Sashe 157
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummy tare suka fito motar da Hassan, wanda Alhaji Hussain da Mumy suna
an mazurai na kunya da rashin gaskiya suka gaisheta, ta amsa da sakewa suka shiga cikin gida, bayan an basu ruwa da abinci wanda suka farma da ci kamar mayunwatan zaki, ita dai Ummy kallonsu take tana ganin kamar a mafarki yadda suka koma, bayan sun kammala ci, Alhaji Hussain yau babu izzar, ta
ama da nuna shi wani ne ya russuna yace
Dan Allah Fatima ki yafe mana irin musguwanawar da muka ri
a miki, wallahi munga abun mu dan gashi yanzu komai bamu mallaka ba, hatta abincin da zamu ci ya gagare mu, dan Allah ku manta komai.
Numfashi Ummy taja tace
Dama ni ban ta
a ri
e ku da komai ba." Alhaji Husaain yana matsar
walla yace
Halinki na ha
uri yana nan bai sauya ba, yanzu Dan Allah kiyiwa Araab magana ya taimaka mana da ko na abinci.
Nan ba wurin amsar kukan masu ro
o ba ne." Suka tsinci muryar Araab wanda shigowar sa kenan ya dawo daga company ya biyo nan, daga Alhaji Hussain har Mumy kunya kamar ta kashe su, Araab kallonsu yake ganin yadda suka koma yace
Duk wanda ya
auki duniya da zafi, kuma yake wula
anta kowa yanda yaga dama
arshen sa bazaiyi kyau ba."
Alhaji Hussain a marairaice yace
Ka daina tuna baya Araab, ka duba matsayina na
an uwan mahaifinka ka taimaka mana."
"Daraja
aya zakuci ta zumunci wanda Allah yace idan ka yanke sa zai yanke ka daga rahamar sa kamar yadda yanzu kuke fuskanta bana son na fuskanci haka." Alhaji hussain yasan hadda ha
in su Araab yadda ya
i taimakon su bayan tafiyar Hassan, yasa
afa ya shure duk wata zumunta, gashi yanzu Allah ya kama sa, Mumy itama a kunyace ta shiga neman gafarar Araab, taba Hassan ha
uri shima, Ummy ce tasa baki kan Araab ya yafe musu, bazai iya musu da ita ba, hakan yasa yace ya yafe musu, Yace
Suje gida zai aiko musu da kayan abinci.
Alhaji Hussain da Mumy yau ba wannnan girman kan suka dinga godiya, Ummy da suke wulak
antawa a baya yau itace kamar su lashi
afafunta, ALLAH KENAN MAI YADDA YASO A LOKACIN DA YASO.
Nan Ummy ta ba Mumy ku
i sannan tasa driver ya maidasu gida.
***********
Bilal cikin ikon Allah ya tattara dukkan kayan shaye shaye ya daina, wanda Jauro yaja sa ya kaishi gun wani babban malami yai masa nasiha sosai da nuna masa illolin shaye-shaye, ta shiga jikinsa sosai, Jauro yana ta dana sani meyasa tun shekarun baya bai ta
a tunanin ya kai sa ba, ya ja Bilal a jiki yanzu har kasuwa yake zuwa shagon Jauro yana samun
an ku
en sa na hidimar gida, Meenal tunda ciki ya bayyanar mata ta sauke dukkan makaman ya
inta tana kula Bilal, da kuma ganin yanzu yayi hankali baya shaye-shaye, ga yanda yake kyautata mata duk abinda tace tanaso tofa zaiyi
arin ganin ya mata shi sai idan yafi k
arfin
sa, Bilal sosai ya
wallafa rai akan cikin yana nunawa Meenal kulawa sosai, itama sai take jin son cikin musamman yanzu da cikin yai girma yana watansa na bakwai tana jin motsin wanda a asibiti an sanar da ita mace ce, idan yaga
an kayan yara a kasuwa ya siyo ya kawo mata, ta amsa da jin da
Salame ta mayar da gidan Danejo wurin zuwanta wanda ta koma can, gidan Mun
o ne da Araab ya gina mata da ku
in ta Ummy ta basa tun lokacin yai tunanin siyan mata rangama, Danejo da mai aikinta da komai na bu
ata tanada shi, ta bu
aci Raheena ta koma can gaba
aya, hakan kuwa ya mata da
i sosai har ta murmure yaronta ma yai
ul dashi, dan kulawa take basa sosai, Salame nan take zuwa taci abinci sai yamma ta koma gida, har lokacin Jauro bai nuna mata yana samun ku
i ba sanin halinta, dan Allah yasa masa albarka kasuwar sa ta bu
e sosai yana samun ku
i sai dai komai na gida yanayi daidai gwargwado matsalar
ayin Salame ne bazai barta ta zauna ba tafi son inda zataga nasha-nasha.
