Sashe 28
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jauro ya fito za shi masallaci ya ganta falon, Kallon ta yayi yana dariya yace "Mun
o har an shirya zuwa makaranta?" Kai ta
aga sama tace "Eh Kawu Yan' biyu sunce ba'a makara Malami duka yake." Murmushi yayi yana jin farin ciki a ransa na ganin zata soma zuwa makaranta ta samu ilimi, "Kinyi Sallah?" Tace "Eh, aradun Allah banaso Allah ya kona ni."
"Toh bara naje masallaci na dawo."
"A dawo lafiya Kawu."
Yace "Amin Mun
ar makarant." Ya fice.
Kusan minti talatin tana zaune falo ta jiyo muryar Salame na fitowa "Yau yunwa ta tasheni Allah yasa zan samu abu mai nauyi a kitchen din nan"
"Gwaggo awali jam"
an tsorata Salame tai tamkar ansa mata burki ta tsaya cak tana duban Mun
o, ido ta murza dan son tabbatar da abunda idon ta ke gane mata, "Ke ina kika samo kayan makaranta?
Badai satowa kikai a igiyar shanya ba ta gidan mutane ko kuwa gidan da kike gantali kika sato?"
o cike da far'a tace "Ummyn su Yan' biyu ce ta sakani makaranta yau zan fara zuwa tare da Yan' biyu,"
Jar' uban can ina me har haka ta faru, Ke Mun
o ashe da hankalin ki ina ganin kamar baki da wayo, ni kika mayar shashasha ashe kin iya makirci da munafunci na zuwa kice su saki makaranta, gaki a gida ba zaki iya gaya mun idan makarantar kike so ba?"
"Aradun Allah Goggo bani nace ba." Zata k'unduma mata zagi ta tuna illar hakan dan har yanzu burin su bai cika ba, danne
acin ranta tayi tace "Maza koma ciki ki cire su, ba inda zaki ni zan saka ki makaranta da kaina bana son yan' cusa kai da shishigi ni tunda nake ma na tabajin shishigi haka?"
o tuni
walla ta soma cika idon ta har ga Allah tana son makarantar su Ilham, Ta juya da zumar shiga
aki taji an ri
o hannun ta Jauro ne yace "Dawo"Mugun kallo Salame ta watsa masa tace "Ta dawo fa kace eh?"
"Kin ga salame bana son wani tashin hankali, yarinyar nan da sani na aka sakata makarantar nan ki barta kawai ta fara zuwa ta samu ilimi.
Keda ba'ace ki biya ba?"
"Ehh!
Lallai Jauro ni kake son nunawa iyakata akan ta, to baka isa ba wallahi, tunda ai a dalili na aka je ruga aka
aukota ko ka manta da bakayi niyyar
arbarta ni na bada shawara dan haka a
ark'ashin kulawata take ba kai ba.
Nice da iko da ita ehe." Ta juya kan Mun
o "Ke wuce ciki."
"Muddin kika ce zaki hana ta karatu wallahi a bakin auren ki na kuma gaji, haba." Jauro ya fa
a cikin
acin rai, Salame a rikice ta kalleshi tana son tabbatarwa furucin daga bakin sa ya fito, yau ita Jauro kewa magana haka?
Taga fuskar sa ba alamar wasa ko gezau tare dashi, Wani abu taji ya tsaya mata ma
ooshi ta juya ta shige ciki tana sake jinjina lamarin yau Jauro ne da furta mata maganar rabuwa akan yarinyar nan? banda tana da buri kanta wallahi da yau ba zata kwana gidan nan ba, amma tasan maganin abun.
Tai kwafa...
o wacce jikinta yayi sanyi ganin rikicin nasu ta koma gefe raku
e, Jauro ya kalleta yace "Tashi ki saki ranki kinji, ba wanda ya isa hana ki karatu zan taimaka miki In Shaa Allah har ki gama"
"Miyetti Kawu." Murmushi yayi ya dafa kanta, "Bari naje gidansu yan' biyu naga har yanzu basu zo ba."
"Ai akwai sauran lokaci." Da kyar ta kara jiran minti ashirin ta kasa hakuri kawai ta fito ai dama cemata yai ta kara jira.
*****************************
o tana tafe tana yan' wa
e wa
enta har tazo gidansu Ikram, mai gadi yai mamakin ganinta da safen nan
kai tsaye ciki ta shiga, mao aiki ka
ai ta tarar tana goge goge.
Ta gaisheta ta amsa tana dubanta kamar ba ita ba, A ranta tace "Ashe yarinyar nan da kyanta sai dai inda tasa kwalli da lipstick sun dan kwafsa.
"Ina Yan' biyu?" Ta tambaya, "Basu fito ba sai dai anjima."
Zama tayi kan kujera tana mamaki su da suka ce da wuri shine har yanzu?
Mai aiki mamaki ya kamata ganin ta ja ta zauna.
Ikram da Ilham basu jima sosai da tashi bacci ba wanda suka d'an koma bayan sallar asuba, dan sai 7:30 suke fita makaranta, Ilham ta fara shiga wanka, Ikram ta tsaya fiddo musu uniform.
*********************
Idon sa dake cike da bacci kasancewar daren jiya bai kwanta da wuri ba, Ya bud'e yana jin sun masa nauyi, "Ya Allah" Ya furta yana jin tamkar ace bashi da wani aiki gaban sa ya cigaba da bacci, but yana da very important meetimg da zaiyi attending yau 8 na safe, K'afafunsa ya zura k'asan gadon kana ya tashi zuwa band'aki,
Ya kan
ata lokaci ya wanke jikin sa sosai dan sam baya son
azanta shiyasa kullum fatar sa take fes kamar jini zai fito.
