Sashe 17
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawaye ne kawai ya dinga zubo mata zama tai daga gefe kawai tai tagumi.
(Tv
in ne madubi kuma Mun
*****
Rugar Jiji
Har magriba dabobbi basu dawo gida ba, kan kace mene tuni hankalin duka mutanen rugar nan ya tashi, Ardo dakanshi yasa aje a dubo Salau aga ina yau kuma yakai dabobbin dan duk inda magrib ta kawo kai a ka'ida dawo dasu akeyi.
Sai dai me?
An nemi Salau shima sama ko
asa an rasa, nan fa hankali ya fara tashi aka bazama neman Salau da dabobbi, gaba
aya samarin rugar da magidanta suka bazama yawon neman dabbobi.
Dadda ce ta fito daga
aki ta shiga gun Danejo wacce tun safe tace batada lafiya wai zazzabi takeyi.
Tana kwance Dadda ta shigo
akin wanda dama
akunansu ko tsayuwa baka iya yi cikake, "Yau baki tambaya ko Mun
o taci abinci ba, sannan banganki kin wuce da kwano kai mata ba meke faruwa ne?"
Danejo tai
an tari tana mikewa ita a dole marar lafiya tace "Banajin da
i ne shi yasa, kuma nasan dai baza'a barta tun safe har dare ba abinci ba."
Haka kawai Dadda taji hankalinta bai kwanta ba, fitowa tai cikin hanzari ta nufi
akin da aka rufe Mun
o dan ita yau ko tunawa da ita batai ba tana can suna lissafin kindirmo da man shanu da ake zuwa a
auka agunta.
Kofar ta cire abinda aka tokare dashi sannan ta shiga, me zata gani?
Wayam bakowa a ciki sai tabirma da shimfidar Mun
o.
Ai nan ta
aga zani ta fito tana kurma ihu, matan gidan nan suka bazamo inda take dan mazan dama duk basa nan.
Tace "Mun
o ku duba mana ban
aki ko tana can."
Kan kace mene tuni aka bazama nemanta ta ko ina.
Maccido na kwance idanunsa a rufe yana ji ana ta nemanta an bazama ko ina.
Ardo dake waje akaiwa magana ya fito, jin abinda ke faruwa yasa yanayin fuskarsa ya canza sosai, kallan Dadda yai yace "Kice Danejo ta sameni a
angaren Macci
o." Yana kaiwa nan ya nufi
angarensa kana kallansa zakasan a matukar
acin rai yake.
Dayake an fito da Maccido waje yana kwance ya rufe ido shi a dole baisan me ake yi ba.
Ardo na zuwa ya tsaya a kansa yace "Tashi."
Maccido yai kamar bai ji ba, cikin tsawa Ardo yace "Aradun Allah ka
atan rai gile kafar zanyi gabaki
ayanta."
Maccido ya bu
e ido sai dai bai bari sun ha
a ido ba.
Yawun bakinsa ya ha
iya ya kalli inda Danejo take tahowa yace "Ina kuka kai dabobbi da Mun
Danejo tace "Bamu sani...."
"Duk wanda ya sake cemin bai sani ba wallahi sai ranshi ya
aci gidan ubanwa kuka kaimana arzikin mu?
Kashemu kuke sanyi a rugar nan?
Ai kunsan saboda dabobbin nan muke rayuwar jin da
i a cikin dajin nan."
Maccido kansa na
asa yace "Ardo ansan da haka amma mai arzikin ba'a daraja ta ba?
Ai kyanta tafi kowa jin da
i a cikin rugar nan tunda arzikinta dukanmu muke ci......"
Cikin fa
a yace "Koma menene mu zauna ayi magana amma ka gaggauta cewa a dawo da su dan kasan zan iya
aukan komai amma banda wannan asarar."
Cikin rawar murya yace "Kayi hakuri Ardo amma ni kaina bansan inda suke ba yan......"
A fusace Ardo ya ri
o shi yace "Bakada hankali ne?"
