← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 187

Sashe 121

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Meenal hawaye kawai take, Alhaji Hussain ya juya ya fita, Mumy da
yar ta lalla
a Meenal ta tashi ta shirya.
***************
angaren Salame baki har kunne
an ta ya auri
ar masu ku
awayenta na taya ta murna, a gidan ta akai yinin biki anci ansha an
oshi, tayi ma Raheena take away ta bada aka kai mata, wacce a
an kwanakin cikin sata yake ci sosai, ana kawowa ta far ma abincin tana ci sai dai tana gamawa ta hau kwara amai, IYA mahaifiyar Salame ce ta shigo tana mata sannu, tana bin ta da ido abun ka da manya a take ta gano ciki ne da Raheena sai dai bata ce mata komai ba, ta fito
akin cikin
unar rai, tana jin takaici na irin sakacin da Salame tayi da tarbiyar yaranta ita dai tasan ba irin tarbiyar nan ta mata ba, ta rasa yadda akayi ta bar yaranta sake ba tarbiya ba, sai da tayi hawayen ba
in ciki na cikin shege a zuri
arta.

Salame tare da
awayenta biyu masu ku
i a motar su suka shirya zuwa
aukar amarya dan kar a raina su yasa ta
i yarda aje da tsohuwar motar Jauro wacce duk taji jiki Bilal yasha buguwa da ita, Meenal idonta duk sun kumbura akan kuka tasha lullu
i daga ita sai
mahaifiyarta a
aki babu gayyar kowa ko Kubra bata sani ba, Mumy kanta abun duniya ya isheta tana jin kamar zatai hauka
ar ta tayi aure a lalace, tana ji tana gani su Salame suka zo aka tafi da ita wacce ke ta rusa kuka, Salame na shafa bayanta tana fad
Yi shiru
a ta can ma gida ne kinji, ki daina kuka." Meenal kuwa fisge jikinta tai gefe, tana matsewa can jikin
ofar mota, Salame ranta taji ya
aci lallai yarinyar bata da kunya amma zata gyara mata zama, ta dake a zahiri bata nuna ba har suka kawo gidan Bilal
Hmmm
mun zuba idanu Salame da sabuwar surukarta
Bilal da sabuwar amaryar sa
*****************
Araab tuna yanayin da ya bar Ummy tare da Hassan yasa yai saurin mi
ewa sha
awar da yake ji ma na barin sa, tuna yanayin Ummyn sa, tashi yai ya fito
akin Mun
o na kitchen bata gama ba, taji fitar sa numfashi taja tana jin ranta babu da
i, ba dai gunta zaije ba,
Ya Rabb!" Ta furta tana
an dafa
irjinta saboda yadda zuciyarta ke bugawa, tana
auraye kwanukan tana ambaton Allah.

Araab turus yai a falo ganin Hassan zaune hakimce kenan bai tafi ba, Kallon Araab yayi yace
Kaja ka tsaya kazo nan muyi magana, kun wani watse kun barni ko kunya ma bakwaji.

Ba tare da ya kalle sa ba ya soma yin hanyar sama yaje gun Ummy,
Idan ka
ara taku
aya baka zo nan ba Allah ya isa ban yafe maka ba." Araab a razane ya waigo yana kallon sa wacce irin zuciya ce da wannan mutumin da sam babu imani ko tausayin su a ransa, Allah ya isa fah yake kira masa a matsayin sa na uba, idan ma so yake ya bi ta haka ya kamata, sam bai cancanci zama uba gare su ba, da ya na dama da yayi tariyar baya ya goge aurensu da Ummy har ta haife su,
Zaka zo nan ko kuwa.

Yai maganar a gadarance, Araab le
ensa na
asa ya ciza da
arfi wanda har sai da jini ya fito, yasan illar Allah ya isan mahaifa kan yaransu duk da abunda ya aikata musu yasan hakan bazai sa Allah ya fasa kama shi ba, hakan yasan ya juyo kansa na kallon
asa zuciyar sa na wani irin huci yazo kusa da Hassan sai dai sam ya
i kallon sa, wani irin haushin sa ke
awainiya da zuciyarsa, Hassan gyaran murya yai yana kallon Araab yace
Wannan zafin rai naka da taurin kai duk da sauke su kayi, dan bazan janye kan baka na na cewa ka auri yarinyar nan ba, shin meye ma makusarta da kake
yamarta.

Bata da qualities da nake so wurin matar aure, kuma matata
aya ta isheni wannan ko a hanya bata isa na kalleta ba.

Araab ya fa
a kai tsaye,
Lallai ka girma Araab, to ka sani ko kana so ko baka so sai ka auri Yusrah ko wallahi na tsine maka kaji ma na sake gaya maka, dan haka sati mai zuwa za
aura auren ku, ta tare daga baya.

Araab wani razananne kallo yayi ma Hassan wanda shi kansa sai da yasha jinin jikinsa amma ya dake yace
Kana kallona haka ko zaka dakeni ne, tunda naga mahaifiyar taku bata tsaya ta baku tarbiya ba.

Araab hannunsa ya dun
ule yana kaiwa iska naushi banda matsayin sa na mahaifinsa da tuni ya kai masa duka ba wanda zai fa
i magana haka kan Ummy ya
yale sa, Ummy wacce zaman
akin taji ya soma isarta ta fito taga ko Hassan ya tafi maganar sa ta
arshe ta sauka kunnen ta,
arasowa tai cikin falon tana kallon Hassan cikin tsananin
acin rai tace
Kula da tarbiyar su ko
orafi a kai bai kamata ya fito daga bakin ka, shin ma ya hana ma ka zauna ka tarbiyarta dasu tsawon shekarunkan nan, a tarbiyar tawa suka girma har suka kawo haka, a tarbiyar tawa har wata ke nacin son sa ta biyo ta hanyarka take son ta aure sa, shin babu tarbiya a tare dasu kake tsammani ka dawo ka tarar dasu haka.

