← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 183 OF 187

Sashe 183

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai Araab ya girgiza ganin haryanzu bai saduda ba, nan fa mutane suka fara zaginshi ganin ga video da shaidu nan manya da aka gabatar amma duk danhaka kace sharrinaka maka?

Alkali ne ya buga abinda ke hannunsa sannan yai gyaran murya yace
Bisa dukkan shaidu da muka samu kotu ta tabbatar da laifin da ake zargin Alhaji Ja
afar dashi dan haka ta yanke masa hukunci life imprisonment ma
ana
aure rai da rai.

Nan fa Alhaji Ja
afar idonsa a take suka ka
a sukai jajir wani tashin hankali da bai ta
a ji ba na rufe sa, zufa ke tsattsafo masa ta ko
ina, shikenan shi tasa ta
are, duk wani jin da
i da more rayuwa yazo
arshe, zai
araci rayuwarsa a gidan yari, idanunsa ne suka kai kan mutanen dake gun, wai ace kamar shi babu
an uwansa ko
aya agun, dama iyayensa sun rasu amma ace ko danginsa babu?

Hajiya Zinnira ya hango wacce ke zaune tana share
wallabita da Husna, wani abu ne ya sake tokare shi, yana ji yana gani gandiroban gidan yari suka zo suka ja sa, har sun fara takawa ya tsaya cak yana bin Araab da wani irin kallo na tsana wanda yake ji tabbas duk duniya ba wanda ya tsana sama dashi a duniyar nan.

Ganin yanda yake kallansa yasa Araab ya taho a hankali yazo gabansa yana kallonsa cikin ido yace
The game is over now, and you are the loser, dama Allah baya barin azzalumi dan haka sai kaje ka girbi abunda ka shuka, kafin ha
uwa da Allah wanda acan babbar kotu take inda zaka biya duk wanda kaci hakkin ku, Wish you happy life in prison.

Ya wuce ya bar Alhaji Ja
afar na damtse idonsa yai wata
ara na tsananin tashin hankali da damuwa.

Araab daga court companynsa ya wuce dan akwai ayyuka da yawa da suka taro, yana son kammala su kuma zasuyi meeting da ma
aikata.
****************
Alhaji Hussain da Hassan zumunci suke sosai yanzu, Mumy itama tayi sanyi sosai ta gyara mu
amalarta da Ummy in kaga yanda take ji da Ummy sai kasha mamaki, yanzu
Yaya
ma take
iran ta dashi, itama Meenal suna zumunci sosai yanzu ta canza tayi laushi sosai tana
arin jansu Ikram jiki, haka bayan ta haihu da sukaje suna taga yanda Araab ke taimakon iyayenta duk da abinda sukamainda wanda itama tamai, dasu Mun
o sukaje ta ro
eta gafara a gabansu Ilham, sosai Mun
o taji da
in hakan dan ita harga Allah batasan gaba ko fa
a da mutane.

Yau ma Alhaji Hussain yazo gun Hassan, suna ta hira, Hassan ya numfasa yace
Bamu ka
ai iyayenmu suka haifa ba, ina ganin ya dace mu gyara zumuncin mu da Kabiru da Binta.

Hussain ya jinjina kai yace
Gaskiya ne ni kaina a kwanakin nan abun yana damuna, bai kamata mu bar zumuncin mu dasu ya cigaba haka ba.

Hassan yace
Yanzu abunda za
ai mu tashi muje gidajen nasu, da kanmu mu nuna musu
arfin zumunci.

Hussain ya jinjina kai yace
Hakan ya dace.

Hassan ta waya ya sanar da Ummy zasuje su dawo, ta masa addu
ar dawowa lafiya, dan ita haryanzu kunya take ji intaga komai zaiyi sai ya sanar da ita.