(Wannan Kenan)
****
Zaune take akan sallaya bayan tayi asuba, tai azkar tana karatun qur
ani mai girma.
Araab ne ya shigo ya kwanta akan gado ta saitin inda take zaune a
asa ya lumshe ido yana jin
arta mai da
i, sai data idar da karatun sannan ta rufe Qur
anin ta mi
e ta gyara gun, kusa dashi ta zauna sannan ta kwanta yanda shima ya kwanta a hankali tace
Sweet kana ganin zanga mahaifiyata?
Kai ya
aga mata yace
Insha Allahu!
Allah shiyasan dalilin dayasa ya
oyeta sai dai muyi fatan ya bayyanata.
Murmushi tai tace
ila da hoton gun Danejo an ganshi da yanzu an ganta.
Ido ya bu
e cike da tausayinta yace
Ko hoton nanan in Allah baiyi ba baza
a ganta ba, amma har yanzu ba labarin inda yake?
Eh!
Ni bansan meyasa a kwanakin nan nake damuwa sosai naga mahaifiyata ba kamar lokutan baya ba.
Hannunsa yasa saman fuskarta yace
Girma ne ya fara zuwan ki, yanzu addu
a zamu cigaba Allah yana tare da mu.
Kai ta
aga a hankali, kafin yace
Amma kina ganin sar
ar da ke gun Ummy bazata iya bada shaidar komai ba?
Kallansa tai ta zauna sosai tace
Sweet!
Zamu iya zuwa kasuwar da ake saidasu nan ma mu tambayi shekarar da akai irinta.
Hancinta yaja yace
Perfect yanzu anjima in na taso aiki kizo muje tare, sai ki amso sar
ar daga gun Ummy.
Kai ta jinjina cike da gamsuwa, kafin ya mi
e ya shiga wanka ita kuma ta fito dan gyara gida da ha
a breakfast saboda bata da lectures.
****
arfe uku nayi ta je gun Ummy ta sanar da ita zancen sar
a nan ta
auko mata tana fatan Allah yasa a dace.
Motarta ta shiga ta wuce company
in Araab, ba ta shiga ciki ba tamai text akan ya fito tana waje.
Bai jima ba sai gashi ya fito, ga mamakinta zama yai a gefenta yace
Okay, muje.
Murmushi kawai tai, sanye take da atamfa doguwar riga tayi kyau sosai sai hijab data saka a sama, ni
af tasa dan dama sai daya tuna mata wai kasuwa xataje dan haka karta manta.
Nan suka wuce gun masu sar
a, anan aka sanar dasu sar
ar wajen shekara 24 baya aka yita, wanda a yanzu ma babu irinsu, har zasu tafi mai sar
ar ya amsa yace
Amma wannan fa kamar anyita ne dan mai ita akwai abinda nake gani a jiki kamar suna in na duba ta microscope.
