← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 187

Sashe 33

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyawa tayi ta koma cikin tashar,
Baiwar Allah." Ta tsinkayi muryar wata, Juyowa tayi ta dubeta,
Naga tun
azu kike bulayi anan baki san ina zaki ba ne?" Kai ta
aga a gajiye tace
Eh wallahi ban sani ba."
"Daga ina kike ko kin
ata ne?
ah daga rugar jijji nake nazo neman
an uwa na ne Jauro."
"Hmmm!

Kano babban gari ce gaskiya, ba zaki iya samun sa cikin sauk
i ba, amma zan taimake ki idan kina so na kai ki wani gida aiki ki kwana gobe sai ki koma inda kika fito dan gaskiya nan
ata zakiyi."
Da sauri Danejo tace "Anan zan zauna harsai na samo inda yake, banida kowa sai shi ki taimaka min."
Shiru ta
anyi kafin tace "To can dai aikatau akeyi sana
a ta kai mutane gun aiki, sai dai muje dake in sun amince an
aukeki, to kin ga in kikai sa'a kina can a hankali kina neman dan
uwan naki."
Danejo cike da jin dadi tace "Miyetti
"Ba komai muje, muje inda nake ni ke ki fara dan zama."
Danejo ta bita a baya, tana jinjina kai, nan matar ta tarar musu napep suka shiga.
**********************
Ke lafiya kika shigo kamar an jefo ki?" Mahaifiyar Meenal ta fa
a tana dubanta wacce ta shigo cikin tsanananin
a cin rai, ta wurgar da basket
in gefe tana kumbura fuska,
Na tabbatar wani wulak
ancin ya miki, ba ke kika ce kinji kin gani ba ai gaki gashi yanzu ya fara indai zuri
ar Fatima ne."
Alhaji Hussain ne ya shigo falon da tambayar
Meke faruwa?

Ta ta
e baki tace
Gidan taje ni dama tunda najita ta tashi da safe tana girki nasan abinda zatai, gashinan taje sun mata wulak
anci da rashin mutuncin da suka saba." Alhaji Hussain cikin fushi ya zaro waya yace
Bari na kirata wallahi basu isa suna wulak
anta mun
a ba."
Meenal tayi saurin cewa
ah Dan Allah Abba wallahi ba abunda suka mun, ni Ummy ma ko gani na batai ba shima Ya Araab
in haka."
"Gafara can wacce bata san ciwon kanta ba." Ya cigaba da kira, bugu biyu Ummy ta d
auka bai jira sun gaisa ba ya fara masifa
Kinfi kowa sanin
a ta ba abun wula
anta wa ba ce, taimako ne zamu muku ta auri
an ku sanin ba wanda zai yarda ya aura ma yar
AN MACE, to wallahi bazan d
auka ba, ku kiyayeni, daga ke harshi." Ya dak
ile wayar, Ummy dogon numfashi taja tace
Me kuma Araab ya mata, shi sam baya gudun magana." sai kuma tayi jim tana tunanin anya batayi kuskure ba na had
in auren nan kada garin gyara zumunci a lalata shi, tasan halin Araab sarai baya d
aukar wargi, ga Meenal da sakarci da sangartakuma Alhaji Hussain ba zai d
auka Araab ya mata wani abu ba ko da fa
a ne da alama.

Goshi ta
an dafa,
La haula wala quwwata illah billah." Ta furta da fatan Allah ya kawo sauk
in ko meye.
********************
o ta k
ware a makaranta bata wasa da karatu ko ka
an, Malaman har sun fara tunanin canza mata aji ganin tayi girma ga kuma saurin d
aukar abu, hakan yasa class teacher
in su tayi magana da principal aka kaita primary 5 da tabbacin cewa zata iya, Mun
o ranar baki har kunne ganin an cireta cikin yara sosai, sai dai zatayi kewar Noor wacce sun saba sosai.

Shiru-shirun da ta zama sai ya k
ara mata hankali dan ta rage yawan shirme, hidimar gabanta ka
ai take, Su ilham ka
ai take
an sakewa dasu tayi hira.
*************************
Kallon gate na gidan tayi ta sake kallo, ta jinjina kai tana duban matar tace
Baiwar Allah amma nan gidan shugaban
asa da ake cewa ne ko?" Murmushi tayi tace
Ba gidan shugaban
asa bane amma mutanen ciki na daga cikin hamshak
an masu ku
in k
asar nan wanda dukiya, sarauta da mulki ya ratsa jinin su, kud
i ba komai bane a wurin su, suna da k
arfin iko a k
asar nan suna cikin wanda ake damawa dasu." Danejo ido ta zaro tace
Kuma kika kawo ni nan?

Nidai ba tsoka ce dani ba abin arziki zasu samu dani ba."
Dariya matar tai tace"Aikatau zaki musu ba wani abu ba, hasalima
angaren yan
aiki daban, iyakacin ku kitchen ko falon masu gida ba zaku shiga ba, sai dai kuma sashen ku akwai komai na more rayuwa kamar gidan masu rufin asiri, sai a dinga biyanki, dan nike kawo musu 'yan aiki dama."
Danejo tace
Toh!

A bani gun zama kuma aban ku
i?

Anya?" Itadai dan ba yanda zatai ne amma
asan zuciyarta fal yake da tsoro.

Securities na gidan sun san ta saboda itace mai kawo musu yan
aiki, Ba ja suka bud
e musu k
ofa ta gaisa dasu suka shiga ciki, Danejo ido ta zaro tana kallon girman gidan wanda take ganin ya kai girman rugar su baki d
aya.

K
irjinta ya tsananta duka ta fara jin tsoro ko wurin yanke kai aka kawo ta dama suna jiran labari a birni ana yankewa mutane kai ayi tsafi, to itakam tabass nan aka kawota.

