← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 187

Sashe 86

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gida yaje a waje yawa Raheena waya, ta dawo daga makaranta kenan, batai niyyar dawowa da wuri ba amma dole ta gudu saboda shugaban makarantar nan ya fara takura mata, bukatarsa ta fara yi mata yawa, gashi in ya fara har sai ta fita hayyacinta yake dainawa.

Wayar ta
aga tace
Meye?

Ni kike cewa meye?

Dalla mikomin makulin mota inasan fita ne.

Sai ka shigo Umma bata gidan.

Ni kike fadawa haka?

Ko ce miki akai saboda ita naki shigowa?

Sai inzo nan in faffasa miki baki.

Wayar ta kashe ba tare da ya gama ba dan batasan masifar sa ta saka key dakin ta shiga toilet.

Bilal ya shigo cikin fushi yaga
akin a rufe, key ya
auka yaja motar yana cewa
Wannan kucakar motar gaba
aya ta isheni ni yanzu kunyar janta ma nake.

Waka yasa yana tafe yanayi yau fa akwai samun kudi, da haka ya isa.

Nemanta ya shiga yi bayan sun yi waya, can ya hangota tsaye da akwatinta da kuma jaka ta rataya, sanye take da riga da wando ta sa abaya coffe bu
iya a sama, batai kwalliya ba dan tanaso iyayenta suji tausayinta ne.

Parking yayi, kanta na gefe sai dataji horn ta juyo, kallon shi tayi sannan ta kalli motar, ta girmi ajin motar nan amma ba yanda zatai, jakarta ta nuna mai, ya kalleta tab lalai yarinyar nan, tace
Kasa a booth.

Kamar bazaiyi ba sai kuma ya fito dan gaskiya yana bukatar kudi to fa da alama dole yayi biyayya.

Baya ta shiga ta zauna, ranshi ya kara
aci ya dake ya shiga yace
Inane?
tace Hotoro GRA, suka fara tafiya kafin yace
Yanzu me nene plan
Murmushi tai tana danna waya tace
Kai dai kabi abinda na sakaka, kawai.

Harararta yayi ta madubi kamar wata yayarshi sai wani umarni take bashi, bari ya ja rabon shi sai ya nuna mata shi ba sa
anta bane.

Suna isa ta kalleshi tace
Ga 1k ka koma layinsu Araab a adaidaita zan maka waya sanda zaka fara aiwatar da plan
wani kallo ya mata yace
Kina nufin nida motata na shiga adaidaita?

Wannan motar ai ba mota bace, dan ko ganina akai a ciki kimata ta zube.
baki ya bu
e yana kallan 1k
in, tace
Indai kanaso na taimaka ma ka canza mota to kabi abinda nace.

Fizgar ku
in yai ya fito yana kunkuni tare da yin kwafa, yai lalai dole yaba yarinyar nan kashi shi take fa
awa magana kamar wani yaran ta?

Adaidaita ya shiga ita kuma ta cigaba da jiran Araab a mota.
*****
Araab a office bayan ya gama ayyukanshi samun kanshi yayi da duba past exams papers online, yana dubawa yana ganin inda akafi tambaya, can ya rufe laptop
in ya runtse ido, meke damunka Araab?

Ajiyar zuciya yai yace
Yanda na
auki su Ikram haka na
auketa, a kuma haka zan taimaka mata.

Yaushe ka ta
a duba exams saboda su Ikram?

Fuska ya murtuke kamar wani ne ya
atamai rai yace
Su tare suke tafiya da school
in ita fa?

Yake zancen tamkar da wani.

Ganin zuciyarshi na neman jawo masa tunanin abinda bayaso yasa ya mike ya ha
a takardunsa ya fito.

Zaune suke a cikin layin, sai data gama waya da alama tambaya tayi ko Araab ya fito, jin ya fito yasa ta fara duba agoggon hannunta, kowa yasan shi ba mai yawo bane daga gun aiki sai gida sai dai ko in yanada shopping da zaiyi, hakan yasa tasan plan
inta dole zaiyi aiki.

Bilal na zaune takaici duk ya ishe shi takamaimai plans
in ma bai sani ba, sai da suka share mintina sama da ashirin da biyar kafin tace
Kaje gate kasa mai gadi ya sanar da ita wani naku bashida lafiya ko kai ne ka fa
a yanda zata fito.

Wannan yar rainin wayance zata fito saboda ni?

Sai dai Kawunta wato Babana.

Wannan damuwar ka ce nidai kasan yanda zakai ta fito daga gidan nan ta sameka a waje, daga gefe.

Hannu ya dunkule yanajin kamar ya zabga mata mari, tana kallan yanayinsa tace
In baka son ku
in sai ka barshi.

Tafiya ya fara cike da kunar rai, wato shi talaka an gama rainashi kenan ko me?

Gate ya nufa ya samu mai gadi cikin
ar rawar murya yace
Malam banasan shiga gidan tunda kun hanani, sai dai yanzu matsala aka samu kacewa Mun
o tazo Kawunta babana yayi hatsari yanzu zamu wuce asibiti dashi, yanata kiran sunanta.

Mai gadi ganin yanayin da Bilal yai magana yasa ya yarda kuma sabanin idan shirmen sa yazo yi,
Nan ya tashi ya ciki dan sanar da Mun
Bata dade dayin wanka ba tana sanye da riga da skirt na English wears, maroon colour, rigar mai dogon hannunce sai dai ta kamata ka
an daga sama.

