Sashe 10
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alamun ana neman bu
e kofa ne yasashi bu
e ido, kallanta yai ta glass tasha uban kwalliya kamar ba makaranta tazo ba.
Glass
in inda take tsaye
aya bangaren driver ya zuge, Meenal ta d'au gayu sanye take da riga
ar kanti ba
a bata kamata sosai ba, ta
an kusa gwiwowinta sai wando baki data saka irin pencil
in nan, tai rolling da mayafi baki sai ta
auko abaya mai bu
ewa gabaki
aya ta saka ta bar ta a bu
en.
Kanta ta zuro cikin motar ta sa a saman hannayenta tace "Yayana bazaka barni na shigo na ganka sosai ba?"
Hannu yakai bayan motar ya
auko jakar nan ya mika mata yace "Ina sakon Ummyn?"
Ajiyar zuciya tai tace "Ka bu
e min please na shiga sai na baka." Ta
arasa maganar tana kai hannu gun bu
e motar.
"Gun aiki zani sannan I don't think akwai abinda zaki yi a cikin motar nan da har sai kin shigo." Kwantar da kanta tai tace "Yayana please kar mutane su fara wucewa sosai."
Kai ya kauda hakan yasata ta bu
e ta shiga ga mamakinsa gani yai tana neman sa seat belt, ido kawai ya zuba mata harta gama tana
agowa ta sauke idanunta akanshi ta
an hadiyi yawun bakinta tace "Allah bani da lectures kuma Ummy ta sanar da secretary
in ka akan bazakazo da wuri ba tace muyi magana ta fahimta tunda muna san ju......"
Yanda ya kalleta ne yasata yin shiru tana tsuke baki...
*******
Danejo ce ta zubawa
angaren Mun
o ido gashi sun sa mutene su dinga kula akan kar a kuskura a barta ta fito, jiki a sanyaye ta mika mata abincinta sannan ta fa
a mata halin da Maccido ke ciki, tana hawaye tace "Ba komai Danejo kila rayuwa tace tazo karshe indai har Baffana ya samu sauki koma menene zan yi.
Haka ta taso zuciyarta duk babu da
i ta nufi
angaren Maccido.
Ba kowa sai shi dake kwance kamar mai bacci, kwaryar data damo mai fura ta ajiye a kusa dashi sannan ta zauna tana kallansa cike da tausayi.
A hankali ya bu
e idanunsa ya kalli mahaifiyar tasa cikin dashashiyar murya yai magana yace "Danejo!"
A firgice ta kalleshi hawayen da suka zubo tai saurin gogewa ta mike a rikice tace "Maccido?
Bari na kirawo Ardo."
A hankali ya girgiza kai cikin sanyin magana wanda kana gani kasan dakyar yakeyi yace "Danejo ki taimakeni."
Kallan mamaki tamai nan danan taji jikinta yayi sanyi, ya lumshe ido sannan ya bu
e yace "Dan Allah karki fa
awa kowa ina magana, ki taimaka kisa Salau ya nemo min Kawu Jauro."
Cikin sauri tace "Jauro kuma?"
an ajiyar zuciya yai sau kusan uku a tare kafin yace "So nake na bashi amanar Mun
o da dukiyarta bazan bari ajalina yazo min ba tare da na samo mata makafa ba, in har mutuwa tazo min ke kanki kinsan kudinta zasu sa a gaba su cinye sannan su kasheta."
Kallansa take duk kanta ya kulle tama rasa abin cewa, a hankali ya sake cewa "Na sani sarai baki yarda da Jauro ba tunda ya kwashe gadonku ya gudu amma shi ka
ai nake dashi da zai nisantata daga cikin rugar nan, ni yanzu kafafuna banaji zasu iya taka
asa ma balle na iya fita na kaita, duk abinda zai faru Kawu nasan ko darajar kudin ta zai kula da ita."
Tasan Jauro ba ruwansa matarsa ce ke zugashi sai dai tabbas tasan zaman Mun
o anan daidai yake da mutuwarta.
Yawun bakinta ta had'iya tace "To shi Salau ina yasan inda Jauro yake?"
"Ni da shi Salau
in mun san inda gidansa yake, kwanaki da muka je birni har kofar gidan muka je sai mukai rashin sa'a matar ta fita ta kulle gidan ashe shi kuma kawun ya manta da nashi makulin."
Shiru tai alamun tunani tace "Yanzu kana nufin duka dukiyar nan zaka kwace ka bashi?
Na tabbatar daga sanda ka bashi kaima mutanen rigar nan bazasu barka ba." Hawaye ne ya gangaro gefen fuskarshi ya sake maida numfashi yace "Danejo ya zanyi in na mutu yarinyar nan......"
Da sauri tace "Maccido me kake cewa haka ne?"
A hankali ya
an girgiza kai ka
an sannan ya lumshe ido yace "Ni in nine sumin duk abinda sukaga dama, amma ita fa?
A dalilinta bamu ta
a neman ku
i ba, dukansu da arzikinta suke ci suke sha amma ita kenan cikin bala'i na rayuwa?
An min sharadi na
au alkawari akan bazan fa
a ba a dalilin haka suka yadda da ita sai dai menene amfanin yardar tasu?
Yanda take rayuwa ko me?"
Danejo kam ta fahimceshi sosai sai dai ita Jauro ne hankalinta bai kwanta da matarshi ba amma in ta duba koma menene gwara su da nan.
