Sashe 11
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana shiga ta tarar da Mumy mahaifiyarta tana
arin ha
a kayan breakfast akan babban tire, jin sallamarta yasa Mumy tsayawa ta zubawa
ofar ido kafin tace "Meenal mantuwa kikai?"
Da sauri ta karaso ta rungumeta tace "Mumy tare muke da Ya Araab yazo ne ya sakewa Dad magana." Ajiye cup
in hannunta tai tace "Meenal kedai sam bansan ina ajinki yake ba akan yaran nan na tabbatar kece kika rokeshi yazo."
Ganin Mumy zata fara mita yasata saurin shiga falo Dadynta na zaune yana karanta jarida ta shiga, ya
ago bayan ya amsa sallamarta yace "Uwata ba makaranta akace kin tafi ba?"
Ta karaso tace "Yaa Araab ne ya dawo akan magana ta."
Nan danan fuskarsa ta
aure yace "Yaran da sam baya ganin mutuncin mu jiya ina mai magana yaran nan a cikin mutane ya disgani wai na rike '
ata shima bayaso?
Sannan ya dawo yau yace min me?"
Nan danan ta shagwabe fuska ta
arasa ta zauna kusa da kafafunsa tace "Dady dan Allah kai hakuri kafi kowa sanin yanda nakesan Ya Araab, Allah in na rasashi bazan iya auran kowa ba."
Kallanta yai a fusace, hawaye ya gani a saman idanunta wanda ya hanashi iya yi mata fa
an da ya kwaso daga zuciyarsa, saman goshinsa ya shafa sannan ya mike ya rufe jaridar yace "Kice ya shigo."
Da gudu ta mike tai waje, Mumy ta
araso ta ajiye kayan abincin tace "Abban Meenal bansan ya zamuyi da yarinyar nan ba."
Ajiyar zuciya yai yace "Mu cigaba da mata addu'a ni kawai hankalina ne bai kwanta da yaran nan ba gashi ya raina mu baya wani darajamu."
an mike tace "Bari na baku guri....."
Sallama yai ya shigo ya zauna tare da lankwashe kafa ya gaishe da shi.
Fuskarsa babu wargi shima Dady fuskarsa babu wargin ya amsa, kallan Meenal yai dake zaune a gefe yace "Da gaske zuwa kai ka bada hakuri a cigaba da maganar auranku ko kuwa?"
Araab ya
an kalli Meenal sannan ya kalleshi yace "Kawu zuwa nai ku amshi laifinku sannan kuba Ummy hakuri akan abinda ya faru ku kuma janye kalamanku na kiranmu
an mace.
Dan ba kalmar da Ummy tafi tsana a duniya irin kalmar nan."
A fusace ya mike har wayarsa dake kan cinyarsa ta fad'i yace "What?"
Araab yana kallanshi hankali a kwance yace "Tunda take ta ta
a zuwa neman taimako gurinku?
Ko kuwa ku kun ta
a tausayawa rayuwarta kun taimaka mana?"
Huci Dady ya shiga yi cikin matukar zafin rai ya nunashi da yatsa yace "Ni kake fa
awa haka?
Nauyin ku akan mu yake? ko kuwa hakkinku ne akan mu?
Munyi iya abinda zamu iya dukanmu hidimomin gidan mu sun ishemu."
Kai ya jinjina yace "Exactly!
Babu nauyinmu akanku akan me kuke jin haushinta?"
Meenal kawai hawaye take ta matso kusa da Araab tace "Yaya please kayi shiru."
Mikewa yai yace "Kawu sannan wacce kuke da hakki akan kula da ita ka sanar da ita ta hakura da abinda ke ranta bazan iya ha
a jini da wanda basa kaunar mahaifiyata ba."
Yana kaiwa nan ya nufi
ofa ya fita, Kawu huci kawai yake ya makawa Meenal kallo yace "Wallahi in kika sake min zancen yaran can sai kin fuskanci
acin ran da baki ta
a gani ba."