Abinci takeyi fuska ta
aure tace
Me kike anan?

Sai tai murmushi a rayuwa batasan meyasa ba tana san ta kwaikwayi Araab, kashe gas
in tayi ta
auko flask zata zuba taji ana knocking,
ba dai harya dawo ba?

Ta tambayi kanta tare da karasawa ta bu
e, ganin mai gadi yasa ta
an tura kofar tace
Ina zuwa.

Hijab ta zura ta dawo ta bu
e, bayan sun gaisa yace
Wannan
an uwan naki yace in fa
a miki mahaifinshi yayi hatsarin mota, zasu kaishi asibiti.

Gabanta ne yayi mugun fa
uwa, Bilal ya iya neman magana amma bai ta
a mata karyar abu haka ba, jikinta ne ya fara rawa nan danan hawaye suka fara zirya tace
Yana ina?

Yana waje
Ai bata tsaya jiranshi ba ta fito da gudu, ko takalmi babu a kafarta, ganin Bilal yasa ta karasa tana share kwalla, tsayawa yai ya kalleta, ya akai ta sake kyau yarinyar nan?

Muryarta ce ta katseshi da cewa
Ya Bilal meya samu Kawu?

Marairaicewa yai yace
Yanzu aka mana waya akan yayi hatsari kema Mun
o dan kawai kin auri mai ku
i sai ki manta da hallaci?

Maimakon ki nemi mijinki ya taimaka mana sai ku barshi yanata aikin karfi?

Ance acan mota ta bigeshi shikenan mu kin ja mana masifa.

Tsugunawa tayi kawai tana kuka, Meenal ya kalla wacce tamai alamu daya cigaba dan ta hango motar Araab.

Tsugunawa kusa da ita yayi yana neman riko kafa
arta ta mike tana share hawaye tace
Ina ne?

Wani asibitin ne?

Daga nesa yake binsu da kallo dan tabbas shashashan can ne, me yazoyi gidanshi?

Wacece ke tsaye kusa dashi, har yakai bakin gate zai shiga gidan sai yai parking ba tare da ya karasa ba ya fito kawai dan yanaji bazai iya dannewa ba.
o ya gani tana share hawaye gaban Bilal
Hmmmmm
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Idonsa ya lumshe dan son tabbatar wa kansa abunda idon sa ke gane masa, ko tantama babu Mun
o ce a gaban Bilal, wani abu ne yaji ya taso mai yana tsaya mishi tsakiyar makoshi, zuciyar sa tamkar ana zuba masa garwashi.

Da kyar ya karasa kusa dasu saboda yadda zuciyarsa ke kuna, wani mugun kallo ya watsawa Mun
o wanda ita kanta sai da taji fargaba, ya juya kan Bilal cikin zafin rai yace
Uban me kake a harabar gidana tare da matata?

Bilal ya shafi keyarsa yace
Me kuwa nakeyi?

Ko ka manta kwace kamin bayan muna son junan mu? kuma jinina ce kanwata ce baka isa rabamu ba.

Abinda yakeji yana neman sashi dukan Bilal hakan yasa ya danne ya juya ya fisgi hannun Mun
o cikin tsananin
acin rai, kwacewa take kokarin yi sai dai ya ri
eta sosai ta kasa ko da kwakkwaran motsi da hannun, mota ya sata a fusace yaja motar suka bar wurin.

Bilal wata muguwar dariya yayi ya koma wurin Meenal yana
wambo yace
Aiki yayi biyani ku
ina.
yana ware mata tafin hannayen sa.

Wayarta ta
auko Samsung tana da wata iphone 14 tace
Gashi kafin na kawo ma cash, ba ku
i a hanuna sai 5k.

Kawo 5k
in dan gaskiya wannan aikin sai mu manyan maza ke kanki kin sani.

Cirowa tayi ta bashi tace
Saukeni a gida.

Wannan ba matsala.

Ya fa
a cikin jin dadi shi wannan aikin ai ba wuya indaj zai dinga samu tsaf zai maidata sana'a.
******
Tafiya suke ba tare da tasan ina yake nufa dasu ba, kuma ga dukkan alamu sun soma fita wajen gari, shi kanshi tafiyar yake ba tare da ya san takamaimai inda zai kaisu saboda yadda ransa ke
una, Bilal da yayi kokarin riko kafadarta ne ke yi masa yawo a kwakwalwa da idonsa tamkar yanzu abin yake faruwa, sai da suka kusa Kura wajen garin Kano sannan yayi parking, zuciyarshi na wani irin zafi da shi kanshi bai san dalili ba, bai kuma ta
a jin wannan yanayin ba sai yau.

Har yanzu hawaye take, hannu yasa ya juyo da ita saitinshi yace
Kuka kike dan na
aukoki daga gun shashashan can?

Kenan abinda ake cewa akanki haka ne?

Bata gane me yake nufi ba hakan yasa ta kalleshi hawaye na zubo mata tace
Me ake cewa a kaina?

Ke fuska biyu ce a bainar jama
a ta kirki a badini kuma ba haka ba.

Mamaki kalamansa suka bata, tana masa wani kallo mai cin rai, shima ido ya zuba mata yana jin tamkar ya zuba mata mari tsabar takaicin ta dayake ji, cikin fa
a yace
Banda zubar da kima da mutunci ke bakisan ki kama kanki ba kina matar aure sannan abin haushi har yana kokarin rike ki, baki san daraja da martabar aure bane?

Ya karasa cikin
aga murya.
Chapter 86 · 0% Book details