← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 187

Sashe 26

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ummy kowa dai gashinan ya ha
u saura matar bros."
Abincinsa yake ci kamar baisan me Farkuq yace ba, Ummy ce tace "Ko jiya sai da akacemin Meenal ta biyoshi...."
Kallan Ikram yai wacce ta sadda kai kasa da sauri, "Kama daina harararta kaidai a duniya ace baza'ama zancen aure ba?

Haka kakeso na mutu banga jika na ba?"
Yanayinsa ne ya canza, a hankali ya ajiye spoon din hannunsa, ya kauda kai gefe yana kokarin magana tayi saurin cewa "Kowa zai mutu ko ni dan ina maman Araab zan dawamma ne?"
Farouq ganin kowa jikinsa yayi sanyi yasa yai dariya yace "Ummy yarinyar nan ta
azu aikatau take a wani gidan?

Kana ganinta kasan daga k
auye take."
Ikram tai saurin cewa "A'a gidan Kawunta ne makarantar mu ma Ummy zata tambaya a sata."
Kallon Ummy yayi da mamaki yace
Ummy ku daina janyo yaran da baku sani ba wasu a ido ne zaka gansu na gari..."
"Araab mu dinga kyautata zato sannan yarinyar nan abar tausayi ce bai kamata mu janye dan kawai bata taso cikin birni ba."
Baya iya musu da Ummy hakan ya sashi yin shiru....

Bai sake cewa komai ba har suka kammala, shi ya fara mik
ewa ya barsu suna hira.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher Ce
Da Zee Yabour
MUNDO
(Mai Hakuri.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Sake kallanta yayi jikinta na rawa tace "Naji ka ce ruw....." maganar makalewa tai saboda yanda ya kalleta da yanda ya kalli jug din dake hannunta.

Kawai komawa yayi ciki, jitai kafafunta sun kasa
aukanta ta zauna a bakin kujerar tana furzatar da iska tace "Aradun Allah wannan ba mutum bane."
Ilham ce ta karaso tace "Wai dama kina nan?

Sai nemanki nake, zo muje Ummy tace in tambayeki suna da shekarunki za'aba Ya Araab gobe litinin zai tambayo miki makarantar mu."
Kallan Ilham tai cike da san magana tace "Ilham nikam wannan kun tabbatar yayanku ne?"
Ido ta
an bu
e dan bata gane me take nufi sosai ba ta
an waiga tace "Wa wai?"
Cakule fuska tai da hanci tare da nuna fuskarta da hannu, Ilham tace "Me aka miki?"
Ware fuskarta tai ta dafa Ilham tace "Yayanku mai fuska a haka kullum fa nake magana."
Dariya Ilham ta kwashe dashi har tana neman tintsirawa tace "Tab!

Wallahi duk randa kika bari ya kamaki kina haka cewa zan ba ruwana."
Kai ta girgiza da sauri tace "Dan Allah karki bari ya kamani inba haka ba na daina zuwa."
Hannunta ta kamo tace "Muje ciki, sannan Ya Araab yanayinshi ne haka bawai da wulakanci bane."
"Hmmm Arabi itadai wanga suna ma wahalar fa
a ma yake mata."
Ciki suka koma Ikram ta rubuta Mun
o Maccido cike da tsokana tace "To amma wai Mun
o shine sunanki ma gaskiya?"
Kai ta
aga tace "Wallahi ba karya nake ba haka sunana yake."
Dariya sukai tace "Wasa nake miki inkinji an fa
a miki haka ana nufin kinada wani sunan ne bayan wannan."
"Ohhhh shiyasa?

Aradun Allah ni hausarku rikitani take."
"Shekarun ki fa?"
Ido ta kifta yana sosa bayan kanta tace "Nidai bansani ba nadai san su Nafi sa'an nina ne kuma naji ance sappi e tati suke."
Kallan juna sukai "Me kenan?" Sukai maganar a tare.

Tace "
aya da uku."
"Oh ai kuwa xaki koyamun fulfulde nima." Ilham tai maganar tana gyara zama.
o fa an samu guri yau ma sai gaf da magrib su Ilham suka rako ta bayan taci ta
oshi abinta, suka ciko mata leda cike da kayan da
i hadda slice cake wanda yasha creamy vanilla topping da ice cream wanda Farouq ya siyo musu.

A waje suka ajiyeta da direba sannan suka je shago suka siyowa Ummy sakon data aikesu suka dawo gida.

Mundo fuska a washe tana tafe ta a cilla kafa, kana ganin ta kasan tana cikin farin ciki ta shigo, tana 'yan wake-wakenta.

Salame dake ciki wacce ta zauna a falo tana tunanin mafita, jin muryarta yasa ta taso tana gyara
aurin zaninta tace "Ke Mun
o daga ina kike?"
Hankali kwance tace "Gidan yan' biyu"
"Gidan 'yan uku ne ko 'yan biyar fadamin ina ne gidan?"
"Nan-nan-nan ne Gogoo au Umma." Bata jira mai zatace ba tacigaba "Wani
aton gida mai mangoro da filolo mai kyau"
Salame shiru tayi a ranta tace "Nasan shegen gantalin da ta saba a ruga ne ya kai ta can, kar ma ta jawo mana abun magana kulle zan fara mata, sai komai ya so hanuna sai na san yanda zanyi da ita."
Hannun ta ta ri
o tace "Ki daina fita kinji ko? anan yanka kan mutane a ke"
o wacce ta bu
e baki zata mata maganar makaranta taji haka, tsoro ne ya kamata tama manta me zatace, yanka kai?