Araab Hassan kam mota ya shiga a fusace ya fizgeta ya bar unguwar, sai da yai tafiya mai nisa sannan yai parking ya
an kwantar da kansa saman sityarin motar yana sauke ajiyar zuciya, hawayen Ummy sanda take rokarsu Kawu akan su biya mai ku
in makaranta sukace basuda ku
i kawai ya tuno, sai gashi a ranar sun dawo gida aka sanar da Ummy wai birthday din Shattima Yayan Meenal akai.
Yawun bakinsa ya ha
iya yasa hakori a kasan leb'ensa ya cije da karfi yanaji zuciyarsa na wani irin zafi.
******
Salau kam sai daf da magriba ya iso garin Kano, kai tsaye unguwar su Jauro ya nufa yunwa duk ta bi ta addabeshi anan kan hanya ya sai brodi ya na tafe yana ci yana korawa da ruwa, ana kiran sallar magriba ya isa layin sai dai sam ya kasa gane gidan, sakamakon gyare-gyaren da akai a unguwar.
Kusa da wasu samari dake tsaye suna magana ya nufa hannunsa
auke da burodinsa da ledar pure water, ya je gunsu yace "Bayin Allah dan Allah ko kunsan gidan Jauro?
Jauro namu na Jiji?"
Kallansa sukai galala
aya yace "Ni gaba
aya ban gane hausar ba nadaiji kace Jauro."
Ya tsotse sauran ruwan ledar ya yar da ita yace "Jauro yanada yaro Balal ko Bakasan shi ba?
Aradun Allah dai na manta sunan amma sunan matarsa Salame."
Dariya suka kwashe dashi sukace "Malam sai dai ka koma ruga ni duk abinda kake fa
a bangane ba." Kallan layin yai yace,
"Jauro fa?
Bafillatani dake zaune a unguwar nan."
Dariya kawai sukeyi wani ne ya fito daga cikin gidan da suke tsaye yace "Jauro kake nema?"
Da sauri Salau ya
arasa wajanshi yace "Jauro kuwa nake nufi." Saurayin yace "Ga gidan can na biyar daga
angaren hagu."
"Biyar dai na yatsu ko?" Ya
arasa fa
a yana bu
e duka yatsun, wani ya kalleshi yace "
an filo wannan dai wayan zagi ne danasan gidansu Bilal kake nema Allah da ba'a nuna ma ba."
Shi dai Salau yai gaba abinsa yana cewa ai yasan nan ne unguwar za'a tsaya raina masa hankali.
ofar gidan ya nufa yai shiru yana tunani yanda zaiyi ya shiga ciki, dan Salame har yanzu bai manta masifarta da rashin mutuncin taba, wanda hakan yasa ko yazo birni in Maccido ya aikoshi gun Jauro iya kacinsa waje baya shiga.
Yana nan tsaye mota tazo tai parking, kurawa motar ido yai yana mamakin nawa
an birni suke kashewa gun siyan mota haka?
Ya saki baki galala yana kallo yaga Raheena ta fito daga cikin motar sanye da wando da riga matsaysiya, ta yafa mayafi
arami, shikam kallanta kawai yake har sai data kusa shiga ciki sannan yace "Rahine?" Kallansa tai ganin saurayin bai tafi ba yasa taki kula Salau ta wuce ciki kamar bata ganshi ba.
Motar saurayin ne ta wuce nan kawai yasawa ransa gwara ya shiga ciki kar dare yai masa a wajan.
Kamar daga sama yaji ance "Salau?"
Waigowa yai cikin hanzari ganin Jauro yasa ya bu
e hakoransa wanda rashin brush na kauye yasa duk suka koma yalaye.
Da
i ne duk ya rufesu nan Jauro yace su shiga daga cikin gidan.
Sam Jauro baisan ma Raheena ta dawo ba Salame ta leko suka gaisa da Salau yace "Akwai ahinci ki kawo mai?" Baki ta tab'e tace "Bansan zaizo ba na raba abinci har an cinye." Jauro ya sani sarai wulakancin Salame ne sai dai baisan ya nuna cikin mutane.
Bayan sun sake gaisawa Jauro yace "Inasu Danejo?"
