Sashe 53
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune ya ganta kasan carpet ta ha
a kai da gwiwa tana rera kuka,
Ke." Ya dakata mata tsawa, yau sam babu tsoron sa a tare da ita, saboda zafi da ra
in mutuwar Baffanta da take ji, sai kukan da ta cigaba,
Zo ki fice can waje kiyi kukan rashin hankalin ki, ba anan ba." Ganin bata motsa ba, cikin
unar rai yazo kusa da ita ya mi
ar da ita karfi, sautin kukan ta
aru wanda yake ji har tsakiyar kansa, cikin karaji yace
Wai kukan uban me kike wa mutane?"
"Baffana ne ya rasu." Ta
arasa tana sakin wani kuka, daga yanayin yadda tayi ya tabbatar mahaifinta take nufi, jikinsa ne yayi sanyi wani mugun tausayinta A karon farko a rayuwarsa ya shige sa, duk da baisan soyayyar uba ba, amma ya kanji ra
i na rashin sa tare dasu balle ita da ta rayu dashi.
A duniya yana tausayin wanda ya rasa uba.
Kuka ta cigaba hawaye wasu na bin wasu, bai san sanda ya
an rikota ta kwanto kan kirjinsa ba, Mun
o kuka kawai take, ta lafe dama tana bukatar mai comforting
inta hakan yasa ta manta sam a jikin wa take, shima tsabar tausayinta sam ya manta wacece ma.
Kuka take a hankali har lokacin hannun sa
aya na zagaye da ita, kusan mintuna biyar suna haka, Mun
o kamar wacce aka muntsila ta zabura tuna jikin wa take, Araab ganin yadda ta zabura ya kalle ta idon su ya cikin na juna, yayi saurin sakin ta, tayi baya kamar zata fa
i tayi saurin kama gado, juya mata baya yayi yana jin takaicin kansa na yadda akayi ya rungumota jikinsa, yasan tabbas tausayinta ne yasa shi yin haka, sai dai ba
aramin
anci bane a gunshi.
A zahiri yace
Dukkan mai rai mamaci ne, addu
arki yake bukata ba kuka ba, Allah ya gafarta masa." Ya
arasa ya bude kofa ya fita
akin, Mun
o tamkar
aukewar ruwa haka taji kukan nata ya tsaya, ta tuna ba
a son yi ma mamaci kuka an fad
a musu a makaranta, addua ta shiga yi wa baffan ta.
*******************
Araab ya dawo
aki yana jin sa unusual, ya kwanta amma baccin ya
auracewa idon sa, saboda sauyin da yake ji a jikin sa, idonsa ya runtse gam, yana
an shafa
asan marar sa kana ya bude ido, ya
au ko lime
insa yasha kafin ya kwanta yana lumshe idon sa bai jima bacci ya
auke sa.
*******************
Hajiya Layla
anwarsu Alhaji Hussain ganin Araab ya sake wani aure, tacewa Batul ta cire sa kawai a ranta, ta samu wani saurayi dama saboda ku
in sa take mata sha
awar auren sa amma tunda yayi aure ba zata yarda yar
ta taje a ta biyu ba, Batul dama ba wani son sa take ba, hakan yasa ta
auki maganar mahaifiyarta, Idan Yussy na sumbatu akansa har mamaki take bata, a ranta tace
wahala ai saai kiyi indai Yaya Araab ne zaki gaji ma ki bari." Hajiya Layla itama bata fasa zuga maman Yussy ba kar ta kuskura ta ha
ata dashi amma ba banza dan ba
auka take ba, farin cikin yar
ta shine kan gabanta.
*********************
Gaf da sallar magrib Araab ya tashi daga bacci, having shower yayi, ya fito
aure da karamin towel daya a hannunsa yana tsane gashin kansa, bai shafa mai ba kasancewar yanayin garin yau akwai
an zafi, body spray kala 3 ya fesa, ya nufi wadrobe
insa ya
au ko jeans da polo shirt ya saka wacce ta fiddo halittar jikinsa, Araab karfaffen namiji ne, gym
in da yake zuwa shima ya kara fiddo masa halittar jikin sa.
Falo ya fito ya
an nufi kusa da
akinta ya tsaya, alamun kukan ya sake ji sai dai ba da karfi take ba, hakan yasa ya matsa ya karasa dinning ya bu
e flasks na abinci, ko bai fa
a ba babu alamun anci, ka
an yasa yaci sannan ya fito.
Masallacin dake hade da gidansu ta gefe ya fita sallah wanda shi ya gina sa, masallatai da ya gina suna da yawa, Araab Allah yayi sa mai son sadaka da taimakawa addini shiyasa kullum Allah ke
ara bu
a masa, yana sa albarka a neman sa.
********************
Ummy na zaune tare da Yan
biyu a falonta suna bitar haddar su tana saurara, idan sukayi kuskure ta gyara musu, Araab yayi sallama ya shigo, Ummy ta amsa masa, kan kujera ya zauna yana jiran su kammala shafin da suka
auko, dan shima mahaddacin qur
ani ne, gaskiya Ummy ba karamin gata tayi wa yaranta ba na basu qur
ani, dan idan ka koyawa yaranka al
qur
ani shi zai koya musu komai, ko karatun boko ba zai musu wahala ba, amma iyaye yanzu sunfi bada himma wurin ilimin boko banda na addini wanda shine dahir.
Sai da suka kammala shafin wanda gyara
aya Ummy ta musu, Araab bai san sanda yayi murmushi ba na jin yadda yan
biyu ke rera karatun qur
ani, gaishe shi sukayi a tare, ya amsa musu da sakewa, hannu yasa aljihu ya zaro ku
i yaba kowannen su 5k.
