← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 139 OF 187

Sashe 139

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwafa tai tace "Hassan ni zaka tozarta?"
Tashi tai ta shiga
aki wanda shi kanshi
azantarshi ta wuce duk tunanin me karatu, kwanciya tai tana sake maida numfashi, gaba
aya rayuwarnan bata mata da
i ji take in ba Hassan ne ya dawo gareta ba bazata iya rayuwa ba, bata tab'a zaton zai iya share tsawon lokacin nan bai nemeta ba, kalaman Mumy ne suka dawo mata, badai ya koma gun tsohuwar matar sa ba?

A fusace ta mi
e anya batai ganganci ba kuwa?

Nan danan ta jawo akwati ta fara sa kaya a ciki, ta booking flight na dare ta naji kamar daren ma wahala zai mata.

Dakyar ta iya jira lokacin yai suna sau
a ta nufi hotel ta kwanta, sai dai sam ta kasa bacci, idanunta kawai hango Ummy a
irjin Hassan yake, tashi tai tana girgiza kai, ko Mumy bata sanarwa zuwanta ba, da safe tai wanka taci abinci, gashi Hassan har lokacin ya
aga wayarta, ana azahar ta cire kayanta, wani dankararen lace ta saka, tai makeup iya gayu, ta sa sar
ar gwal da awarwaro, ta
au jakarta designer na kamfanin valentino wanda ta kashe ku
i gun siya da takalminshi, ita kanta tasan tayi kyau, wani murmushi ta saki tare da fesa turaren da ke sanyaya zuciyar Hassan, a duk sanda tasa tofa yasan jan ra'ayinshi take son yi.

Sunglasses
inta ta
auko ta kwama, a'ah nan danan fa Hajiya ta fito hajjajun gayu.

Tana taku ta fito cikin isa da ta
ama, renting na mota aka mata a company dan bataso Mumy tasani harsai ta taho da Hassan dan ta sake nuna mata shi
in fa nata ne ita ka
******
Kansa na saman cinyarta tana shafa sumar kansa a hankali, wai a dole bacci zaiyi ya bata assignment itace zata sashi baccin, ajiyar zuciya tai ganin har yanzu ya
i bacci tace "Ya Araab Allah banaji baccin nan zakai da gaske."
Idanunshi a lumshe yace "Shikenan, bakyaso in koya miki motar."
Baki ta turo tace "Sama da awa
aya fa amma ka
i bacci."
Hannunsa dake saman goshinsa ya zare ya bu
e idanunsa a hankali ya sau
esu kanta yace "Shikenan kinyi loosing sai ki sake
aukan wani aikin."
asan le
enta ta ciza tace "Allah nidai ban yarda ba, tun yaushe kake sani abu komai sai kace nayi failing?"
"To yanzu ga wani zaki gwada?"
Kallansa take yanayin yanda yake magana ka
ai yasa tasan da abinda yake shirya mata, cike da shakka tace "Allah in banciba sai na ha
ura, dama ai kai kakeso na koya, yaufa nace zanje gidansu Haneefa kalli tun 12 ka sani zama anan gashi har 1:30pm"
"Badai ni nace ma zan kaiki ba, kawai kici last assignment sai muje."
"To na menene?" Tai maganar tana turo baki.

"Yanda nake a kwancen nan inaso amin duk abinda nakeso."
Ta gane sarai me yake san cewa sai dai tace "Yaya ni nama manta Ummy tace inje ta nunamin abu."
Ta fa
a tana neman zare kanshi, baya yai da ita ya kishingi
a a gefenta yace "Ya zanyi dake?"
Tace "Wai ni kullum ai tacewa ya za'ai dani?"
Tafiyar tsutsa ya fara mata a kan cikinta, da sauri ta fara dariya tana janye hannunsa tace "Nifa Allah ba yarinya bace."
"To nunamin ba yarinya bace ke."
Fuska ta ha
e ta kwanto kanshi tace "Zanfa iya."
Nan danan yaji wani shau
i yace "Please nunamin."
Hannunta ta fara yawo dashi saman
irjinsa tana cewa "Ka tabbatar?"
aga kai yanajin yanayin na sake kashemai ga
an jiki.
ara wayarsa tai ta mi
amai wayar ganin Ikram ce, tana
arin tashi ya jawota ta fa
a jikinshi ya
aga wayar tare da sawa a handsfree.