Tsoro ne ya kama Maccido dan bai ta
a ganin Ardo cikin wannan yanayin ba.
Ardo ya kalli
afarsa yace "Kasan ba mai maka magani sa dani ko?
To daga yau ka jawa kanka, daga kai har uwarka, dan haka sai dai kafarka ta ru
e ka mutu amma aradun Allah nayi alkawari ko zaka mutu bazan maka magani ba sai dai in kasa an dawo mana da dukiyar mu.
Ita kuma daga yau ko gaisheni kar ta sakeyi ni da ita sai dai ido." Yana kaiwa nan ya bar wajen.
Matar Maccido ta karaso ta fashe da kuka tace "Ni kakewa bakin cikin cin arziki ko?
Wallahi na gama auranka daga yau Macci
Shi kam Maccido kawai kansa ya sadda
asa yana ganin suka fara cilo kayayyakinsa waje, Danejo sai tattarewa take tana share kwalla dama tasan karan bazai yi da
i ba amma bata san Ardo zai yanke wannan hukuncin akan
afar Macci
o ba wanda kana kallanshi kasan da maganin ma bama lalai ya mike ba.
*******
Salame kam tun da suka shigo mota ba gida suka wuce ba sai da ta biya tai siyayyar kayan abinci kai kace sadaka zatai, haka suka lodo kaya motar Kabiru hardasu cooker gass, suna shiga mota ta kalli Jauro tace "To ragowar kudin ka fito dasu musa fitilu a waje mu canza mota, asaiwa Bilal mota shima sannan mucanza kayan gidan tunda dai kaga sun lalace." Taja tsaki tacigaba "Nifa Allah naso kudin nan yafi haka harnaci burin mu tada bene mu
ara dakuna."
Mamaki gaba
aya ya hana Jauro cewa komai matar nan sankanta ya gama yi mata yawa, wato ko takan yarinyar ma batabi tabi kudi tana lessafawa kamar wasu nata.
Daurewa yai yace "Amma itama ai kya sai mata kayan sawa da abubuwan bukata, tunani nake ko mu sata a makaranta ma tayi karatu."
Ido Salame ta zaro tare da dafa kirji tace "Ahayee lalai Jauro sam baka da tunani kai bakasan yanzu tana
an yin ilimi shikenan kuma mun shiga uku mun lalace ba?
Tab bazata yiwu ba wallahi."
Bai sake magana ba Kabiru kam dama shi ba magana gareshi ba yi yai kamar baisan me suke ba.
Suna shiga gida da
i ya sake kamata, waya ta bugawa kawarta tace "Hafsa nikam bikin
an gidan Lauratu yaushe ne?
Ah haba wai nan da sati biyu ne dama? kai lalai zamusha gayu ki fito mana da anko muyi mu uku kuma mai tsada na gani na fa
a." Hafsatu tace an gama dama ita suke jira sunji shiru.
Ta fito jinta take kamar wata sarauniya saboda sunyi kudi yau.
Lalai za'aga abubuwa nan gaba.
Ganin Mun
o a tsugunne ne yasa Jauro saurin karasawa inda take yana gyara hannun riga....
Bacci take saboda azabar yunwa nan ya kalli agoggo sun biyewa Salame har karfe biyar na yamma basu koma gida ba?
Badai ko abinci bataci ba?
Da sauri ya karasa inda take ya
agota, gaba
aya yanda take fitar da numfashi ka
ai zakasan wahalace ta galabaitata, shikam tsoro yaji karfa yarinya ta mutu musu?
Salame ce ta shigo tana waya a rikice ya karasa yace "Salame bakisa an ba yarinyad nan abinci ba?"
Kallan Mun
o tai tace "Me ya sameta?"
Kamar ya daketa yace "Salame yanzu yarinyar nan bakisa an bata abinci ba?"
Baki ta bude tace "Wallahi na sha'afa amma Raheena fa na fa
a mata."
