← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 164 OF 187

Sashe 164

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin tsoro da tashin hankali ke shigarta ta fara karanta " *Hasbunallahu wa ni'imal wakeel* da *Wallahul musta'anu ala ma tasifun* tana neman tsarin Allah da kariya akan ma
iya, sai dai abu
aya zuciyarta ke
aurata a kai dole ta nisanci rayuwar Araab yanzu duk da tasan zata shiga cikin kewa da damuwa na rashin sa amma ta hakane zata gano su waye ke bibiyar rayuwar su, su waye ke son rabata da farin cikin ta, lokaci yayi da zata nuna musu itama yanzu tasan ta tsaya da
afafunta ba Mun
on da bace wacce ke da sanyi da raunin zuciya, kallon Araab tayi tana jin hawaye na zubo mata na yadda zata nisanta kanta dashi har bata san tsawon wane lokaci ba, matsowa tayi ta shige jikinsa hawaye na wanke fuskarta, Araab na jin ta a jikinsa sai dai baiyi wani dogon motsi ba.
*****************
Ammi sam bacci ya kasa
aukarta sai faman juyi take kan gado, wannan al'amari ya kasa barin zuciyarta, yayin da Mun
o ta tsaya mata a rai tun daga wannan ranar duk wani motsinta da tunaninta yana kan yarinyar tabbas tsananin tausayin yarinyar ke damunta.

Alhaji Ja'afar yana
angaren Hajiya Suwaiba yau kwananta ne balle ta sanar dashi ta samu sassaucin zuciya, Ummy ta yanke shawarar
ira ita ka
ai zatai magana da ita yanzu ta samu relief tasan suna tare da Hassan amma ba zata iya kai safe ba.

Ummy da Hassan suna kwance kan gado hira suke ta mata da miji cikin nisha
i kamar wani abu bai ta
a faruwa tsakanin su ba, ganin
iran Ammi taji gabanta ya fa
i tana fatan Allah yasa lafiya, ta
au ki wayar "Hello Fatima kiyi ha
uri na
ira ki da daddare." Cewar Ammi cikin sanyin murya, Ummy tace "Ba komai Yaya, ina ce lafiya dai ko?" Numfashi taja tace "Gaba
aya na kasa sukuni bacci ya
auka ta al'amarin nan ya kasa barina, ga tausayin yarinyar nan da ya cika mun zuciya." Ummy cikin son kwantar mata da hankali tace "Ki daina damuwa Yaya Dan Allah ko dan lafiyar ki, ita kuma mu cigaba da mata addu'a, Allah ya ha
ata da mahaifiyar tata." Ammi ta sake jan numfashi tace "Amin, magana dake tasa na
an rage wani nauyi."
"Allah Sarki Yaya, ki samu ki kwanta In Shaa Allahu gobe zanzo mu sake tattaunawa." Tace "Allah ya kaimu." Ummy ta amsa da "Amin."
Sukai sallama, ta kashe wayar ta ajiye gefe tana sau
ke numfashi, Hassan ya kalleta cikin kulawa yace "Ba dai wata matsala ba ce?" Kai ta girgiza masa tace "A'ah" Yace "Toh ko meye dai Allah ya warware." Ummy tace "Amin." Tana gyara kwanciyarta.
*******************
Araab a hankali ya bu
ofar
akin Mun
o wanda cool
amshi mai ratsa zuciya a hankali ya ziyarci kofofin hancin sa,
an lumshe ido yayi ka
an a duk sanda zai ji
amshin na mallakin mutum
aya ne, ya kan ji wani natsuwar zuci da shau
in soyayyarta, hakan ya kan haifar masa da ta wata kasala gami da son kusantauwa kusa da mallakin
amshin.