Saman kanta ta rike ido ta zaro alamar tsoro tace "Mu ga meye a ledar?" Bata jira amsarta ba ta kar
i ledar tahau dubawa.

Ido ta
an ware tace "Duka a can gidan suka baki?" Kai ta
aga sama, kitchen tai dashi ta
au plate sannan ta wuce
aki Raheena, ta zazzage su a saman plate din ice cream
in kuma ta zubeshi a kasa, Raheena dake toilet ta fito ganin kayan dadi yasa ta zauna suka hau ci, suna santi.

Raheena tace "Umma nawa kika siyo dan Allah kanaci kasan mai tsada ne."
Baki ta
an bu
e tace "Asha kinga na manta da wacce ta kawo, zuba mata tai a leda tace "Mika ma Mun
o." Da mamaki Raheena ta amsa tana cewa "Wai ita ta kawo?

Har tasan yawon nemo abubuwa?

Falo ta fito ta leka
an store
in nan ta ganta tana gyarawa.

"Ke 'yar riga ungo."
Juyowa tai ta amsa tana murmushi tace "Rahane ashe kina nan?"
"In na fasa
an iskan bakin nan wallahi zaki san wa kike kira da sunan nan jaka kawai."
Ta juya tana cewa "Wato idanki ya bu
e ko sati bakiyi ba kinsan bin maza?"
o kam zaman dirshen tai ga bude , taci wanann taci wancan tana lashe baki tana fad'in "Hondi in boni!

Ahh Gaskiya birni akwai kayan dad'i sai Baffa na yazo na kar
o mishi wurin su shima yaci yaji." Tayi dariya tana sake tan
e hannunta.
******
Araab ne zaune agaban Ummy suna lissafin ku
in gidajen daya sa mata haya suke biyanta, sai da suka gama sannan ta ja numfashi tace "Araab nikam wai akan me za'ace ni za'ai taba ku
en nan?

Gaba
aya kadarorinka kasa suna na da sunan Farouq haka akeyi?

Kai da aiki mu da tara ku
File
in ya rufe yace "Ummy a duniya me zan nema wanda ba naku ba?

Ni ku ka
ai nake dasu, saboda ku nake neman ku
Ajiyar zuciya tai tare da zubamai ido ya zatai da yaran nan?

Zancen Meenal take san mai amma batasan yau ta sashi damuwa hakan yasa tace "Kanada dangin uba Araab meyasa zakai ta cewa mu ka
ai gareka?"
"Dangin uba Ummy?

Ni ko mahaifin kin san bani dashi balle danginsa."
Zata sake magana kawai Farouq yai sallama, kauda kai tai daga kan Araab dole ya cigaba da nusar dashi uba ai ba abin wasa bane, sallamar Farouq ta amsa ya shigo yana cewa "Ummy ashe ke da
anki kun shige
aki kunbarni ni ka
ai." Ya karasa maganar yana zama kusa da ita, Araab ya
aga file
in kamar zai bugamai sai kuma ya fasa yace "Kai dai naga randa zaka girma."
Takardar ya mi
amai yace "Sunan yarinyar nan da shekarunta, matsalar basu san wata da aka haifeta da date ba."
Bai amsa ba yace "Ummy nikam in zaki taimaketa ki ba mahaifinta ku
i ya sata mana sai mune zamuyi?

Yarinyar nan fa sam batada hankalin ma da zata iya zama a aji."
"Araab taya mutum da hankalinsa za'a kirashi mara hankali?"
Cikin
an takaici yace "Allah wannam batada hankali na tabbatar aka kaita asibiti tsaf zasu kaita psychiatrist su kulleta dazu fa baki san......." Kai kawai ya girgiza tare dayin shiru shi maganar ma kona mai rai take.

Farouq ya matso yace "Me tai Yaya?

Fa
amin."
Harararsa yai yace "Bansani ba." Ya amshi takardar yabar
akin.

Ummy cikin murmushi tace "Gobe dai ka fita da wuri dan Allah kai registration
in nan."
To kawai yace ya fita suka sa dariya, Farouq yace "Yaya namu."
Fuska ta
aure tace "Yaushe zaka leka gidan uncles din ka?"
Sosa kai yai yace "Allah Ummy banasan zuwa...."
Yanda ta kalleshi yasa yace "Zani jibi in Allah ya kaimu."
Kai ta jinjina tace "Yauwa in zakaje ka sai turaruka da laces tunda dai baka yo musu tsaraba ba."
Shima to yace sannan ya fita, murmushi tai sannan tace "Allah ya auran mun daku ya baku mata na gari."
(Ameen)
*****
*****
Tundaga waje yake murna yana juyi yana taka rawa irin na jin dadin nan, falo ya shiga inda Mun
o ke
zaune tana kallan tv da Salame ta kunna mata.

Ita kuma suna
aki da Raheena bata san me suke cewa ba.

Yana shigowa ya matso inda Mun
o take nan danan ta mike tana neman rugawa, hannu yasa ya rikota da sauri yace "Ah!

Baby ina zaki?"
Batasan me kalmar take nufi ba amma yanda ya rikota ne ya tsoratata, juyata yai da hannu yace "Wannan kayan ya miki kyau, ashe dai ke
in ba mummuna bace."
Itadai tsoron duk ya kamata, ya nuna mata wayar hannunsa yace "Ya kika gani?

Yanzu saura ki fito da ragowar ku
in na canza mota."
Gaba
aya ba abinda ya gane sai tsoronsa kawai datake.

"Bilal an dawo?" Muryar Salame suka juyo, ta karaso tana dariya "Ahhhe kunga yanda kukai kyau?
Chapter 26 · 0% Book details