Sashe 8
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiga da Maccido akai
aki aka kira Ardo yazo da kanshi ya duba ganin dafin ya fita yasa ya bada sunan maganin da za'a hado nan da nan Altine wato matarshi ta fito dan ha
o magungunan.
Lado kam cila Mundo
akin ta yai ya kulle ta ta waje, yasa sanda ya tokare kofar.
Dadda tai shiru tana kallan Ardo wanda duk hankalinshi ya tashi ganin halin da Maccido yake ciki.
Tana kallanshi tace "Me kake tunani?"
Kai ya girgiza idanunsa nakan Maccido yace "Maciji ne ya cijeshi kinga gun, sai dai anyi sa'a an fitar da wani dafin amma matsalar wani ya shiga jikinshi sannan ba'a bashi taimakon gaggawa na maganin cikin ba, ina tsoro..."
Da sauri ta katseshi da cewa "Ba abinda zai faru." Kai ya jinjina alamar eh....
Kuka kawai Mun
o keyi tana rokar a barta taje taga Baffanta, jiri-jiri ta dingaji nan ta zube a kofar
akin,
an sa bakinta datai dazu gun dafin nan yasa ta ha
iyi dafin macijin, duk da ka
an ne.
Ayusher Ce
Zee Yabour
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
Page 007.........
Tun daga yanayin yanda Ardo yai magana yasa Dadda ta fito daga cikin
akin zuciyarta duk ba da
i.
Kai tsaye ta nufi
angaren da Mun
o take daga yanda take tafiya ka
ai zakasan cikin fishi take dan fuskar nan babu wargi.
Ai mutanen cikin gidan suna ganin haka da
i ya kara kamasu, sufa yau take sallah dan babban burinsu suji ance za'a wahalar da Mun
o su a san samunsu ne a konata kowa ya huta yadda kwallan mangwaro ko sa huta da kudan dake damunsu.
Hannu tasa ta zare sandar da aka rufeta dashi, tana shiga ta sa kafa ta hanka
ata tayi baya kanta ya bugu da bango, da fa
a take cewa "Tashi ki fa
amin uban wa yace ki fita bayan aiki na saka
ki?
Sannan da kika turo maciji ya sari ubanki kin
auka bazamu gane kece kika shirya hakan ba?
Kungurmar munafuka."
Ganin ba alamun motsi yasa ta wuce inda take ta cakumo wuyanta zata zabga mata mari, sai dai yanda taganta ne yasa ta jijjigata tace "Ke Mun
o meye hakan?"
Tana sakinta taga jikinta ya saki ta zube gabaki
ayanta.
Dadda zatai magana sai ga Danejo wacce tazo dan taga halin da Mun
o ke ciki.
Hankali a tashe ta karasa gurin ganinta kwance a kasa, Dadda ta mike tana kade hannu kafin ta
an kauda kai tace "Toh da alama tana nufun itama dafin karyar ciwon yana jikinta dan kar a zargi itace ta ke neman kashe ubanta."
Danejo ta kalli Dadda idanunta sun canza launi tace "Dadda dan Allah yiwa Ardo magana yazo ya duba yarinyar nan ni kamar ma bata numfashi." Tai maganar duk a rikice.
Ga mamakinta gani tai Dadda ta juya kai tace "Alhakin mutane ne ya fara kamata, dama kaci kuruwar mahaifinka ka kwana lafiya ne?
Ai dama kasan abinda ka jawowa kanka, ni kinga ina da abin yi." Hankalinta a kwance ta fita daga
akin.
Danejo ta
agota da kyar ta iya sakata a bayanta dan girma ya fara kamata ta fito da ita mutanen ciki gidan na kallon su, dukansu da
i ne ya kamasu dan su kiris suke jira suji ance ta mutu su huta.
angaren Ardo tai da ita yana zaune yana duba maganin da aka kawo wanda za'a ha
awa Macci
o.
Ganin Danejo yasa ya
an maida hankali kanta, a hankali ta sauke Mun
o ta sa mayafi ta rufe gefen fuskarta ka
an dan fulani akwai jin kunya, tace "Ardo ka taimaka ka duba yarinyar nan, kamar fa bata numfashi."
Kusa da Mun
o ya dawo ya dubata kafin ya
ago ya kalli Danejo yace "Tana numfashi sai dai baya fita sosai.
Ina ganin dafin daya ciji Maccido ya
an shiga jikinta ne ka
an." Nan ya ware magani daga cikin na Maccido ya mika mata yace "Gashi ki tafasa yanzu ki bata, ni zan wuce gun shi dan jikin nashi ya ban tsoro."
Amsa tai ta sadda kai
asa tanaso ta tambaya ya jikin Maccidon sai dai bazata iya ba, kallanta yai bayan ya kwashi maganin yace "Maccido na shan wahala dan baya gane wanene a kansa, sai dai muna fatan samun sauki in yasha magungunan nan." Yana kaiwa nan ya fita, hannu tasa ta share hawayen da suka zubo mata, shikenan mutanen da take dasu a duniya guda biyu neman halaka suke su barta.
A d'akin Ardo ta bar Mun
o ta nufi waje ta tafasa maganin ta dawo ta
agata ta bata wanda rabin maganin zubewa yai a
asa.
Hannunta kawai ta kamo ta matse a cikin tafin hannunta tanaji duk rayuwar ta isheta.
Dama itace a kwance su suna nan lafiya da ta huta da ganin wannan tashin hankalin.
*******
KANON DABO.......
Har ya kwanta zai fara bacci yaji ana kwankwasa mai kofa, a hankali ya mike ya jawo rigar dake gefen gadansa ya saka, gefen gado yakai hannu ya d'auko lime ya d'an matsa a bakinsa sannan ya taso ya nufi
ofar tare da cewa "Wanene?"
