← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 154 OF 187

Sashe 154

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Jiya da daddare." Salame na washe baki ganinta da leda ta
auka tsaraba ta kawo mata yasa tace
Mu shiga ciki." Duk da taso zuwa gidansu Araab amma zata bari sai anjima kawai, bayan sun zauna matar ke tambaya ina Raheena, Salame na waskewa tace
Tana makaranta.

Jaririn Raheena ne ya tsandala ihu ta ajiye sa zata shiga ban
aki,
Kukan jariri nake ji." Ba
uwar ta fa
a tana kallon Salame, wacce rashin gaskiya ya bayyana kan fuskarta, ba
in cikin Raheena da
an ta na mamayeta, wasu yawu ta ha
iya tace
Eh yaron
anwata ce da tazo.
uwar jin Salame kawai tai amma tasan
arya take, bata jima ba ta tafi, Salame ko rakiya bata mata ba, ba
in ciki na sake cikata ganin bata ajiye mata ledar da tazo dashi ba, kenan ba ita ta kawowa ba, da ta sani wallahi bata barta ta shigo ba, tace mata fita zatai, tayi
wafa ta mi
e ta shiga
akin Raheena wacce ta fito ban
aki ta
au ki yaron tana jijjiga sa,
Barka da Rana Umma."
Dan sai yanzu suka ha
u, harara ta jefa mata tace
Ki dinga kula da wannan
an na ki ba zai yiyu yana cika mana gida da kuka, har ba
i idan sunzo sai sun fuskanci akwai jariri, sai kace jaririn arzi
i."
Raheena murya a sanyaye tace
To." Salame ta juya ta fita tana mita, Raheena ta canza sosai ta koma mai sanyin hali da bin duniya a hankali, komai ya kunce mata yanzu fatan ta kawai gamawa da duniya lafiya.
*********************
Alhaji Ja
afar tare da Haneef yazo gidan wanda da kanshi ya
auko masa kaya ya canza ya cire uniform, Ummy tayi farin cikin ganin Haneef sosai Allah gagari misali a da har sun soma cire tsammani ga haihuwar Ammi amma gata yanzu da yara har guda biyu, sai a yanzu Ummy take ganin ashe shima yaran babansa ya biyo kama ta jini ce yake da Ammi, Alhaji Ja
afar kuwa murna ya dinga yi yana fa
awa Ummy irin wahalar da suka sha na nemanta, sai murmushi take tana jin da
i na ganin
ar uwarta ta dace miji, gashi da sau
in kai da kuma san mutane, hira suka dinga su dukkansu har su Araab da Mun
o wacce ka
an-ka
an take saka baki, sai bayan magrib Alhaji Ja
afar da Ammi suka tafi tare dasu Haneefa, wanda dukansu suke ji kamar kada su rabu duk da yanzu zasu dinga ganin juna akai akai,
Hajiya Zinnira ta window
akinta ta le
a taga shigowar su, suna ta far
wafa tai tace
Na gaji da iskancin nan sai nayi maganin ki wlh." Ta sauke labule cikin takaici, Alhaji Ja
afar sai da ya raka Ammi har
akinta, kana ya fito ya wuce gun Hajiya Zinnira, wacce ta danne
acin ranta ta soma yi masa kisisina tana nuna masa wata sabuwar soyayya duk tana yi ne dan ta janye hankalinsa daga Ammi, itama zata fara masa zazzafar soyayya ta maida kanta yarinya ko zata rage fadar Ammi a zuciyar sa.
*********
Araab da Mun
o bayan sun koma
angaren su, yace a dole sai ta masa full charge, ya fa
a yana kafeta da kallonsa mai rikita ta, Tace masa
Bani few minutes ina zuwa."
akinta ta shiga ta barsa a falo yana jiranta, wanka tai da turaren wanka mai
amshi sosai ta fito ta tsane jikinta, bata shafa cream ba dan skin
inta ko bata shafa mai da daddare ba baya komai, saboda yadda yake samu kula ta musamman dan tana gyaran jiki sosai, cikin night wears da ya siyan mata ta duba wacce zata saka su, dukkansu ba wanda baya nuna tsaraici, kowacce ta
auko sai ta maida,
Kaii Yaya Araab idan ka gansa kamar salihi.

Hakanan ta daure ta saka guda
aya tasan yana so ne ta saka tunda ya siyo.

Rigar sleeveless hannu ne, sharara tana nuna dukkan surorin jikin ta, kulaccam ta shafa mai wani sihirtaccen
amshi, ta gyara gashinta tai parking
insa gu
aya, ta fito
akin a kunyace, Araab
amshin da yaji yasa shi kallon saitin da ta fito, a take yaji yanayinsa na sake canzawa, ya bita da kallo tun daga sama har
asa, idonsa ya tsaya kan nata, wanda tasa hannu tana rufe fuska,
Ko ba kunya ba, zo nan.

Ya fa
a yana dariya, a kunyace ta taho gun sa, wanda ya ware hannayensa ta shige jikinsa, sumba ya kaiwa wuyanta, kana ya maida bakinsa kan kunneta yana karka
a mata harshen sa a ciki, sosai hakan yai tasiri a jikinta, suka soma romancing juna,
aukarta yai cak yayi
aki, akan gado ya ajiyeta suka dulmiya duniyar ma
aurata.
*********************
o sun koma makarantar wanda kusancin su ya
ara
aruwa sosai da Haneefa, suma su Ikram suna ha
uwa dasu sosai a makarantar, Mun
o sosai take jin Haneefa a ranta musamman yanzu da ta gane
ar uwar Araab ce, makaranta ma watarana tare suke dawowa, Haneefa ta tsaya a gidan sai dare ta koma, duk weekends Araab yana
aukar Mun
o suje can wajen gari yana koya mata mota, dan har ta fara gwanancewa.