Kusan minti ashirin ya
auke shi kafin ya fito, ya tsaya bakin madubi yana shiri tamkar wacce yadda yake k'yalkyal'e jikin sa, Oil perfume mai masifar k'amshi wanda designer ne ya shafa, kana yabi jikinsa da spray na kamfanin orchid.
Ya koma kan wardrobe d'in sa, Ya fiddo suit masu azabar kyau da tsada ya saka yabi su da turare na kamfanin Arsasi, Ya kalli kansa madubi shi kanshi yasan ya had'u, Ya
aura agogon sa na VERSACE, Ya fito yana ba
e ko'ina da ya wuce da
amshi.
****************************
o tuni ta
angare kan kujera bacci ya soma fisgarta dama ba isasshen baccin tare da ita, Araab yana shigowa falon idon sa ya kai kanta, wacce jakar ta ta dawo saitin fuskarta ta
an kare ta, a zaton shi
aya daga cikin yan' biyu ne, "Ke Ikram ko Ilham ce tashi waya hana muku bacci da wuri?" Ya k'arasa yana janye jakar, daidai nan Mun
o ta bu
e ido, baya yaja da sauri yace "What the hell?" Itakam firgita tayi ta dibibice ganin sa ji kake tim ta fa
o daga kan kujera, tayi saurin damtse idon ta, ta kifa jakar a kanta.
Kallon ta yayi tare da jan dogon tsaki ya juya cike da takaici, tsabar hauka me zai kawota gidan mutane da safe harya baje musu ta kwanta?
Tabbas shidai Ummy ta yayubo musu mahaukaciya, to a hakan zata makaranta?
o kuwa ta damtse idon tak'i bud'ewa dan ganin sa ru
ata yake tana ganin kamar dukanta zai yi, Bakin dining table ya
arasa.
Ya zauna breakfast zai yi kana ya wuce, dan ya sanar yai da wuri zai fita.
o jin bata sake jin motsin sa ta bu
e ido a hankali sannan ya dafa kirjinta da yake dukan uku-uku tace "Ashe ya tafi, mutum kullum fuska a gwatsine kamar dodo Aradu ina jin ba
an Ummy bane." Duka zantukan nata akan kunnen Araab wanda sam bai
auke su a layin mai cikakken hankali zata yi, dan bata kula yana dinning wanda ke gefen falan da take ba.
Har ya kammala cikin hanzari ya wa Ummy sallama ko sanar da ita kucakarcan tazo baiyi ba.
Har ya fita su Ilham basu sauko ba.
o duk ta
agu, "Haba Ikram meye haka zaki b'ata mun uniform
ina?" Dariya Ilham tasa tace "Ke kika fara ai" Mun
o na jin muryarsu ta tashi tace "Yan' biyu kum fito tun
azu nake jiran ku" A tare suka kalleta suka ce suka sa dariya.
Ilham tace "Mun
o meye hakan a fuskarki?"
Gira ta hau
agawa tana murmushi tace "Nayi kyau ko?Sai nai kama da ka
Hannunta ta kamo suka koma
akinsu ta goge mata abinda tai a fuskarta sannan tace in kika shafa mai da hoda da lipstick a le
e ma ya isa in kuma kinsa kwalli iya ido kawai." Kai ta jijiga alamar to tana murmushin yanda ta sake kyau.
Ikram tana ganinta tace "Inyeee!
Uniform d'in ya miki kyau kuwa."
Tayi dariya, Suka ja ta dining table, Ikram tayi serving
inta ta dankali da
wai sai tea, Mun
o tanasan abin nan ta ta
aci a gidansu rannan dan Raheena inta soya irin wannan ko
ane bata bata, haka taci ta
oshk tare da yin gyatsa.
"Wai Ummy fa?" Ta tambaya tana sake kallan falan.
Ikram tace "Yau littinin azumi take shiyasa bata fito ba,
Yaya yace in tana azumi ta dinga hutawa, muje mu gaisheta."
Azumi?
"Eh wanda ba'acin abinci sai dare."
Kai ta kauda a ranta tace "Ah inaji dan ba yaran ta bane shiyasa yake mata mugunta yake barinta tana azumi dan itakam tasan a kauye in tai laifi ne suke hanata cin abinci." Lalai mutumin nan mugu ne a fakaice.
Tana
arin saka jakar gabanta, Ilham ta tsayar da ita ta gyara mata, sukaje suka gaida Ummy, ido kawai ta zubawa Mun
o zuciyarta na tausayin yarinyar sosai, tanaji kamar wasu shekaru dayawa baya itace a matsayin ta, tare sukasa abin break a jaka sannan suka fito l suka shiga mota, direba yaja su zuwa makarantar wacce ta ha
u sosai, Mun
o sai raba ido take ganin yara kamar su, da wanda basu kai su ba, da wanda suka fi su kowannen su sanye da uniform, Ikram suka rakata primary one shine ajin da Araab yace musu an bata, Suka wuce Js3.
**********************
Yaran ajin na shigowa suka ganta zaune,
aya tace "Ba nan ne ajin ku ba.l Mun
o ta kalleta tace "Yan' biyu nan suka ce na zauna." Hausar tata ta musu wani iri suka tuntsire da dariya, "Kin zama maman aji as big as you are in primary one?" Suka sake kwashewa da dariya, Mun
o gaba
sai taji ta tsargu, Tayi shiru tana bin su da ido suna tsokanarta suna dariya, Har teacher nasu ya shigo, Mun
o gaba
aya hankalinta ta tattara kanshi duk da bata fahimtar me yake cewa amma tana bin sa da ido tana ganin me yake.
Can baya aka sata ita ka
ai dan tafi kowa girma kamar mamansu.