"Yaya akwai matsala, wata mata ce tai parking a
ofar gida tanata horn."
Cike da dakewa yace "kice a bu
e mata kafin ta tara mana mutane, ganinan zuwa." Yai maganar tare da mi
ewa ya zauna, hakan yasa Mun
o zama kan cinyarsa yace "Bari naje
angaren Ummy."
Kiss yaji tamai a kunne tace "Ka shirya anjima."
Ido ya kanne yace "Zanfa yi recording a wayata dan kar a canza labari." Murmushi tai tana ha
e la
anta.

Tare suka fito dan itama tace dama zataje part din.

Kafin suzo matar ma tabar mota da alama ciki ta shiga.
*****
Nurratu ce tsaye a tsakiyan falo tana bin ko ina da kallo, kallon Ummy dake tsaye sama da
asa tai sannan ta fara taku cikin isa, kafin cike da takaici taja tsaki sannan taja kujera ta zauna ta
aura kafa
aya kan
aya, tana girgiza key
in mota dake hannunta, ta zare sun glasses
in har a lokacin Ummy mamaki ne
arara kan fuskarta me kuma ya sake kawota.

Nuratu ta kalleta she
e tace "Yi maza ki kira min Hassan, wato kun mai asiri kun ri
e shi ko?

To ko kuruwarki kika saida sai kin hakura dashi ehe."
Ta cigaba "Hassan!

Kana ina?

Fito nan kafin na irga biyar."
Ummy kallon rainin hankalin matar take tace " Ba biyar ba ki
irga sama da haka ma isasshiyar yar bariki" Tai maganar cikin
acin rai kafin tace "Falon bak'i kike in kin gama abinda ya kawoki ki tattara kibarmin gida." Tana kaiwa nan taja kofar ta ciki yanda bazaka iya shiga cikin gidan ta falon ba ta wuce
aki rai a
ace.

Araab na zuwa Ikram ta sanar dashi abinda ake ciki, kai tsaye text yama Hassan yace ga matar sa tazo gidan su.

Hassan wanda ke ta fafutar neman aiki, dan yau tun safe ya fita, nan da nan ya hau adaidaita da sauri ya taho zuciyarshi na sake tafasa da iskancin Nuratu.

Ita kuwa Nuratu rai a
ace ta cigaba da zama dan dole kafarta kafar mijinta.

Araab ya kalli Mun
o yace "Kije Sani ya sau
eki kawai, nazo na
aukeki." Kai ta jinjina haka ta fito ta koma part
insu jiki a sanyaye ta dauko jaka da wayarta suka wuce gidansu Haneefa.
(Tofa ga Mun
o a gidan da Danejo ke aiki, ko Allah zaiyi ha
uwarsu?

Ku kasance damu
ZEE YABOUR CE
AYUSHER MUHD
2083371244
Zenith
Aisha Salis
400#
[8/11, 11:32 AM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
o basu da
e da fita ba, Hassan ya iso gidan yana tafiya cikin hanzari, Araab ne ya kauda kai wanda hakan yasa shi shiga ciki da sauri, shima yabi bayanshi, bayan yasa an kira Ummy dan bazai yadda da wannan iskancin ba.

Ummy bataso fitowa ba sai dai ba tasan me Araab yake tunani ba.

Nuratu na ganin Hassan ta taso a guje ta
ameshi tare da dukan
irjinsa, gani tai kamar ma
iba ya
ara da kyau.