Hassan shiru yai kawai ya juya sai da ya kai
ofa yace
Ina sake jadadda muku auren sa da Yusra babu fashi." Ya bu
ofa ya fice, Ummy kallonta ta kai kan Araab wanda ke ta fad
a had
a ha
ora cikin tsananin
acin rai, ta dafa
afadar sa tace
Ka ri
a fa
in Innalillahi wa inna ilaihi raji
un Allah ya kawo mana sau
in wannan masifa." Araab da
yar bakinsa ya soma furtawa wanda ya soma jin k
uncin zuciyarsa na ragewa.
*********************
Uwaliya sosai ta sake sabon tsari akan
angaren Amarya gudun a sake samun matsala, dan da
yar ta samu Hajiya Zinnira ta ha
ura ta mata al
awarin shine na farko da aka samu matsala ba zata bari a sake ba.

Alhaji Ja
afar ya ba Husna da Haneefa gift na gama
makarantar su kuma results
in su yayi kyau, Husna ba haka taso ba ganin abu iri
aya ya basu, Apple tab ce mai tsadar gaske sai agogo designer taso ace nata ya bambamta, har kullum Hajiya Zinnira nuna musu take su yafi cancanta mahaifinsu ya nunawa fifiku akan sauran yaran gidan hatta kuwa da yaran matar sa ta biyu duk da suna
asawa amma kowa ta ciki na ciki, sun ha
a kai ne suna cutar da Ammi ganin yafi nuna sonta akan su duka biyu amma kowacce na kishin
aya bata
i ace ita mijin yafi so ba da yaranta.

Zee Yabour
Da Ayusher
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Araab fitowa yai daga
angaren Ummy yana jin zuciyarsa na sake wani irin
una, kusa da motar da tazo d
aukar Hassan ya nufa cikin tsananin
acin rai, dan baya son Ummy ta fahimta shiyasa ya nuna mata ya huce, kuma addu
oin da yai ya taimaka masa sosai, hannu yasa ya ri
ofar motar da Hassan ke
arin rufewa, a fusace Hassan ya kalleshi yace
Kai wai bakada tarbiyya ne?

Mahaifinka kake wa haka?

Duk abunda zakai kayi shi iya ni, kada ka
ara sa Ummy kuma daga yau karka sake shigomin cikin gida, gida nawane ni da
an uwana, bamu yi domin wani mutum ba balle har yazo yana mana gadara, na
auka zaka rage abubuwan da kake in na kyaleka sai dai naga abin naka gaba yake, bama buk
atar ka anan ka koma inda kai rayuwa ka zauna, wallahi ban
i hukuma ta shiga tsakaninmu da kai ba sam bana shakkar ka bare kai tunanin zan raga ma.

Har cikin ranshi Hassan ya
an tsorata haka yana sake shaida taurin kai irin na Araab bai yar a
asa ba ya gado shi ta wannan gefen, sai dai ya dake sosai yace
Wannan abinda kake ya tabbatar min mahaifiyarka bata baka tarbiyar daya dace ba kuma ya tabbatar da rashin tarbiyarku
arara.

Araab hannnun sa ya du
ule yana jin kamar ya kai masa duka ya gama kaiwa bango, sun rikid
e sosai baya daukar raini game da mahaifiyarsa, sai dai daraja d
aya yake ci na cewar shine mahaifin sa, Farouq ne yai saurin rugowa dan shigowarshi kenan yaga yanayin Araab yasan tabbas zai iya manta matsayin sa a gunsa ya aikata abunda bashi ba, daga gani ya
ona mai rai matu
a, hannunsa Farouq ya ri
e da sauri yace
Kayi ha
uri Yaya mu shiga ciki."
Araab ya gama fusata, ya kalli Farouq yace
Koma ciki.

Hassan ya maida kofar mota ya rufe yana cewa
Na dai fa
a ma wallahi dole ka auri Yusrah.

Yana kaiwa nan yaja mota, Araab iska ya fusgar ya dafa saman goshin shi kafin ya janye jikinshi daga gun Farouq ya nufi
angaren shi, kai tsaye
aki ya wuce ba tare da ya nemi Mun
o ba baya son ta ganshi cikin wannan yanayin, toilet kawai ya shiga ya sakarwa kanshi ruwa yana
an furzar da iska, yana fitowa daga toilet ita kuma tana turo
ofar
akin hannunta
auke da kaskon turaren wuta,
aure yake da towel iya
ugun sa, idanunsu ne ya ha
u da juna kowanen su da abinda yake sa
awa a ransa, a hankali ya fara takowa zuwa inda take, sai da yazo daf da ita ya sa hannunsa akan nata dake ri
e da kaskon yace
Badai tunda na fita har yanzu baki zauna ba?

A hankali ta kalleshi tace
Na gama ai, daga wannan.

Hannunki fa?

Ya daina ciwo?
aga kai a hankali idanunta na kanshi, shiru suka
an yi tana kallon saman k
irjinsa wanda ruwan wanka ya kwantar da gashin gun.

Ka dawo kenan?

Uhmm naje mun ga na.
Chapter 121 · 0% Book details