Muryarshi ce ta katseta yace "Danejo dan Allah ki taimakeni."
Kai ta jiniina tace "Shikenan zan tura Salau yanzu zai wuce Kano in yaso sai su taho da motar kwasar dabobbi daga can?"
Kai ya
aga alamar eh sannan yace "Akwai
ankunaye da sarka da mamanta ta bada suma a bashi."
Kai Danejo ta girgiza da sauri tace "Wannan suna gurina zan ajiyesu har sai auranta."
Bai musa ba yace "To kicewa Salau in sunzo da Jauro su zauna a bayan gari da motar har sai wajen biyu na dare sannan zaki musu magana.
Ita kuma Mund'o kice ta ha
a kayanta karki ce mata komai banda haka na tabbatar bazata je ko ina ba in ba dani ba."
Ta jinjina kai cikin gamsuwa sannan ta mike ta fito cikin sand'a ta nufi bangarenta tasa aka kira Salau ta kunce gefen zaninta ta bashi ku
i ta sanar dashi sakon Maccido.
AN TAGWAYE BIYAR 2023
ASAITATTUN LABARAI MASU DA
I DA SANYA NISHA
I, SABON SALO MAI
AUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA
ASAITATTUN SOYAYYA MAI HUDA JIJIYA.
IYALINA (A'ILATY)
RAFEEQ
ZAMANIN MU AYAU
FATHIYYA.
DOMIN SIYAN GUDA BIYAR N1500.
DOMIN SIYAR
AYA N400.
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
Ga MUTANEN MU NA NIGER
Tura ta Nita da sunan
Asma'u Buhari Aliyu
08086207764
SAI KI/KA ISAR DA SHAIDAR BIYA TA
AYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
08086207764
07065283730
07051244211
07040402435
#Mun
#Araab Hassan
#Bilal BB
#One love
Ayusher Ce
Da Zee Yabour
*MUN
(MAI HAKURI)
Ayusher Muhd
Da Zee Yabour
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
Araab tunda yaga ta zauna ya tada mota
ba tare da yace mata komai ba, ita kuma ganin haka yasa ta saki murmushin jin da
i, ta sake gyara zama tare da maida kanta saitinsa tana kallanshi.
Wata irin kaunarsa ce ke sake ratsa zuciyarta, kallan bakinsa tai yaushe zata samu damar sumbatar wannan bakin mai
auke da wani irin kyau?
Ta maida idanunta kan kirjinsa idanu ta
an lumshe tana hangota kwance a kirjinsa yana shafa saman gashinta, bata san sanda murmushi ya bayyana a fuskarta ba cikin salo da rangwa
a tace "Yayana dan Allah ka sakko daga hawan dakai ka zo muje mu sanar dasu Abba kaunar da mukewa junan mu, su kansu sunasan auran nan jiya tsautsayi ne yasasu yin magnar nan."
Bai tankata ba sai ma lime
insa da ya matsa a baki yana
arin ajiyewa takai hannu da sauri, bai kalleta ba sai hannunsa daya maida kan sityarin motar ya cigaba da tuki, cike da shagwa
a tace "Allah zanyi kuka."
Hannu yakai ya
an kara sautin radio
in dake cikin motar hakan yasata kallansa zuciyarta na sake tafasa ita kam ya zatai ko haushi ma bataji in yana wulakantata tsabar kaunar da takemai.
Ta sake kwantar dakai tace "Yaya in an tashi maganar aure dan Allah kar kaja da nisa, na kusa gama school so nake daga na gama ayi, kaji?"
Yanzun ma bashi da niyyar tanka ta takuma sani, ajiyar zuciya tai ta dauki wayarta tace "Bari na kira Ummy......"
Waigowa yai ya kalleta ta cikin glasses
in dake fuskarsa, sannan ya mika mata hannu, tace "Mene?"
Kansa na titi ya sake mika mata hannun,
arin
aura mai hannunta take yai saurin amsar wayarta yasa a kusa dashi sannan ya maida hannun kan sityari.
asan lebenta ta
an ciza sai a lokacin idanunta suka kai kan titi tace "Yaya ya naga munyi hanyar gidan mu?
Can zamu?"
Yanzun ma kamar bazai yi magana ba sai taji yace "I thought so kike mu je a matsayin Romeo da Juliet?"
Ido ta
an zaro ka
an tace "Dagaske?" Nan ta
an yi tafi tace "Yes!
Yaya please muje a matsayin in ba'a barmu tare ba bazamu iya rayuwa ba."
Bai ko kalli inda take ba itakam sai murmushin jin da
i takeyi ai ko mai zai faru sai dai ya faru amma ita kam shi ka
ai zata iya aura dan akanshi ba abinda bazatai ba.
Bai tsaya a ko ina ba sai a kofar gidansu, cikin zumu
i ta fito ta zagayo inda yake ta tsaya tana gyara mayafin kanta.
Bu
e kofar yai ya zuro kafafunsa yace "Muje?"
Kai ta jinjina sannan ta bu
e baya ta
akko jakar da Ummy ta bata, iska ta furzar tana kallanshi tace "Yaya I just can't belong this."
Ga mamakinta gani tai ya zare glass ya ajiye a cikin mota sannan ya kule ya nuna mata gaba yace "Bismillah."
Cikin sauri tai gaba bakinta duk ya kasa rufuwa.
Shi kuma a waje ya tsaya yana jiran ta sanar da zuwansa.