Yau ma daga gun koyon mota suka biya shopping, wani lace ya gani tsadadde ya
auka guda biyu iri
aya yace
Ammi da Ummy.

Murmushi Mun
o tai na jin da
asan ranta sai taji ina ma itama ace zata ga mahaifiyarta da danginta, amma ko ba komai Ummy ta zame mata tamkar uwa haka su Ikram sun zame mata
an uwa, ta kalli Araab tace
To saura muma ai mana ankon.

"Ke dawa?

Ya fa
a yana kallonta yana jin yadda sonta ke gudana a jinin jikin shi,
Ni da Haneefa dasu Ikram." Murmushi yai yace ta za
ar musu.

Wani lace mai kyau ta gani ta
aukar musu suma iri
aya, Araab gefen shaddodi ya koma ya za
ar musu getzner mai masifar kyau dashi da Farouq da Hassan, tuna Haneef yayi yace
ara yadi.

Sukai siyayyar da ta kawo su wanda dama Mun
o yazo siyan ma kayan shafa, ya biya ku
in suka wuce gida.

Sosai Ummy taji da
in ganin kayan da Araab suka siyo, a ranta tana ayyana hadda taimakon Mun
o shiyasa ake so mutum ya auri mace ta gari, Ummy na son zumuncinsu ya
ara
arfafa sosai, dan yanzu kusan kullum cikin waya suke da Ammi, duk wata shawarar juna tare suke yin ta,
Allah yayi muku albarka kunyi tunani mai kyau na yin haka.

Ummy ta fa
a tana kallonsu da farin ciki, a tare suka amsa da
Amin
Gobe ma nake so naje na mata wuni.

Araab yace
Allah ya kaimu.

Ummy tace
Amin." Sukai mata sallama suka fito.

Hassan na zaune ta wurin corridor iska yake sha, dan yanzu bashi da aikin komai, sai dai yaci yasha ya kwanta Araab ya
auke masa dukkan lalurorin sa, a ransa godiya yake wa Allah da samun
a kamar Araab wanda a da ya kasa gane baiwar hakan, ganin sa a wajen yasa Araab da Mun
o tsayawa suka gaishe shi cikin ladabi, ya amsa yana ta saka musu albarka wanda Araab yaji wani sanyi a ransa, dole yaji da
i mahaifinsa na masa albarka,
Baka bu
atar wani abu dai ko?

Araab ya tambaya, Hassan kai ya girgiza yace
Bana bu
atar komai sai dai da zan samu na fara wani aikin da naji da
in dan zaman gidan ya fara isata gara ina
an motsa jiki.

Araab yace
Ai yanzu lokacin da ya kamata ka huta ne."
"Eh amma duk da haka dai.

Araab yace
Toh za
a duba a gani.

Hassan ya
ara sa musu albarka, sannan suka wuce, Araab hannun Mun
o ya kamo ya ri
e yana mata murmushi ko ba
a fa
a ba tasan farin ciki yake,
Dole mutum yaji yana bu
atar mahaifi a rayuwarsa, tabbas wanda ya rasa uba dole yai kuka.

Baffanta ta tuna ta masa addu
ar rahamar ubangiji.
***************
Ummy yau tun sha
aya na safe ta tafi gidan Ammi sanin yau ba girkinta ba ne, balle ta shiga ha
in Alhaji Ja
afar duk da tasan ko ma girkinta ne bazai ta
a damuwa ba, dan ta lura yana son Ammi da farin cikin ta, Ammi kamar sunyi kwanaki da yawa basu ga juna ba ta rungume Ummy, itama bayanta ta shafa, kana suka zauna, Ammi tace
Yau da kaina na miki girki kici girkin yayarki da kika da
e baki ci ba." Ummy cike da murna tace
Musamman dambun ki wanda yake shan kayan ha
i, na tuna cikin Araab haka nai ta
ulaficin shi.

Ammi tai dariya ta shiga kitchen da kanta ta ha
u kwanunkan abincin ta ajiye gaban Ammi, Ummy tana bu
e wa taga dambu far
arta ta
aru ta kalli Ammi tace
Yaya Bilkisu har kin tuna mun shekarun baya." Ammi tai dariya, a plate
aya suka ci abincin suna ta hirarsu, tare da ba juna shawarwari har Ummy ke sanar da ita zancen rashin sanin mahaifiyar Mun
o, Ammi ta nuna tausayawarta sosai ga yarinyar, gaf da Ummy zata tafi Ammi tace
Wai nikam Fatima meyasa ba zaku koma kamar da ba ke da Hassan?

Ummy kallonta tayi tace
Da kanki kike cewa haka Yaya Bilkisu bayan duk irin abunda yamun?

Ni yanzu a matsayin mahaifinsu yake ba miji ba.

Ammi ta
au ra hannunta kan kafa
ar Ummy tace
Nasan bai kyauta ba, amma ai yayi nadama, kuma su Ikram zaki duba, meye amfanin zaman naku haka tunda dai saki bai shiga tsakani ba, ina gani ku koma rayuwarku ta da, hankalin su Araab su kansu sai yafi kwanciya, kuma ki daina duba sharrin sa ki dinga tuna alkhairan sa na baya.

Ummy taja numfashi tace
Ai bai bu
aci hakan ba Yaya, kuma ni bana jin ina bu
atar miji.

Hakan dai kike gani amma kina bu
ata sannan na tabbatar shima yana son hakan, kuma akwai soyayyarki a zuciyarsa har yanzu, kawai shakkar tunkararki yake.

Ummy kai ta girgiza alamar a
ah tace
Baya sona da yana sona da bai tafi ya barni tsawon shekarun nan ba.
Chapter 154 · 0% Book details