Sashe 22
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
DOMIN SIYA NAIRA 400 NE
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
SAI KI/KA IS TURA SHAIDAR BIYA TA DAYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
+447894142004
+234 808 620 7764
07065283730
+234 705 124 4211
+234 704 040 2435
AYUSHAR MUHD
DA ZEE YABOUR.
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
#400Kacal
#1500 Tagwaye Biyar
Sake kallan
akinsa tai tace "Hankali a kwance in muka ci abinda zamu ci sai ka saketa ta samu dan dattijo ta aura."
Sumar kansa ya shafa yace "Ko?"
Tace "Kwarai da gaske kawai dai kai ka tabbatar baka bari ta gane ba ko Babanka dan inya sani bazai bari ba."
Wayarsa ya
aiuka yace "Wai kudin da kike ta kashewa nata ne?"
Tana dariya tare da gyara zaman dankwalinta tace "Ka
an ma ka gani."
Kasan le
ensa ya lasa yace "Ki taimaka ki canza waya kowa ya kile ni haryanxu a iPhone x nake ai na girmi haka." Dariya ta sake tace "Inhar ka amince da abinda na cema zan canzama."
Gyara zama yai yace "Amma ko anyi auran dan Allah karki fadawa kowa har mu sake aurar da ita." Kai ta jinjina tace "Shikenan yanzu kai hakuri ka daina yi mata masifa karta tsaneka."
"To dan Allah ki koya mata wanka da wanke baki."
Mikewa tai tana cewa "Karka damu yau ma zan fara."
Dadi ne ya kamata lalai komai na tafiya yanda ta tsara, waje ta fito ajiyar zuciya tai tace "Shirmen yaro da alama ma waje ta fita me makon ta bita ciki ta koma.
o na zaune a lungun bayan ta gama kuk ta mike tana leke ko yaushe "Kawu Jauro zai dawo?" Ajiyar zuciya tai ta mike jiki a sanyaye kar a nemeta a mata fa
a in ta dade.
Su Ikram ne da Ilham sun dawo daga islamiya suna cikin mota suka hangota, dadi ne ya kamasu Ikram tace "Ni mema Baban nan nata ya kirata dashi ranar?"
Ilhm ta girgiza kai tace "Wallahi bazan iya tunawa ba nadaisan daga M ne amma bansani ba."
Ajiyar zuciya tai tace "Maimuna?
Madina?
Maryam?
Marakisiya?
Munnira?
Hmmm sai ma me?"
Dariya Ilham tai tace "Taina zata gane kina kira haka."
Kallan driver tai tace "Malam Sale dan Allah bari na sauka."
Cike da mamaki yai parking cikin sauri ta fita Mun
o na kokarin shiga gida taji an ta
ota ta baya, da sauri ta waigo ta daura Jauro ne ganin yarinya kusan sa'arta yasata kallanta cike da mamaki.
Ikram tana haki na gudun datai tace "Yau bazaki tsinki mangwaro ba?"
Ido ta zaro tace "Zan iya?"
Da sauri ta gyada kai tace "Sosai ma."
o tabi bayanta tana cewa "Kawu na yace ba'a tsinka."
"Haka hausarki take?"
Kai ta
aga alamar eh, kafin Ikram tace "Ana tsinka in an ba mutum dama kuma kinga ni nace muje ki tsinka
Cike da mamaki take binta tana kallanta, oh wannan kuma mai mutunci.
A bakin gate suka taradda Ilham, Mun
o ta kalleta tare da ja baya, Ilham tana murmushi tace "Ni yayarta ce."
"Ba wata yayata mu 'yan biyu ne."
o ta zuba musu ido tan mamaki dan itakam bat saba wai mutane daga sun ganta su mata mutunci ba.
Ciki suka shiga ta nufi bishiya kan su ankara da abinda ke faruwa sukaga ta
ane bishiya, baki suka sake ta gama tsinkowa ta sauko sai murmushi take.
"Muje can ki wanke hannunki." Ilham ta fada tana kallan yanda hanunta yai butu-butu, ka
e hannun tai a kayan jikinta, yauma dogowar riga ce ta mata yawa dan Raheena ta fita girma na shekaru da girma jiki tana tafe wuyan riga na fa
uwa.
Ikram tace "Ki daina gogewa a jikin kayanki zaiyi datti muje ki wanke."
Kamar tai musu sai ta fasa tabi bayansu, Ummy wacce ke ciki taji alamun bu
e gate tun dazu amma ba su Ilham.
Mikewa tai ta fito tana girgiza kai ko me suke a waje oho.
Mamaki ne ya kamata ganin yarinyar rannan kusa dasu, Ikram tana daf da ita tace "Ya sunanki?"
"Mun
o" Ta fada tana kara riko mangoron da ta zuba cikin rigarta.
"Mun
o?
Da fulatanci ne?"
Ta gya
a kai tace "Mai hakuri kenan." Ahhh suka fada a tare.
"kawo na rike miki ki wanke hannun." Ta mikawa Ilham sannan Ikram ta zuba mata ruwa, har kafafunta ta wanke, amsar mangoron tai tace "Nagode sosai da sosai, Baffana nake tarawa zan bashi in yazo."
aukanki zaizo yai?" Ta gyada kai alamar eh, ajiyar zuciya sukai idanun Ilham ne ya hadu dana Ummy, alama da ta musu akan suzo nan suka nufi inda take.
o ta dauka hanya ce itakam tabi bayansu.....
