Sashe 133
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fisge hannunta tai tace
A gidan ubanwa kamin ciki da zakaje kace inada cikinka kasa amin auran dole?
To wallahi ni nai karfinka nafi kuma
arfin ahalinka.
Hannu yasa ya fizgota kafin tai auni taji ya danna mata kiss, kaita jikin bango yai ya ma
ure ya sake danna mata wani kiss
in le
ensa ta kama ta ciza iya karfinta.
Nan danan ya saketa yana shishitu, tare da ja baya yace
Kewai
ar daba ce nikam?
Ta zabgamai harara tace
Duba ka gani.
Takowa yai cikin
arfinsa na maza ya jawota ya hanka
ata kan gado, tana yunkurin tashi ya sake danne ta ya daddane hanayenta ya fara sumbatar wuyanta zuwa saman
irjinta kuncinsa ta sake kaiwa cizo ya kalleta yace
Wai ke bakisan raya sunnar ma
aiki ba?
Kai mijinane da zaka kusanceni?
To in ba mijinki ba ni wanene?
Ke kinsan Allah na fiki hauka kibar ganin ina raga miki akwai abinda nake shakka ne amma da tuni kinga tijara.
Saketa yai ya fito yana hucci, ya kulle kofar gidan da kwa
o ta baya ya fita yana cewa
Ai aure kin riga kin kawo kanki ba mai rabamu sai mutuwa.
Ya
arasa maganar yana tan
e baki, gaskiya yana san kissing
inta.
*******
Araab ya shigo falon
angarenshi wanda
amshin turaren da yaji ya saka shi
an lumshe ido Mun
o na zaune ta kunna kallo sai dai tunaninta gaba
aya na kan Araab da har yanzu taga bai dawo ba, yana gun amaryar sa, wata
ila suna can suna shan soyayyar su, ganinshi tsaye yana bin ta da kallo, yasa ta kauda kai, kallanta yai ya karaso yace
Ya jikin?
Da sauki.
Ta fa
a tana kallon shi taga wani sauyi tare dashi.
Sunkuyowa yai saitin kunnenta yace
Kallon me kike mun ko kina san ganin shatin kiss ne a baki ko kumatu na?"
Akan wane dalili?" Tai maganar tare da mi
ewa tai ciki, binta yai tana shiga ya fizgota ya ha
ata da jikinsa, ya maida wani numfashi cikin wata irin murya yace
Ya zanyi dake?
Kallansa ta dago tai a hankali, itama cikin wata murya da batasan tana da itaba tace
Akan me?
Kai ya girgiza yana sake rikota, ganin bazata iya kallan idanunsa ba yasa ta maida idanunta
asa, hannu yasa ya
ago fuskarta ya sake dakushe murya kamar mai mura yace
Bansan ya zanyi da kaina akanki ba.
Idanunsa tabi da kallo ta kasa magana, tafin hannunta ya kama yasa saman kirjinsa yace
Imagine?
Kamar ni?
Kamar kai me?
Tai maganar hannunta nakan kirjinsa dan duk ya dagula mata tunani, yawun bakinsa ya ha
iya yace
I don
t know, sai dai kawai
Sai kuma yai shiru, sakin ta yayi ya
an shafi sumar kansa, idanunta ne ya fara tara
walla tana
arin maidasu tace
Zaka koma gunta ne?"
Waigowa yai ya kalleta, son yarinyar nan yake jin kamar ya kamashi, amma how?
Garin yaya?
Dan tabbas kwanciyar da sukai
azu abunda yake ji yafi
arfin sha
awa ka
ai, kallon ta yayi yace
Bakyaso inje ne?
Tace
Ni ban isa
Shhhhhhh ya isheni haka, ni na isar miki da matsayin, dan me ke ba zaki kai kanki ba?
Kallonshi take cikin wani yanayi wanda takejin tun daga kafafunta zuwa kanta, idanunsa ke aika mata sa
o masu nauyi, yace
In dai kika bari na fita daga
akin nan baki tsaidani ba zan baki mamaki.
Yai maganar tare da fara tafiya, kallan kafafunsa take har ya kusa
ofa, kasa jurewa tai da gudu ta ruga ta rungume bayanshi, wata ajiyar zuciya yai mai nauyi sannan ya juyo da sauri ya sake sata a jikinshi, cikin wani yanayi yace
Bansan yaushe ya shige ni ba amma am sure it
s what I never expected, I think I am in love.
Kallon shi tai da sauri gabanta na wani irin fa
uwa, tanaji zuciyarta na bugawa sosai tace
With whom?
Ke zaki fa
Shiru tayi tana mishi wani narkakken kallo da ke sake isar da wani sa
o zuwa ga zuciyar sa, shima kallonta yake zuciyarta tana jin kamar zata tarwatse akan tsananin son Araab da take ji, gefe
aya kuma fargaba ce, idan ba itace yake so ba fah, idan amaryarsa yake nufi fa, sai dai kuma kalamansa sun yi mata kama da jirwayi wanda ke nuni da akwai sa
on da yake son isar mata, bata yi aune ba sai ji tayi ya kai mata sumba kan goshin ta, sai ya juya ya fita
akin
********
Hajiya Suwaiba yau ta kai bango gun takaici, lalai Alhaji Jaafar wato ko ta kansu baibi ba tunda hamshakiyar matarshi bazataje ba?
Da daddare daya dawo kai tsaye ya wuce part dinshi, da kamar bazata ba sai kuma ta mi
e ganin in tayi fushin ma baisan tanayi ba, ga mamakinta ko tada maganar baiba itama gudun masifa yasa tai shiru.
