Sashe 151
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salame ba
aramin ba
in ciki ta sha
a ba ta dinga yada habaici tana fa
in "Dan ba
in ciki da ba'a
aunata sai su biya muku ni ko oho an maidani tamkar wata kashi, zaku je
asa mai tsarki ni ko
ar legas ba'a ta
a kaini ba." Jauro yai banza da ita tamkar bai san tana yi ba, Ranar da zasu tafi Danejo tazo gidan yi musu sallama, Salame sai ya
en dole take tana nuna kamar tana murnar tafiyar tasu, Anan Danejo taga Raheena da
an jariri Jauro bai
oye mata ba ya sanar da ita komai, ta nuna ba
in cikinta sosai, Salame ma sai matsar
wallar munafunci take tana yin tankar ba hadda laifinta ba, Jauro yajawa Salame kunne akan ita ta takurawa Raheena wallahi ya dawo sai ya mugun sab'a mata, Ganin Danejo yasa ta marairaice tace "Haba Jauro nikam me zan mata,
a ta ce fah." Yace "Na dai gaya miki." Har airport ta musu rakiya ba
in ciki na cikata ganin sun shige gun da matafiya ka
ai ke shiga, ta dawo gida tana mita.
****************
Meenal ce zaune a falo tana kallo gefenta plate na taliya tana ci babu nama, Bilal a kwanakin ya rage shaye shaye kullum
arin fafutakar neman ku
i yake dan ya kyautatawa Meenal shiyasa ko ku
in ya samu baya salwantar dasu wurin shan giya cefane yake ya kawowa Meenal wacce ke amsa ba yabo ba fallatsa, tana jin takaicin irin rayuwar da take, ga iyayenta suma yanzu basu dashi har gara gidan Bilal, Bilal ne ya shigo yau bai samu ko sisi ba, Meenal kallo
aya ta masa ta kauda kai, "Amarsu ba sannu da zuwa."
Ya fa
a yana
arasowa kusa da ita ya zauna,
an matsawa tai tace "Kada kazo ka takurani fah." Dariya yai yana shafa kai yace "Haba Amarsu darling
ke fah matata ce ne idan ban zauna kusa dake ba, kusa dawa zan zauna?" Tsaki tai ta mi
e, yasa hannu ya jawota ta fa
o jikinsa, bai tsaya wata wata ba ya fara sumbatar ta, tana
wace
wace
bai
yaleta ba sai da ya biya buk'atar sa, tana kuka tana masa Allah ya isa, shi kam wata natsuwa yake ji, dan na
aramin natsuwa yake samu tare da ita ba, Yana kallonta yace "Tashi muje nai miki wanka, mu shirya muje gidan Umma ko gaisuwar surukai
in nan baki ta
a zuwa ba, ga Raheena ma ta haihu baki je barka ba." Harararsa tai tace "Allah ya kiyaye naje barkar
an shege." Bilal sai yai shiru dan shi kansa idan ya tuna ta hanyar da Raheena ta samy yaron wani haushi ke cika sa, Yana
arin ri
e ta, ta fisge tana murga
a masa baki ta shige band'akin.
******************
Alhaji Ja'afar kwana goma ka
ai yai a
asar CANADA ya dawo, Tun dawowarsa Ammi ke tambayar sa bai samu wani labari ba, amsa
aya yake bata har yanzu ba wani bayani,
shima su yake jira su dawo aji meke faruwa, hakan yasa ta
osa su Mun
o su dawo taje gidan dan ji daga gare su, kullum sai ta tambayi Haneefa yaushe zasu dawo, Haneefa har mamaki tayi ganin yadda Ammi ta damu, gashi kwanan nan sam Ammi ya canza, ko magana batayi sosai, sai dai tai shiru tana tunani.