Gidan Alhaji Kabiru suka fara zuwa, wanda yayi mamakin zuwan su, nan suka zauna aka gaisa aka nemi yafiyar juna, daga nan sukaje gidan Binta, itama hakan ta kasance suka nemi yafiyar juna, da tunasar da juna muhimmanci zumunci, da illar yanke sa a musulunci, daga nan suka
arke da hira tsakaninsu ana raha, ana tuno yanda akai yarinta har tasowa, sunsha hira ansha zolaya dan haka Hassan ya dawo cike da jin da
i yake jinshi daban.

Ummy ta lura da yanayinsa tace
Wannan farin ciki haka ko wani albishiri
in aka maka?

Murmushi ya mata yana gyara zama yace
Wato babu abunda ya kai zumunci da
i yau da muka ha
u gaba
aya har Kabeeru da Binta, sai nake jin wata natsuwa da farin ciki, Fatima munyi kuskure a rayuwa, na muku laifin da nakeji haryanzu ha
inku na tarr dani.

Ummy sosai ta nuna jin da
inta na jin haka tace
Ai babu abunda ya kai zumunci da
i, Allah ya
ara ha
a kanku, sannan wancan maganar ka daina yinta dan Allah.

Yace
Amin, nadaina Hajiyata.

Ya kalleta yana jan numfashi sannan ya sake cewa
Me zai hana kuma ku gyara zumuncinku da
an uwanku na Nijar?

Ummy kallonsa tai tace
Ai sune suka watsar damu basa neman mu, ko kamanta?

Hassan kai ya girgiza yace
Indai zumunci za
ayi baka duba wannan, ko da mutum ya watsar da kai, kai ka nemesa sai ka samu ladar zumuncin, ina ga ya kamata ku sa lokaci kuje ku gansu ko da kuwa ba zasu tarbeku ba, ya dace kuje, kunga dai kunyi wani abin.

Ummy shawarar Hassan
in taji ta shigeta tace
Zanyi magana da Yaya Bilkisu." Hassan yace
Ya kamata, kawo mun ruwan shayi." Ummy tace
Tana mi
ewa.
***************
o ke ta faman kai kawo tsakanin kitchen da falo, girki take yi, Araab na zaune yana duba wani aiki a system, ta fito falo ta zauna zata tashi, ya ri
o hannunta yace
Wai ba zaki zauna ki huta bane, tun
azu kina ta wahalar mun daku?" Kallonsa tai tana langa
e kai alamar shagwa
a tace
Kashewa zanyi na ganma." Hancinta ya lakata yace
Bansan nan gaba da shagwa
ar wa zanji ba taki ko ta baby.

Ya shafi mararta, tana kallon
wayar idonsa tace
Tawa dan nice babynka.

Tofa kice tun yanzu kin fara kishi da
babyna kenan?

Babyn matarshi dai ko babyn mijinta?

Araab kumatun ta yaja ka
an sukai dariya tare, sannan ta tashi ta shiga kitchen ta kashe girkin ta juye a warmer ta kawo kan dining table ta ajiye, tazo kusa da Araab ta zauna, hannu yasa ya kwanto da ita kan kafa
ar sa, yana jin yadda sonta ke ratsa shi yace
Am planning a trip for us."
Tace
Zuwa ina?

Yace
Zaki gani."
"Amma fa bamuyi hutun school ba." Yace
Just kwana biyu zamuyi." Tace
Toh Allah ya kaimu.

Yace
Amin
yana shafa gashin kanta mai santsi, wayarta tai
ara alamun
ira na shigowa, tana kusa da Araab ya
auka ya mi
a mata, ta saka handsfree har lokacin kanta kan kafa
arsa
Hello darling kwana biyu kin shareni ko mijinki yana nan manne dake baki samu chance da zamuyi magana ba?"
Araab zuciyarsa ke wani harbawa kishi na jin ana kiran matar sa darling, Mun
o rai a
ace zatai magana sai kuma ta kashe wayar tana tashi daga kafa
ar Araab,
Ya zama dole na gano wane
an iskan ne yake bibiyar matata, da na
auka case
in ya shafi Alhaji Jaafar sai dai daga baya ma gane wannan daban, sannan nayi tunanin mistake ne amma
iran dayai yanzu ya tabbatarmin akwai wata a
asa.

