← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 187

Sashe 126

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washegari da safe da
yar ta ha
a Jauro kunu da wainar fulawa yana fita tasa
afa itama ta fito ta nufi gidan Bilal tana tafe tana zabga masifa dole ta koyawa yarinyar nan hankali.
e gidanta ke da wuya me zata gani?
an shalelen
anta ne kwance a
asa sanyi duk ya gama shigarsa ga gefen daya kwanta amai, a guje ta
arasa tana jijigashi sai dai tsabar bacci daga ta
agoshi yake komawa,
ofar ciki ta shiga bugawa, Meenal ta mi
e cikin dadda
an baccinta ta sauko ta shiga toilet ta
ebo ruwa a roba dan dole ta nuna mishi ita ba
ar shaye-shaye ba ce bai isa ya dinga zuwa mata a buge ba, tana bu
ewa bata wani yi jinkiri ba ta she
a ruwan hannunta, Salame shi
ewa tai tare da yin baya da sauri tana girgiza kai, shima Bilal da ruwan ya zubo kanshi a zabure ya tashi, Meenal sai a lokacin idanunta suka sauka kan Salame, dakewa tayi dan ba tsoronsu takeji ba, tace
Sorry fa bansan ke bace sannan meye wai zaki dinga zuwa gidan mutane da sassafe?

Salame ta goge fuskarta tace
Ungo nan!

Ta mata dakuwa tace
Ki ji
ani bazaki ban ha
uri ba dan baki da kunya, wallahi ni ba wacce zaki raina ba ce
Bilal ta kalla wanda ke goge fuskarshi tace
Shashasha kawai, duk yanda na maka rainon
an gata a haka zaka
are?

Ka wuce ciki ko sai ranka ya
aci.

Bilal kallan da Meenal tamai ne yasa ya ha
iyi yawo tabbas so yake ya
an sake kissing
inta, Tuna abunda mahaifinta yace yasa ya kalli Salame yace
Momcy ya isa haka dan Allah, ni na dawo a buge ita kuma bata sani ba ta rufe
ofa.

Cike da jin haushin solo
uyancin da yake shirin yi tace
Kai gafara can soko kawai, taya ma macen arziki zatayi bacci tabar mijinta?

Kafa
arta ya dafa yace
Duk cikin amarci ne momcy tana
an kunya ne ta tsaya jirana."
Janye jikinta tai tace
Ka dai jiki kunya wallahi ni ba haka na raineka ba.

Meenal kamar bazata barta ba sai dai tasan ba mutunci ta fita a haka a j
ike, baya tai Salame ta shiga ciki harda bangajeta, kallan Meenal yai wace taja tsaki tace
Wallahi kaji na fad
a ma in har ka sake dawowa a buge sai dai kai ta kwana a waje ko koma can gidanku ka kwanta.
an bakinta kawai yake kallo yana so ya sake kaimai cafka, sai dai ganin Salame a gidan yasa yake tsoron kar
tajisu suna fa
Kai tsaye Salame
aki ta shiga, tace
Ni zo ki bani kaya nasa.

Haba Goggo nikam ai kayana sun miki ka
an ko doguwar riga bazan iya baki ba, hijabin sallah ta ka
ai zan iya baki shima wallahi a dawon dashi.

Huci Salame tai tana sake jin haushin wannan rainin wayon da ake mata kuma wai a gidan
anta
an nata wanda yake shi ka
ai ne namiji.

Haka ta zurmu
a hijab tai saurin fitowa kafin Meenal ta fito ta fa
a kitchen, Bilal ta gani yana
arin shan ruwa ta
au indomie guda uku tasa a hijab ta fita, Haka tana tafe tana zazzaga masifa, Raheena ta gani a falo tana kallo tana cin ragowar wainar flour da bread wani dogon tsaki ta sake ja tai ciki tana jin itadai kam batai sa
a ba.
(Ko kuma sune basuyi sa
ar uwa ba)
*****
o tun tashin ta aikace aikace gidan, ranta sam baya mata dad
i, Araab ne ya fito daga
aki ta taho zata gaisheshi sai taga ya wuceta fuskar nan tashi sam ba walwala, jiki a sanyaye ta juya shi kuma ya fita cikin hanzari.

Hassan ne ke ta masifa sai mai gadi ya bu
e mai shikuma ya sanar dashi Araab ya hana, zuciya ce ta
ebi Hassan ganin yana wulakantashi gaban mutane ya nunashi da yatsa yace
Wallahi in baka barni na shiga ba sai nasa an koreka yau
in nan.

Yana magana yana wani cin magani kai kace gidanshi ne, Araab motarshi kawai ya shiga yayo hanyar fita ganga-ganga, mai gadi ne ya bu
e gate wanda hakan yasa Hassan yai tsaki dan ya
auka saboda shi ya bu
e ya koma mota ya sanar da drivern akan ya shiga dashi, ga mamakinsu suna
arin shiga Araab ya kawo kai, cike da takaici Hassan ya
ara fitowa yana bin motar Araab da kallo, ja yai ya tsaya a tsakiyar gate
in, ya bu
e mota ya fito, kallon juna sukai, yace
Araab wannan
an iskan mai gadin naka kai maza ka sallameshi, mutumin da bai daraja mahaifinka ba menene amfaninshi?

Shi kuma wanda bai daraja mahaifiyata ba fah meye amfanin shi?

Kuma me ya kawo da safiyar nan?
.

Araab ya fad
a kansa tsaye
Hassan tuni ya d
ago mai Araab d
in yake nufi sai ya basar ya
aure fuska yace
Magana nazo muyi da maman taku.