******
Satin su Araab biyu a
asar Los angeles wanda ya zamar muau tamkar honeymoon shi da Mun
o ta k'ara shaida ba
aramin so Araab ke mata ba, dan kullum da kalar salon soyayyar da yake nuna mata, haka ya mata siyayayya bata wasa ba, duka designer abubuwa ya siyan mata, Su Ummy ma sunji dad'in k'asar sosai, Hassan ya
ara samun kusanci sosai da yaran sa, musamman Farouq da suke
aki
aya, Araab shima yana sakewa da Hassan
in har suyi hira, Ikram da Ilham kuwa ba'a magana dan sunfi kowa ma nuna soyayyar mahaifin nasu, Ummy ce dai har yanzu ba wata sakewa tsakaninsu daga gaisuwa babu k'ari, Ranar da zasu baro
asar sai sukaji tamkar kar su dawo, Mun
o tun a jirgi kanta ke mata ciwo sosai, Araab nata faman jera mata sannu,
Ko da suka iso masu aikin sun gyara musu ko'ina sun musu girki, Araab da Mun
o suka wuce
angarensu wanda kwanciya taji kawai tana buk'ata, nan da nan zazzab'i ya rufeta, Araab cikin da kulawa ya
auko magani ya bata tasha, Ya rage mata kayan jikinta, shima ya cire nasa ya sakata a jikinsa ya rungume tsam ko hakan zai rage zafin jikinta, bini- bini sai ya sumbaceta yana mata sannu.
***********
********
Danejo da Jauro suna
asa mai tsarki ibada suke sosai, ganin ka'aba ya sanyaya zukatunsu suna ta yiwa Araab addu'o'in alkhairi da yai silar kawo su, Mun
o ma tasha addu'a, haka Ummy da zuri'arta gaba
aya.
****************
Washegari Araab ganin Mun
o zazza
in bai sauka ba, ya kaita asibiti, a mota yana ta tsokanarta ko dai yayi ajiya ne ta kusa kawo masa baby, murmushi kawai tayi, A asibiti Dr ke sanar dasu mura ce tasha sanyi da yawa shine ya saukar mata zazza
i, ya rubuta mata magunguna suka dawo gida, abinci ba a baki ya bata, bai sanar dasu Ummy ba, ganin ba serious ciwo bane, Ganin ta
an samu
arfi ta kira Haneefa ta sanar da ita sun dawo bata jin da
i ne shiyasa bata kira tun jiya ba, Haneefa ta mata sannu taje zasu zo dubata tare da Ammi, Mun
o ta nuna jin da
in ta.
Haneefa na kashe wayar
akin Ammi lokacin tana zaune kan kujera ta baza tagumi ji take kamar ta nemi gidansu Mun
o ta zauna harsai taga isowarsu Fatima, dan zaman nan jinshi take kamar naman jikinta ake yanka, cup ta
auka zata sha ruwa sai ga Haneefa, cike da zumu
i tace "Ammi sun dawo."
Cup
in hannunta ne ya su
uce, muryarta na rawa tace "Haneefa
ira driver."
Tai maganar a gigice ko damuwa da cup din daya fashe batai ba, jikin Haneefa ne yai sanyi cike da mamaki tace "Toh."
Tana fita Ammi ta jawo mayafi, hannunta karkarwa kawai yake tanajin wata irin fargaba na kamata, in mafarki take kuma fa?
Kira biyu Ammi tayi wa Alhaji Ja
afar sai a na ukun ya
auka, ta sanar dashi zata fita, yace sai ta dawo ta kula da kanta, bai tsayawa tambayarta ina zata ba, dan yana meeting nasu na
an siyasa tare da manyan mutane hadda governor, itama Ammin ta sani shiyasa bata tsaya bayani ba. hakanan ta tsinci kanta da fargaba.
***********
A mota tai shiru banda addu
a babu abinda takeyi, ji take kamar zataje ace duka ba su bane, Haneefa ta kula da yanayinta sai dai batasan tambayarta ganin kwanan nan mahaifiyar tata na cikin damuwa.
