Sashe 124
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bilal sake ri
ota kawai yai dan yadda ta murga
a masa baki yaji wata sha
awarta, Meenal na
arin
wacewa kawai taji ya kai mata sumba, tana fisge-fisge, Bilal bai tsaya ba sai shan la
anta yake, ganin ta kasa
wace kanta kawai ta kai hannunta kan abar sa ta mur
e, Wani irin ihu Bilal ya saki tare da saurin sakinta yai baya yana maida numfashi yace
Haba Baby nikam ko dai
ar dabba ce ke?
Dan sam ba haka ake salon soyayyar ba, ba mur
awa ake ba shafawa zakiyi a hankali, naga kema kiss
in yai miki da
i.
Ya fa
a yana wani kanne mata ido ya kama hannunta yana
arin kaiwa kan wandon sa, Meenal ta fisge da
arfi ta sake hanka
ashi baya tace
Allah ya kiyaye naso ha
a shimfi
a da kai, wannan kiss da kayi mun ma Allah ya isa wallahi, kuma wallahi sai kayi nadamar yinshi, ka jira kaga abinda zai biyo baya.
Ta ra
a gefensa inda ya fa
i ta wuce toilet, ta kunna famfo tana kuskure baki, ta hau yin brush tana jin
yamin ya saka bakin sa cikin nata, ba
in ciki na cika zuciyarta bakin da take yi ma Araab tanadi shine wannan sakaran ya ma kiss, kusan sau hu
u tana matsa maclean tana wanke bakin ta, kana ta fito cike da takaicin Bilal.
Bilal ta
angarensa fita yai
akin yana murmushi yace
Kai bakin nata da
in tsotsa har wani garga
i yake." Ya shafi kansa yana ta
a aljihu jin ku
in suna nan, sai da ya ha
a tea
in sa mai kauri kana ya fice dan yau sai yasha kayan mayen sa zai ji daidai.
***********************
Raheena ta rame sosai tayi ba
i, kwanakin da tayi gidan iyayen Salame yasa ta
ara ba
i saboda yanayin abinci da muhalli ba
aya ba, Sallau sau biyu yana kawo mata gasasshen nama shine ta
an samu abun kwa
ayi, abincin nasu ci kawai take dan yunwa, yau ta tattaro ta dawo gidan su, Salame na hakimce falo tana cin
an wake tana mita kan Meenal dan ta bala
in wulakantata, kamar ita ace gidan shalelen
anta za
a mata wannan wulakancin?
Tai kwafa dan ba zata
yaleta ba wallahi sai ta gyara mata zama, yarinya dan ta fito gidan masu ku
i tace zatayiwa mutane rashin kunya, Raheena cikin sanyin murya tace
Umma barka da rana, ina wuni?"
Wani kallo Salame ta mata tace
Waya ce ki dawo, ko ni kikaji na aika nace ki taho?" Kai ta girgiza tace
Allah gidan ne ba da
i ko abincin nasu ma da
yar nake ci.
Toh nan
in ma ai ba wata tsiyar ba ce akwai, idan kina tunanin Bilal ya auri
ar masu ku
i shine kika dawo aci da
i take to bata da mutunci ta hana komai, gara-gara ma mahaifin naku naga yanzu yana
an yin cefanen arzi
i." Raheena bata ce komai ba dan damuwar da take ciki tafi
arfinta muradinta kawai yanzu ta samu ta kwanta kan katifar
akinta ta mi
e jikinta wanda duk kwanakin nan kan wata yamusasshiyar katifa take bacci,
Ungo." Cewar Salame tana mi
a mata kwanon
an waken tace
Kin kafeni da ido nasan shi kike so." Raheena tasa hannu ta kar
a dan wallahi yunwa take ji kamar hanjin cikinta zasu tsinke, ta wuce
aki sai da ta cinye tas ta wanke hannu ta kwanta cikin takaicin rayuwar da ta tsinci kanta yanzu duk a dalilin cikin wanda take jin tsanar sa da abunda ke ciki, fatan ta kawai ta haife sa ta kai gidan marayu ta cigaba da harkokin ta dan duk ya tauye ta yanzu ya mayar da ita kamar wata banza.
Alhaji Dalhatu da sauran samarinta tuni suka daina kiranta ganin bata
aukar wayar su suka cigaba da barikinsu da wasu mata.
********************
Hassan yau bai fita hotel
in da wuri ba, wayar sa na sa
ale dashi suna waya da Nuratu wacce take
arin sake janye hankalinsa ta yadda kwata-kwata ba zai ji tsohuwar matar sa na burge sa ba, har video call ta kira sa tana masa bariki kala-kala, shi kuwa kamar sakarai yana biye mata yana sake jin yayi kewar ta, ya kamata yau yaje ya sami su Araab ayi ta a gama, ya koma gun Nuratun sa kafin lokacin biki, kiran sallar azahar da akeyi yasa sukayi sallama ya kashe wayar bayan ya sanar da ita da yayi sallah gidan zai nufa, hakan ta kasance yana idar da sallah ya kira direban su Yussy kan yazo ya
auke sa.
Araab yau bai fita office da wuri ba yana jira yaga ko Hassan zai zo, kiran da aka masa ana neman sa yayi wasu ba
i yasa ya shirya ya tafi, Mun
o ta tashi ta shiga gun su Ikram su tattauna kan makaranta, dan gobe zasu fara registration, sai da ta gaishe da Ummy wacce ke zaune a falo tana kallon Sunna tv hannunta sa
ale da counter tana istigfari, har zata wuce Ummy tace
o abinda ya faru?