Ya fa
a fuskar sa babu fara'a, Mun
o jiki a sanyaye tace
Ya Ilahi!

Idan an gama da wannan sai wannan, ni na
auka ko waye ya gaji shima ya daina, nikam meyasa mutane sukesan shiga rayuwata?

Araab da yanayinsa ya canza sosai yace
Ba zai daina ba, sai an
au ki mataki kansa.

Wayar Mun
o ya amsa yace
Ki shiga gun Ammi zanje na dawo.

Kallansa tai kamar zatai magana sai kuma ta fasa tace
Toh sai ka dawo.
ba tare da tayi yunkurin hana sa ba, tana son ai maganinsa ya daina bibiyar rayuwarta koma wanene, itadai batasan meyasa mutane ke binta da sharri ba.

Araab mukullin motar sa ya
auka ya fita, kai tsaye station yaje gun Adnan, ya sanar dashi meke faruwa, Adnan yace
Tunda akwai number abu ne mai sau
i, yanzu mu
ira sa idan ya
auka muyi sauri muyi locating
insa ta haka zamu gane inda yake.

Araab number yai dialing aka
auka da cewa
Hello darling?

Sukai saurin connecting da computer aikin su, ba tare da
ata lokaci ba, sukai locating inda yake, Adnan da Araab suka fito suka tafi tare.
****************
Jauro ya gyara gidansa sosai,
akin Raheena da Bilal na da yace zai ba amarya, Salame bata da aiki sai yada masa habaici tana fa
in ayi dai mu gani idan tusa na hura wuta, zata ga wacce zata iya zama da Jauro, sai ballagaza ita
in ma kwana biyu da tazo tafiya zatai, ita ka
ai ce zata iya ha
ura zama dashi, Jauro dai baya kula ta, yau bayan ya dawo kasuwa da yamma ta
an sake masa har da masa fara'a, kallonta kawai yayi yace
Abu kike bu
ata hala, dan nasan wannan fara'ar ba banza ba indai kece.

Kai ta
an sosa tace
Dama ku
i zaka bani kasan
awata
in nan, Babar Hajiya dake
a nake ji da ita saboda ku
in ta?

Wani kallo kawai yake mata, ta cigaba da sosa kai tana cewa
To dai itace zatai aure na biyu kuma kadai san hajiya ce mai ku
i shiyasa nake son na
an yi
inki kada a raina ni, kasan shekarun baya a bikin
ar ta ku
in nan nawa suka
are, kuma kaga duk da haka zama nai kamar mai aikinsu, yanzu dai ka taimaka.

Hannu kawai taga yasa aljihu ya zaro bandir na dubu d
aya ya ajiye gabanta, ido ta zaro sosai tace
Dubu
ari fah nake gani?

Jauro inace dai ba satar mutane ka fara ba?

Kai ya girgiza yana dariya ka
an yace
Ke dai ki
auka kiyi duk wani shiri na bikin da zakiyi, sannan a yanda na sanki da ku
i ba satar mutane ne ba ko me na fara indai zan baki ke ai ba ruwanki.

Tsabar murna bata san sanda ta rungume Jauro ba, dan rabon da ta ri
e dubu
ari ta kanta har ta manta, Jauro murmushi kawai yayi, Salame ta
au ki ku
in a ranta tace
Ni ka yanka ma ka kawomin inadai ba nice da zunubin ba?

A fili kuwa dariya tasa tana cewa Gaskiya bikin nan zan haska sosai, ita kanta Hajajju dole ta ganni da mutunci, ba wanda zai raina ni.
Chapter 183 · 0% Book details