Sashe 167
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin yanda takeyi yasa Danejo tace
Ki kwanta a sallaya kin tadawa kanki hankali dole ki dinga jin ba da
Kishingi
a tayi ita kuma Danejo ta sa mata ruwan zafi ta ha
a mata tea wanda da
yar ta iya sha, amai ne ya taso mata wanda ta dawo da tea
in, bayan sunyi sallah bacci ya
auketa dama hadda yinshi ya tarun mata a ido.
****
Ummy tayi fa
a har ta gaji Araab baice ga abinda ya rabasu ba, dan dama tunda ya fita case
in sa yaje sukai magana da commissioner ga mamakinsa akace wai mistake ne ba company sa za
a letter ba, abun ya basa mamaki sosai amma ya basar, ya dawo gida ya tadda fa
an Ummy wace sai da Hassan ya
an bata ha
uri shi kanshi Araab yayi mamakin fa
an wanda tsawon rayuwarsa bata tab
a mishi shi ba,
Yau ma a
akin Mun
o ya kwana duk yadda ya so hana kansa, yanajin wani abu na sake taso mai a zuciyarshi, yawun bakinsa kawai ya ha
iya duk wata rayuwa da sukai tana sake dawo mai, wani zazzafan
walla ne ya bayyana a gefen fuskarshi, a haka yai bacci.
******
o ce ta maida sim
inta wajen
arfw sha biyu na dare sa
on Ummy ne yake ta shigowa, murmushi tai dan dama tasan Araab bazai nemeta ba, ido ta lumshe sanan ta turawa Haneefa text akan ta taimaka mata da number Uwaliya akwai abinda Danejo ke son tambayarta.
Haneefa ba tare da wani abu ba ta tura mata, sa
on na shigowa ta kashe wayar, ta canza sim
in ta sannan ta sake kwanciya.
Ummy abin duniya ya dameta gashi Salame tace basa nan, kallon Hassan tai tace
Ko na sanarwa Yaya Bilkisu?
Kai ya
aga yace
Eh kinga
ila ma ta nemi Haeefa.
Lokacin Ammi na tare da Alhaji yau kwanantane tana kishingi
e jikinshi yana shafa bayanta, jin waya yasa ta
aga da sauri dan gaba
aya hankalinta kwanan nan yana kan gidan Ummy.
Bayan sun gaisa Ummy tace
Dan Allah kicewa Haneefa in Mun
o ta kirata tace mata ina son ganinta.
Zaune ta mi
e tace
Meya sameta?
Tabar gida inaji taji zancen nan ko gun Danejo ko gun wani.
Hankalin Ammi ne ya tashi tace
Ta bar gida, ina ta tafi?
Jin haka yasa Ummy tace
Insha Allahu ba komia.
Suna gamawa ta kalli Alhaji Jaafar ta sanar dashi, hankalinshi ne ya tashi yace
Gobe zanje gidan sai mu san abinyi ai bazamu bari shirman yara ya raba mana kai ba.
Cike da jin da
i ta rungumeshi sai dai hankalinta duk yana kan Mun
o, ina ta shiga?
Meya faru?
*****
Waya Mun
o taba Danejo ta kira Uwaliya, bayan sun gaisa tace
Uwaliya nice Danejo dama fa
a miki zanyi naga hoton nan ba sai kuncigaba da nemanshi ba.
Kinga hoto kamar ya?
Hoton dai dana nuna miki kwanaki har naketa nemanshi, to shine na ganshi.
A ranta tace
Ina kika isa ki ganshi bayan na
ona shi?
Ga mamakinta muryar Danejo taji tace
Kin
onashi?
Da sauri Uwaliya ta kashe wayar cikin tsananin tashin hankali.
Danejo ce ta kalli Mun
o wacce gaba
aya le
enta ya bushe kana ganinta kasan batada lafiya, tace
Matar nan tabbas tasan abinda ke faruwa.
Dole zamu sata tai magana, nasan yanda zan da ita.
Tana magana tana lumshe ido alamun ciwo,
Wuce mu tafi asibiti ko kuma wallahi na hau mota naje gidansu Araab kashe kanki kike sanyi?
Danejo ta fa
a rai a
ace.
So take taga ta gama komai ta koma gun Araab dan zuciyarta ta kasa
aukan rashinsa ji take kamar ryuwarta ta kusa
arewa saboda rashinsa.
Ummy kuwa hankalinta ne ya kasa kwanciya
angaren Araab ta nufa ganin bazata iya jiranshi ba, ga mamakinta
ofar ma a bu
e ya barta, ciki tai tana sake duba gidan wai da gaske Mun
o bata gidan?
A
akin Mun
o ta ganshi a kwance a kan gado, bai ma shirya ba?
Yanda taganshi a dukunkune ne yasa hankalinta ya tashi ta
arasa gun da sauri, karkarwar sanyi yake idanunsa a rufe.
Wayarta ta
auka da sauri ta kira Hassan akan yazo su kaishi asibiti.
AYUSHER CE
ZEE YABOUR
[8/24, 8:16 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Hassan shima hankalinsa ya tashi ganin Araab a wannan yanayin ya
ira Farouq suka kama sa, yana numfashi da
yar, Ummy hankalinta ya tashi sosai tana ta addu
a Allah ya tashi kafa
unsa dan bata ta
a ganin shi haka ba Allah yasa ba wani babban ciwo ba ne, asibitin su suka nufa dashi, ba
ata lokaci likita ya amshe sa sukai admitting
in sa, Dr ya musu bayani kan jininsa ne ya hau alamu sun nuna yana cikin damuwa sosai kuma yana yawan tunani ga stress da yamai yawa, Ummy ba abunda yazo ranta sai Mun
o tasan akanta ne Araab ya shiga damuwa sosai har ciwo ya kamasa, ina zata ganta?