Kallanta Mun
o tai tare da murmushi tace
Bakomai Ummy nasan bazakiyi hakan dan raina ya
aci ba.
A hankali ta tashi ta hau sama wurin su Ikram, ta bar Ummy zaune cike da tausayin ta, tasan tabbas Mun
o na son mijinta dole zatayi kishi na auren da zaiyi, balle ma a yanzu da ya kamata ace ta samu kulawar miji sosai wata zata shigo tsakanin su sai dai bata san shirin Araab
in yake ba kamar yadda yace mata ta bar komai hannun sa, ta yarda dashi tasan ba zaiyi abunda zai cutar da Mun
o ba sai dai yana son nunawa Hassan rashin kyautawar sa taso a
yale sa amma abubuwan sa dake gaba ya kamata ya gane kuskuren sa, ita kanta yanzu abin nashi ya gama kureta wanda hakan yasa batace ma Araab komai ba ta amince da kudirinsa.
******************
Amaryar Yaya Araab!
Cewar Ikram kamar yadda ta saba cikin zolaya, Mun
o tace
a dai amarya na nan zuwa karta jiki ta
au mataki.
Ilham ta
an harareta tace
Ba wata amarya kam ke ka
ai ce a gun Yaya Araab an kulle
ofa, ni wallahi kwanan nan sam gidan nan baya min da
i sannan ban ta
a ganin
an rainin wayau irin matar nan ba.
Murmushi Mun
o tayi wanda
asan zuciyarta take jin zafi tace
Ni dai mu bar maganar, ya zance shiga BUK jibi ya kamata mu fara printing remita gobe yadda jibi ba zamu sha wahalar layi ba.
Ikram tace
Hakane fah kin kawo shawara future barrister.
Ilham tana dariya tace
Nan gaba na tsokano duk wanda naga dama ina da barrister.
Mun
o tace
Idan kece da gaskiya ba, idan kuwa bake bace sai ki fuskanci hukuncin barrister.
Inyee!
Yayi kyau barrister mai amana.
Ikram tace
Ai haka ake so, ni zan mara miki baya.
Sukayi dariya suna cigaba da tattauna kan shigar su BUK, Ilham da IKram course
aya zasu yi Pharmacy, Farouq yaso su canza Araab yace ya barsu tunda hakan suka za
**********************
Hassan cikin isa ya shigo falon tamkar nasa ko sallama bai yi ba, Ummy jin an bu
ofa yasa ta juyo, ganin Hassan gabanta ya fa
i ta kauda kai, tana mamakin yanda yake shigo musu gida kai tsaye daga bashi dama sau
aya
Baki so zuwana ba ko shine hadda kawar da kai?
Ya fa
a yana shigowa ciki, Ummy sam bata son ganin nasa ta dake tace
Taya zanso zuwan ka HASSAN?
Karon farko a rayuwarta ta kira sunan sa haka gatsau wanda shi kansa sai da yayi mamaki ya kalle ta yace
Lallai kin samu daula shiyasa yau kika iya kiran sunana haka gatsau, to ki sani daular dai da kike ta
ama da ita ta
a nane wanda ta sanadina dai kika same sa." Ummy juyowa tayi ta masa wani mugun kallo tace
HASSAN aure kake so Araab yayi kuma ya amince zai yi, dan haka ka tashi ka koma inda ka fito bamu bu
atar ka anan.
Sai da yaji wani dam, dan a yanda suka rabu jiya ba yanda za
ai ace yau Araab ya amince, kodai tsoro yaji?
Dariya yai yace
Ashe kunji magana ta kuma kunsan na isa dashi tunda har ya amince, amma ki sani ba shi zai sa kawai na tafi ba tare da na tabbatar da anyi auren ba, yanzu zanje nema masa auren wurin mahaifin yarinya mu saka rana kafin na tafi na sake yin shirin dawowa aure.
Ummy tace
Wannan ya rage naka kuma, duk wani shirin da zakayi dama bikin naka ne ai.
Wanna haka yake ni da iko da
a na ni zan tsara komai, wancan ma dan bana nan ne kikayi yadda kike so, yanzu zakiga banbancin tsayuwar aure.
Ummy bata tanka sa ba dan ranta ne zai sake
aci tashi kawai tayi ta bar masa falon, Hassan yai dariya ganin muradin sa ya cika Araab ya amince da auren Yussy, Bai damu da neman su Alhaji Hussain ba dama shi ba
an uwansa ya dawo nema ba ko iyalansa bu
atar Nuratu yazo cika mata, hakan yasa shi ka
ai ya tafi gidansu Yussy daga gidan Ummy.
Dama sun san juna ta dalilin Nuratu, da mahaifiyar Yussy da Nuratu uwa
aya uba
aya, ainihinsu
an Niger state ne Nupawa, Iyayensu na can garin Maman Yussy ka
ai ce aure ya kawota Kano wanda mijinta shima
an Niger ne aiki yake Kano, akwai sha
uwa sosai tsakanin su shiyasa Nuratu ke masifar son su Yussy skuma bata ta
a haihuwa ba, hakan yasa take jin su tamkar yaran da ta haifa musamman Yussy da suka fi sha
uwa, har hutu take zuwan mata Hassan ya san Yussy tun tana
arama, Mahaifin su Nuratu nada ku
i sosai bayan ya rasu ya bar musu gado mai
umbin yawa ciki hadda gidaje, Nuratu ta cigaba da juya nata yana
ara habba
a, Hajiya ce ita mai zaman kanta, Mahaifiyar Yussy kuma taba mijinta yana juya mata wannan kenan.