← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 187

Sashe 35

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yanzu Salame haka zamu ci gaba da barinta...."
Lashe hannu tai tace "Ta dawo fa gidan kawarta ta tsaya sai gobe zata dawo, wannan karan a sa'a ma taje biki dan tacemin ta dawo da sako mai tsoka."
Takaici ne ya kamashi yayi shiru, da sauri tace "Yanzu dai ba wannan ba goben za'a je Jiji maganar auren nasu kasan da zafi-zafi ake dukan ice, gashi suna hutun makaranta kaga kafin su koma an kammala."
Shiru yayi kafin yace "Zanje goben amma fa karki sa rai."
"A'a ai tare zamuje nima na gaida Maccido da jikinsa kaga Danejo ma zatafi jin dadi in mukaje tare." Ya kalle ta cike da zargi, kai ta kauda tana shafa saman hannunta tana cewa "Wannan kallon fah?

Kai dai duk abinda nai sai ka zargeni, wani sa'in shiyasa ko zanyi abin kirki nake shakkar yi." Amma a ranta sai cewa tai idona idan abinda aka
oye dole in tattaro dukiyata.
******
Cikin baccinsa yaji ana sa mai hannu a kasan cinyoyinsa, murmushi yai ya fizgota yace "Wato bakida kunya ko?" Kanta tasa a saman wuyansa ta sumbata cike da kauna tace "Babe I love you...." ido ta bu
e a hankali, tana jan tsaki na ganin mafarki ne take, sai dai mafarkin ta ya kusa zama gaskiya, daga gobe ne koma menene zatayi shi a zahirance, rigingine tayi tana hango irin mugun soyayyar data tanadar musu.
****
Gidansu Ummy kamar ba biki ake ba iya su ka
aine babu kowa, babu dangin Ummy ko d
aya balle na mahaifinsu wanda gaba d
aya sun tare gidan Alhaji Hussain babu wanda ya le
o nan, Farouq yana shiga ya wuce
akin Ummy.

Tana zaune tana tasbihi ko da yaushe cikin ibada take ko aiki take bakinta na ambaton Allah wanda hakan yasa ko da yaushe take ganin haske a rayuwarta,
Zama yayi a k
asan carpet kusa da ita yace "Ummy wai meyasa bakije kamu ba?

Sai maganganu suke."
Murmushi tai tace "To Farouq in sun yi ma zasu gaji su daina menene zai
atamin rai?"
"Ummy yarinyar nan auranta za
ayi ne?" Cike da mamaki tace "Wace kenan?"
"Mun
o yanzu naje ajiyeta wani da take cewa Bilalu yace auranta zai yi wai nanda sati
aya."
Yanayin Ummy ne ya canza mamaki ya rufeta tace "Amma nan da sati kamar auran kaza?

Dan dai ita kam banji tayi maganar ba, in har auran ne ai ko su Ilham zata fa
awa ko?"
Kai ya jinjina sannan yace "Ga guy
in ma da alama shaye-shaye yake dan yanayin maganarsa ka
ai zakasan da matsala." Shiru Ummy tayi jikinta na yin sanyi har ya tashi ya fita d
akin batace komai ba.
****
Washegari Salame da Jauro tun safe suka
au hanya karfe 6, yaso ya sanar da Mun
o amma ya fasa gudun kar tace sai taje, gashi baccin gajiya take.
(Hmm gida sam ba tarbiyya ba tunani, haka suka fita suka bar Mun
o a
akinta tana bacci, Bilal ma na bacci suka fita.)
Bacci take sosai dan jiya sunsha hidima sosai da gajiya, batasan ya akai ba jikinta yanzu yake nuna mata gajiya bayan da ko kadan aiki baya gajiyar da ita, wanda dare da rana cikin yin sa take.
a tayi tare da bubbuga kafa
arta ta fito daga
akin tana cewa "Gidan shiru kamar ba kowa."
Mamaki ne ya kamata ganin Raheena a
aki tana bacci ko yaushe ta dawo? hakan yasa ta lallaba tai brush ta fito, har lokacin gidan shiru.

