← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 187

Sashe 125

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin girmamawa Mahaifin Yussy ya kar
i Hassan bayan sun gama gaisawa ya shigo masa da zancen nemawa Araab auren Yussy, a take ya amsa dan dama Maman Yussy ta sanar dashi akwai wanda ke son Yussy bata fa
a masa Yussy ce mai nacin sa ba, haka a sanin sa sunce masa Hassan
in ya rabu da matar sa, tun lokacin da zai auri Nuratu, yaran sa kuma har kullum nuna masa take ya bar su ne wurin mamansu amma yana bibiyar su, shiyasa Mahaifin Yussy bai tsaya wani dogon bincike ba, suka saka auren sati
aya mai zuwa masu zuwa magana ta ku
i Mahaifin Yussy bashi da matsalar su, in basu gama kayan
aki ba sai a
aura aure sai ta tare daga baya.

Hassan yaji da
in hakan sosai, bayan ya koma hotel ya kira ya fa
awa Nuratu wacce ta nuna masa jin dad
in ta, tana bin sa da kalaman soyayay hadda alert na ku
i masu kauri tace yayi siyayyar abunda yake so kafin ta taho jibi, dan itace maman amarya ita zata tsara komai, Hassan yaji da
in jin haka zai kasance tare da ita.
**************************
Araab sai yamma ya dawo gida sai da ya shiga gun Ummy yaga idan Hassan bai zo ba, Ummy ka
ai sai Farouq ya tarar suna hira, ya tambayeta ko yazo tace eh ta sanar dashi amincewar Araab
in,
Ummy ba dai miki wani abin ba ko?

Ni sam ban yarda ya
in ga shigomin gida ba, na hanashi ke kuma kince mai gadi ya barish.

Murmushi tayi tace
Ba abunda yamun Araab, sannan me ya isa yamin bayan abinda yake nema ya samu?

Ajiyar zuciya ya sauke yace
Ya taimaki kansa, dan
Farouq ya kalli Araab yace
Bro yanzu ka amince da auren, anya kuwa anyi wa Antynmu adalci kuma kai ma ai ba son yarinyar kake ba, sannan taya ma mutumin nan zai tilastama kai abu?

Araab murmushin gefen baki yai yace
Kada ka damu, nasan me nake.

Farouq yace
Toh shikenan I trust you Yaya Araab.

Yai murmushi kana ya tashi yace zai tafi
angaren sa, Mun
o tayi alwalwa sallar magrib ta fito tana shimfi
a sallaya kafin kiran sallah Araab ya shigo
akin nata, Ita kawai yaji yana son fara gani kafin ya shiga
akin sa, Idonta ta
ago ta kalle sa tace
Sannu da zuwa." Yace
Yawwa, bara nazo muyi sallar tare." Ya fa
a yana shigowa cikin
akin, ya shiga toilet yai alwala ya fito, Mun
o ta saka hijabi tana zuwa, ko da ya fito ana kiran sallah, ya
auki wata sallayar ya shimfi
a gabanta ka
an, Bayan liman ya tada iqama, shima ya mi
e ya jasu sallar, bayan sun idar kowanen su ya tashi yai nafila, Araab ya juyo yana dubanta yace
Mura
ajar hadda zamuyi tare." Hakanan yake jin yana sonta kusa dashi, Mun
o tana son sake jiki dashi amma da ta tuna zaiyi aure sai taji ranta ba da
Fara karanta suratul Luqman muji." Lumshe idonta tayi dan tafi son idan tana muraja
ar hadda idonta na rufe, tana yin bismilla wayarsa tai
ara ya jawota daga aljihun gaban rigar sa yaga Yussy ce mai kiran, Ya
auka tare da saka handsfree,
Hello My handsome."
o har cikin ranta taji sunan sai ta sake damtse ido, Araab kuwa ya zuba mata ido, Yace
am amaryata." Ji tai zuciyarta tayi wani tsalle tamkar zata fasa
irjinta ta fito,
I can
t believe yau kaine kake kirana da amaryaka wallahi har cikin raina naji wani sanyi, tunda Dad
in ka yazo nake kokomto ko mafarki nake.

Ohh really?

Ya fa
a cikin son zance, Tace
Yes My handsome I love you soo much, kai ma dan Allah yau kace mun I love you ko zanji sanyi nasan cewar kana sona." Kallon Mun
o yai wacce har lokacin idonta na runtse wani abu na tokare mata wuya tana fatan kada taji kalmar ta fito bakinsa ya fa
awa wata, shi kuwa dan son
ureta da son ganin yanayinta yace
I love you." Mun
o le
enta na
asa ta ciza ba tare da ta sani ba, tana jan wani irin numfashi, kunnenta na mata wani iri a gabanta yake cewa wata I love you kalmar da ita bai ta
a fa
a mata ba, amma ya iya zuwa ya samu natsuwa da ita, wato ita sha
awarta yake wannan yana sonta?

