Sashe 68
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hanifa, Danejo ta gani a bakin kofar
angarensu tana bin bango, "Yanzu ma wani sa idan akazo musu hala?
" ta tambayi kanta.
Cike da kunar rai ta kalleta tace "Wacece ke da zaki zo kina mana la
Danejo ta sadda kai tace "Mai aikin gidan ce, Hajiya dai lafiyarta
alau ko?"
Husna cike da zargi tace "Kalau take sai dai meye naki na tambaya?"
Da sauri Danejo ta juya tace "Bari naje ana kirana." Kafin Hanifa ta sake wata magana ta bar wurin da sauri.
Danejo kam tana fita ta sauke ajiyar zuciya tace "Na
auka guba suka bani, kai wannan bala'i dame yai kama?"
Hanifa ta bita da kallo ta shiga ciki, ganin har lokacin Ammi na bacci tace "Dole na fa
awa Abbi akan abinda ke faruwa dan inaga Ammi ba lafiya take ba."
******
Bilal na shiga
akinsa ya cire rigarsa ya cillar a
asa yabar vest, jiyai an bu
e mai
ofa, ransa a
ace ya waigo yace "Nifa bana son a dinga bu
emin
ofa kai tsaye haba, dole in nayi aure nabar gidan nan, ko na sai sakata na dinga sawa, abu ba sirri."
Raheena wacce ke tsaye tana jinsa shekeke ta sa hannu a
ugu tana jijjiga tace "Wannan damuwarka ce biyani ku
in daka satar min kwanaki tunda har kanada ku
in yin rabo yau?" Tayi maganar tana mi
a mai hannu.
Wani banzan kallo ya mata yace "Kinsan Allah a wuya nake, karki bari na huce a kanki."
Ta murgu
a mai baki tace "In ma a hanci kake bai dameni ba ka bani ku
ina kawai, ba gaira ba dalili bazaka satarmin ku
i kaki biyana ba."
Kanta yayo cikin
acin rai wanda yasa ta juya da gudu, tabar
akin, Salame dake kitchen tana ha
a abinci ta juyosu, tsaki tai ta fito cike da masifa ta kalli Raheena data yo kanta tana neman
uya tace "Umma Allah kuce ya bani ku
ina wannan ai zalunci ne."
Hanka
eta tayi daga kusa da ita tace "Shashashar banza da wofi kawai, kina mace, amma akan tsinaniya dubu ashirin kina neman tada mana hankali?"
"Eh amma ai ku
ina ne ko?"
"Kina sake magana ina tsinka miki mari, kuma wallahi in sake ganin yaron nan mai motar haya yazo gidan nan, ke yanzu ki samu in mijin Mun
o ya dawo kije gidan ki nemi ko abokinshi ne kiyi aure, ni bashi da
ani ne?"
Cike da kishin Mun
o tace "Ni ina na sani sannan ni
aninshi ai yamin yaro sai dai abokin."
Baki Salame ta ta
e ta koma ciki tana cewa "Sai girman kai kamar wata
ar gomnaa, wai ya mata yaro to yarinta in da ku
i wake lissafawa banda dai shirmen banza
Raheena
aki ta koma ta jawo kayan da suka
auko a gun Mun
o ta gwada tana cewa "Allah an cuceni wallahi ban taba tunanin mahaifi zai iya ma
arsa bakin ciki ba sai a kaina."
******
Meenal da tayi applying
in makaranta ta kosa admission ya fito tayi applying na visa, duk ta rikice ji take kamar ta jawo lokacin ta ganta tare da Araab,
Cikin sa
a tana zaune daki taji karar email, tana dubawa admission ne ya fito, tsalle tayi na murna, a take ta soma process na applying visa wanda akace sai taje abuja embassy, a ranar ta matsawa Alhaji Hussain ya siyan mata ticket na zuwa abuja washegari.
*****
angaren Mun
o ta dage sosai tana ta karatun ta, hadda ma tayi nisa wanda karatun qur
ani da ya zauna kanta yasa wata sabuwar natsuwa ke shigar ta,
ga kuma Naja a gefe wanda take ganin duk tabi ta takura ma rayuwarta sai dai a hankali ita kanta tana ganin canjin data fara yi, fatar jikinta ta kara haske tana sake washewa, ko yanayin dressing
inta ya canza, ga girki duk ranar alhamis da juma'a tare dasu Ikram suke shiga kitchen, Ummy ma ta dage gun nuna mata abubuwan daya kamata, ko zama tayi in Ummy ta kalleta tasan ta gyara wanda yanzu a hankali ta fara gane komai.
Yau wata guda chir da tafiyar Araab, haka kuma kullum sai Ummy ta bata waya ta shiga dashi
aki, sai dai ba abinda suke cewa juna daga ina wuni sai ina gajiya sai suyi shiru can ya gaji ya kashe, wani sa'in ma tana gaisheshi yake kashewa dan shi so yake ya shiga hidimominsa amma Ummy sai sake tuno masa da auranta akansa take.
Yau Juma'a kamar yanda suka saba sunsha girki kala-kala har samosa suka gwada yi, sai isha'i ta wuce
aki dan tanaso tayi karatun haddar da zata bada gobe ta kuma duba assignments
inta.
Wayar Ummy wace yanzu indai zata tafi
aki dole ne tazo ta
auka ta shiga da ita, ta kalla, Ummy ta sa mishi ka'ida akan tara zuwa da rabi dole ya kira suyi magana da Mundo, duk sanda ta maida wayar sai Ummy ta duba ta tabbatar ya kira sannan ta amsa.