Ba wata magana da ta rage tsakaninku, aurene nace na amince, shiyasa na sanar kar a barka ka sake shigowa mu ha
u dakai agun
aurin aure, in kun bugo katin bikin ka aiko mana dashi, magana ce mun gama so babu wani dalilinka na shigowa.

Baki kawai ya bu
e to amma shi dama aure ne ya kawoshi dan haka bai kamata yaji haushi ba tunda dai ba neman iyalinsa ya dawo yi ba.

Ga mamakinshi kamar Araab yasan me yake cewa sai cewa yai
Aure kazo
aurawa dan haka banaji akwai sauran magana daya wuce kai abinda ya kawoka in kuma har zaka cigaba da shigo ma mahaifiyata gida to fa tabbas zan fasa dan kai kasan ba saboda kai na amince da auren nan ba.

Hanci Hassan ya shiga hurawa dan ranshi yayi matu
aci sai dai ba abinda zaiyi daya wuce komawa, haka ya shiga mota suka bar gun yanajin wani zafi da ranshi keyi tabbas yaron nan ya gama raina shi, ya haifi
an amma ace ya gaya masa magana ba ladabi, Araab motar sa yaja ya wuce office akwai ayyuka da dama da bai samu kammalawa ba cikin kwanakin nan saboda hargitsin zuwan Hassan.
*****
o bayan azahar ta shirya suka fita dasu Ikram suka yi printing wasu takardu na makaranta, suka dawo gida akan gobe da safe zasu je makarantar su kammala registration,
Falo ta zauna tana kallo ta
auki wayarta jin tana
ara, sunan Ya Araab ne akan allon wayar hakan yasa ta
aga a hankali, shiru ne ya
an ratsa na da
u biyar kafin tace
Ina wuni?

Ki fito ina waje.

Abinda yace kenan ya kashe wayar, mi
ewa tai ta saka abaya ta yafa mayafi coffee a saman ba
ar abayar ta sa takalmi coffee flat, a mota ta ganshi hakimce, ta bu
e mazaunin gaba ta shiga ta zauna, kamshin turarenta ne yasa ya
an lumshe ido, yana son turaren nan, ita kuma ganin idonshi lumshe ta
an zuba mai ido,
In kin gama kallon nawa sai mu tafi?

Da sauri ta kauda kai tace
Yaushe na kalleka?

Ido ya bu
e ya sau
e a kanta, yace
Yau wata ko abincin safe bataba mijinta ba.

Tace
Da sauri fa ka fita ko damar magana baka bani nayi ba.

Motar ya kunna yana murmushi
asa-
asa da alama abin ya dameta.

Basu tsaya ko ina ba sai wani babban MALL yai parking sannan ya fito, itama fitowa tai tana tunanin me sukazo yi, bai bata damar tambaya ba sai nuna mata ciki dayai, cart ya jawo suka nufi gun kayan sawa, ya matso kusa da ita cikin magana a hankali yace
Zanyi aure amma dayake Ummy batasan ranki ya
aci ta
i yimin lefe, shine na kawoki ki taya abokiyar zamanki za
ar kaya.

Wani abu taji ya taso mata, cikin dakewa da kishi tace
Ai ba ni zaka
auko ba, ita zaka
auko tasai abinda ya mata.

Kai ya
an girgiza ka
an yace
Nope!

Ita da za
awa surprise taya zataga abubuwan?

Kedai tayani za
ar mata, matar so ce so karki manta ki za
a mata masu kyau da tsada.

Kallansa tayi shima kallanta yake yace
Ya akai?

Cikin sauri kawai ta fara kwasar duk abinda ta gani, ta dinga zubawa a ciki, badai ita zaiwa wulakanci ba?

To yaje yai tayi, hannu yasa ya ri
o hannunta dan da alama batasan ma me take zubawa ba yace
Madam me kikeyi hakan?

Wa kike
aukarwa wannan kayan?

Kema kinsan tafi k
arfin wannan.

Idanunta taji suna neman kawo kwalla, hannunta ta fizge kawai ta juya, cikin sauri take tafiya, shima sai yabi bayanta da sauri, hannunta ya sake ri
owa tana k
arin shiga mota, Ta fisge ta shige ciki, shima sai ya zagaya ya shiga ya zauna yana dubant yace
Meye hakan kikeyi?

Tace
Ni ban hanaka aure ba, bance komai ba sannan duk abinda nayi sai ace ba daidai bane?

To fushin me kike?

Kawai ni bana son a dinga sani abu kuma ana kushewa.

Kallanta yai yaji wani abu na takaici ya taso ma, mission fail abinda zuciyarsa tace mai kenan, anya Mun
o na son shi kuwa?

Jikinshi ne ya sake yin sanyi haka suka dawo gida duk ba wani walwala.
******
o yau da wuri suka fita wurin registration, sai da suka kammala tas sannan suka samu guri suka zauna hutawa suna hira.

Ikram ta mi
e tace
Nikam yunwa nakeji bari na samo mana abinci.
ewa Ilham tai tace
Nima wallahi."
o dake zaune tai shiru ta kallesu jin sunyi shiru wanda ta fahimci kallanta suke,
agowa tai tace
Ni dai kuje zan jira ku a nan.

Dariya sukai sannan suka wuce, Ilham na tambayarta abinda takeso, tace
Meat pie ma ya isa.

Basu da
e da tashi ba tana zaune ta baza tagumi taga wata budurwa sa
arta tazo ta gefenta ta tsaya, waya take da alama ranta a
ace yake, cikin magana mai kama da kuka tace
Ammi fisabillilahi shi kenan mu komai sai dai ai ta cewa muyi hak
uri?

Yanzu ya zamuzo da Husna ta gama ta tafi ta barni, kuma ta tafi da driver?
Chapter 126 · 0% Book details