Sashe 176
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata dad
e da dashi ba, tayi sallah kenan ta zauna akan sallaya tana lazimi, murmushi ne ya bayyana a kan fuskarta ta
auki wayar cike da so da
auna.
ewa tai daga inda take ta jawo pillow ta kwanta suka fara shan hirar soyayyarsu kai kace yanzu suka fara soyayya, Danejo ce ta le
o ganin ta a kwance tana waya ta girgiza kai ta juya tana cewa "Ahh ance ki koma kince a'a yanzu kuma gashinan bakuda aiki daga yazo ki fita sai ya kira ku share awanni kuna waya, ka rasa ma me suke cewa." Ta
arasa maganar tana gyara radio
inta.
Cikin hirarsu ne yace "Hayati me kike burin yi in kikaga mahaifiyarki?"
"Ni bana burin komai, da dai inada burin in na ganta mu kwana tare a
aki muyi hirar rayuwa ta bani labarin bayan rabuwa nima na bata, amma yanzu banida buri ko
aya."
Tausayinta ne ya sake kamashi dan bayaji zai iya fa
a mata abubuwan nan sai ya tabbatar da komai, tunda a yanzu ma in ta sani tashin hankali zata sake shiga ga ciki wanda ko dalilinshi bai kamata ba.
"Inzo in ganki?"
Juyi tai tace "In kazo na hanaka komawa fa?"
"Ahaf ni ai haka nakeso, to amma ya zamuyi da Danejo?"
Jin har ya fara tsare-tsare yasa tai dariya tace "Wai da gaske ka
auka?"
"Eh mana, Hayati please in nazo ki
oyeni a
aki kice na tafi."
Dariya sosai tai ita sam in yana wannan abin dariya yake bata, tace "To in na
oyeka ta ganka fa?"
"Wannan kuma laifinki ne ai kinga, sai na fa
ama Danejo kece kika hanani tafiya."
Baki ta bu
e tace "Abin haka ya koma?
To na ha
ura."
Dariya yai shima yace "Matsoraciya, bari nazo."
Yai maganar tare da kashe wayar, isha
i ta kawo kai lokacin dama, yayi alwala ya canza kaya sannan ya sa turarensa, agoggo ya
aura sai kuma ya tsaya yai shiru,aljihun wandon sa daya cire ya duba ya sake
auko agoggon nan da kuma wayarsa daya kunna tracking na location dan Adnan yace ya kunna saboda tsaro.
Kamar zai kira shi sai kuma ya fasa ganin ai ba da
ewa zaiyi ba nan ya fito ya shiga mota.
Yana hawa titi ya kula da wata mota na binshi, nan ya danna kiran Adnan sai dai har ya kira ta katse bai
auka ba, maimakon yai layin gidan da Mun
o suke sai kawai ya mi
e ya cigaba da tafiya, ga mamakinshi motar nan binshi takeyi, yana
arin gangarawa gefen titi suka sha gabanshi, wata ta tare bayanshi.
Ido ya runtse, gashi bai sanar da Ummy ba, nan ya
au ki wayarsa ya fara tunanin wanda zai
ira baisan
agawa Ummy hankali hakan yasa ya kira number Hassan, ya
auka yace "Araab?"
Cikin sauri Araab yace "Ka sanar da
an sanda ina hanyar Dambatta inka wuce kurna ka bar gari ka
an, zai sake magana yaji an buga wani abu glass
in motar ta
ofa ta fashe ji kake tartsatsa....
Da sauri ya sunkuya dan yanda glasses
in ga zubo, wani
aton mutun ne ya bu
ofar, kafin Araab yace wani abu ya jawoshi daga motar, hannu yasa ya cila wayarsa ciki sannan ya jashi suka sashi cikin motarsu.
Tafiya sukai sosai kafin su gangara wata unguwa wanda kana gani kasan yanzu ake siyan filin sai kanguna, wani gida sukaje wanda zaka
auka gun kiwon kaji ne, suka shiga dashi ciki bayan sun
aure mai hannayensa ta baya.