*****
Mota ce tasha gabanshi yana neman shiga motarsa dan ya wuce gida, fuskarsa a
aure take sosai dan yau Meenal ta kaishi bango iya bango shiyasa ma ya fito da wuri dan dole ya ajiyeta a gida bayasan iskanci ya mata warning akan bayasan wasa da gun aiki ba kuma yasan ta kuskura tazo mai office sai ranta ya
aci amma shine yau dan iskanci ta biyoshi, shine yace ta koma mota ta zauna wai ita a dole bazata iya sati babu shi ba.
Araab cike da mamaki yabi motar da kallo sannan ya duba agoggon hannunsa.
Yarinyar data fito daga cikin motar sanye da material riga da skirts dark brown da kwalliyar silver, sun mata kyau sosai da sosai, murmushi ta sakar mai, Meenal dake cikin mota ta fara hura hanci tana ha
e fuska.
"Hi!" Ta fa
a tana
an motsa hannu, bai amsa ba sai kallanta da ya sakeyi ya kalli motar yace "Motarki."
Takowa tai tace "Baka gane ba, Am Yussy!" Tai maganar tana mika mai hannu alamar su gaisa, hannunta ya kalla babu alamun zak bada nashi hannun yace "Hmm westerners
an matsa ina sauri."
Meenal ta bu
e kofar mota dan kishi ya hanata jurewa wani kallo ta mata tace "Malama bakiga muna hanya bane?
Abeg move your car."
Kallan Meenal tai sama da kasa sannan ta kalli Araab tace "Your fianc
?
Ko wifey?"
"So?" Murmushi ta saki tace "Mamanace ta aikoni akan designs din da tai choosen tanaso a sa mata wannan a jikin necklace din, tai maganar tare da bude jaka ta mikamai wani karamin envelope.
Amsa yai yace "Okay."
Gani tai ya shiga mota, Meenal ta shiga bayan ta zabga mata harara.
Itama Yussy mota ta shiga ta jata da karfi cike da takaici ashe ma wata ta kwace mata guy dinta.
Meenal tana shiga ta harde hannaye tana wani kumbure-kumbure, titi ya hau kawai taga yayi parking, mai adaidaita ya tsaida ya kalleta yace "Hajiya ga adaidaita a wuce gida sannan plz a dinga sanar da iyaye inda ake zuwa saboda rayuwa."
Bakinta ne ya fara rawa tace "Gidan ne bazaka kaini ba Yaya?"
Kofa ya kalla ya
aga mata kai zuwa waje, hawayenta ta share ta kalleshi tace "Badai saboda wacce yar iskar kake wulakantani ba?"
Hanyar waje ya nuna mata a zuciye ta fito ta buga kofar da karfi ta shiga adaidaitan.
Dole ya fada mata wacece yarinyar nan cikin sauri tazo fita sai dai taga shi harya koma titi ya fara tafiya, da sauri ta kalli mai adaidaita tace bi motar can dan Allah.
Yace to zuciyarta sai kara tafasa take yanda ta wani kashe mai ido, ta bas budurwarsa ce pretending sukai a gabanta dan karta gane.
Gida ya shiga yai parking, lime dinsa ya sake lasa sannan ya sauko hannunsa ri
e da jakarsa ya sa airpod a kunne yana magana.
*****
Su Mun
o kuwa bayan sun shiga Ummy tace"Badai jawota kukai ba?"
Ikram ta kalli Mun
o wacce itama ta kalleta dan bata gane hausar ba, Ilham tace "A'a Ummy mangoro mukace tazo ta tsinka."
Kallan Mun
o tai wacce ke tsaye itakam kyan falan kawai take kallo wai wannan gurin zaman mutane ne?
Ta
auka ba wanda yakai su Kawu Jauro jin dadi ashe akwai?
Ummy ta kalleta tace "Ki koma gida kar a nemeki kinji?
Nan gaba ki tambaya sai kizo ki wuni amam kinji?"
Cike da mamaki tace "Dagaske?"
Ummy ta daga kai Ikram da sauri tace "Kizo gobe kinji."
Kai ta sake gyadawa ta fito rike da mamgoronta tana sake bin gidan da kallo.
Jin abu tai a saban goshinta hakan yasa ta
ago, jakace akantare saman fuskarta dashi, baya tai sannan ta kalli jakar.
Araab ya sauke jakar dan ta taho yaga tana neman bugeshi shi kuwa bai shirya bata jikinshi ba, yana neman matsawa yaga har ta matso nan yai saurin sa jakar hannunsa.
Itakam ko a jikinta ta cigaba da tafiyarta, Meenal ce ta shigo cikin fishi yana ganinta ya girgiza kai kawai yai ciki, wani banzan kallo tawa Mun
o ta nufi ciki, itakam ko a jikinta ta fito tana dan cilla kafa.....
*******
Ado sosai Salame taci dan zama tai Raheena ta mata ja gira, jaka ta
auka tana cewa "Inyi inje mu hadu da Hajiya Hauwa mu je jere bansan inji a matsayin karamar mutum."
Raheena tace "Nidai bani kudin kwalliya, dubu uku ta bata tace "Kinji asara wallahi."
Tana fitowa taga Mun
bata tambayeta inda taje ba sai cewa tai "Yauwa muke kiyi wanka ki shirya mu nan kullum ake wanka."
Bandaki ta shiga bayan ta ajiye mangoron, soso Salame ta bata tace a gurje jiki kinji?"
Kai ta
ava, Raheena ta fito tana mita "Ko fata ta canza warin ai daudar jikinta tana nan a manne, bamda dai asa dakina yai wari...