Kallan wayar ta sake yi a karo na biyu, hararar wayar tai tare da cewa tara da rabi harda minti biyar, da alama yau bazai kira ba, ta d
an turo baki rashin kiran na dan bata haushi,
Ta
an ja numfashi ta sauke tace "Uhmm idan ma ya kira baya wata magana ko damuwa baiyi ya tambayeni makaranta ba, ba ma amfanin kiran nasa."
ewa tayi ta
au wayar ta hau kan gado, tare da jan bargo ta rufe fuskarta, sanye take da doguwar riga na bacci, kanta yasha kitso dan jiya aka musu kitso mai kyau, gashi dama Allah ya bata gashi kitson ya kwanta a saman bayanta ka
an, yaye bargon tai ta sake
aukan wayar tace harda arba'in?
"Karma ya kira da
inta dai shi da Ummy ne ni ba ruwana."
Tana
arin ajiye wayar sai ga kiran shi, da sauri ta ajiye wayar tace "Ara...."
Sai tai saurin rufe baki tace "Sai dayaga dama nima sai naga dama" A ringing na hu
u ta
auka.
Araab lokacin saura
kiris ya kashe wayar dan a ransa har addu'a yake Allah yasa karta
auka, shiru sukai ta girgiza kai aranta tace shifa adole sai dai ni na fara magana, daurewa tayi tace "Yaya ina wuni?"
"Lafiya, akwai wani abu ne?"
Cike da takaici tace "Babu."
"Okay sai da safe." Yau haka kawai taji sai ta rigashi kashe wayar, tanaji ya fa
i haka ta kashe ta ajiye tare da dafe saman kirjinta tace "Wayyo Allah na gwada wallahi."
Ta kwantar da kanta saman pillow tana hakki kai kace gudu tai, can kuma tai murmushi tace "Ko banza nima na gwada wata
aya kenan kana mun, yau na rama
Araab kallon wayar yayi ya tsinci kansa da jin zafin kashe wayar datai lallai yarinyar nan, ita har ta isa yana magana ta kashe mai waya bai ce ta kashe ba?
Jiyai bazai iya hakuri ba hakan yasa shi sake kira.
o harta fara addu'ar bacci taga kiranshi, ido ta zaro dan ta tabbatar masifa ya kira yayi kashewar da tayi.
Kamar karta
auka sai kuma ta
aga cike da tsoro, Araab fuska a ha
e kamar tana ganinshi yace "Ba nace kiyi kokari a raba auran nan ba kafin na dawo?
Me kika shirya yanzu a cikin wata
aya?"
Jin kalaman tai har cikin kanta, nan danan taji zafin kalaman tana yin shiru, cikin kunar rai yace "Ba magana nake miki ba?"
Sake shiru tai wanda hakan yasa ya
an buga table
in gabansa cikin fa
a yace "Neman rainani kike dan kinga bana nan ko me?
Ba magana nake miki ba?"
Yawun bakinta ta ha
iya, tsoro duk ya cikata tace "Kai zaka fa
awa Ummy ni tsoro nake."
Ido ya
an runtse ka
an cikin takaici ya kashe wayar, kwafa yai yace "Wato nine ban tsoron Ummy ko?
Yarinyar nan da alama ta fara raina ni."
o kuwa ruf da ciki tai ta kifa pillow saman kanta tace "Yau naga masifa da bala'i, to ai kaine mai sakin ba ni ba." Sai kuma ta kwanta daidai ta cigaba da addu'ar ta har bacci ya dauketa kalaman sa na mata yawo....
*****
Meenal komai na tafiya ya kammala, daren yau zata wuce kasar bostani, sai zumudi take tana ji kamar kwana
aya ma ya mata yawa, sai hasaso rayuwar da zasuyi acan take yi, ta gama ha
a kayanta tsaf.
Alhaji Husaini ne ya shigo falo ya kalli Mumy wacce ke tsaye tana mai sannu da zuwa tare da amsar jakar sa.
Fuskarsa babu fara'a sam yace "Ina uwata take?"
Ta nuna
aki tace "Tana ciki a kira ta?"
aga kai wanda hakan yasa tai ciki shi kuma ya zauna a falo yana duba wayarsa.
Shigowa tai sanye da wata ha
iyar abaya, mai kyau da tsada, tasha kwalliya kai kace ba zaman dogon zango zatai a jirgi ba.
Kusa dashi ta
araso tace "Dady na sannu da zuwa."
i ya ciro ya mi
a mata euro yace "Ga wannan ki rike a hanunki, sannan na biya kudin hostel da zaki zauna, kada ki kuskura kimin asarar ku
i ke kanki kinga da yanda na ha
o ku
in nan, sannan ki tabbata kafin Araab ya dawo kasarnan ya amince da auranku, abu na gaba wallahi in har kika zubar da kima da mutuncin ki na
a mace a waje ko a gunshi to karki kuskura ki dawonin gida, kinji na fa
a miki, abinda ya kaiki karatu zakiyi na shekara ki tabbatar kin ja Araab ya jiraki kin gama ku dawo tare, sannan ki tabbatar kinyi karatun bawai soyayya ka
ai ba."
Cike da gamsuwa tace "Na maka alkawari insha Allahu bazan baka kunya ba, bani da kowa sai ku babu dalilin da zai sa na bijire muku."
Nan ta kalli Mumy wacce ta kauda kai gefe, mi
ewa tai ta rungume ta.