Zaune take akan kujera hannun ta sa
ale da biro tana rubutu, ido ya zuba mata yana bin shigarta da kallo sanye take da riga doguwa ta atamfa ta yafa mayafi alamar fita zatayi, sunglasses a fuskarta wanda yake sake
awata fuskarta, ta du
ufa sosai cikin abinda takeyi sai dai jefi-jefi tana kur
ar tea
in dake gabanta ba dan tana jin yunwa ba sai dai hakan ya taimaka wurin
auke mata hankali, zuciyarta ta rufe bata jin zata saurari kowa ko shawarar wani akan abunda take da niyyar aikatawa.

Bai gushe daga kallon ta ba, yana jingine da
ofar
akin ya har
e hannayensa a
irji, yaushe soyayya ta mai kamu haka son da yake jin na ratsa har jinin jikin sa?

Yaushe yayi nisan da har idanunsa ke neman rufewa? yakejin duk abunda ke faruwa bazai ta
a iya rabuwa da ita ba yake jin ko awanni ba zai iya ba tare da ita a duniyar ba?

Takowa yayi a hankali yazo ta bayanta tare da sa
alo hannunsa saman kafa
arta ya kwantar da kanshi ta gefen wuyanta, idanunta ta lumshe wani shau
auna na kara ratsata, sumbatar
asan wuyanta yayi wanda yasa tun daga kafafunta zuwa wuyanta taji wani irin yarrrr, sake sumbatar ta yayi yace "Kin gama?"
Yawun bakinta ta ha
iya sannan ta bu
e idanunta tace "Jiranka nake ka dawo zan tafi." Wanda ya shiga gaishe da Ummy ne da mahaifinsa ne su saka masa albarka ko Allah zai sa darajar albarkarsu yaga haske a rayuwarsa matsalolinsa su kau, da kallon mamaki yace
Zaki tafi ina?"
"Wata duniyar da baka cikinta."
A razane ya kalleta a take fuskarsa ta canza daga shau
i zuwa
acin rai da damuwa har ya bayyana akan fuskar da
an karfi ya
agata ya
aurata a saman table
in yana binta da wani irin kallo kafin cikin kakkausar murya yace "Kinsan me kike cewa?

Zare hannunsa dake gefen kafa
arta tayi
tace "Zama da kai ne bana so, na gaji bana yi ko dole ne na zauna da kai?"
Kamar ana zuba masa ruwan zafi haka yake jin zantukan nata, wani irin rauni na sonta na shigar sa hannu yakai ya ri
o ha
arta yana neman sumbatarta da sauri ta kauda kanta gefe, ido ya
ura mata yace
Please kice wasa kike Mun
o pls tell me its April fool." Sam ya manta ba watan April ake ba.
ewa kawai tayi ba tare da ta kalle sa ba ta tattare takardun tace "Wannan naka ne, sannan na gode."
Hannunta ya riko ta tsaka cak idanunta na neman zubar da
walla tai
arin dakewa tana mayar dasu.

Cikin wata irin murya yace "Wurin shi kike son komawa?

Ko ince kaunar da kike masa tayi yawa da bazaki iya zama dani ba?" Gaba
aya zuciyarsa ta gama basa dalilin da zai sa ta rabu dashi kenan.
o sosai maganar sa ta bata mamaki sai dai yanzu ba lokacin da zata ji dalilin sa bane, zare hannunta tai tace "Idan wurin shi
zani zaka hanani ne?"
"Kije sai dai har abada aurena ko igiya
aya ba zai fita akanki ba." Ya furta kamar mai koyon magana saboda tashin hankalin da take ciki,.

Yana tsaye ya kasa ko dogon motsi har ta ja akwatinta ta bar
akin.

Motarta ta fa
a kirar Mercedes C class 2021 ta fita daga gidan wasu zafaffan hawaye ke zubo mata, ta kasa dakatar dasu ko attempting share su.
o ne ya shigo wayarta kokarin tsayar da hawayen take ta duba "Muna sake gargadin ki, ki fita rayuwarsa dan har ke baki isa ki tsira ba."
Sityarin motar ta daka da
an karfi, nan da nan idanunta suka fara rike
ewa, me kuma nake tsoro ne?

