Sashe 144
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana ganin Danejo ta zube tana kukan makirci, hakan yasa Ummy ta fito tasa masu aiki su kai mata drinks da snacks.
Salame kuka harda su face majina, tace
Danejo ashe zamu ganki?
Ni kaina da na cire rai da ganinku.
Haka aka kawo kaya ta baje tanacin dambun nama tana korawa da juice tace
Danejo ko na kwana anan gobe na koma?
Dan wallahi bana son rabuwa dake, an da
e ba
a ha
u ba.
Danejo tana dariya tace
Karki damu ba komai ai ance kusa kuke nima zan tako nazo, ina yaran naki?
Gabanta ne ya fa
i tace
Bilal yai aure ita kuma Raheena tayi tafiya kinsan harkar makaranta.
Haka sukai ta hira sai data cinye dambun nan tass ta shanye kwalin juice sannan ta
au robar ruwa tace
Bari na wuce zan dinga shigowa tunda kin
i tahowa gun mu.
Ta fito tana sake jin takaicin wannan lamari, wai ace sune ke cikin jin da
i amma ita rayuwarta kullum ba farinciki.
*******
Bayan Sati biyu
Tun bayan dawowar Danejo gidan yanayin Mun
o ya canza sosai, bini-bini tana gun kakarta ta, farin cikin da take ciki kwanan nan bazai misaltu ba, ji take kamar ita
in tana daga cikin mutane masu sa
a, a koda yaushe inta kalli yanda Araab ke sonta abu na farko da yake sake zuwa mata shine ta godewa Allah.
Kamar yanda ta saba yau ma sunje sunsha hira sosai da Danejo su Ikram nata janta wai saita koya musu filatanci, wanda suma suke jin Danejo tamkar kakar su dan basu tashi da kowa cikin kakaninsu ta gefen Hassan da Ummy duka Allah yai musu rasuwa, a hankali Mun
o ke sake bin Danejo da kallo ganin yanda ta canza a cikin sati biyun nan, Ummy ta bata kayanta masu kyau da tsada, aka kai aka rage mata girman dan sam batada jiki, sannan aka siya sabbabi aka kai
inki.
ewa tai ganin lokacin dawowar Araab ya kusa, tace
Danejo bari na wuce.
Sukai sallama sannan ta fita, da kallo Danejo tabi bayan Mun
o tabbas babu abu mafi farinciki ace Maccido na duniyar nan yaga yanda Mun
onsa ta canza, sai dai ya zasuyi Allahn daya fimu son shi ya
auke shi.
Hawaye ne suka
an zubo wanda ya sata sharewa, Ummy dake zaune ta kalli su Ilham tace su shiga ciki dan dama tana so su ke
e da Danejo.
Shiru suka
an yi bayan tafiyarsu, Ummy cikin sakin fuska da nuna kulawa tace
Danejo wani abu ke ta damuna, nace nikam yarinyar nan mahaifiyarta na raye?
Dan da alama bata santa ba ko?
Kallonta Danejo tayi tace
Bani da tabbacin mahaifiyarta tana raye ko akasin haka, murnar ganinta yasa shaf na manta da zancen neman mahaifiyartata ma, kafin na baro Ruga Maccido ya bani hoto da kuma gwal wanda yake ragowar dukiyar Mun
o ce to Uwaliya ta amsa wai Hajiya Zinnira zata ajiyemin su kinga daga nan na manta ban amso ba.
Murmushi tai na girma tace
Bakomai sai a sa lokaci aje a amso, amma hoton akwai yanda za
ai aga ta ne?
Kai ta girgiza jiki sanyaye tace
Wallahi ni bansani ba, hoto ne dai kawai babu wani abin.
Amma ku bakusan labarinta ba?
Bakusan ya akai yazo birni harya aureta ba?
Shiru Danejo tai kafin taja numfashi tace
Hajiya wallahi ba wanda yasan komai a kan lamarin nan, wata tafiya da Maccidon yai yazo gun kanina Jauro dan a
akin mu shine karami,
an uwana duk sun rasu daga ni ta farko sai shi auta muka rage, to Maccido in har ya shigo birni sai ya nemi Jauro duk kuwa da hanashin da nake dan shi a kullum nunamin yake Jauro ka
ai garemu bai kamata muyi fishi ba, to wani zuwa dayai ya dawo kawai muka ganshi da jaririya, hankalin kowa ya tashi daya sanar damu wai
arsa ce, tamabayar duniya ya
i fa
a mana ina mahaifiyarta, sai dai ya nuna mana a birni take, to mu filo bamusan ha
a jini da ka
o, shiyasa mahaifinsa yace konata ma zaiyi Maccido ys dinga bada hakuri sannan ya ciro manyan ku
i irin wanda ba na
asar nan ba yace gashinan dukiyarta ce in har aka barta da ranta to shima zai bada wannan ku
in a sai shanaye ai kiwonsu.
Ta kalli Ummy sannan ta cigaba
A lokacin bamuda ku
in da zamu
i abinda yace hakan yasa Ardo ya amince kuma yai al
awarin za
a barta da ranta, Maccido ya bada ku
in aka canza zuwa ku
in nan
asar aka siyan mata dabobbi masu yawa rugar mu tai arzikin da bama nema taimako sai dai a nema a gun mu.
Amma hakan bai hana ta fuskantar takura da musgunawa daga gare su ba.
Ummy tayi shiru kafin tace
Allah sarki, Allah yana halittar kowane bawansa da kaddara mai kyau da mara kyau, wani daga mai kyau yake komawa mara kyau wani kuwa daga mara kyau sai kiga ya koma mai kyau, insha Allahu zamuyi
arin ganin mun taimaka mata ta samu mahaifiyarta indai tana raya kuma Allah ya bamu ikon yin hakan.
