← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 173 OF 187

Sashe 173

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Araab ya fusgar da iska mai zafi yace "Don't be, ni kaina yanzu jin bayanin nan nata yasa gaba
aya zargina ya koma kanshi idan ka duba abubuwa da dama shine mai ala
a dasu, na farko da sukai accident shi aka fara
ira aka sanar shi ya
au ki Ammi ya kaita
asar Singapore har aka canza mata fuska, shine ya bata Hanifa kan cewar itace
ar ta wai mutumin ya dawo da ita, kuma yanzu ace shine ya saka Matar nan
auke hoton ta
ona indai yana da gaskiya na zai sa a
ona hoto ba, dole akwai abunda yake
oyewa da baya so a sani, kuma wani babban abu ma duk blackmailing Mun
o da aka dinga yi har company da gidan mai idan ka duba mutum mai
arfi iko ka
ai a gwamnati zai iya haka, kuma Alhaji Ja'afar is powerful yana cikin manya masu fa
a aji bama a jahar ba har
asar nan yana cikin
an siyasa da ake ji dasu, indai hasashena ya zama daidai shine ke yin haka." Adnan yace "Exactly kamar Mun
o ce baya so ta zauna tare daku.""Ko dai itace yarinyar Ammi ta gaske?"
Da Araab ya fa
a kansa na shiga ru
u, Adnan yace "It can be, ita kuma yarinyar shi ya kawota ya ba Ammin, shiyasa baya son Mun
o tare daku dan kar a gane." Araab yace "Dan idan ka duba ma ba'a fara blackmailing
inta sai da zancen mahaifiyar nata ya taso." Adnan yace "A matsayina na
an sanda wanda muke ha
uwa da cases kala-kala, am 80% sure Alhaji Ja'afar is all behind this." Araab goshinsa ya dafa yace "Ni kaina zuciyata shi take bani, sai dai tunkarar babban mutum irinsa yana da wahala, ga kuma Ammi da ta bashi dukkan yardar ta."
Adnan yace "Dole we have to find a way out." Araab yai jim kafin ya nisa yace "Nasan yadda zai
ullo masa, mu tafi." Adnan yace "Okay, Allah yai mana jagora."
Araab yace "Amin."
o yaji yana son sakawa a ido ya kalli Adnan yace "Please bani few minutes ina son ganin ta." Adnan yace "An baka." Ya fita motar yana jingina a jikinta, dama tented ce baka ganin na ciki, Araab ya kira Mun
o yace "Pls ta fito yana son ganinta kafin ya wuce." Tace to ta zura babban mayafinta ta fito bayan tacewa Danejo zata je taga Araab ta dawo, suka gaisa da Adnan, sannan ta shiga motar, Araab lock ya saka yana juyowa gareta ya kama hannayenta ya ri
e yace "Hayati na ina jin kamar na wuce dake kawai gida." A shagwa
e tace "Uhmm nima hakan nake ji." Hannunsa
aya ya kai kan mararta yace "Idan na tuna nayi ajiya a nan ba
aramin da
i ke rufeni ba." Murmushi ta masa, Yace "In Shaa Allahu soon komai zai warware, sai dai wanda nake zargin da aikata hakan akwai wahala kafin yai confessing."
o na kallonsa tace "Wa kenan?" Kamar zai fa
a mata sai kuma yace "Ki bari zan sanar dake komai, yanzu akwai inda zamuje da Adnan." Mun
o numfashi taja tace "Toh Allah yai muku jagora."
Yace "Amin."
"Gobe ina so na shiga school nayi missing lectures." Araab kallont yai yace "Ba zaki bari ki
ara hutawa ba?"
"I need to go kaga na kwana biyu banje ba.

Amma idan Hanifa ta ganki fah?

Nasan yadda zanyi handling
inta." Araab yace "Allah ya kare mun ke hayati, please ki kula da kanki.

Yan sumbaceta kan goshi, tace "Amin.

Itama ta sumbace sa a kumatu, Suka rabu suna jin kamar su kasance da juna haka har abada.

Adnan ya shigo motar, Araab na driving suna sake tattaunawa kan issue da yadda zasu
ullowa lamarin, har suka isa gidan Adnan, Anan Araab ya bar motar sa, ya
auka ya wuce yabarwa Adnan tasa.
o sai da Danejo ta tirsasata kana taci abinci ka
an tasha maganinta na dare, duk da ba wani
arfin jikinta take ji amma zatai
arin ta shiga makaranta gobe.
*****************
Malam Dalhatu yayi ta ro
on gafarar matar sa yana fa
in ya tuba, sam ta
i kulasa tace kawai zatai zaman yaranta ne, kunya gaba
aya ta cika ko yaransa ya kasa kallon idon su, a ransa yana ta dana sanin abunda ya aikata ko ka
an bai
auka zai ta
a yaransa ba duk killacewar da yake musu, ga
ar sa nan da ciki, "Allah ya rabamu da kunyar duniya da lahira." Ya fa
a yana share gumi, dolensa ya auri Raheena duk da yasan ba shine mutum na farko da ya fara saninta matsayin mace ma, amma tsautsayin cikin da ya shiga ya zama dole ya aure ta, Raheena ta
angarenta kuwa zazza
i ya kama yaron, dama tun haihuwarsa ita ke
awainiya dashi ynzu tunda ta gano mahaifinsa shi zai cigaba, Number Malam Dalhatu wacce tun lokacin tana cikin sim d'inta ta nemo ta masa text tace "
an ka bashi da lafiya sai ka turo ku
in kai sa asibiti."
Malam Dalhatu yana karanta sa
on ya sharce zufa, bai ta
a zaton cikin
an matan da yake lalata dasu ba, zai ha
a zuri'a dasu shiyasa yake kiyaye amfani da abun hana
aukar ciki wato condom sai dai SHI ALLAH BA'A MASA WAYO KO DABARA.
***************
Da yatsa Jauro ya nuna Salame cikin tsananin
acin rai yace
A wani dalilin zakije ki sameshi kice
an sa ne ke wai a duniyar Allah bazakiyi dana sani ki kama rayuwarki ba?
asa tai dakai kafin tace
Kaifa Malam matsalar ka kenan, shiyasa a koda yaushe nake cewa bakinka ne yake jamana masifa, yanzu kalli rayuwata menene abin birgewa a ciki?