Tasan meke faruwa tsakaninsu, idan akan case na mahaifiyarta ne ka
ai bata tunanin Mun
o zata bar rayuwar Araab kuma har nima ta kasa nemana, Ummy tayi zancen zuci tana addu
ar Allah ya warware komai cikin sau
********
o ba zata iya driving ba saboda yadda jikinta yai weak sosai, dan sai da ta sake yin wani aman, dakyar ta mike tana jin jiri na sake kamata, ganin ran Danejo ya
aci yasa ta
ira musu Bolt mota tazo har bakin gida ta
auke su zuwa asibitin wanda anan ka
ai take da file.
Layi ka
an suka tarar wanda bai fi mutum hu
u ba, suka zauna jiran a gama dasu, cikin mintuna talatin layi yazo kanta suka shiga tare da Danejo, Likita yai mata tambayoyin yadda take ji ta sanar dashi, test ya rubuta mata yace taje lab na asibitin ayi, ta kawo masa result, Danejo ta ri
eta saboda jirin da take gani duk da itama Danejon ba
arfi sosai gareta ba saboda tsufa.
Araab idonsa lumshe tamkar mai bacci, drip ne a hannunsa mai
auke da sinadarin magunguna, gaba
aya duniyar yake jin ta masa ba
i saboda Mun
o yana jin ina ma Ummy bata aura masa itama har ya fa
a soyayyarta,
Why Mundo?
Meyasa kika za
i barina a daidai lokacin da zuciyata ta mutu a sonki?
Yai zancen zuci Ko da wasa da in akace zaiso wani haka bazai ta
a yadda ba wai yau shine akan mace yakejin komai na duniyar baya masa da
i?
Ummy, Hassan da Farouq suna gefensa suna kallonsa cike da tausayawa wanda dukkansu a zaton su bacci yake.
o sun mata test
in sun bata result ta kaiwa Dr, Ya amsa ya duba, yana kallonsu ita da Danejo tace
Congratulations kina da juna biyu na wata biyu da sati uku." Da sauri ta
ago ga kalli Dr
in tanajin abin kamar a mafarki
Araab!
Abinda zuciyarta ta fara ce mata kenan a hankali ta furta
Alhamdulillah." Tana jin wani kwallar da
i na kamata, wani farin ciki e ratsa ta ashe itama zata zama uwa a duniya, lokaci ne kawai baiyi ba sai yanzu kamar yadda Araab kullum ke fa
a mata idan tai zancen ciki, yanayinta ne ya canza tuna Araab da ace suna tare yanzu aka sanar da zancen cikin bata san wane irin farin ciki zaiyi ba, Danejo da bakinta ya kasa rufuwa wai Mun
inta ce
auke da juna biyu, Allah sarki Maccido da yana raye ba
aramin farin ciki zai yi na ganin zai samu jika ba." Dr ya katse tunanin su yana sanar dasu
Tana bu
atar drip leda biyu dan taji
arfin jikinta, kuma dole ta rage stress ta ri
a cin abinci dan lafiyarta da ta babyn." Danejo tace
In Shaa Allahu za
a kula." Yayi rubuce rubuce a takarda, ya kira wata nurse yace ta kaisu room 6, ta russuna tace
Sorry sir
azu anyi admitting wani patient ciki." Kansa ya
an buga yace
Opps sorry na manta, ki kaisu room 7." Tace
Okay sir." Mun
o da Danejo suka bi ta a baya, wani
aramin corridor suka fara shiga wanda cikinsa
akuna biyu ne a jere, 6 da 7, ta bu
e 7
in suka shiga, kana ta fita ta
auko kayan aiki, allura ta ha
a zata ma Mun
o, Danejo ta mi
e ta fita bata son ganin irin abubuwan asibiti, kujerar dake corridor ta zauna.
Ummy zaman gu d
aya taji
afarta ta ri
e, tacewa su Hassan, bari na
an taka waje ko
afata zata mi
e, tana fitowa idonta ya sauka kan Danejo da mamaki tace
Inna Danejo?
Danejo ta kalle ta tace
Hajiya wani kika zo dubawa?
Ummy kai ta girgiza tace
Araab aka kwantar baya jin da
Araab wanda idonsa ke lumshe jin an ambaci Danejo dan Ummy da
arfi ta kira sunan, ya tattara hankalinsa zuwa
ofa.
Danejo cikin kulawa tace
Subhanallah!
Allah ya bashi lafiya.
Tai maganaf cike da damuwa, Ummy tace
Amin, Danejo ina kuka shiga ke da Mun
o har gidanki naje mun tarar a rufe, yanzu in su yara sun yi shirme a matsayin mu na manya ya kamata mu gyara.
Danejo jiki a sanyaye taja numfashi tace
Abubuwan nan ne ni kaina sun rikitani wallahi, gaba
aya bansan ya akai abu yaje haka ba.
Ummy cikin damuwa ta kalli Danejo tace
Akan menene?
Ko akan mahaifiyarta ne, dan naga ta bada takardun gida kan aba Yaya Bilkisu wanda hakan ke nufi ta dawo dashi ne saboda da dukiyar da Yaya Bilkisun taba mahaifinta aka siya gidan, amma Inna meyasa kika sanar da ita?
Danejo kai ta girgiza tace
aya ba nice na sanar da ita ba, nima nayi mamakin a ina taji da naji maganar a gun ta.
Ummy numfashi taja tace
Shine kenan dalilin da yasa ta bar Araab ta barmu?
Danejo a raunane tace
Maganar ta wuce haka Hajiya, abun ni kaina na rasa ta inda za
ullo masa." Tana ina Mun
on tare kuke?
Daga bakinta ya kamata naji komai, sai musan abin yi.