Sashe 149
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In har tasanta da sunanta na yanka kenan ta santa sanin baya, wannan yanayin data shiga da kukan da takeyi fa?
Tofa abubuwan dayawa)
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
[8/16, 10:49 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
A hankali ta bu
e idonta da suka mata wani irin nauyi, suka sauka kan Alhaji Ja'afar dake zaune gabanta,
arin mi
ewa ta fara yasa hannu ya maidata, kallansa take idanunta na sake cikowa wani yanayi takeji ganin halin da take ciki yasa hannuna cikin tafin hannunta ya ri
e ta gam, ko shakka babu suma tayi kenan aka dawo da ita gida ba cikin hayyacin ta ba, Kalamansa ne suka katseta dataji yace "Kinfarka?" Yai maganar yana kallon ta cikin damuwa.
Hannunsa ta matse tana rawar murya tace "Fatima ce
azu, ko?"
Saman kanta ya shafa yace "Ya jikin naki?" Dan ya fara tunanin gizo take.
Murya a sanyaye tace "Alhamdulillah, baka tafi ba?""Kema kinsan ba zan iya tafiya na barki cikin yanayin nan ba." Tasan hakane tabbas a irin son da yake mata ba zai iya tafiyar ba, a zahiri tace "Baka ga Fatima ba?
Wallahi itace na gani."
Alhaji Ja'afar wani numfashi yaja yana kamo hannunta yace "Mai kama da ita dai kika dai gani, wanda ya mutu ai baya dawowa, kin manta irin neman da muka mata?"
Kai fa girgiza tana zubo da kwalla ta gefen idanta tace "Wallahi itace na gani, inba ita bace ya akai naga Hassan?"
Cike da mamaki yace "Idan sune kika gani ya akayi suke raye bayan an sanar damu sun rasu dukkansu, a gobarar da sukai?"
Ammi tace "Shine abunda ya
aure mun kai, amma ko tantama bani da wallahi Fatima ce tare da Hassan, dan Allah ka yarda dani ni nasan itace."
Alhaji Ja'afar ya sake jan numfashi yace "Ki kwantar da hankalinki yanzu, zan sa ayi bincike." Hannun sa ta murza tace "Please ayi cikin hanzari, ji nake kamar bazan iya cigaba da rayuwa ba inhar....."
Hannunsa yakai saman bakinta sannan ya
aga mata yace "In Shaa Allahu, komai zaizo da sau
i fatan mu ace su
in ne." Ta masa murmushi, hannunta ya sake ri
ewa yace "Kindaisan bazan barki cikin damuwa ba ko?"
A hankali ta
aga kanta alamar eh sannan yai mata murmushi yace "Bara naje na watsa ruwa, zan turo Haneefa dama tun
azu suke so su shiga su ganki".
Ammi tace "Toh Sadaukina.
Ya sake mata murmushi kana ya fita.
******
Haneefa da Haneef a tare suka shigo
akin cikin sauri, Haneef ya fa
a jikin Ammi, Haneefa tace "Haba Haneef kayi a hankali mana baka ga bata da lafiya ba?"
arin sauka jikin Ammi ya soma, tasa hannu ta jawo sa tana rungumesa gefe
aya tace "Ai naji sau
i, kema zo nan." Ta ware
ayan hannun ta, Haneefa tazo ta shige jikin Ammi, ta matse su tsam jikinta tana jin
aunar yaran nata, dafatan Allah ya nuna mata har jikokin su, ya zatai da san ganin Fatima?
Inama zata ganta ta nuna mata su Haneefa?
"Ammi bari na kawo miki pepper soup na kifi ni na miki da kaina." Kalaman Haneefa ne suka katse mata tunaninta, murmushi tai tace "Toh, Allah yayi miki albarka." Tace "Amin Ammina".
Tana zare jikinta daga jikin Ammin, hannunta ta ri
o tace "Haneefa menene sunan mijin Mun
"Araab Hassan, ya akai Ammi?"
Ido ta runtse ta girgiza kai a hankali tace "Bakomai." Nan ta mi
e a hankali ta fita
akin.
Da kallo tabi bayanta ta sake maida kanta jikin pillow tana sake tuno Fatima tabbas itace babu yanda za'ai duk canzawar da tai ta kasa ganeta, ga kuma sunan Araab ga Hassan, a hankali ta runtse ido tanajin wani abu na sake ratsa ta, "Ya Allah kasa itace Allah ka ha
ani da ita." Shiru tai anya bazata binciki Haneefa ba?
Dan tabbas Mun
o ce a kusa da Fatima, ajiyar zuciya tai tasa hannu saman
irjinta.
**************
Su Araab sun iso
asar L.A(Los Angeles), Mun
o tun wurin tashi da saukar jirgi ta
ame Araab dan ba
aramin tsoro taji ba, ya ri
eta yana mata dariya dama ba kusa dasu Ummy suka zauna ba, duk da dukkansu suna business class ne, Mun
o ko a mafarki bata zaci zatavketa hazo ba har tazo wata
asa, Allah kenan mai yi yadda yaso ga bawan sa, ta ware ido tana kallon ha
uwar
asar da tsare tsaren gine ginenta masu tsawo sa
anin na Nigeria wanda
asar sai ka
auka ma duniya daban suke da mu.
