← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 187

Sashe 64

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ummy tace
To je ku sake sallama sannan kizo ku tafi makaranta." Ita bata so Ummy na cewa taje wurin shi, amma ba yadda ta iya haka ta juya ta fita.

Araab dawowarsa daga masallaci kenan ya shiga
aki, Mun
o kamar wacce kwai ya fashewa a ciki ta shiga
akin, tana
an tsayawa gefe, cikin sanyin murya tace
Ummy ce tace nazo muyi sallama dakai."
Araab dago kai yayi ya kalleta yana jin wani takaicin murnar da take zai tafi wato banda Ummy ma ba zata dawo ba kenan ko me?

Rai ya ha
e yace
Kema naga bakya son auren nan namu, so kafin na dawo kiyi kokari a raba shi, kin ga na huta kin huta." Mun
o kallon sa tayi tana jin zancen nasa wani iri, mi
ewa yai ganin yana nufo inda take yasata yin baya sosai, jikin bango ta kai nan ta kalleshi zuciyarta na dukan uku-uku ganin yanda ya tsareta da ido.

"Kinasan auren nan ne?"
Yawun bakinta ta ha
iya ta maida kanta
asa, hannu yasa ya
ago ha
arta idanunta ya sau
a cikin nashi yace "Kinaso?"
Kai ta girgiza, yace "Perfect dan haka kafin na dawo ki sanar da Ummy bakyasona, in aka raba auren in gidanku ne bakyasan komawa sai ta barki agunsu Ilham in kin samu wani ki aura."
Kallansa tai da sauri, da gaske yake?

Kamar yasan abinda take tunani yace "Okay?"
Ganin yadda ya sake ha
e rai tace
Amsar tata sai ta sake kular dashi ba tare da yasan dalili ba, matsawa yai cikin takaici yace "Out
Ya fa
a a tsawace yana nuna mata kofa, Mun
o tuni ta fice har tana tuntube, shidai batasan me yakeso ba takamaimai.
{Arabin Mundo
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
EID UL ADHA ONLINE CLASS WITH DEEJARHBERVER
LEAR NEW AMAZING RECIPE..
-TSIRE
-DAMBUN NAMA
-DAHUWAR NAMAN KAI
-FARFESUN KAYAN CIKI
-FARFESUN NAMA
-GASHIN NAMA
-FARFESUN TANTAKWASHI.
-SPECIAL SPICES MIX
-HOME MADE MARINADE.
-DANDERUN NAMA
-HOME MADE MEAT SPICES.

BONUS RECIPE
YADDA ZAKI FARA SANA'AR SPICES,NATURAL AROMA, MIXING,PRICING,PACKING.

WELL DETAILED VIDEOS
DATE :- 20TH OF JUNE 2023
VENUE:WHATSAPP/TELEGRAM
FEE:- N1000
LATE REGISTRATION:- N3000
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 AFTER PAYMENT
o jiki sanyaye ta fito kalaman Araab nayi ta mata kai kawo a zuciya, wanda ta rasa dalili da tama kasa yin dogon nazari a kansu, ranta duk ba da
i na tsawar da ya mata.

Bakin mota ta nufa inda su Ikram ke jiranta su wuce school, suna ganinta suka kalli juna, Ikram ta sa hannu ta
ago ha
arta tace "Kiyi hakuri kinji amarya yau sai rungumar pillow." Bata gane me take nufi da rungumar pillow
in ba hakan yasa tace "Pillow din ma biyu zan ha
Ikram ta bu
e baki tace "Mu dai kar a iskan tamu har yanzu yara ne, bamu shigo cikin sahun manya ba."
Suka shiga cikin mota, tayi shiru tana tunani, yanzu kam zatafi jin dadin gidan tunda baya nan amma ta rasa me yasa
asan ranta yake nuna mata Araab fa zai dade baki ganshi ba.

"To sai me?

Ni ai haka nake so." Abinda ta fa
a kenan a hankali da wa
an nan tunanuka suka isa makaranta.
**********
Ka sanar da su Alhaji Husaini maganar tafiyarka
kuwa?" Ummy ta fada tana duban Araab da ya shigo yi mata sallama,
Cike da mamaki ya kalleta yace "Menene damuwarsu da tafiya ta Ummy?"
Hakkin zumunci, kuma tafiya zakayi zuwa wata kasa na tsawon watanni, bamu san ya rayuwa zata zo mana ba, yanzu in kafin ka dawo Allah ya
auki raina ko ran
aya daga cikinsu ko kuma kai fa?"
Shiru yayi ta cigaba "Dan haka ka kirashi yanzu ka masa sallama, komenene yana nan matsayin dan
uwan mahaifin ka."
Bashi da wani option ne yasa ya kiran number Alhaji Hussain, a lokacin shikuma ya na zaune a office
inshi yana duba wasu takardu na business dinsa wanda suka bu
e tare da kaninshi Kabiru, bayan yayi retire wurin aiki, sai dai matsalar yanzu kasuwar bata kawo musu kamar da, wanda harda haka ya amince da auran Meenal dan yana ganin in suka ha
a business dinsu da na Araab komai zai dawo musu har ma ya zarce na da.