Ammi
ngaren Ummy tace su fara shiga a ganinta tacewa Haneefa da kunya ta shiga kai tsaye gun Mun
o tana tare da mijinta, Haneefa murmushi tai sanin halin mahaifiyartata da kunya, Falon Ummy suka shiga da sallama, Ammi gabanta na sake fa
uwa, hanayenta ta ha
e guri
ay, Ikram da Ilham ne a falon suka gaisheta da Ladabi, ta amsa musu tana binsu da kallo, Ikram tace
Baki shiga gun aminiyar taki ba?
Haneefa tai murmushi tace
Sai na fara ganin Ummy na.
Ikram tana dariya yace
Bari na kirata yanzu ta shiga kitchen.
Sannun ku da zuwa.
Kalmar da Ammi ta juyo kenan ta gefenta, ido ta runtse da karfi sannan ta bu
e su a hankali kan Ummy.
Maman Haneefa sannu da isowa.
Kalmar da Ummy ta sake fa
a kenan.
ewa Ammi tana duban Ummy kafin ta fara takowa inda take, cikin wani yanayi tace
Fatima!
Ashe zan sake ganin ki dama kina raye?
Ummy da kallon mamaki take bin ta, tana magana tamkar ta jima da sanin ta, rungume Ummy tayi ta saki wani irin kuka mai rauni, Ummy jikinta ne ya sake yin sanyi, Haneefa da su Ilham mamaki na kama su ganin abinda ke faruwa.
Muma dai mamakin ya kama mu
Me ke faruwa???
A ina Ammi tasan Ummy?
Ya akai Ummy kuma batasan Ammi ba?
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Kuka Ammi take kamar ranta zai fita, muryar Ammin ce ta shiga yiwa Ummy yawo a kunne, ga yanayin yadda take kuka tana kiran ta da sunan Fatima, hannunta ne ya fara rawa ta sa hannu ta
ago Ammi, hawaye fal idanuwanta take cewa
Wacece ke?
Ammi ta kalleta tana hawaye tasa hannayenta akan fuskarta ta runtse ido ta sake bu
e su tace
Nice qFatima nice Bilkisu yayarki, nice yayarki
Da sauri Ummy ta zareta sosai daga jikinta tace
Yayata?
Yaya Bilkisu ba haka kamaninta suke ba, taya zan kasa gane
ar uwata?
Wacce a ko da yaushe nake kewa?
Wacce na taso tare da ita?
Sake kamota Ammi tai ta rungumeta tana hawaye tace
Nice!
Nice Bilkisu yayarki, mahaifin mu Sulemanu mai gyaran takalmi, da mahaifiyar mu Larky, asalinmu
an jamhuriyar Nijar garin Yamai, iyayenmu sun rasu sakamakon gobara, Fatima nice dai wacce duk wani sirrikan junan mu mun sani.
Kai Ummy ta shiga girgizawa zuciyarta na wani irin zafi, ta sake
agota tana wani irin hawaye masu zafi tace
Yaya in kece ya akayi kamaninki suka canza?
Ido ta runtse ta kamo hannayenta tace
Labari ne mai tsawo zan baki shi amma ina kika shiga mukai ta nemanki akace kunyi gobara?
Ummy sake rikota tai tana kuka tace
Yaya da gaske kece?
Kai ta jinjina mata, wani shau
i na ganin junansu na sake kamasu, gaba
aya su Ilham da Haneefa sunyi zuru suna kallan ikon Allah kowanensu sai dayai hawaye ganin yanda iyayen nasu ke kukan da basu ta
a gani ba.
Ammi ta kalli su Ikram tace
annen Araab ne?" Ummy ta
aga kai alamar eh tace
Eh akwai Farouq ma sai wadannan
an biyu.
Ammi murmushi tai tace
Allah sarki, duk sun girma.
Wanann
a ta ce?
Ummy ta fa
a tana duban Haneefa, farin ciki duk ya isheta sanin yayar tata ta da de tana neman haihuwa bata samu ba.
Ammi ta
aga mata kai cikin jin dadi.