Ummy daga waje tace "Araab nice."
Jin muryar Ummy yasa ya
arasa bakin
ofar cikin sauri ya bu
ofar tare da kallanta yace "Ummy maimakon ki sa a kirani ko kimin waya nazo?
Kidena wahalar da, kanki Ummy."
Cikin
akin ta shiga wanda girmansa da kyansa ka
ai abin kallo ne, anyi kwalliyar
akin ne da ash colour light da dark.
Gefe ta nufa inda akasa kujeru guda biyu da
aramin table a tsakiya.
Zama tai shi kuma ya matsa ya zauna a
asa tare da lan
washe
afafunsa.
Charbin hannunta ta
an murza tana kallan
akin tace
"Araab munyi waya da Meenal na kuma ji abinda ya faru, sai dai menene laifinta akan abinda iyayenta sukai?
Sannan dan sun fa
i hakan suma menene laifinsu? sai me?"
Kansa dake kasa ya
ago ya kalli Ummy da idanunsa, fuskarsa a
aure yanda a koda yaushe take yace "Sai me fa kika ce Ummy?
Taya zasu fa
i haka a kanki?" Sai kuma yai shiru tare da shafar bayan sumar kansa ya
an dunkule hannunsa yana neman sake matsa lime din hannunsa.
Ajiyar zuciya tai cikin sanyin murya tace "Araab ni
in wacece da baza'a fa
i haka a kaina ba?
Sannan naji sunyi laifi ita menene laifinta?
Kafi kowa sanin yanda ta ke sanka duk abinda ake cewa ka ta
a ji ta sa baki?"
"Bata sa ba sai dai ni bazan iya ha
a zuri'a da mutanen da zasu fa
i haka akanki ba."
Ya zatai da kafiyar Araab Hassan?
Zatai magana taji yace "Ummy dan Allah kije ki kwanta ki huta banasan wannan
aramin abin ya hanaki bacci, uwata ce basaso nima 'yarsu ce banaso shikenan magana ta kare."
A hankali take kallansa ta sani a gunsa itace rayuwa a kanta kuma zai iya rabuwa da kowa, sai dai ita a koda yaushe burinta taga yayi aure ya samu wacce zata kula dashi wannan shi ka
ai ne burin daya rage mata a duniya, ta sani in har yana raya kanensa bazasu tozarta ba.
Hannunta ya kamo ya
auraa saman kansa yace "Ummy dan Allah ki ajiye maganar mutanen can please!"
Kai ta
aga a hankali tace "Allah yai ma albarka ya baka mace ta gari."
Ameen yace sannan ta mi
e ta fito daga
akin, maimakon ya koma gado ya kwanta sai kuma ya tashi ya bu
e window yana kallan harabar gidan, hannunsa yasa a aljihu....
*******
Cikin baccinsa yaji alamun hannun mutum a cikin aljihunsa, a zabure ya damke hannun tare da cewa "Salame yi maza ki haskamin nan wallahi
arawo ne ya ke neman yi min sata." Hanka
ashi baya tai cikin takaici tace.
"Dalla ni sakar min hannu nice nan ba wani
arawo ba."
Sake ta yai tare da haska fitilarsa dake gefen gado, ta zake zabgamai harara tace "Fito da abinda ke aljihunka mu gani."
Ya sake haskata da fitila yace "Wai nikam Salame meke damunki ne?
Haka kawai ina kwance kice na fito da abinda ke aljihu na?
Ajiya kika bani ko me?"
Hannu ta sake kaiwa inda aljihunsa yake ya mike cikin sauri ya matsa daga kan gadan yace "Salame baki da hankali ne?"
ankwalinta ta cire ta
aurashi a kugunta tace "Kasan Allah fito da duk wani abu dake ciki, tab! harni zaka munafurta kanaji ina neman ku
i shine zaka raina min hankali ka
i gaya min?" Ajiyar zuciya yai yace,
"Ina kika ganni da kudi?
Sannan in ku
i ne ke kanki kinsan bazan cinye ba tare da na baki ba?" Ta sa hannu ta cakumoshi ta rike kugu tare da mika mai hannu tace "Fito dashi?
Ai Bilal indai ganin kudi ne kasan duk duniya bayashi tunda yace yaga kudi a aljihunka wallahi ya gani."
Kai ya kawar yanaji zuciyarsa na wani irin soya wannan wace irin rayuwa yakeyi?
Tabbas alhakin Yayarsa Danejo shine yake binsa.
RUGAR JIJI
A hankali ta bu
e idanunta ta sauke shi a kan saman
akin nan da nan duk abinda ya faru ya sake dawo mata, kuka kawai ta fashe dashi sannan ta fara
arin mikewa.
Ji tai gaba
aya jikinfa babu karfi, kallan magungunan dake kasa tai sannan ta sauke idanunta akan Danejo dake kwance akan tabarmar
akin.
Dakyar ta samu ta mike tana dafa bango ta fito, rugar tayi tsit sai karar tsintsaye da beraye dake
an tashi sama-sama tana tafe tana tanga
i ta nufi
angaren mahaifinta.
Tayi sa'a duk babu kowa a wajen.
Hannu ta kai a hankali zata bu
ofar
akin ta bayanta taji an fizgota da karfin gaske wanda ya sata zubewa a kasa hanunta ya bugi da kujerar tsugunun dake gun.
Muryar Dadda taji cikin fishi tace "Uban me kikazo yi nan?"
Bakinta ne ya hau rawa ta kasa cewa komai.