← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 187 OF 187

Sashe 187

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

A tare suke ce musu congratulations, suka shiga motocinsu zuwa gida, gidansu Ammi suka wuce, Ilham da Ikram na gidan sunzo, Ilham
Nada
an biyu maza, Ikram nada biyu mata, Mun
o nada yaro
aya Muhammad Maccido suna kiransa Khalid yanxu kuwa tana da ciki na wata uku, Haneefa ma nada
ar ta mace wacce aka sawa Bilkisu sunan Ammi, Yaran nata wasa, Ummy da Ammi na bin su da kallo cike da jin dadin ganin sun tara jikoki.
o yanzu a makaranta ta koma amfani da Aisha Ali wato asalin sunanta na yanka, a gida sun kasa daina ce mata Mun
o sai dai wani sa
in Ammi kan kirata Humaira.
*************
Sallau ganin shekaru nata ja ga tsufa ya soma zuwa masa ya yanke shawarar komawa RUGAR JIJJI yaga iyalansa ko da kowa ba zasu barshi da rai ba, yai ma Jauro sallama ya tafi, Salame hadda bada sak
on gaisuwa dan yanzu duk tayi sanyi ta shiga hankalinta, ladabi kuwa kamar zata lashi k
afar Jauro sai dai ta bar gini tun ran zane, ba wani k
imarta yake gani ba yanzu.

Sallau ya tarar da Ardo yana cikin matsanancin ciwo, Dadda itama ciwon kafafu sun matsa mata ko tafiya bata iyawa sai a keke, k
auyen ma mutane da dama sun rasu, Ardo yana jin ance Sallau ya shigo yace
Dan Allah a
ira masa shi.

Sallau sai bayan ya gama ganawa da iyalansa wanda suke ta murnar ganinsa, kafin yaje gun Ardo yayi mamaki matu
a na ganin yadda ya koma, Cikin halin ciwo yace
Dan Allah ka taimaka ka kira mun Mun
o da Danejo nasan kasan inda take bana son na mutu da hakk
insu.

Sallau ya tausayawa yanayin sa bai ja ba ya
ira Jauro ya sanar dashi halin da ake ciki, Jauro shima baiyi
asa a gwiwa ba ya kira Mun
o a lokcin tana kwance kan cinyar Araab yana mata tsifa suna hira cikin soyayayr juna, jin meke faruwa Araab ya lallabata kan suje, amma ita sam bata son ko tuna sunan rugar idan tana tuna irin azabar da tasha a gunsu, Danejo itama bata so zuwa ba, Jauro ne ya samu ta yarda,
Wanda suka ha
a tafiyar tasu gaba
aya tare da su Araab.
o tun shigarta rugar take tuna duk wasu moments dinta da Baffanta, har suka zo bukkar Ardo, wanda Dadda itama jin zuwansu ta taho, Laddo da matarsa Sahi suma sunzo, duk basu gane Mundo ba dan ba k
aramin canzawa tai ba, ga yaronta Khaleed da ya mannewa Araab, Ardo yana wani irin tari yake kallon Danejo yace
Ki gafarceni Danejo na cutar dake, na zalunceki a zamantakewarmu ta aure, haka Maccido nasan da bakin ciki yana mutu." Danejo dake sharar k
walla tuna Maccido tace
Na yafe maka tuni tunda na fuskanci duhu jahilci ke
awaniya da mutannen Rugar nan.

Ardo yana hawyae yace
Tabbas hakane, ina Mun
o Dan Allah mu nemi yafiyarta.

Jauro yace
Gata
Yana nuna Mun
o, dukkansu mamaki ya kamasu ganin yadda ta canza, Ardo yace
Ki yafe mana Dan Allah ku zamu ga haske a rayuwarmu, mun cutar dake, wanda daga baya munga sakayya, komai ya faru k
auyen nan ke muke cewa mun sa miki cewar ke mayya ce har bayan tafiyar ki idan abu ya fa
ru sai muce kece ke d
aukar fansa a kanmu, wata annoba da ta shigo garin nan na wata da da dinga kashe mana dabbobi mutane kuma wasu na ciwo har ta kai ga mutuwa, Laddo yace zaije birni ya nemoki ya kashe kowa ya huta, a can ya hadu da wani malami wanda ya fuskanci duhun jahilci tare dashi, ya tambayesa mutumin ina ne shi, ya sanar dashi, shine ya biyo sa rugar nan ya taramu ya mana waazi sosai, ta hk muka fuskanci ashe muna cikin duhun jahilci, tun lokacin muke nemanki mu nemi yafiyarki." Laddo dasu Dadda ma suka shiga neman yafiyarta, a take tace ta yafe musu duka, kayan abincin da Araab yasa suka tsaya suka siya a hanya aka sauke musu, Mun
o ta basu kudi mai kauri, suna ta godiya da yi ma maccido adduar gafarar ubangiji, zuciyoyinsu nadama tsantsa, Danejo tace a barta nan tai kwana biyu taga yan
uwa, sunyi mamaki sosai najin Maccido ba mahaifinta bane.

Araab da Mun
o suka koma tare da Jauro.

Rayuwa ta cigaba da tafiyar musu kamar yadda ubangiji ya tsara, Zumunci ta ko
ina ya gyaru kuma suna sadar dashi,
Araab da Mun
o soyayyarsu kuwa kullum
ara sabunta suke, Haneefa da Farouq suma suna zuba tasu sai dai kawai muce sam barka.

A hankali Mun
o ta jawo
ofar
akin ta, sanye ta ke da wasu fitsararun kayan bacci, wani classes ta shiga takeso yau ta tsotse ruwan kan Araab, hannunta
auke da candle ta shiga cikin
akin.

Yana kwance yana duba abu a system yana ganinta ya ajiye a gefe ya
aga mata gira, nan tai murmushi ta sa candle
in a hannunta na hagu ta taho inda yake, wa
annan abubuwan da takemai kwanan nan sai yakeji shidai kamar yanzu ta fishi sanin yanda ake sarrafa miji, dan intamai wani abin manta kowa da komai yake, tabbas Hayatinshi rayuwarsa ce.

TAMMAT BI HAMDILLAHI
Muna godiya da kasancewarku tare damu har zuwa
arshen littafin nan.

Abinda muka rubuta ba daidai ba Allah ya yafemana, wanda mukai daidai Allah ya bamu ladanshi
MUNE DAI MARUBUTANKU.....

AYUSHER
DA ZEE YABOUR
#f$h$
'v'x'
*^*`*
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
mbria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KF7j
TECNO LD7
WPS Office
b62e7ba775364b4aba34c32206a9e19a
Chapter 187 · 0% Book details