace, direban yayi ya tada ya kasa, Yazo neman taimakon Hassan wanda ke kwance
ashin wata bishiya yayi parking babbar motar sa, tare da abokin tafiyar sa, Hasaan yazo ya duba motar kasancewar sa tsohon direba tun yana da
aramar mota har ya da wo babba yasa cikin ikon Allah yana dudduba motar ta tashi, Nuratu tunda ta
au ra idonta a kansa taji kawai ya mata, gashi cikin talauci da wahala amma kyansu bai
uya, a take tasa direbanta ya k
arbi number sa kan cewar ko da sun kama hanya wata matsala ta samu zasu kira ko zai iya fa
a ma direban yadda zai yi, da haka suka tafi, Nuratu suna isa cikin gari, ta amshi nunber gun direbanta, ba dogon nazari ko jan aji ta kira Hassan, yayi mamaki matu
a na ganin kiranta, daga ranar ta som
arin jan hankalinsa tun baya biye mata har ya fara daga haka taci galaba yazo gidanta dama Minna zai kawo kaya, ya tsaya
auyen hutawa, a sannu sannu Hassan ya fa
a sonta ganin yadda take masa hidima sosai ta ku
i ga soyayya da kulawar da take masa, da haka ta janye ra
ayinsa tas har ya amincewa aurenta, limamin unguwarsu ya masa waliyyi ita kuma yayan mahaifinta, daga nan suka soma rayuwa wannan kenan
Nuratu kuka take sosai, Yussy ma haka, Na
ima ta rasa wa zata lallasa cikin su, hakan yasa kawai ta mi
e ta bar musu
akin, kowacce na nata kukan ba
in ciki da soyayyaya
Uba da
a sun gara kan Uwa da
***********************
Araab da
yar ya bar Mun
o taje gun Danejo bayan ta masa kukan shagwa
a wanda ya narkar masa da zuciya, yace taje amma kar ta da
e yana buk
atar ta kusa dashi, ta fito
angaren nasu da mamakin Yaya Araab wai yau shi ke fa
in yana sonta kusa dashi bayan a da yadda yake nuna baya son ma tazo kusa dashi, har da mata gun tsayuwa idan tazo gidan, dariya tai tuna ranar da Meenal ta kawo masa abunci, tana tsaye gun da yace ta ri
a tsayuwa ya mi
o mata, wata dariyar ta saki tuna reactions na Meenal a lokacin,
Ashe dai da rabon nice zan auri Yaya Araab, da tuni tamun
walale, ko ma tana ina sam yanzu ta daina kiran sa." Da zancen zuci kala-kala ta shiga
angaren Ummy, mai aiki ta gani tana tattara kwanukan kan dining table ta tambayeta ina Danejo ta sauka, ta nuna mata
akin
asa, Mun
o ta shiga.

Kwance ta samu Danejo kan gado tana hutawa, tai sallama Danejo ta amsa tana bin Mun
o da kallo fuskarta cike da far
a, itama far
ar ce kan fuskarta tace
Yau gani na Danejo ta." Danejo tai dariya,
Kwalin kanta ta kunce, kwantaccen gashin kanta mai santsi da yasha gyara ya bayyana, Tace
Kitso zaki mun irin wanda kike mun a ruga." Danejo tai murmushi tana tuna irin rayuwar da sukai a ruga da da
i da akasin haka tace
To kwanto nan kan cinyata nai miki kamar yadda kike kwanciya a da."
ah yanzu ai na
ara nauyi kuma kema
afafun ki yanzu babu
wari?"
"A haka nake yawo ko
ina kuma ba." Sukai dariya, Danejo kitson fulani tai ma Mun
o wanda yai kyau sossi a kanta, bayan sun gama suka sake shan hirar bayan rabuwa suka tuno Baffa, can ganin dare yayi tace
Bari na barki ki bacci ki huta Danejo gobe da safe kafin na tafi makaranta zan zo." Danejo tace
Toh sai da safe, Allah ya cigaba da baki zaman lafiya da mijinki." Kasa cewa tayi Amin saboda kunya, amma
asan ranta farin ciki fal yau gata tare da
aya daga cikin mutane mafi soyuwa a rayuwarta.
**********
Araab yana zaune kan gado yana duba wayarsa sama sama ita yake jira ta dawo duk sai yake jin
akin ya masa fa
i, Mun
o sai da ta fara shiga
akinta tai wankan dare kamar kullum, ta saka wasu fitinannun kayan bacci duk da tana jin kunyar su haka ta danne, jikinta na fitar da wani
amshi mai masifar da
i, bata saka hula kanta ba jelar gashin suka zubo kan kafa
a da bayanta, Cikin tafiyar mai jan hankali ta shigo
akin, Araab tun da ya
aga ido ya kalle ta ya kasa
auke su kanta, mugun kyau yaga ta masa, wani abu na masa yawo tun daga tafin
afar sa zuwa kansa, wayar tasa bai san ma ya saketa ba ta fa
a kan jikinsa, har ta
araso bakin gado kusa dashi taje, tana du
ar da kanta taja
Ka ga kitso na Yaya Araab." Kallonta yai yana bin kitson da kallo yace
Yayi kyau sosai sai kika fito sak fillon ki." Murmushi tai tana kallon sa a shagwa
e, wutar sonta yake ji na rurawa a zuciyarsa, kawai ya rungumota jikinsa yana sauke numfashi.

AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Jauro cikin matu
ar jin da
i ya koma gida, Salame na falo zaune tana tsince shinkafa tanayi tana mita, bai ma kalli yanayin fuskarta ba yace
Salame!

Allah yayi anga Danejo.
irji ta dafe tace
A ina?

Yana dariya yace
Ki bari dai kawai wato in Allah ya tsara rabo dakai sai kaga cikin sauki abu ya faru, ashe wai gidan da Danejo take nan
awar Mun
o take.

Jin sunan Mun
o yasa ta tamke fuska tana
an kumbura tace
Kuma tana ina?

Naga ka dawo kai ka
To ya zanyi?

Ummy ta rik
o alfarmar a barta can, kuma itama Mundo zata fi jin dad
in Danejo na kusa da ita.

Salame wani kallo ta masa dama tasan abinda ya faru kenan, wato ita an maidata kamar wata mara daraja amma Danejo shine ta ri
eta, kwafa tai ta cigaba da tsintar shinkafarta tana cewa
A kunyar fulani dai da muka sani Danejo taji kunya dan wannan ba
aramin abin kunya bane.

Fuska Jauro ya canza yace
Amma ai sai ki duba yanayin da suka tsinci kansu ko?

Dole suna bu
atar ka
aicewa.

Baki kawai ta ta
e ta cigaba da aikinta, ai indai munafurci ne tasan sarai Danejo zata aikata ita da Jauro banda gulma tazo inda suke amma shine taga gidan masu ku
i ta ma
ale.

Ciki ya shiga batare da ya biye mata ba, baya son ta ruguza mai farin cikin da yake ciki.
*****
Meenal tana wanka tana kukan bak
in ciki, Bilal ya gama cutarta tunda ya amshe budurcinta, lekowa yai ta bandaki yace
Amarya Amarya ko wankan ma tayi kikeso?

Wani mugun kallo ta masa tana kare saman
irjinta da hannayenta tace Mallam ka
yaleni.

Dariya yasa yana kallon ta, yai
an mika ya
aga mata gira yace
Kodai na shigo mu sake ne?

Dan wallahi sai nakeji kamar zuma aka lasamin aka gudu.

Kana shigowa zakaga yanda ake tashin hankali.

Ga mamakinta shigowa yai yana shafar bayan kanshi, zata fito daga bathtub
in taga ya shigo, gabanta ne ya fa
i dan tana zaune cikin ruwa dumi ne tana gasa kanta, hannayenta ta ha
e tana tuno azabar datasha na yanda ya wahalar da ita tace
Dan Allah ka bari, ko kuma wallahi na tashi daga nan na wuce gidan mu dan bazan bari ka kasheni ba.

Tsayawa yai sai kuma yaji tausayinta, dan har ga Allah bai raga mata ba a matsayinta na budurwa, ga mamakinta yanayin maganarsa ne ya canza zuwa sanyi yace
To shikenan, ko na taimaka miki kiyi wankan?

Kai ta girgiza alamar a
a dan tabbas yanzu shakkarsa take, batasan ma ya sake zuwa daf da ita.

Juyawa yai ya koma
aki ya kalli bedsheet da
akin jiki a sanyaye ya koma
akin sa yai wanka yana tunanin Meenal tabbas yasan tafi karfinshi sannan haka ya aureta ba tare da ta amince ba, yanzu shi ya saba fitina a waje amma ita duk ku
in iyayenta ta kama mutuncinta, ya dade yana tunani dan tabbas dole ne ya kyautata mata ya kuma nuna mata shi
in mafa yanada amfani bawai haka yake ba kara zube.
(Hmm Biliya mu kanmu so muke muga amfanin naka dan a iya saninmu bakadashi
********
Salame tana ganin Jauro ya fita ta rufa mayafi ta fito ta nufi gidansu Mun
o kai tsaye
angaren Ummy tai dan dole yau zata cire mutunci taje ta zazzagesu banda wulak
anci ya zasu
auki Danejo amma su sun gantalar dasu babu ko taimako?

A falo ta tsaya ta saki baki tana kallom tamfatsetsan gidan kamar yau ce ranar ta ta farko na zuwa gidan, lallai itama in sukace Danejo zama zatai itama akwatinta zata
auko ta zauna anan dan gaskiya baza
a ci daula babu ita ba.

Ummy ce ta fito bayan an sanar da ita zuwan ba
uwa da akai, cike da mamaki take kallon Salame harta zauna, duk fitina irin ta Salame sai data rusuna tace
Hajiya ina wuni?

Ta gaida Ummy tana kallan yanda Allah ya mata kyau, ba shakka wannan jan yalon mijin Mun
o ita yayo, ta washe baki tace
Matar Jauro ce ko baki ganeni ba?

Ummy tace
Kiyi hakuri wallahi sai yanzu na gane, kinsan mutane dayawa.

Tana dariya tace
Bakomai dama zuwa nai naga Danejo dan tun da mukaji ta dawo farinciki ya hanani zama.

Allah sarki ai dole ne abu na gida, bismillah!

Ta fa
a tana nunama Salame ciki, haka suka shiga tana sake bu
e baki, gaskiya bazai yiwu ba wannan dai ba
in ciki ne aka mata aka hanata jin da
in rayuwa amma gidan nan da Raheena ya dace.

Tuno cikin jikinta yasa ta ciji le
enta tare da yin
wafa
asa-
asa.
Chapter 143 · 0% Book details