Sashe 181
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Araab ne ya kallesa yace
Come my boy, muje na siya maka robert babanka yayi tafiya wata
asa kuma zai da
e bai dawo ba." Haneef wurin Araab ya taho, ya kama hannun sa, Kafin ya sake cewa
Please ku shirya muje." Ammi da Ummy ba musu suka mi
e, Hassan shima ya tashi kowa ya mi
e, Haneefa ta kalli Mun
o suka ma juna murmushi, Araab suna ha
a ido da Mun
o ya kashe mata ido
aya, Murmushi ta masa.
***************
Ba wani shiri sukai ba, dan kowa ba wata natsuwa sosai tare dashi, abunda ya faru bai gama sakin su ba, musamman Ammi da Haneefa wanda suke ganin tamkar almara, Ammi ma kayan Ummy ta saka, Haneefa ta saka na Ilham.
o kuwa Araab bai bi ta sashen nasu ba, dan yasan shiriricewa zasu yi idan yana ganinta kusa, shirinta tai cikin abaya coffee ta yane kanta da babban mayafi, Araab tunda ta tunkari wurin motar ya zuba mata ido yana ganin yadda tayi kyau sosai, ji yake kamar yaje ya rungumeta sonta na yawo a jinin jikinshi, ta
ara so gun motar, kusa da ita ya matso cikin rad
a yace
You look so beautiful my wifey."
Murmushi ta masa, ya bu
e mata gaban mota ta shiga, Haneef ya shiga baya, su Ummy suka fito kowa da mamakin ina Araab zai kai su, Yace
Farouq da Baba muna bu
atar motocin ku." Farouq dama hakane plan
insa ya tafi tare da Haneefa dan yana bu
atar su keb
e, Hassan ne dai ya aiki Ikram taje ta
auko masa key motar sa, ya shiga shi da Ummy da Ammi.
Farouq kuma shi da Haneefa, su Ikram na baya, Araab shi ya zame musu
an jagora motar sa ce a gaba, suna bin sa baya, Farouq ba tare da ya damu dasu Ilham dake motar ba, Yace
Honey bana son damuwar nan ta kan fuskar ki, pls ki saki ranki kinji, haka ubangiji ya
addari zai faru." Murmushi tai tace
In Shaa Allah." Yace
Yawwa ko ke fa, har kin
ara yin kyau." Murmushi ta sake yi, Yace
I promise zan zame miki miji nagari, zan kula dake, bazan tab
a barin ki ba."
Sosai kalamansa suke sake kwantar mata da hankali tana jin tayi sa
a na samun Farouq a rayuwarta.
Araab hannun sa
aya yana ri
e da na Mun
o, Yana tu
i, Cikin xolaya yace
Ashe ke
anwata ce aka kai ki can ruga kika koma
ar fillo." Murmushi ta masa tace
Ai zaman rugar ya taimake ni ka kaga yayi silar zuwana birni har na aure ka." Yace
Kinga kuwa watak
ila da tare da Ammi kika rayu ba lallai na aure ki ba." Mun
o tace
Sai idan ubangiji ya ko
addari dama can ni matar ka ce, da ko ina na rayu zamu kasance matsayin ma
aurata.
Kai ya jinjina yace
Hakane, Allah dai ya barmu tare ya kuma sauke ki lafiya.
Tace
Amin Swt.
Araab wajen gari ya fita dasu suna ta tafiya, Mun
o kamar ta tambayesa ina zasuje sai kuma tai shiru, Sunyi tafiyar kusan awa
aya kafin suka gangara wani gari KARAYE can ta wurin GWARZO, Suka shiga cikin garin bakin wani shago Araab ya tsaya, ya tambayesu Dan Allah gidan Jabiru Mahauci, ya masa kwantance, Araab yai mai godiya suka tafi, bakin wani madaidaicin gida sukai parking kana gani kasan gidan talakawa ne, Araab ne ya fara fitowa yacewa Mun
Muje.
"Ina ne nan?
Ta tambayesa,
Muje ciki zaki gani.
Shiru tai ta bu
e motar ta fito, Ganin Araab ya fito yasa su Ummy dasu Farouq fitowa,
Ina ne nan ka kawo mu Araab?
Ummy ta tambayesa, Kansa ya
an shafa yace
Gidan mahaifin Haneefa." Da mamaki suke kallon sa, Ammi tace
Yaushe kayi bincike har ka gano shine?
Araab ya numfasa yace
Tunda yace yarinyar
an uwansa, nasa aka tambayi Gwaska shine ya sanar danil." Ammi ta jinjina kai tace
Amma kayi tunani mai kyau, na zuwan mu dan dama ya kamata Haneefa ta gansa, muma mu ganshi.
Ummy da Hassan suma suka ce yayi tunani mai kyau.
Yaro suka gani bakin gidan ya musu sallama dashi, Jabir mahaifin Haneefa yayi wani auren hadda yara hu
u, yana zaune tsakar gida tare da matar sa da yaran nasa sun dawo daga makaranta, jin ana sallama dashi ya taho waje, da mamaki yake bin su da kallo, Yaba Araab hannu suka gaisa, yaba Farouq da Hassan ma, Haneefa kuwa kallonsa take tana jin wani abu na tsirgar mata shine mahaifinta amma bata ta
a sanin ta dashi ba, kowa yaga kamaninsa sosai da Haneefa sak shi ta yi, shiyasa take kama da Alhaji ja
afar dan shima suna kama.
