Sashe 21
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Salame ce ta fito daga
aki sanye take da lace dinta na sallar bara wanda Raheena ta sai mata, tasha ado kai kace gidan biki zataje.
o na ganin ta tagaisheta cikin jin da
i ta mata alamar tazo, nan danan ta mike, hannunta ta kamo tace "Muje
akin Raheena muyi sirri."
Cike da rashin kunya Raheena tace "Allah Umma na korota daga
akina nidai bazan iya ha
aki da ita ba."
Salame ko kulata batai ba har suka shiga
akin, drawer
in Raheenan ta bu
e kawai ta fara fito da kayyaki tana gwadawa Mun
o wacce tai zuru tana kallo.
Sai data ciro kala takwas sannan ta zauna a bakin gado tace "Mun
o ya kika kwana a bakwan guri?"
Kai ta gya
a sannan tace "Nayi bacci sosai."
Murmushi tai ta kamo hannunta tace "Nan gidanku ne ki saki jiki kinji?
Raheena zakiga tana abu haka amma tanada kirki da san zumunci kinji?"
Kai ta
aga alamar to, cike dasan magana tace "Nikam Mun
o baki ta
a ganin wasu ajiya irin wannan agun Maccido ko Danejo ba?" Ta nuna mata barawon gwal
in dake wuyanta, tace "Irinshi ko shigenshi a wajan su."
Itadai Mun
o kai kawai ta ke girgizawa alamar bata gani ba.
Salame tai dariya tace "Karki damu je ki tashi Bilal yana bacci kice ya tashi zai kaini anguwa."
"Bi?" Salame tai dariya harda
an bugar kafa
arta tace "Yayanki fa Bilal, dakinshi na kusa da falo."
Yawun bakinta ta ha
iya tace "Yace fa ko kallansa karna sakeyi idan ba haka ba zai zaneni."
"Kyaleshi ya fiya shirme ne shi yasa, kila sanda yai maganar ma abuge yake."
Mikewa tai dan dai batasan yi mata musu, tana fita Salame tace "Shi kuma Salau ko yaushe zai isa?
Banda shirme shi danace ya biyosu ya taho nan?
Ai da yazo da tuni nasan duk abubuwan dake faruwa da abinda ake
oyewa ba'a so mu sani, dama wannan dalilin ne yasa nace ya dawo nan na zugashi akan ya rabu dacan ya nemi arziki a nan kawai." Tashi tai ta fara maida kayan Raheena wanda bata badasu ba, a kasan drawer
in ta hango bakar leda da sauri ta jawo ledar ta duba, sokewa tai a jikinta tana cewa "Yar banza dama ni nasan
oyemin ku
in take kuma Allah zata gamu dani tunda nima yanzu da karfina."
*******
Kofar ta bu
e cikin san
a kamar munafuka, kusa dashi taje yana kwance yana sharar bacci yayi rufda ciki daga shi sai vest da gajeran wando, gefe ta kalla menene wannan kamar amai?
A hankali ta
an ce "Ka
o ka tashi inji Baffa."
Jin shiru yasa ta sake cewa "Ka
o ka tashi ana kiranka."
Yanzun ma babu alamar ya jita ta sake matsowa tace "Ka
o.....!!"
an gidanku?
Wallahi Allah na rantse kina sake magana wallahi sai na fasa miki baki wawuya ficemin daga nan."
Ai bai
arasa ba ta auna da sauri tana fita tace "Bappa aradun Allah nasha dakyar."
Muryar Jauro taji yace "Mun
o kin tashi kenan?"
Cikin sauri ta gaisheshi tace "Awali Jam?"
Yace "Jam Kalau yar albarka, kinyi sallah dai ko?"
Kai ta girgiza tace "Mu a ruga sai an aurar dakai kakeyi."
"Asha!
Wai ashe yanzu al'adar nan na nan?"
aga kai, dole ya sata a islamiya da boko ko ta rage jahilci a kalla ko haka yai ya rage hakkinta dake kanshi.
"Zoki yi alwala daga yau ki farayi idan ba haka ba Allah konaki zai yi a wutarsa kinji?" Jikin Mun
o ya hau rawa jin za'a konata, ita kuwa ya zata bari salon ta dena ganin Baffanta?
Tace "Irin yadda su Laddo suke san min?"
aga kai duk da bai gane ba yace "Sosai."
Jauro da kanshi ya zuba ruwa a buta ya mika mata shima ya zuba yace duk abinda yai itama tayi da haka ya sa tayi alwala yace taje tayi sallah.
Bata jima ba a
akin sai gata ta fito da alama dungure
aya tayi.
o ta hangoshi ya fito harabar gidan tabi bayanshi da sauri tace "Kawu nikam a ina kuke tara dabobinku?
Ina ta son nai tatsa na gyara turken bangansu ba?"
Dariya yai yace "Wai harkinyi sallar?"
Ta ce "Eh."
Ya sani sarai dungure tai dole ya koya mata.