Akan wata kujera suka sashi suka
aure shi ta ko ina sannan mutumin ya kalli Araab ya
ira wata number.
Araab yana zaune ya juyo muryar Alhaji Jaafar yana cewa "Good!
Ku tsareshi anan ina busy ne yanzu."
Yana kai nan ya kashe wayar, kallon Araab yai wanda yace "Da ganinka ba yaro bane da alama ka saba yi masa aiki dan kaine shugabansu."
Bai kula Araab ba sai zama dayai a gefe, Araab yai murmushi yace "Nasan kaine aka sa ka kaje attacking Baba Ali wancan karon, kai bakada rayuwa data wuce bin abinda aka sakaka?"
ewa yai yazo kusa da Araab ya sa wani abu yana neman toshe mai baki, "Inka rufemin baki sai me?
Tunda kaima rayuwarka a rufe take?
Ko kunya bakaji in iyalanka suka san me kakeyi kake kawo musu ku
in da sukeci?"
Toshe bakinshi yai sannan ya koma ya zauna, Araab na kallon sa yana kuma bin ko
ina yana juyawa yana recording
in mutanen dake tsatsaye agun.
Motsin Araab mutumin nan yake dubawa nan idanunshi suka kai kan biron dake saman rigarshi, cikin sauri mutumin ya tashi ya zare biron yana kalla Araab.
Hannu yasa ya cire abinda ke bakinshi yace "Meye wannan?"
"Sai yanzu ka gani?
Gashi kuma shi ogan naku yayi bayani bai kula da munada evidence akanshi ba."
"What?"
Nan danan hankalinshi ya tashi ya matsa baya tare da zaro wayarsa.
****
Alhaji Jaafar ne ya kalli Ammi wacce ta fito daga toilet, kusa dashi ta zauna ya
an sa hannu yana mata tausa a kafa
arta, dariya tai tace "Kai ya kamata nawa tausa Sadaukina."
"Nifa a gurina kinfi kowa daraja babu kuma abinda bazan iya miki ba."
Murmushi tai tace "Bari na
ira Araab inji ko Mun
o ta dawo dan kaga in bata dawo ba mu musan abinyi, danayi tunanin
iran Fatima amma sai nake ganin gwara na kira shi
ila naji meke faruwa."
Hannu tasa zata
au wayarta yai saurin ri
e hannunta yace "Ai ki barshi kawai munyi waya dashi, nace zuwa safe zan sake kiran shi." Sake rungumeshi tai tace "Nagode Sadauki na."
Wayarsa ce tai blinking alamun text ya faki idonta ya duba "Yalla
ai yaron nan akwai camera a jikinshi, da alama kayi magana ta
auka."
Sam baisan sanda ya ture Ammi daga jikinshi ba, ya mi
e tsaye yace "What?"
Toilet ya shiga da sauri ya
ira number cikin fushi yace "Kana nufin camera gareshi?"
"Eh kuma komai dakai
azu a office na aikashi police station da gidan tv na tabbatar gobe zakaji kanun labarai a kanka, kaga daga nan sai kai bayani." Muryar Araab suka juyo yana magana da alama kuma kusa yake da mutumin, da sauri mutumin ya waiga dan a iya saninshi ya
aure shi sosai, kafin ya gama tantance meke faruwa kawai yaji an naushi fuskarsa.
Araab ya kalli Adnan yace "ASP abin ba sau
i ne?"
Ankwa aka samai nan da nan, Alhaji Jaafar ya kashe wayar kanshi na wani irin zafi, hannayensa suka fara rawa wanda a iya saninshi bai ta
a shiga tashin hankali irin yau ba.
Zainab ce ta
ara so bayan sun sa ragowar mutanen a mota ta tafi da katon mutumin.