Jabiru yace
Sai dai ban gane ku ba." Araab ya numfasa yace
Daga wurin AlhajI Ja
afar.
afaru dai yaya na?
Araab yace
Yace
To ina zuwa."
Ciki ya koma ya sanar da matarshi, ta tashi ta sako mayafi aka shimfida musu tabarmi, kana ya musu iso suka shigo ciki, Suka zazzauna.
Araab ya nisa yace
Baba zaka iya tuna
ar ka da ka ba Alhaji Ja
afar bayan rasuwar mahaifiyarta?" Kai ya jinjina yace
Ban da abun ka taya mahaifi zai manta da yar
sa?" Araab yace
Hakane Uba baya mantawa da yaransa, amma ko meyasa tunda ka bashi ita baka ta
a waiwayarta ba?" Jabir ya kalli Araab yace
Ince lafiya dai ko kake tambayoyin nan?
Araab yace
Eh lafiya, sai dai tambayar ta shafi zuwan namu.
Jabir ya sauke numfashi yace
Saboda na
aukar masa alk
awari cewa ba wanda zai ta
a sanin nine mahaifinta, kai ma nayi mamakin yanzu da naji zancen a bakin ka." Araab ya sake gyaran murya yace
Dan Allah ku zaki iya sanar damu komai ta yadda akai ka bashi ita." Jabir jim yayi yace
Toh, bazance a
ah ba dan bansan meke tafe daku ba, haka bakuyi kalar mutanen banza ba, kuma jin zancen daga bakin ka
Nasan kasan wani abu daga ciki dan haka zan sanar da kai, shekarun baya da suka wuce Matata ta farko Amina bayan ta haifi
ar mu Halima ta kamu da rashin lafiya sosai wanda itace tai ajalinta, a lokacin na kira Ja
afaru na sanar dashi duk da cewar baya neman mu tunda yai ku
i ya koma birni, sam ya manta da mu
an uwansa na nan, tambayar farko da yamun shine ina yarinyar da akace ta haifa kwanaki nace masa tana nan, yace mun zai zo ya amsheta nai mamaki matu
a sanin baya taimakon mu, washegari kuwa yazo yai mun gaisuwa, yace ya maganar tafiya da Halima, nace masa to amma kulawarta fa tunda jaririya ce tana shekara
aya da watanni, yace ba damuwa zai ba matansa, kuma shi zaiyi hakane dan zumunci yaga bani da wani
arfi ya
auke mun lalurarta, zai zame mata uba ya bata dukkan kulawa amma da shara
in ba zan ta
a zuwa birni da sunan nine mahaifin ta ba, naso musa hakan amma tuna bani da
arfi ko ya barta bansan yadda zanyi ba, na kuma yi tunanin idan tana tare dashi zata samu gata da kulawa, hakan yasa na amince Ja
afaru ya tafi da ita, kullum ina cikin kewa da begenta har wata ran na kan ji tamkar naje birni na ganta, idan nama Ja
afaru maganar sai ya basar har ma yazo baya
aukar wayata, dole na dangana ko da yaushe ina addu
ar Allah ya ha
ani da ita kafin na bar duniya.
Allah ya amshi addu
arka baba gata ya ha
a ka da ita." Araab ya fa
a yana nuna Haneefa wacce ke faman hawaye.
Kana nufin wannan itace Halima
a ta?
Jabeer yana nuna Haneefa da hannu, Kai ta
aga masa ta taso ta rungumesa tace
Nice Baba, nice yarinyarka." Daga matarsa har yaran nasa masu wayo da suka san labarinta cewa suke
Ashe da rabon zamu ga Halima.
Jabiru yace
Allahu akbar kabiran godiya ta tabbata ga Allah da ya had
ani dake
ata." Haneefa sharar k
walla take tana jin
aunar mahaifinta da tausayin irin rayuwar talaucin da yake ciki da yanzu itama a cikin haka zata taso, Jabiru ya kalli Araab yace
Dan Allah ki zaka iya sanar dani ku su waye?
Araab yayi gyaran murya ya zayyane masa komsi, Jabiru da matarsa sun ki
i mu sosai na jin abunda Ja
afar ya aikata, ya
in ga ma Ammi godiyar irin kulawar da tai da Haneefa, tace ba komai alfarma
aya take nema Haneefa ta cigaba da zama gun ta har abada, Jabiru yace
Ai Haneefa
ar ta ce ba zai ta
a rabasu ba." Kowa yaji da
in karamacin nasa, Hassan yai gyaran murya yace
Sai kuma wata alfarma da nake nema, ina nemawa yarona Farouq gashi." Ya nuna Farouq ya cigaba
Auren
ar mu Halima ko Haneefa zance.
Aka sa dariya, Jabiru yace
Halima yanzu ai
ar ku ce ki baku nemi izina ba." Hassan yace
Hakkin ka a matsayin uba.
Jabiru murna ta cika sa ashe rana irin ta yau zata zo yaga
ar sa har ya bada auren ta yace
Na bashi ita halak malak." Kowa yace
Alhamdulillah.
Banda Farouq da Haneefa wanda farin ciki da kunya ta cika su.