Kitchen ta shiga dan Jauro ya nuna mata yanda ake dafa tea.

Tana dafawa taji hannu mutum a kugunta, cike da tsoro ta matsa wanda saura ka
an ruwan zafin ya kware a jikinta.

A take jikinta ya hau rawa, ya shafi gefen fuskarta yace "Mun
o ki saki jikinki kinji?

Su Hajiya Umma sunje su tambayo auranmu."
Saurin ja baya tayi tana kallon sa da tsoro,idanunta na cikowa da k
walla,gira ya d
aga mata yana sake matso ta so yake ya
an ta
ata sosai amma baisan abinda zaisa taki yarda ta aureshi hakan yasa ya juya ya fita.
o jiki ba k
wari ta kashe gas
in ta fito bataji zata iya shan shayin, hijab tasa kawai ta fito tana yawo a layin sai dataji zuciyarta ta
anyi sanyi sannan ta nufi gidan su Araab.
******
Yau ne dinner, Amarya uwar zumu
i tun rana su ka kira mai makeup har gida wai ita tafi karfin taje gun kwalliya yanzu tana matar Araab, kawayenta su goma haka ta ce a musu zata biya gaba, akwai wani gidan shi a Hotoro GRA da Alhaji Husain yaso kwanakin baya yai aure yasa amaryarsa anan sai dai fir su Mumy suka tada bori itada Meenal harya hakura.

Wannan kiran shine kira na goma da ta masa, bai d
auka ba idanu ya runtse tare da maida wayar ya kifata ya cigaba da aikinsa, sake kira tai gashi bayasan sa waya a silent gaba
aya saboda Ummy ta hanashi sai tace in wani kiran gaggawan ya tashi kuma wayarshi na silent fa?

Cike da
una rai ya
auka, cikin salo da yanga tace "Babe."
Sake maimaita sunan yai cike da mamakin "Bay what?"
Ta kalli friends
inta da suka kama ha
a suna mamaki da kishin rayuwar da zata shiga.

Ta sake kashe murya tace "Yaushe zaka zo?"
"Ko ki bu
e murya ko na kashe wayata." Tasan halinshi sarai hakan yasa ta kallesu ta
an kifta musu ido tace "Sirri kunsan tsakanin ango da amarya bari na shiga ciki."
aki ta shiga da sauri ta wuce toilet ta kulle tace "Ya Araab."
Tsaki yai yace "Aiki nake just go to the point."
"Please yaushe zakazo mu wuce?"
Agoggo ya kalla yace "Eh zan fito ba jimawa na wuce gida, so bangane wucewar da zan ba."
Baki ta
an bu
e tace "Dinner
in ni ka
ai zani?"
"Then?"
"Ya Araab dan Allah kayi hakuri wallahi Ummy tace a sa kujerarka.

Sannan
inkina na gun Mumy dan Allah ka amso ka tahomin dashi."
Zai sake cewa bazaije ba ya tuna rokanshi da Ummy tai akan karya jawo abinda zai tada husuma da bikin nan.

Lime dinshi ya kur
a kawai yace "Okay!" Ya kashe wayar.

Saman goshinsa ya
an shafa sannan ya rufe system
in cikin kuna rai.

Tsalle tai cikin jin dadi tace "Yau
awayena zasu raina kansu in sunganta dashi."
**************
Gidansu Meenal ya wuce kai tsaye ya tsaya a waje yana tunanin yanda zaiyi a kawo mai kayan dan yanda gidan nan yake a cike tabbas ba abinda zai shiga dashi ciki.

Waya ya
auka ya mata text yace "Kice a aiko da kayan."
Da sauri ta kira Mumy ta sanar da ita yana waje a aika mai da kaya.
auko kayan tai ta kalli Batul wacce ke zaune tana harha
e rai dan dakyar tazo gidan shima dan mamanta tace tazo taga dame-dame suka samu.