Kallon wayar yayi, ganin Araab ne mai kira zuciyarsa ta sake tafasa tun jiya yake tunanin abunda zai masa wanda zai sa shi yazo har gida ya zube gabanshi ya bashi hakuri, kamar bazai
auka ba dan Araab har yana neman kashewa yaji ance "Inaji."
Araab ya daure yace "Uncle ina kwana?"
"Menene?

Dan nasan bawai kira kai kaji ya na kwana ba."
"Eh dama na kira muyi sallama ne zan
anyi tafiya na wasu watanni."
Karamin tsaki yaja yace "Nasan dama ba gaisheni ka kira kayi ba, maganar tafiya kuma sanda ka kulla tafiyar ka sanar dani, sai yanzu ta rage naka kuma, Matar taka har da ita zaka?"
"Matata zata zauna a gun Ummy kafin na dawo."
Baki ya ta
e yace "Shirmen banza da matar wani ce da kake jadada min?

Sannan hala ma kunyar yawo kake da ita shiyasa zaka barta?"
Kalmar tazo masa wani iri ya kalli Ummy dake zaune yace "In ina kunya ai bazan aureta ba Uncle, balle kuma har na je da ita gun taro, ko ka manta ne?"
"To naji mara kunya, dama kiris kake jira ka fara rashin kunyar taka, kaje birnin sin ma ba damuwa ta ba...."
Kashe wayar Araab yai, Alhaji Husaini yabi wayar da kallo jin ta yanke ya kifa wayar kan tebur a kufule yace "Wannan Yaron da talaka ne wallahi sai yaga yanda zan tozartashi har ya isa ina magana ya kashe?" Yayi kwafa tare da cewa "Inaji abu mafi kamata na tabbatar da auransa da Meenal yanda zaiyi kokari duk wata dukiya tashi ta dawo karkashinta daga nan na kashe auren inga ta tsiya." Ya karasa maganar yana kiran Mumy.

Ringing uku ta
auka, yace "Yaron can ya kirani zaiyi tafiya, ki tabbatar yarinyar nan bata bar gidan nan ba nasan zata iya zuwa tace zasuyi sallama, kada taje ta zubar da ragowar mutuncin mu."
Tace "Shikenan insha Allahu zan kula."
Ya jinjina kai yace "In na dawo akwai maganar da zamuyi."
Sukayi sallama ya kashe wayar.....
*****
Direba ya kai Araab airport ba tare da rakiyar Ummy ba, yace kar ta wahala raka sa.

Bayan tafiyar sa, Ummy shiru tayi tana nazari, daga yau ya kamata ta soma kokarin dawo da Mun
o cikakkiyar mace dan watanni shida kamar yau ne, tana son aurensu da Araab ya
aure, tana so suyi alfahaari da junansu a matsayin ma
aurata, kowane
a namiji yana son matar da ta san kanta wacce zata kula dashi amma Mun
o ko auren ma bata san takaimamai meye shi ba, ita kanta tasan tayi gaggawa na hadasu aure ba tare da wani shiri ba, sai dai bata da wani zabi ne a lokacin.

Wayarta dake kan gado ta
auka ta kira
awarta Naja'atu wacce ta kware kan harkar kula
da mata, har classes take yi a online, da kuma a zahiri a gidanta, mata na register sosai su shiga da gyara zamantakewar su ta aure, da iya ado da tsafta, ta sanar da ita komai.

Hankali a kwance Naja tace "Ummy karki damu ai kinsan bana wasa, daga yanzu musa lokaci in ta dawo daga makaranta zan
in ga zuwa gida mu fara kafin daga baya ta shiga classes da zanyi next month In shaa Allah, sai kuma kisa ta dinga shiga kitchen ko da su Ikram ne dan ta fara koyan girki, dan shima yana taka muhimmiyar rawa wurin mallakar miji."
Ummy cike da gamsuwa da maganar ta tace "Hakane, Nagode sosai da kulawa." Naja
atu tace
Ba komai an zama daya." Sukai sallama Ummy ta kashe wayar tana zurfafa tunani yadda zata bada gudunmuwa wurin inganta rayuwar Mundo ta zama matar da mijinta zai yi alfahari da ita.
********
o a makaranta jefi jefi tunanin Araab na zuwan mata rai, har suka tashi suka dawo gida, ta kalli part
insa tace
Wai na dai huta." Suka wuce bangaren Ummy.
************
Zaune suke falo suna kallo, sallamar da suka ji yasa su kallon
ofa, Naja
atu ce kallo
aya zaka mata kasan macece mai tsafta da son gayu, tabi Mun
o da kallo dan tasanta lokacin biki, kana ta wuce gun Ummy.

Sun dade suna sake tattaunawa da Ummy, dan akwai kyawaawan mu
amala mutunta juna tsakanin su, Ummy ta taimaketa sosai sanda aka kori mijinta wurin aiki, gidan da suke ciki yanzu ma Ummy ce ta basu kyauta, dan ba
aramin gagari suka shiga ba bayan rasa aikin sa, daga baya ne abubuwa suka soma warware musu, shiyasa in dai abu ya shafi Ummy bata wasa dashi.
Chapter 64 · 0% Book details