"Mu namu ba'anan suke ba, ki bari in na samu lokaci zan nuna miki yanda akeyi anan." Yai maganar yana sa takalmi.
Kai ta
aga da sauri, alamar to, yace "Zanje siyo bread ne a nan shago ko zakizo muje tare?"
Kai ta sake jinjinawa da sauri tace "Zanje."
Kafafunta ya kalla yaga babu takalmi, bari suje tare daga nan ya sai mata takalmi tasa, takalman Raheena ya kalla dake bakin kofar shiga mai tsine ne ya tabbatar tasa ma fa
uwa zatai, takalmin Bilal ya gani a gefe yace "Saka wannan tunda yanzu zamuje mu dawo."
Cike da zumu
i ta saka suka fito daga gidan, nuna mata yanda gidan yakeyi ta waje yace "Ko fita kikai ko aike karki manta nan ne gidan da zaki shigo kinji ko?."
aga kai tace "Bazai mayi wahalar ganewa ba Kawu kaga shine daban a wajan, nikam yaushe Bappana zai zo?"
Cike da sanyin jiki yace "Zaizo insha Allahu nan kusa."
Kai ta
aga kafin tace "Amma yanzu ya warke ko?"
"Eh" kawai yace dan baima san me zai ce da ita ba.
Gaba da gidansu Araab ka
an suka hadu da Kabiru dogo nan Jauro ya tsaya suna hira ita kuma tana gefe tana wasa da
asa.
Makeken gate na gidan aka bu
e da alama mota ce zata fito bishiya ta hango mai kama da ta mangoro, ido ta zaro cike da mamaki tace "Mangoro?
Aradun Allah mangwaro zan katsa."
Ai da gudu ta shige cikin gidan mai gadi kafin ya ankaro ta shige da gudu bayanta yabi da kallo, bishiya kawai ta nufa tana neman
anewa da
i duk ya kamata 'oh ashe suma sunada bishiyoyi irin nasu?
Su kenan a
oye nasu yake?
Ummy dake zaune a bayan motar ita da Ikram sai Ilham dake gaban mota zasuje shopping suka saki bakinsu.
Mai gadi a guje yai ciki yana gyara hannun rigarsa yana cewa "Yau ga mahaukaciya, ke dan gidanku ina zakije haka kamar sabon kamu?" Ummy cike da mamaki ta waiga kafin tace "Sai naga kamar yarinya sa'arku ko ido nane Ikram?"
Ikram ta bu
e motar ta fito tana cewa "Bari na duba Ummy."
Dariyar da Ikram takeyi ne yasa Ummy da Ilham fitowa suma, Mai Gadi yana tsaye sun zubawa Mun
o ido wacce ta
ale bishiya to su a kauye hawa bishiya ai kamar wasan
asa ne a gunsu, cike da murna ta tsinko mangoran tace "Ai wannan ajiyewa Bappana zanyi gashi katoto aradun Allah...."
Idanunta ta sauke a
asa jin alamun magana, cike da tsoro ta zaro ido ganin yanda suka zuba mata ido suna kallan ikon Allah.
Kafafunta ne suka salube wanda hakan yasa ta kusa faduwa su Ummy duk sun tsorata sun
auka fadowa zatai sai sukaga ta rike reshe, gabanta ne yahau fa
uwa ya zatai yanzu?
Ummy ta kalleta tace "Ki rike bari a samo tsani a sakko dake." Tana gama fa
a ta kalli mai gadinsu tace "Taimaka ka samo tsani a sakko da ita."
Jauro dake waje ya juyo nan yaga baiga Mun
o ba cike da tsoro yake kallan layin, Kabiru yace "Muna magana naga tayi can da gudu amma ni na
auka tasan inda zataje ne.
Jauro yace "Haba Kabiru dakai fa muka
auko yarinyar nan ta ina zata san inda zataje?"
arasa maganar tare da bin sahunta, yazo wucewa ta gidan saboda motarsu tana tsakiya to gate
in a bu
e yake, jiyai ance "Ga tsani nan bari a sauko dake a hankali."
Mai Gadi ta kalla tace "Sauko da ita."
Sake ri
e reshen tai tace "Aradu tsoro nakeji ban hauwa wannan abu...."
Jauro kam ciki yai da sauri mamaki ya rufeshi ganin Mun
o a saman bishiya sai faman rarraba idanuwa take kamar wacce tayiwa sarki karta.....
Hajiya Mun
o tamu ta gargajiya kenan, da alama tana jin da
in yadda take a ma
alewar...
RUGAR JIJJI
Su Laddo sun ci yawo har k
afafun su sunyi ciwo babu Sallau da Mundo ba alamar su dan dole suka dawo ruga cikin takaici, kowa lamarin bai masa dad
i ba, ARDO shima bakin ciki sosai ya k
unsa wanda hakan ya k
arasa ko kusa da bukkar da Maccido ke ciki bai nufa ba.