Kallan mamaki suka mai ya amsa ya
an sake dubawa yace
Kamar star ne aka rubuta S a gefe.
o da sauri ta kalli Araab wanda ya amshi microscope
in ya nuna mata ta gani, hawaye ne ya fara taruwa a idanta ta daure suka amsa suka fito, suna shiga mota ta kalleshi tace
Yaya kana ganin mahaifiyata ba yadda ni tai ba?
Kamar ya?
Kai ta girgiza tace
Ta ba Baffa wannan ku
en kaga alama ce ta tanada ku
i to meyasa bata ri
eni ba?
Sai nake ganin kamar jitai bazata iya zama da Baffa ba shine ta bashi ku
i ta ciremu daga rayuwarta.
Kai ya karkatar yace
Yaushe kika fara tunani negative?
Shiru tayi tana neman amsa, hannunta ya ri
o yace
Bansan ki da haka ba, in kuma ta bashi ne akan wani dalili na daban fa?
Ko iyayenta sun hanata bin shi?
agowa tai ta kalleshi, yace
Tunda tanada ku
i kila basu yarda tabi Baffa can bane.
Ajiyar zuciya tai tace
Na daina, bansan meya shiga kaina bane.
*****
Yau Ammi ta tashi da son zuwa ganin Ummy kasancewar Alhaji Jaafar bayanan yaje Abuja shi da Hajiya Zinnira wacce sai da Ammi tai da gaske ya tafi da Hajiya Zinnira, ranshi bai so ba, waya ta
auka tamai text akan zataje gidan Ummy.
Hajiya Zinnira na zaune ta gama shirin tahowa taga sa
o ya shigo wayarsa, a lokacin ya shiga toilet wanka,
aukan wayar tai ta bu
e ta maida mata reply akan to sai kin dawo, ta goge text
in sannan ta goge na Ammi.
Ita kam Ammi da yake tasan fushi yake da ita saboda bata bi sa ba, bata damu da ganin reply
in shi haka ba, shiryawa tai ta dau Haneef dan Haneefa tunda suka fara soyayya da Farouq batasan zuwa gidan sosai, wai tana mace batasan tai ta zuwa sai ya
auka gunshi take zuwa.
Suna shiga su Mun
o suka dawo, kai tsaye itama ciki ta shiga ganin Haneef ya sata farin ciki suka gaisa da Ummy da Ammi sannan tace
Ummy mun dawo, gashi.
Shiga dashi
aki in na tashi zan maida shi.
Wucewa tai ciki bayan tace to, Ammi tabi Haneef da dariyar yanda yake ta murnar ganin Mun
A kan dressing mirror ta ajiye sannan ta sake kallan sar
ar ta saki murmushin ya
e sannan ta fito.
Gunsu Ikram ta le
a kafin ta koma
angarensu dan Araab ya biya ta gidan Alhaji Husaini bayan ta saukeshi a company ya
au motarsa.
Ammi ganin magriba tayi yasa ta mi
e tace
Bari nai sallah muzo mu wuce yau Sadaukina zai dawo, fushi yake dani gwara naje na lalla
ashi.
Dariya Ummy tasa tace
Shidai tsabar son da yake miki idon shi rufewa yake akan abinda ya kamata.
Kai ta girgiza tace
Gashinan ni ai yanata jamin tsana.
Tana gaba Ummy na binta a baya, da yake Haneef yabi Mun
angarenta.
Cikin
akin ta shiga tai alwala, itama Ummy ta shiga toilet, gaban madubi ta nufa dan ta gyara gashinta kafin Ummy ta fito.
Ta gama tana neman juyawa hannunta ya bugi
aramar jakar paper
in dake kan madubin, tsugunawa tai zata
auko ta maida, cak ta tsaya tana sake ware idanunta, gabanta na wani irin bugawa da
arfi hannunta na rawa ta kasa kaiwa ta
auka, bin sar
ar take da kallo nan danan idanunta suka cika fal da kwalla, a ina Ummy taga sar
ar nan?