Tun ina
arama haka na ta so cikin kyara, kyama, tsangwama, da tsoron mutanen rugar mu, na sake tsintar kaina a wata rayuwar wahala a hannun
an uwana, ta
an damtse fuska tace " Yanzu na kai matsayin dana isa, me zai naji tsoron wasu bayan lokaci ne da ya kamata na tsaya da
afafuna na kwaci yancin kaina, a fusace tayi reverse ta sake taka burki, hawayen kan fuskarta ta goge tace "Bazan ta
a yafe muku ba yanda kuka hanani rayuwa kuka rabani da wanda nakeso nima sai na zame muku ciwon ido tabbas zan nuna muku fad'in da ake cewa KU GUJI FUSHIN MAI HAKURI....

Ada nayi rayuwar rashin yanci da shanye dukkan halayyar mutanen rugar mu saboda
ananun shekaruna da rashin sanin ciwon kaina, yanzu nayi girman da bazan d
auka ba, ta murza kan sitiyari
inta tana
aukar hanyar gidan Danejo.

Araab tun jin fitar motar ta daga gidan daga tsaye bai san sanda ya kai zaune ba, wani duhu yake jin na mamaye sa, da farko ya
auka wasa, mi
ewa yai
akimta da sauri ya bu
e gurin kayanta yaga ta kwashi kaya, kenan da gaske take rabuwa zatai dashi?

Jiri ne ya fara
ebansa dan dama ya fita zancen company da gidan manshi ko ina yaje ba sa
a, sannan yazo wacce zai samu sanyi a gunta tamai haka?

Meyasa rayuwa tazo masa a haka, sai yake jin gara ya rasa dukkan abubuwam da ya mallaka a duniya akan ya rasa Mun
o cikin rayuwarsa, meyasa ta za
i ta barsa a lokacin da yake tsananin bu
atar ta ya fa
a sonta da baya ji baya gani, tabbas so makaho kuma yin sa illa ne ba wanda ya isa ya kauce tarkon shi, gashi ya fa
a tarkon so mai wuya, dame wancan yafi sa da ta za
i barin sa akan shi, dama har akwai namijin da zata so ta tsallake ta barsa, bayan tarin al
awarukan da suka ma juna,
o Dan Allah ki dawo gareni komai kike so zan mallaka miki kada ki barni." Zuciyarsa ke wani irin zafi da ciwo wanda tunda yazo duniya bai ta
a jin irinsa ba, kansa na sara masa ta gefe
aya yana jin komai na
akin na juya masa, duhu ya mamaye idon sa bai sake sanin a ina kansa yake ba
Wayyo Araab ya suma
Hmmmm wanga lamari
o da Araab mun tausaya muku
Allah ya baku ikon cin wannan jarabawa
Dama rayuwa bawa bata ta
a zama kullum cikin da
i dole bawa ya ha
u jarabawowin rayuwa
Allah ya bamu ikon cinye jarabawar duniya da lahira
AYUSHER CE
ZEE YABOUR
[8/24, 12:43 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
i take kawai tana share hawaye a haka harta isa gidan Danejo, suna zaune a tsakar gida ita da Raheena suna cin gyada dafaffiya, yaron Raheena yana kwance a gefe yana bacci, suna
ar hirarsu sama-sama Danejo na son shan iskan waje kamar yadda ta saba tun ruga, Raheena wacce fin rabi tunani take yyada zata tunkari Salame da zancen mahaifin yaron ta.

Knocking
ofar sukaji anayi, Raheena ta mi
e tana cewa hala almajirin nan ne kinsan
azu nace yaje ya dawo, tai maganar tana bu
ofa, da mamaki ta kalli Mun
o sai kuma ta saki murmushi tace
a Mun
o kece?
Chapter 164 · 0% Book details