Cike da jin dadi Danejo take godiya tabbas mutanen nan
an aljanna ne Allah ya
ara karesu ya faranta musu.
*******
angaren Hassan komai ya caku
e masa, dama ba wani karatun kirki yai ba kamar Husaini, shiyasa duk aikin dayaje nema baya samu, kuma uwa uba bashi da hanyar samun aiki, tu
a mota ne ya gwanance yanzu saboda girma daya fara idanunsa basa gani sosai da daddare, hakan yasa ba zai iya komawa sana
ar sa ta direban mota ba, gashi su Araab tunda suka ajiyeshi a gidan nan ba wanda ya sake lalubarshi a cikin shi, ko dayake shi kanshi baya tunanin dama ya kamata su bishi, dan abinda ya musu ya wuce duk tunanin mai hankali sai dai su ta b
angaren nasu sun zaci ya koma rayuwarsa da Nuratu ne a gidan, ko kusa basu d
auka zai saketa ba, duba da tun ranar shima bai sake nemansu ba,
Gaba
aya kwanan nan azumi yake yana neman yafiya daga ubangiji kuma yana fatan wataran suma su Araab su yafe mishi, abinda ya
ara tsoratashi bai wuce ganin duk dangi in yaje babu mai masa tarbar arziki kowa gani-gani yake mishi hatta ruwa ba kowani gida ake bashi ba, ko
ina dai zancensu
aya ne tunda ya tsallake shekarun nan ya manta dasu suma sun manta dashi, wasu kuwa dayawa sun rasu ma babu su a doron
asa.
Gaba
aya a satin biyun nan ya canza, ga sa
onin zagi da cin mutunci da Nuratu ke turomai kullum, ko sau
aya bai ta
a tanka mata ba, rayuwa yake mara da
i, wani sa
in haka zai la
e a layinsu Araab yai ta jiran wucewar su Ilham da Ikram, inya gansu sai yaji k
walla ta zubo mai, tabbas baiyi godiya da ni
imar da Allah ya masa ba gashinan yanda rayuwarshi ta koma.
*******
o ta gama wanke toilet kenan, ta fito tana fesa air freshener waigowar da zatai taga mutum a bayanta, kunnenta ta rufe da sauri tare da runtse idanunta tana neman yin
ara, Araab yai saurin ri
ota yace
Sarkin tsoro.
Ido ta bu
e a hankali tace
Allah bansan ka dawo ba.
Hancinta yaja yace
Ke wai in bana nan aiki kike yini yi ne?
Kullum na dawo kina aiki?
A shagwa
tace
Allah ni jikina ya saba in na dade a zaune sai naji banajin dadi.
Mai baki, yanzu komai na fa
a kinada amsa.
Cikin zolaya tace
Koyamin akai.
ar da ita tsaye yai yace
Muje akwai inda zamu.
Bari na shirya.
Kallon kayan jikinta yai riga da skirt ne na english wears sunbi jikinta yace
Sa abaya a sama muje dan in na zauna bazan tashi ba.
Abaya ta saka a gabanshi tana cewa
Yaya sam ba kara.
Yana daga jikin madubin a jingine yana kallanta yace
Ah to wai dai karna miki da
in baki.
Murmushi tai bayan ta gama sa turare mara k
arfi tai rolling mayafi, rigarta ya ri
o ya jawota ta baya, ya rungume tare da kwantar da kansa saman kafa
arta yace
Wannan yarinyar bansan ya akai tai kane-kane da ni ba.
Sumbatar kuncinsa tai tace
Ai haka akeso.
Haka kikace?
Tana murmushi tace
Eh mana.
A ranta ta
ara da cewa
inso samune kafi haka so na ma
Juyo da ita yai ya kanne ido yace
Infi haka sonki ma?
Ido ta zaro tace
Wai kaji?
Bugar cikinta yai sai dai jin ta fa
i haka yasa yace
Sosai.
Tare suka fito hannunshi cikin nata har suka shiga mota, suna fita sukai gefen gari, fitowa yai ya mata alama data fito itama, ya nuna mata seat na driver ta zauna cike da jin dadi finally dai zai koya mata.
Nan ya zauna ya fara koya mata mota, sunayi cikin jin dadi da annashuwa wanda kana ganinsu kasan akwai
auna mai
arfi a tsakaninsu.
*****
Hajiya Zinnira ce ta sake rankwafowa ta jikin Alhaji Jaafar cikin salo na mata take shafa saman
irjinsa, hannunta ya
an janye yace
Inada abinyi so please ki
agani zan wuce, ana jirana.
Ta sake kwantowa tace
Abban Husna please ka saimin sar
a akwai taron da za
ai na uwargidan
an siyasa na kuma baka labari tun last 2weeks kowa zai zo ya gwangwaje, banasan amin kallan
aranta, kasan inaji dakai banasan na zubar ma da
ima.
Janye ta ya sake yi yace
Kedai kin fiya neman magana yanzu Zinnira duk yawan sarkokinki sai kin siya wani saboda taro?
Ta sake langwa
ewa tace
Allah duk sun tsufa bari na nunama.
Hannayensa ya ha
e yana kallan sanda ta zaro
aramar jakar akwatinta da take
oye sarkokinta ta hau nunamai yana kallanta, mata kenan abinda yake cewa a ranshi kenan, shiyasa yake son Ammi sam bata tsawalla abu, idanunsa ne suka sau
a kan wani dankararen gwal wanda kana gani kasan na dane na manyan masu ku
i dan a wannan lokacin ku
in su sai a hankali, hannu yasa ya
aga sarkar yace
Wannan fa?
Yai maganar tare da
auka yana jujuyawa.