Ammi ce tai shiru a
aki tana tunani, tabbas dole ta tambayi Danejo mai take
oye mata sannan meyasa ta daina magana daga isowar Lami Kurma?
Itakam batasan meyasa basa santa ba, taji son Alhaji ne yaja mata amma sai su duba suga ita ba a san ranta yake haka ba.
Danejo tana kwance kamar yanda ta saba tana juyo Lami Kurma na sanar da uwaliya abubuwan da suka wakana a
angarrn Ammi.
Tsaki Uwaliya tai tace
Shima kamar wani maye ya nacewa tsintacciyar mage.
(Hmm wannan gida
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Nuratu ke ta faman kai kawo a
akin da ta sauka, tsawon rayuwarta bata jin an ta
a mata abunda ya tsaya mata a rai ya
ular da ita irin yau ba, dole ta
auki mataki wallahi ba zata bari ARAAB yasha ba, saki a ranar aure ita zai tozarta duk jajircewar da tayi a ga gazawarta, shin me ma zasucewa mutane, sau
aya ma kowa yasan da rashin tarewarta yanzu, da taya zasu fara sanar da mutane an fasa kai amarya, bakin gado ta zauna tana nazarin yadda zata
ullowa lamarin.
angaren Yussy tayi kuka har kamaninta sun canza idonta sunyi luhu-luhu, ba wanda take tsinewa sai Mun
o tana fa
in itace tai asiri Araab ya saketa amma yadda yake nuna mata so a kwanakin nan ta tabbatar itace ta juya masa hankali kuma wallahi ba zata
yaleta ba, ta kira Araab sau shukin masakin bai
auka ba.
*****************
Kamar kullum Mun
o yau ma wankan dare tai, ta fito tana goge jikinta da towel, sai da ta tsane ta
auki body mist mai kwantaccen
amshi ta shafa a dukkan lungu da sa
o na jikin ta, gashin kanta da ya
an warware ta janye ribbon
in, ta sake tattara shi gu
aya, jelar sa ta sauka kan gadon bayanta, rigar bacci wacce iyakacin ta gwiwa ta saka, ta lafe mata a jiki irin mai santsi ce, ta
auki hula ta saka cikin sanyinta ta fito zuwa
akin Araab bata kalli madubi ba balle taga yadda rigar ta lafe mata a jiki.
Araab na zaune bakin gado wasu designs na agogo yake dubawa a ipad
in sa,
amshi mai natsuwa yaji ya daki hancin sa, he can
t resist sai da ya
ago idonsa ya zuba a kanta, babu bra a jikinta yadda rigar ta lafe mata sai ta fiddo shape na dukiyar fulaninta wanda suke a cike kuma tsaye, Araab idonsa yaji sun lumshe yanayinsa na canzawa, Mun
o cikin tafiyar ta mai natsuwa ta
araso cikin
akin tana
arin hawa kan gadon, wayarsa dake gefen sa kan gadon tai
ara, a take zuciyarta ta bata Amaryar sa ce, ranta taji ya sosu dama tasan ita ya fa
a tarkon son ta, dama wane ita Mun
o ta samu wannan matsayin a zuciyar sa, hawa tai ta kwanta tare da juya masa baya, Araab ya lura da sauyin yanayinta a lokacin da kiran ya shigo, wayar ya
auka dake faman ruri a karo na biyu, ya danna reject tare da sakawa block list, a ransa yace
Bunch of selfish people kawai." Aikin da yake yaji ya kasa gaba
aya shigowar Mun
o ya kasa natsuwa, Ipad da wayarsa ya ajiye kan bedside drawer, yana
an zamewa ka
an daga zaman da yayi, tare da kai kansa ta bayanta daidai saitin fuskarta ya
au ra tasa gefe,
amshin turarenta na sake yin tasiri a jiki
n sa, yayin da zuciyarsa ke wani irin harbawa, Mun
o jin fuskarsa na zuzar tata, ta lumshe ido, Araab hannayensa yasa ya zagayeta dasu yana manna ta da jikinsa, hakan yaji bai masa ba ya juyo ta da ita tana fuskantar sa sai dai har lokacin idonta a rufe, yatsan sa
aya ya kai kan fuskarta yana zagayewa dashi cikin wani salo yace
You are so beautiful." Mun
o wacce taji kalmar kamar a mafarki tai saurin bu
e ido dan gaskatawa, Idonsa
yam a kanta sai ta
an saukar da nata
asa, Araab wani abu yake ji yana fisgar sa yana jin tamkar zai bu
irjinsa ya sakata ciki, tuni yake jin yayi saken da zuciyarsa ta kamu da azabtaccen son yarinyar nan ba tare da ya ankara ba, son da bai ta
a jin sa kan wata halitta ba,
Ki kalli cikin idona ki sanar dani me kika gani." Yayi maganar cikin sanyin murya, ka sa kallonsa tai sai wata kunyarsa da take jin na ratsa ta, goshinsa ya kai kan nata numfashin su na gauraya da na juna kowannensu hakan na isar masa wani sa
o, Mun
o lmsassun idonta ta bu
e ta zuba kansa, shima nasan cikin nata, idan ba gizo idonta ke mata ba zallar so da
aunarta take hangowa a ciki, dan ba tantama irin yanda take ji game da shi take gani
Hakan na nufin Araab ita yake so?
a mun me kika gani?