Ciki ta shiga tana zabgawa Raheena kira har
aki ta shiga sai dai bata nan, kwafa tai tace "Wato nace karta fita shine sai da ta fita."
Dawowa tai
akin Bilal shima bayanan, Jauro wanda ya shigo da Mun
o yace "Yanzu dukansu haka suka tsallake tana waje suka fita?"
******
Bilal ya kara gyara tsayuwa a kofar gidansu Araab ya gyara zaman wandansa tare da kallan mai gadin yace "Kace ma yaran gidan nan ya fito BB nasan magana dashi."
Yace "Kunyi magana zaizo ne?"
Takaici ya rufeshi yace "Na maka kama da karamin yaro ne, just get in ka kirashi, Baba kudi fa ake biyanka bawai kyauta kake aikin nan ba."
#Mun
#Araab Hassan
#Bilal BB
#Love and Romance
AN TAGWAYE BIYAR 2023
ASAITATTUN LABARAI MASU DA
I DA SANYA NISHA
I, SABON SALO MAI
AUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA
ASAITATTUN SOYAYYA MAI HUDA JIJIYA.
IYALINA (A'ILATY)
RAFEEQ
ZAMANIN MU AYAU
FATHIYYA.
DOMIN SIYAR GUDA BIYAR N1500.
DOMIN SIYAR DAYA N400.
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
Ga MUTANEN MU NA NIGER
Tura ta Nita
Da sunan
Asma'u Buhari Aliyu
08086207764
SAI KI/KA IS TURA SHAIDAR BIYA TA DAYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
+234 808 620 7764
07065283730
+234 705 124 4211
+234 704 040 2435
Zee yabour
Da Ayushar Muhd
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
Dandano ya Kusa Karewa....
Garzaya kisai naki
#400Kacal
#1500Tagwaye Biyar
Khalil dake tsaye jikin mota yai dariya a ransa, yana kallan sanda Bilal ya karaso shima ya jingina da jikin motar yace "Wai kai da ka
auka banda class ne da har zan ci kudin guy din nam?
Ai wallahi nafi karfin haka."
Gefe Khalil yai da fuskarsa ya
an ta
e baki a ransa yace "Da ban ma magana ba tsaf xaka kashe kudin."
A ciki kuwa Araab na xaune a
akinsa akan kujera pencil ne a hanunsa wanda aka feke shi sosai yana zana agoggo akan littafin xanensa, ya nutsu sosai jefi-jefi yana matsalar lemon
in dake yanke a gefensa, jin karar knocking yasa ya kalli kofar ba tare da yace komai ba, sake knocking akai daga ciki yace "Waye?"
Ilham tace "Ya Araab Mai gadi ne yace ana sallama dakai a waje."
Mamaki ne ya
an bayyana a fuskarsa kamar zaice baxai je ba sai ya tuna da pen dinshi wanda yacewa Mai gadi ya dubamai
azu bayan ya dawo, to ko shi aka samu?
Ajiye pencil din hannunsa yai ya bu
e kofa, kallanta yai yace "Lokacin shan maganin Ummy yayi
auko mun ruwa da cup." Da sauri tace to sannan ya juya,
akin Ummy ya nufa sai dayai sallama ta bashi izini sannan ya shiga, tana zaune tana jin radio tana kuma duba wasu kayyaki.
Tunda ya shigo take kallanshi har ya zauna, yana cewa "Ummy kin fara ware kayan ne?"
Tace "Eh wallahi so nake jibi a samu a kai musu, sannan ga Farouk na kokarin dawowa kaga kar abubuwa suzo su rikice."
Kai ya jinjina daidai nan Ilham ta shigo da tire
auke da jug na ruwa da cup, ajiye tai ya
auko magungunanta ya bata tasha sannan yace "Bari naje waje na dawo."
Kamar tamai maganar Meenal sai taji kuma ta fasa bataso kullum ta ganshi cikin
acin rai balle yasha aiki ya gaji.