en masauki suka sauka 5star hotel, Araab da Mun
akin su
aya, Farouq shi da Hassan, Sai Ummy dasu Ikram
aki
aya, Hassan jikinsa yayi sanyi yana sake nadamar abunda ya aikata, wanda gajen ha
uri da rashin wadatar zuci ya kaishi ga hakan, gashi yanzu dukiyar da yake kwa
ayi da yawon
asashe,
an sa Araab Allah ya azurtashi gashi ya kawo su wata
asa wacce bai ta
a sata a lissafin inda zaije ba, a restaunrant na hotel
in sukai breakfast yana cikin booking
insu,
arfe biyar na asuba suka iso
asar hakan yasa karin kumallo suke bu
aga, Mun
o duk cikinsu itace ba
uwar zuwa wata
asa hakan yasa bata sake jikinta sosai ba, Araab yana lura da ita, Suna cin abincin suna hira cikin raha, Hassan jefi-jefi yake saka baki musamman idan yaji Ummy tayi magana sai dai ta
i sake masa ko kusa, hakan yana damun sa yana ganin ya tafka babbar asara na tsallakewa ya bar mace mai hak'uri, halin dattako sanin ya kamata uwa uba kyau kamar Ummy, bayan sun kammala ci kowa ya koma
akin sa idan sun gama hutawa anjima zasu fita.
***************
ar rugar jijji sarkin tsoro." Araab ya fa
a cikin zolaya yana kallon Mun
o wacce ke rage kayan jikin ta, a shagwa
e ta kalle sa tace "Allah Yaya Araab ko?" Kusa da ita ya matso yasa hannu ya ri
ugunta yace "Ni ba za'a ri
a kirana da suna mai da
i ba ko har yanzu matsayinku
aya dasu Ikram ne?" Kallon sa tai a ranta tace "Yau dai Yaya Araab rigima yake ji."
Sai dai bata san maganar ta fito fili ba, gira ya
aga mata yace "Rigima nake ji ko?"
"Baki ta kama tace "Wai kaji?"
"Ehen, yanzu dai a samo mun suna mai da
i da za'a ri
a kirana?" Shiru tai tana kallonsa, sake matso da ita yayi jikinsa yace "Ina saurarenki dan bazan sake ki yau ba sai kin fa
a mun suna mai da
i." Kallonsa tai tace "Babylove?" Kai ya girgiza yace "Too common." "Sweetheart?" Ya girgiza kai yace "Shima bai yi ba."
"Darling?"
"No"
"Honey fah?" Ya sake cewa "Shima dai ba da
i."Kallonsa tai tana narai-narai da ido tace "Allah Yaya Araab kawai rigima kake ji."
"Au kika sake cewa Yaya Araab zaki kar
i punishment kuwa." Baki ta turo tamkar
aramar yarinya tace "Ni to ai bansan wane sunan zance ba, duk wanda na fa
a kace ba da
Shagwa
ar tata ba
aramin narkar masa da zuciya take ba, cikin wani salo yana binta da kallo mai cike da shau
in soyayya yace "Suna mai da
i nace ina so ai."
an jim tayi tana kallon sama alamun nazari kana tace "Sweety fah?" Rankwafo da kansa yai saitin kunnenta yace "Am i swt at bed?" Saurin ja baya tai cikin kunya tana rufe ido tace "Allah Allah ba haka nake nufi ba sunan ne na fa
a." Yana dariya yace "Haka nake so to a ri
a cemun Sweet." Saurin juya tayi zata shige ban
aki ya kamo ta, Kafin tayi wani dogon motsi ya kaiwa bakinta sumba dama tun
azu yake son jin ya tsotsi lips
inta, haka ya kama su yana tsotsa tamkar ya samu sweet, Mun
o salon nasa tuni ya sakar mata da jiki itama ta soma mayar masa martani, ganin tsayuwar bazata
auke su ba suka koma kan gado, cikin sabon salo ya soma rabata da kayan jikin ta, abunda ya lura tafi so ya soma mata yana wasa da dukiyar fulaninta, Mun
o tuni ta fita hayyacinta tana sauke masa nata karatun da shima ya rikita sa, kowannensu ya lula duniyar ma'aurata basu dawo hayyacinsu ba sai da suka samu natsuwa, Araab hannunsa na kan mararta yaja wani numfashi yace "Soon zanyi ajiya anan ko nayi ma yau?" Kanta ta cusa cikin
irjinsa cike da kunya, tana da son yara sosai sai dai bata san da wane ido zata kalli su Ummy ba idan suka ganta da ciki kowa zai san me tayi aka samu ciki, "Tashi muje muyi wanka, kuma yau sai kin cu
ani sosai." Ya fa
a yana
agota sama, Mun
o ta lafe jikinsa har kullum mamakin sauyawar Araab take ashe haka ya iya soyayya, a tare sukai wanka cikin shau
in soyayya, babban towel
aya ya rufo musu jiki dashi, shi ya shafa mata mai, itama yace ta shafa masa, gajeren wando da singlet ya saka, itama pant da bra ne kawai a jikinta, suka hau kan gado suka kwanta manne da juna, ya rufe su da bargo mai taushi, a haka bacci mai natsuwa ya
auke su.
*******************
Ammi jikinta ya ware amma gaba
aya kullum cikin tunani take ya akayi Fatima take raye bayan ance sun rasu, Alhaji ja'afar wani ticket ya siya dan yayi missing wancan, ya wuce
asar CANADA akwai abu mai muhimmanci da zaiyi a can, shiyasa ta dage akan sai ya wuce, ta nunamai itama zata kwantar da hankalinta ta jira har sai ya dawo sun bincika.