Hannunta ya ri
e yace "Nuratu behave yourself please."
Daidai nan Araab ya shigo, wani kallo ya mata yace "Madam na
auka na sanar dake karki
ara mana zirga-zirga a gida?"
Wani kallo ta ma Araab tace "Kundaiji jiki wallahi wai daga tafiya shine kukai kicin-kicin kuka kulleshi kuka hanashi dawowa."
"Wai a wani matsayi ma kike kiran kanki?"
Wani mugun kallo ta masa tace ya wuce matsayin mahaifiyarka?

Tunda dai ni matar tsohonka ce."
Baki ya ta
e yace "A yaushe kenan?

Ko kin manta na fa
a miki dake da matar titi
aya na
aukeku?

To fa
a min waye ma
aurin auranku?"
Da mamaki take kallon shi Hassan ya kalleshi shima dan yaji maganar ta girmeshi sai dai yasan huce haushi Araab ke son yi.

"Ian saurare ki fa
a min waye nashi wanda ya wakilci
aurin auranku?"
Tana hura hanci tace "Me kake nufi?

To limanin garin mu ya
aura."
"Shaidu fa?

Mu akaf danginshi ba wanda yasan da zamanki, kinga kuwa dake data titi
aya kike agunmu."
Ai tuni tai tsalle tana neman kaiwa Araab duka dan mace ce mai tsananin zafi gashi batada ha
uri ga saurin hannu da take ganin ba wanda ya isa ya rama.

Hassan ne yai saurin ri
eta yace "Nuratu ki bari please, kaima Araab ya isa haka?

Kana nufin zaman banza mukai?"
Araab wani takaici ma ya sake kama sa out of anger yace
Yau ina so ayi ta k
are shiyasa na kira Ummy ayi a gabanta, ga matarka nan ta dawo in har ka bita a karo na biyu inaso kasan muma mun ha
ura dakai kenan har abada, su Ikram da Ilham ka tabbatar bazaka sake ganinsu ba kuskure na farko shine ake kiranshi kuskure amma in akai wani ya zama ganganci." Ummy ce ta masa alama kan ya isa haka, Araab sai yanzu ya ankara ma maganganun sunyi tsauri ya fa
awa mahaifinsa, yana tuna nasihar Mun
angaren Hassan bai yi wani yi dogon tunani ba yana kallom Ummy yace "Ba inda zanje Araab daga yanzu har Allah ya
auki raina,ina tare da
ana ina kuma sake neman gafararku kan abunda na aikata muku."
Wani murmushin gefe Araab yai yana kallon Nuratu yace "Madam kinji ko, yana da gida anan mai
aki
aya in kina son shi son gaske sai ki biyoshi ku tare." Yai maganar dan kai
arshenta.

Tsaki taja cike da takaici tace "Kai na maka kama da wacce zata zauna gida mai
aki
aya sannan meya hana ka barshi ya zauna anan inba wula
anta ba?"
"Gudun fa
awa halin da ya tsinci kansa."
A fusace tace "Mene?"
Araab ya sa hannu
aya cikin aljihu yace "
anci yake gudu a
alla wannan karan mallakinsa ne."
Jikin Hassan ne yai wani mugun sanyi ya tabbatar ya fa
i hakan ne dan ya kankaro mai mutunci.

Throw pillow ta
auka nakan kujera ta makawa Hassan tace "Ni zaka wulakanta Hassan?

Ni Nuratun ka?

Ka manta nasa aka juya mahaifata saboda kai dan duk kada na raba hankalina wurin kula da kai, Wai yau kai kake nunamin
anka da waccan mayyar sune mutane?"
"Wata uku kacal?" Kalaman da suka sauka kan kunnuwanta kenan, Ummy tace "Wata uku kacal yayi baya tare dake ba kika haukace haka?

Tayi murmushin gefen baki tare da girgiza kai tace
Ashe ke raguwa ce
.
Chapter 139 · 0% Book details