"Batul yi maza ki mi
awa Araab kayan nan yana waje."
Amsa tai ta fita waje tana kunkuni, "Ko kunya bakwaji ku yi kicin-kicin ku zuga Mamana ku zagaya ku canza magana."
Glass tai knocking ya bu
e ta zura kayan ciki tace "Ya Araab sam bakada zumunci."
Kallon ta yayi alamar bai gane wacce ba,
Ido ta
an ware tace "Batul ce."
Kansa ya
auke yace
Yai yana kunna motar, bai tsaya jin wani abu ba yaja.

Ya barta tsaye cikin takaici, haka ta juya ta koma ciki rai ba dadi.

Gida ya wuce, Farouq yake so yaba kayan ya kai mata, ta raina shi na cewa ya karbi kaya ya kai mata.
******
Ummy ta sa aka kira mata Mun
o bayan sunyi makeup, tace ta rufe kofar tazo ta zauna.

Shiru na wasu dikakai ya ratsa
akin, kafin Ummy cike natsuwa da kulawa tace "Da gaske aure za'a miki Mundo?

A take hawaye suka zubo mata tamkar mai jiran abun kuka, nan ta girgiza kai.

Kuka take sosai wanda ya tada hankalin Ummy.

"Mun
o menene, ki sanar dani damuwar ki kinji
Kai ta girgiza tana share kwallarta tace "ba komai Ummy."
Wani mugun tausayinta ya sake shigar Ummy ba tare da taji dalilin kukan ba amma tabbas tasan yarinyar na cikin damuwa, wanda a duk sanda ta ganta take tuna mata wasu lokuta na baya.

Kallon Mun
o tayi yadda ta sunkuyar da kai
asa tana zubar da hawaye, ajiyar zuciya tai kafin tace "Amma auran kina so ne?

Dan naji ko su Ilham basu sani ba ga mahaifinki kince bashida lafiya."
Da sauri ta girgiza kai tace "Ummy aradu bani son shi, sannan sai yayi ta......"
Kasa karasawa tai kawai ta fara matsa cikin tafin hannunta da karfi.
aki yake?"
Idanu ta
ago ta
aga kai a hankali sannan ta maida shi kasa.

Hankalin Ummy ne ya tashi cike da tsoro tace "Kuma shaye-shaye yake?" Nan ma ta
aga kai.

Salati Ummy ta fara a ranta garin yaya Jauro yake neman lalata rayuwar marainiya?

Dan yana yaron sa ?

Bayan nan yace mata burinshi ya inganta rayuwarta?

Dan karta nuna mata damuwa tace "Kafin ku wuce leka in Kawunki na nan kice ina san magana dashi." Mi
ewa tai tana cewa "Bansan ko sun dawo ba dan sanda na tashi daga ni sai Ya Bilalu da Raheena ne a gidan." Ummy hankalinta ya sake tashi kenan barin yarinya suke dashi kadai a gida?
o tashi tayi ta fito ta nufi gida dan in dai fasa auren za
ayi gara taje yanzu.
awa tayi
akin su tace Ikram
Kafin a gama miki kwalliyar bari naje na dawo." Ilham tace
Kiyi sauri Dan Allah Mun
o." Tace
Tana ficewa cikin hanzari........
*****
Yana kokarin sauka daga mota ya hangota amma ita sam bata ganshi ba, sai faman sauri da take,
Tafiya kamar ba mace ba, sam ba natsuwa." Ya fa
a yana fitowa daga mota yayi part
inshi, wanka ya fara yi yasa kaya wanda Ummy ta bashi jiya, shadda ce fara mai masifar tsada ko daga ido kasan tsadadda ce, aikin shaddar shima anyi wani salo kana gani kasan sai masu hannu da shuni.
Chapter 35 · 0% Book details