Suka amsa da yin godiya sun san na jin karatun su ne, yasa ya basu, Ummy hannu ta kai gefen kujera ta
auko list dinsu na school ta mi
a masa tace
List dinsu ne gobe zasuyi resuming school." Yace
Ok, bara naje yanzu na siyo."
"Ka
auki Mun
o kuje tare." Kallon Ummy yayi yace
Amma Ummy ai zan iya zuwa ni ka
ai, na saba menene sai ta bini?" Da kenan, yanzu kana da mata dan haka kaje da ita." Dan dole kawai ya amsawa Ummy, bazai iya dogon musu da ita ba, shiru yai yana
an matsa hannu "Meya faru Araab?"
Kai ya
an kauda yace "Ashe Babanta ya rasu ko?"
Ummy ta zaro ido tace "Yau aka sanar da ita?"
Kai ya
aga yana shafar bayan kansa, "Inalilahi nasan tana nan cikin damuwa, ka
an fita da ita sannan dan Allah ka mata a hankali ita ka
ai tasan me takeji." Kai ya
aga kafin ya tashi ya fito rai jagule, sam baya son abu na ha
a shi da yarinyar.
o qur
ani mai numbobi ta gani kan bedside drawer na
akin ta zari d
aya a ciki tana karatu, komai baya mata dadi na rasuwar baffan ta, Araab tunda ya doshi kofar dakin yake jiyo sautin karatun ta,
Ashe ta iya karatu sosai haka?" Yayi zancen zuci yana tura kofar dakin daidai ta rufe qur
anin zata mayar ta ajiye, daga bakin
ofa ya tsaya yace
Ki sameni a mota." Ya juya bai jira amsarta ba.
Hawayenta ta goge me kuma nai?
Badai hukuntata zaiyi ba dan ta ri
eshi dazu?
In same sa mota?" Ta nanata tana mamaki me za
ayi a motar?
Bayansa kawai tabi da hijabin dake jikin ta, gaba
aya idanunta sun canza saboda kuka.
Ganinsa hakimce cikin mota fuskarsa ba far
a sam, bakin motar ta tsaya, a hasale ya sauke glass yace
Get in." tuna ri
eta da yayi ma haushin kansa yakeji.
Murfin baya ta soma kokarin budewa zata shiga,
Na miki kalar direban ki da zaki shiga gaba na ja ki
Jiki sanyaye ta dawo
ofar gaba ta bu
e ta shiga, zuciyarta na mugun dokawa tamkar zata fasa kirjinta ta fito, gata gaf da raba ba damar wani dogon motsi, matsewa tayi da kofa ta takure gu
aya, kamar kana cewa kule zata ruga a guje, Araab be bi ta kanta, sai saita radio motar da yayi karatun Sudais ya karade motar, Mun
o tayi luf tana saurare yayin da take jin natsuwar zuci, jefi-jefi tana share hawayen dake zubo mata a fuska.
******************
Bakin wani babban shopping mall na masu hannu da shuni yayi parking motar sa one in town, har zai fita sai kuma yace
Fita muje." Ba tare da ya kalleta ba, a ransa yace
Tayi mun dako." Yan
abubuwan bukata ne kama daga biro, turaruka su man shafawa da abubuwan da ba za
a rasa ba, har socks da shoes every term sai Araab ya canza musu, ko basuyi komai ba nasu ka
ida ne sai ya canza.
Suna shiga yace taja basket ta biyo sa a baya, Mun
o ba ta ta
a zuwa wuri irin wannan ba ware ido tayi tana kallo, zuciyarta na sake tuno mata Baffanta, yanzu shikenan?
Araab ke za
e yana jefawa basket na turawa, tana biye dashi a baya, wurin school bags ta shagala tana kallo kala kala, Araab har ya gama zaben sa yayi gaba, yana nufar wurin biyan ku
i dan sune abu na karshe.
Waigowar da zaiyi bai ganta ba,
Ina yarinyar nan ta tsaya?
Ya tambayi kansa yana komawa nemanta cikin takaici,
Gaskiya jakar nan tayi kyau dama ita ya d
aukar mun."
Ya jiyo muryarta tana shafa jakar, hijabinta ya jawo yace
Wuce mu tafi." Saurin zabura tayi tana kallonsa ido a narke,
an kawar da kansa yayi, yasa hannu ya
au ko jakar da yaga tana fa
awa yasa cikin basket, yaja yayi gaba, ta biyo sa baya, a ranta tace
Ashe shima jakar ta masa kyau, watakila budurwar sa zai ba." Ta fa
a irin ko a jikin ta.
Kudi masu yawa akayi masa lissafa ya bada atm card
insa aka zara, aka zuba musu kayan a leda, Mun
o ta
auki wasu ledojin shima ya
au ko suka shiga mota, Mun
o sam ta kasa sakin jikinta har suka zo gida, yana kula da yanda take goge
walla, mutuwa fa ba wasa ba.
Wurin Ummy suka fara shiga, suna shiga ta shiga da gudu ta zauna ta fashe da kuka, Ummy ware hannu tai ta rumgumeta wanda hakan yasa kukanta
aruwa.
sun da
e a haka kafin ta daina sai ajiyar zuciya da take.
Araab bayasan sautin kuka sosai hakan yasa ya fara neman juyawa.
"Ya baku tsaya can ba, Mun
o ta fara cire nata kafin ka kawo nan ba?" Ummy ta fa
a tana duban sa.
Bai ce komai ba dan shi baya son yadda Ummy ke ba Mun
o muhimmanci a rayuwar sa, komai shi zai mata, ta
auka anan.