← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 187

Sashe 76

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sannan ko labarinta babu dan naga alamar kin samu gidan hutu ma kin fara mantawa da ita, ke dai wallahi baki ji dadin rayuwarki ba.
o dai kasa cewa komai tayi dan batasan me zatace mata ba,
Sai ki bada himma ko aljihun wandon sa ki lalube a samo na a cigiyarta, nan da kwana uku zan dawo na amsa." Ta shiga kitchen sai da ta bu
e fridge, cikin takaici tayi tsaki dan duk ba wasu kayayyaki sosai saboda Araab bai dade da dawowa ba, kayan miya da nama ta deba sai kayan tea sannan tafito tana cewa
Yanzu ko
an ku
i baki dashi?

Ni wannan asara ta isheni wallahi, haba.
aki ta leka ta kalli ciki tana ta
e baki tace
Ki tabbatar kin ha
a ku
in nan banasan shirme ehe.

Ta fito ta fita, tana tafe tana gyara mayafi tana masifa
In Raheena ce a gidan nan ai da yanzu na tattaro na dawo dan auran ma bazan cigaba dashi ba amma wannan shashashar da ita da babu duk
aya.
o jiki a sanyaye ta mi
e ta fara gyaran gida, haka kawai an hanata zuwa makaranta ba kuma dalili, tanayi tana tunanin yanda xata samu ku
i ta bada a nemo Danejo.
*****************
Guess what?

Cewar Kanwar Yussy tana kallonta,
Mene?

Kinsan fah bana son shirmen ki."
Naga Araab dazu ya wuce da mota zanje school."
"Da gaske kike?" Yussy ta fa
a cike da zakuwa,
Wallahi am serious." Wani tsalle tayi tace
Yanzu burina zai cika." Ta
auki wayarta ta fara kiran Auntyn ta.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 5
28 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
MUNDO
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
A hankali ta bude idonta da addu
ar tashi daga bacci a bakin ta, abunda ya faru tsakaninta da Araab ke sake dawo mata, Ta dan runtse ta rasa. me zata saka hakan, maganar wasu a classes da Najah ta musu ne yazo mata, tanaji sanda suke zance akan auren sha'awa da kuma auren so, a lokacin jinsu kawai take dan ba sanin wa
annan abubuwan tayi ba, haka a wurinta basu da amfani balle ta tsaya mayar da hankali sosai kan hirar tasu, dan ita duk sanda taji ana irin wannan maganar kallon
an iska take musu, to ta ina mace zata zauna suna irin wannan da namiji?

Ace kuma ba iskanci ba?

Baki ta ta
e a lokacin tace
Shi dai Ya Araab yanada kamala sai kuyi tayi.

Sai gashi ya nuna mata fitsara kiri-kiri.

Kasan le
enta ta ciza itama ko tantama babu sha'awa ce tasa Araab kusantar ta, dan babu so ko alamar sa idan ma har ta yaudari kanta da cewa Araab sonta yake tama kanta karya, komai ke sake dawo mata tangararan, tun daga farkon faruwar komai,
Wallahi Sha
awa ce ah ni maza sam basa kunyar iskanci?

Kato dashi ya dinga abin kunya?

Ta fa
a tana jin kamar tayi kuka, ta mi
e ta shiga toilet tai alwala, ta tsaya a gaban madubi tace
Yanzu shikenan na zama bazawara kenan tunda ya kwanta a kaina?

Tsugunawa tai ta fara hawaye, lallai ya gama da ita kuma zai iya cewa ya saketa bayan ya gama kwace budurcin ta?

Meyasa ban hada masa da cizo da yakushi ta yadda zai kasa aikata komai ba?

Ta fa
a cikin takaici, yayin da wani sashe yace mata
Fin karfi ya miki.
tayi tagumi, takaici biyu na hade mata rashin zuwa school da takaicin budurci, to a ina ake ganinshi?

Taga ya nata yayi ya tafi?

Ajiyar zuciya tayi tace
Ummy zan fadawa ko Najah?

Kai ta girgiza da sauri inaa bazata iya ba yanzu in wani yaji ai ta gama bada kanta.
*******
Araab suna gama meeting ya nufi factory
insa inda ake buga jakukuna da takalma, yana duba komai da kansa, sam hankalinsa ya tafi bai samu nutsuwa ba sai karfe biyar na yamma.
a yayi na gajiya, ya fito cikin office ya wuce motar sa, Zai tada motar sai kuma ya tsaya yana kwantar da kansa a bayan kujera, wai ma da wani ido zai kalli yarinyar nan? meyasa yau ya kasa controlling kansa yaje gareta?

Kada hakan fa ya sake bata damar raina shi.

Ya shafi goshin sa cikin takaici, yanzu kila ma Ummy taje ko su Ikram sunje ta sanar dasu, ya cusa yatsun hannayen sa cikin sumar kansa ya
anyi
aramin tsaki "Banaji wannan bakin nata zai iya shiru." Sai kuma yace "Allah ya kara maka bakai ka kasa hakuri ba?