Yaran da nake ji dashi mace ta kwaceshi banda aiki ba abinda take sani, sam ban isa naje godanshi ba, sannan
ar lelena da me ta sakamin ta maidani mujiya yanzu ko gun
awaye na ban isa zuwa ba daga na zauna zasu fara zancen anwa wata cikin shege.

Kai ya girgiza yace
Kika ja ma yaranki damu dai shiyasa akace ka auri mace ta gari.

Yana kaiwa nan ya fice baki ta bu
e tana sake maimaita kalaman cikin ranta lalai Jauro.
****
Araab baccin sa na daren yau rabi da rabi yayi sa gaba
aya tunani yake, ya yanke shawarar gobe dole ya samu Alhaji Ja'afar office
insa, ha
uwarsu su biyu kawai yake so ba tare da third party ba, Uku na dare ya tashi yai sallah ya ro
i Allah ya shiga lamarin sa.
o itama baccin sam baya mata da
i tunani ne yai mata yawa, zuciyarta na sa
a mata abubuwa da dama tana jefata a wani b
igiri na tunani wanda bata so.

Tashi tai ta shiga ban
aki tayi alwala ta fito, tana ganawa da ubangiji.
***********
arfe 9:10 na Safe
Daga wanka Mun
o ta fito tana shirin zuwa makaranta, kaya take sawa amma hankalinta nakan mutanen dake bibiyarta, sunce garin sukeso ta bari sai dai da alama basusan tana nan ba haryanzu.

Danejo ce ta kalleta tace
Wai nikam bokon nan dole ne da bazaki ha
ura dashi ba Mun
o, jikin ki fa baya miki da
Numfashi taja tace
Karatun nawa yana da muhimmanci Danejo bana so ai mun nisa sosai.

Duk muhimmancin sa ai bai kai lafiyar ki ba tunda sai da ita ake komai.
o tayi murmushi ganin yadda Danejo ke damuwa da ita sosai har yanzu da ta girma tace
Ai na samu sau
i sosai."
"Toh shikenan, Allah ya kara miki lafiya tunda dai kun dage ai shikenan.

Mundo tace
Amin
.

Tana
arasa shirin ta, ta kammala ta saka dogon hijab har
asa da nik
af ta ma Araab text kan cewar ta tafi school, ya mata reply da Allah ya bada saa ta kular masa da kanta.

Bayan ya gama shirinsa cikin yadi ruwan
asa wanda ya dace da kalar fatar jikinsa, gun su Ummy ya shiga, Ita ka
ai ce tare da Hassan a falon suna kallo suna hira, ya gaishe su cikin girmama suka amsa, kana yace
Zai fita."
"Allah ya bada sa
a." Ummy da Hassan suka fa
a a tare yace
Amin." Ya tashi ya fita, Kai tsaye gidan su Adnan ya nufa, bayan ya shiga ciki sun gaisa
Ya kalli Adnan yace
Wurin Alhaji Ja
afar nake son zuwa."
Adnan yayi sipping tea dake gabansa yace
Ya zama dole kasan irin takun da zaka je masa dashi, dan mutum irin sa mai
arfin iko dole mu san yadda zai shigo hannu ba tare da wahala ba." Araab ya jinjina kai yace
Hakane." Nan Adnan ya numfasa yace
Nasan yadda nake tafiyar da mutane irin Alhaji Ja
afar,
an siyasar nan ba gaskiya gare su ba, they can go to any extent dan cikar burin su, abu na farko ri
e wannan." Adnan ya mi
a masa biro, Araab ya amsa yana jujjuya sa da mamaki, Adnan yace
Ka gansa kamar biro ko, camera ce da zata
aukar mana dukkan video da maganarsa ta yadda bai isa musawa ba idan muka ya
a video, haka ba zai ta
a gane camera ba ce." Araab ya jinjina kai yace
Wani aike sai ku police." Adnan yai dariya, Araab yace
I think zanje masa ne as nasan komai hakan zai yi frustrating
inshi.

Adnan hannu ya jinjina masa yace
Brave kai ma fa da police
in ka shiga." Araab yai dariya, Adnan yace
Allah kuwa yadda idea tazo maka, kasan me laifi fah idan ka tunkare sa kan laifinsa zai zama frustrated har ya furta abunda bai sani ba." Araab yace
Hakane, Allah dai ya mana jagora yasa komai ya warware mana cikin sau
i." Adnan yace
Amin
.

Araab yace
Bari na tafi we don
t have much time to waste." Adnan yace
Goodluck.
****************
o ba da motar ta taje makaranta ba saboda tsaro, Haneefa duk da Mun
o na sanye da ni
af hakan baya hana mata ganeta, tana hangota cikin hanzari taje ta rungumeta tace
o ina kika shiga, kin barni cikin kewa da damuwar rashin ki." itama rungume Haneefa tayi tana jin
aunarta sosai a ranta tamkar
ar uwarta ta jini, tace
Ina nan Haneefa.
Chapter 173 · 0% Book details