Araab ya kalli Adnan yace "Am sure wannan dasu aka tura gun attacking Baba Ali, sannan nagode da taimakon ka."
Murmushi Adnan ya masa yace "Kaima yanda kai acting yayi daidai dan da basuga ka damu ba sannan sun ganka kana waya ba zasu sama alamun tambaya amma yanda sukaga kayi dama haka ya kamata ya kasance in mutum za'a kamashi."
Hannu sukai shaking yace "Zamu dasu station, kai kuma kasan sauran plan
in."
Nan ya jinjina kai tare da fitowa, Adnan sai daya kaishi gidan dasu Mun
o suke sannan ya wuce suna tafe suna tattauna abinda zasuyi.
Hankalin Alhaji Jaafar yayi mugun tashi, dan sam ya kasa ma fitowa daga toilet
in sai muryar Ammi yaji tana tambayarshi ko lafiya?
Haka ya fito gaba
aya hankalinshi baya jikinshi, kwanciya yai kusa da ita yana tunanin mafita, meya kamata yai?
In yace baisan komai ba waya da number da yai amfani da ita fa?
Sam ya rasa mafita, ya shiga zazzarfan tunani sam baisan Ammi na magana ba, ganin yanda ya rufe ido yasa tai tunanin bacci yake tausayinshi ne ya kamata da alama ayyuka ne suka mai yawa da har bacci ya
auke shi haka bayan a kwananta baya ta
a bacci sai yaga tayi.
Cikin bacci taji ana mata waya, idanunta a rufe ta
auka muryar Ummy ce hankali a tashe take sanar da ita basuga Araab ba.
Da sauri Ammi ta mi
e tace "Ba a ganshi ba kamar ya?"
"Yaya ni kaina bansan meke faruwa ba ina mijinki?"
Waigawa Ammi tai ga mamakinta bayanan, tace "Inaji yana sallar dare a falo."
Ummy takaici ya kamata dan tasan tabbas shine kawai ta kashe wayar suka nufi police station.
Adnan sunwa mutnen da aka kama duka yace "Su fito da inda suka sa Araab."
Nan fa sukace sai dai a tambayi Gwaska wato ogansu dan su basusan komai ba, ganin da gaske suke yasa aka kulesu a cell daban shi kuma ya shiga gun Gwaska.
Yaci duka yasha wahala sai dai har yanzu ya
i magana.
Adnan ne ya shigo ya kalleshi yace "Ina kuka kai Araab?"
"Bayan kun
auke shi wane Araab kuma ko su biyu ne?"
"Muka
auke shi a ina kenan?"
Shiru yai kafin yace "Ku kuka san inane amma ku kuka
auke shi."
"Okay!
Kenan kunyi kidnapping
inshi ka yarda da hakan?"
"No bamuyi ba."
Dariya Adnan ya
anyi yace "Kun kamashi sannan baku kamashi ba, okay naji wannan number da ka kira kuma fa?"
Nan fa hankalinshi ya tashi yana neman kwace wayarsa, Adnan a gabanshi ya
ira number Alhaji Jaafar wanda tun
arfe hudu yabar gida yana guest house
inshi yana kwance gaba
aya ya rasa ta inda zai fara.
Ganin waya yasa ya kalli number sannan ya
auka "Numberka muka gani a wayar Gwaska inhar bakazo kayi bayani ba zaka shiga cikin wanda ake zargi da aikata laifin kidnapping."
Tsaki yaja yace "Bansan wannan shirmen ba me zaisa nai kidnapping?"
"Okay kazo sai muyi magana in kuma kafiso muzo mu kamaka mutane su ganka to."
Zaiyi magana Adnan yace "Inhar ka
ira manyan police akan case
in nan zan saki video
in ka wanda am sure kai kafi kowa sanin me hakan zai jawo." Yana kai nan ya kashe wayar.
Zufa ce ta fara keto mai, ya fara tunanin abinyi, dan shidai bazaiyi
ancin kai kanshi ba.