Shekara nawa ka
auka kana hakuri amma yau ka kasa hakurin ko na minti biyu."
Ido ya runtse, sai dai har yanzu nutsuwar daya samu yana jin ta a jikinsa duk da bai kusance ta ba yanajin wani sauki a ransa, sako ne ya shigo wayarshi, wanda yasashi bu
e ido ya jawo wayar ya bu
_Wallahi shawara ce kyauta nake baka ka gaggauta rabuwa da wannan yarinyar idan ba haka ba sai ta zubar muku da kima da mutuncin zuri'arku, karuwar cikin gida mai siffan salahai ake fa
ama._
Zubawa wayar ido yai zuciyarsa na wani irin tafasa, wai wannan wani irin rainin hankali ne?
_Idan kanasan shaida akan karuwancin matarka ka sanar dani na turo maka shaidu kala-kala.

Ya ajiye wayar.

Saman Ido ya
an sa wayar ya sake
auka cike da takaici ya dannawa number block.

Ya sake maida kanshi jikin kujera ya lumshe ido yana tunanin waye ke turomai sako haka.

"Hi Handsome!" Abinda yaji an fa
a kenan tare da knocking
in glass
in motarshi.

Yussy tunda taji ya dawo hankalinta yaki kwanciya tana bukatar ganin sa, bisa shawarar Auntyn ta ta fito, tun wajen hudu take zaune cikin motar ta tana jiran fitowar shi.

Idanu ya bu
e ya saukeshi akan Yussy wacce tasha makeup kai kace gidan biki zata.

Murmushi ta sakar mai cike da salo tana kashe ido tace "Sauke glass
inka please."
Bai sauke ba sai sake maida kanshi dayai ya har
e hannayensa tare da rufe ido.

Yussy ta zubamai ido ta sauko da idanunta kan lips
insa, maganar gaskiya so take tamai ko kiss ne kafin ta aureshi, sake knocking tai tace "Handsome a bakin gun aikinka muke, mutane suna ganinmu."
Hannu yasa ya tada motar tare da zama sosai, ko kallan inda take baiyi ba, ganin da gaske tafiya zaiyi yasa tayi saurin fitowa sai dai tuni yaja motar sa ya wuce, kallon bayan motar tayi tanaji wani takaici ga kuma mugun son shi dake dawainiya da zuciyar ta, waya ta
auka kawai ta kira Auntynta, tana
auka cike da shagwaba tace "Aunty na gaji wallahi da bin sa, yanzu ma nazo ko magana baiyi ba infact ma tafiya yayi abun sa, na yarda dake Aunty dan ban ta
a neman abu na rasa ba a gun ki please Aunty ki san yanda zakiyi na auri guy
in nan."
Ajiyar zuciya tai tace "Ki turomin abinda kika sani akanshi ni zan binciki ko wanene shi zan kuma san abinyi." Cike da gamsuwa da jin dadi ta kashe wayar.
*****
Ummy ta hana su Ikram zuwa
angaren Araab, tasan bakinsu yadda baya shiru kada suje su
arota, haka itama tayi tunanin rashin zuwa, tasan in har abinda take zargi ne Mun
o kunya zataji kila ma ta fara kunyar sakin jiki da ita.

Ta dai sa an kai musu abincin rana kuma ta tambayi mai aikin da ta aika tana lafiya.

Tace kawai bacci take dan har ta shiga ta fito basu ganta ba, hakan ya sake tabbatar mata da zarginta.
o damuwar dake cin ta yasa ko abinci bata nema ba, tayi zamanta a
aki, sauran ruwan da ke
akin wanda ya kawo mata tasha magani ta shanye.

Mi
ewa tayi ta fito jiki duk a sanyaye.

Ya shigo gidan falon shiru babu alamun motsin ta, kallon
akin yai ya sa hannu
aya a aljihu yana tunani, kamar zai je kawai ya wuce nashi
akin yai wanka ya sa riga doguwa yana shirin fita masallaci sallar magrib.
o sam batasan ya dawo ba ta fito dan yunwar da taji ta kamata sosai, tazo tsakiyar falon shi kuma ya bu
akinsa.

Jin motsi yasa ta juya nan suka ha
a ido, Araab tashi daya ya fuskanci tayi kuka dan idonta sunyi ja.

Sai yaji wani iri yana feeling guilty, da sauri ta juya baya, tana kokarin daidaita kanta, Araab ganin yanda ta juya yasa shima ya taku zai wuce, alamun motsin dataji yasa tayi tunanin yazo daf da ita, dan tsoro ne ya shigeta kar dai sake bukatar ta zai yi ta daga kafarta zata fara tafiya, taji ya riko rigarta, tsayawa tayi cak tana neman daidaita kanta bata son yaga tsoron sa ne a tare da ita.

Juyowa tai ta sauke idanu a kanshi, a hankali ta kalli hannunsa dake rike da rigarta.

"Me kike?

Ya tambaya, Kallon shi tayi kanshi na gefe ba ita yake kallo ba, kai ta
aga wanda yasa bai gani ba, jin shiru yasa ya
ago yana ganin raini ne yana magana tana jinshi, idanunsu ne ya sake ha
uwa, ya saketa yana neman tafiya.
Chapter 76 · 0% Book details