Wata
aramar
ofa taga sun bi ya kai su wani madaidaicin falo, Yan
mata ne uku sanye da uniform wnada ke nuna ma
aikata ne,
Ina Uwaliya(itace shugabar su mai kula da yan
aiki, wurinta ake kawo yan
aiki)
" Tana ciki
Cewar
aya daga ciki,
Kice mata nazo
Ta mi
e ta shiga ciki kiranta.

Babbar macece wacce zata kai kimanin shekaru hamsin, ta fito cikin shigar kamala, suka gaisa da matar wacce Danejo taji an kira da Hansatu,
Dama mai aiki na kawo kamar yadda kika ce kuna buk
atar babbar mace." Danejo ta kalla sosai wacce jikin fulani ya
oye tsufanta kuma dama ba wani girman maccido tayi ba shekara sha hud
u ta bashi.

"Tayi sosai." Hansatu tace
Madallah sai ku
in aikin ta, dubu ashirin a wata." Danejo dai sai take ganin sunyi yawa a zaton ta ba zai wuce dubu uku ba ma amma tayi shiru, Uwaliya tace
Kinsan ku
i ba matsala bane indai zatayi aikin da ake so." Hansatu ta jinjina kai, Sai da taci ta k
oshi kana ta tafi bayan ta sanar da Danejo zata ri
a kawo mata ziyari.

Masauki mai kyau aka ba Danejo ita ka
akin ta mai wadatacciyar katifa wacce aka ma shimfi
Ikon Allah yau nice a wani gida wanda ban san su ba, ban had
a jini ko wata alak
a dasu ba, Allah yasa zamana anan ya zama alkhairi."
aramar drawer da ta gani mai kwa
o wacce akayi a
akin kowacce mai aiki gudun sata ta jawo ta saka gwalagwalan Mun
o da takardar da ta ha
o ta rufe.
******
Salame na zaune
aki a ranta tana lissafin abubuwan mo re rayuwa da zatayi idan dukiyar Mun
o ta dawo hannun ta, dan har ga Allah tun dataje bikin nan ta raina ajinta, da arzikinta, wasu manyan kawayen iyayen amarya da sukazo suka dinga
arin kudi?

Ga jere na gani na fa
Bilal ne ya shigo ba ko sallama,
an zabura tayi ta kalli
ofa, Cikin fa
a tace
Kai dalla sai ka fad
uwa mutane kai tsaye cikin
aki ni har ka bani tsoro."
Dariya yayi yace
Haba Hajiya Umma tsoro kuma kamar ba babba ba." Tsaki taja na takaicin shirmensa.

Gefen ta ya zauna yace
Ni dai azo ayi aurenmu da yarinyar nan."
Kallon sa tayi tsaf tace
Ka barni da damuwar abinda ka aikata kwanaki kasan uban wahalar dana sha saboda kai?"
"Ni kuma?

Yaushe kenan?"
Tsaki tai ganin ba amfanin dawowa da maganar tace "Hala rashin ku
i ne ya ciyo ka, ko tsabar jarabar ka ce akan mata da ka ke neman
aura
ahon zuk
ar ka akanta?"
Dariya ya kwashe da ita yace
Ai yarinyar ce gaskiya tana da abubuwa so nake kawai na
an....."
Mugun harara Salame ta watsa masa tana katse shi da tacewa "Ahir
in ka wallahi, aurenta zakayi dan mu mallaki dukiyarta ba wai ka more ta ba, ko kayi auren ban yarda ka ta
ata ba, kai baka tunanin tayi ciki kuma kasan matuk
ar tayi zama da ita daram, gara mu barta daga ita sai ita."
Shiru yayi ba dan ya gamsu ba, dan shi kam ko sau
aya ne sai ya more ta, yadda jikinta ke da kyau dole ya more rabon shi gashi dama bai ta
a gwada budurwa ba dan haka wannan gun nashi ne.

Sati mai zuwa in dai na shawo kan Mahaifinku za
aura muku aure, auran gida ba wani ja za'ai ba dan bashine a gaban mu ba."
Baki ya washe ya shafi sumar kansa ta baya yace
Nagode Hajiya Umma ta." Ya mik
e ya tafi.
***********************
Munafunci dodo ne kuma tabbas ya kan ci mai shi wallahi." Hajiya Laylya ke fa
a a
ufule.

Budurwar yarinyata Batul tace
Ai dama nasan wallahi sai sunyi k
ulla k
ulla sun ha
a shi da Meenal
.

Hajiya Layla tace
Ai da izinin Allah sai ya wulak
anta ta ya koro ta." Batul ta jinnina kai tace
In Shaa Allah, ni ba zani bikin ba, dama banyi anko ba."
"Ai ko ni nan uwarki ba zuwa zanyi ba suje can su k
arata da munafuncin su."
Taso ha
arta Batul dashi amma Yaya Husaini yai fur yace Allah ya rufa asiri hakan yasa Layla rashin nunawa Mahaifiyar Yussy goyon baya dan ta tuna abinda ya faru, sai gashi Alhaji Hussain yasha gaba su ya bashi yar
sa, wanda Hajiya Layla da Batul sukaji tamkar zuciyar su zata fashe suna fatan auren ya tarwatse tunda abin munafirci ne.
**********************
Meenal da Iyayenta shirin biki sosai suke.

Yanda kasan ba shine ango ba babu abinda yakeyi komai daga iyayenta sai ita sai Ummy keyi.

Haka Ummy tasa aka gyara
angarenshi sosai jere ma cewa tai su barshi ta canza komai sabo.

Sai dai ko datace su barshi Alhaji Husaini cewa yai ai dama baiyi niyyar yin komai ba ai dama dolenta ne.
Chapter 33 · 0% Book details