"Suna nan lafiya Maccido ne bayajin da
i shiyasa ma na taso nazo wajanka." Idanu ya zaro cikin jimami yace,
"Me ya sameshi?" Nan Salau ya kwashe abinda ya faru da sakon da aka bashi ya sanar masa.
Yawun bakinsa ya had'iya yace, "Ni ne zanje?
Sannan Danejo ce ta sanar maka da hakan?"
Yace "Eh yace mu taho tare da motar."
Nan danan zufa ya kwararowa Jauro shi kam bazai sake cin dukiyar da ba tashi ba, na gado ma har yanzu damunshi yake gashi Danejo ko tada zancen batayi sannan yanzu kuma ya sake cin wani?
Balle ana zancen dukiyar Maccido wacce dukansu sun san kaso 70 na dukiyarsu nashi ne?
Share gumi yai yace "Salau nikam bazan iya ba, sai dai in na
auko Maccido yazo da kanshi ya kula da dukiyarsa da
arsa....." Caraf sukaji ance.
"Dukiya?"A tare suka juya suka kalli Salame wacce ta shigo har zaninta na neman hard'eta ta fa
i, duk jikinta amsawa yake saboda jin an ambaci dukiya tace "Dukiyar Maccido?"
Jauro ya ha
iyi yawun bakinsa yace "Salame magana da muke yi..." Ai bata ko kalleshi ba idanunta nakan Salau tace "Salau banda abinka ka riko burodi a hannu ba mahadi?
Shi bread ai da abin ha
i ake cinsa, idan ba haka ba sha
a zai yi, kaga kafin
arka Raheena ta soya maka kwai sanar dani meke faruwa?" Ta karasa maganar tana kwallawar Raheena kira tana daga ciki ta amsa tace "Yi maza ki soyawa Salau kwai guda uku ki hado da shaye yunwa yakeji ya kwaso hanya." Cikin kukuni ta amsa da to.
Salau kam hankali a kwance ya sake yi mata bayanin komai, gaba
aya Salame ta rikice tace "Salau nikam dabobin Maccido sun kai nawa?" Ya kalli Jauro yace "Kawu kasan yawansu?
Dan nikam aradun Allah ban ta
a kirgawa ba."
Salame ta sake gyara zama tace "Yanzu kana shan tea zaku tafi ko?"
"Da sai gobe naga yanzu dare yayi ko?"
Kai ta girgiza da sauri tace "Wani dare kuma ana zaune kalau?
Sannan ya kuka tsara yanda zaku fito da dabobbin?" Salau yana kallanta yace "A bayan gari zamu jira sai dare yayi sai mu kwashe mu
auko su......" Jauro yai caraf yace,
"Mu d'auko Maccido da
ar tasa in suka zo nan sai amai magani."
Baki ta ta
e dan ta kula Jauro neman musu bakin ciki yake yi, ita kuwa wallahi ko saniya uku ce sai ta kwaso duk bakin cikinsa sai dai ya mutu.
Da kanta ta mike ta shiga ciki t
ana zabgawa Raheena kira, a
aki ma ta taddata tana waya akan gado, ganinta yasa ta
an kashe tace "Au Umma ashe kince na soya kwai." Hannu ta mika mata tace.
an yi maza ki bani
ari biyar." Baki ta turo ta jawo jakarta ta duba ba canji sai
an dubu
aya, kallanta Salame tai tace "Bani dubun mana."
"Allah Umma in na baki ba dawo min kike da canji ba." Hannu tasa ta kwata tace.
"Kuma Allah ki ciro ragowar munada baki zamu siyo kayan abinci.
Ki kuma taso yanzu ki soyo mai kwain." Tana kaiwa nan ta fito jikinta duk rawa yake.
Falo ta shiga ta mikawa Jauro tace "Malam siyomai leman kwalba mai sanyi yasha duk ya gaji."
Baki Jauro ya saki matar da ko iyayenta ne sukazo bata siyo musu lemon kwalba shine yau dan tsira zata ce a siyowa Sallau?