Kawai tashi tayi zata bar
akin, Araab yayi saurin kashe wayar wanda Yussy ta cika kunnen sa da murnar yace mata
I love you." Hannu yasa ya jawota ta fa
o kan jikin sa,
arin tashi take ba tare da ta kalle sa ba, ya ri
e ta gam yana kwantar da ita kamar baby kan
irjinsa ya ran
wafo da kansa saitin fuskarta yace
e idon ki, ki kalli nawa kice ba kishi ke cin zuciyar ki ba?" Mundo wacce ranta ke
aci na ganin yaci mata fuska ta bu
e idonta tangarau akan nasa tace
Bana kishin ka Yaya Araab bana yi bana yi." Ta fisge jikinta ta tashi tayi saurin shigewa toilet, Araab bayanta yabi da kallo yana jin zuciyarsa na wani zugi wanda ya rasa dalili.
o tana shiga ta saka key ta jingina da
ofa tana zubewa
asa ta fashe da kuka, ta kama bakinta dan kar yaji sautin, zuciyarta ke zafi abu ya tokare mata wuya, hawaye wasu na bin wasu kan kuncin ta.

Uhmmm
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Tsawon mintuna ya
au keta tana kuka a toilet kafin tayi
arin tsayar da hawayen, tasa hannu ta share hawayen da suka ma
ale mata kan kumatun, tana danne duk wani abu da take ji a ranta ta mi
e tabbas ko kishi zai kasheta bazata bari Araab ya gane ba balle ya samu damar yi mata abinda yaga dama, a yanzu ma yana mata abubuwa ina ga yasan abunda take ji a ranta?

Ta Wanke fuskarta sai dai har a lokacin idanunta bai washe ba, haka ta daure ta fito, kan sallaya ta koma ta
au Qur
ani ta fara karatawa dan samun sanyi a zuciyarta, sautin muryarsa da ya furta I love you ya kasa barin kunnuwan ta.

Araab
akin ya bari zuwa nasa a fusace ya cilla wayarshi kan gado ya zauna a bakin gadon yana sake nanata kalamanta, haka tace ko?

To tabbas daga yau zuwa wani satin sai yasa ta furta masa kalmar so, cak kuma sai ya tsaya yana tuno yanda idanunshi ke kanta yana cewa I love you, anya ba har ransa ya fa
i hakan ba?

Shafar suman kansa yai yace
No way, inaaa badai ni ba taya zanso wacce bata so na?

Ni ban ma
auki soyayya gaskiya ba, ka tsaya kana
ata lokacinka saboda so?

Ido ya runtse tare da yarfe hannun sa ji yai zuciyarshi na tunzurashi akan yaje ya ganta sai dai ya sake dakewa, ya sa a ransa tabbas bazai je ba, yana kallan sa
on Yussy ko ta kanta baibi ba, yayi deleting sam abunda ya shafe ta baya so, yana kula ta ne dan wasu dalilan sa.

Bayan isha
i yana dawowa ya tadda Mun
o har ta kwanta taja bargo, mamaki ya kamashi wai badai saboda batasan ganinshi bane yasa ta kwanta da wuri haka?

Kusa da ita ya
arasa ya zauna yana bin fuskarta da kallo, wata nutsuwa ke saukar mai, a fili yace
Ya zanyi dake?

Yai maganar cikin da
ushashiyar murya, a hankali ya sumbaci saman goshinta sannan ya dawo yai addu
a ya kwanta shima ya zuba ma kwantaccen gashin ta da ya fito ta gefen hular dake kanta ido a haka har bacci ya
auke sa.
****
Bilal a buge ya dawo dan sai da ya sha giyar dubu biyar
inshi sannan hankalinshi ya kwanta, gida ma abokinshi ne ya kawoshi saboda bashida ku
i, tafe yake yana tanga
i alamun ya bugu, yana bu
e gate ya fara kwallawa Meenal kira
Masoyiya kina ina kizo ki rungume mijinki mai sanyayya ranki.

Meenal tana zaune a falo tasa key ta ciki tana shan juice da alkaki na gara tana kallo, gaba
aya abin duniya ya dameta, tun jiya take ganin kiran Ummy a wayarta ta
auka dan ba shakka haushinta takeji yanzu kuma ta tabbatar ba mai
aunarta bace a lokacin da ya kamata ta taimaketa batayi ba sai yanzu da mai afkuwa ta afku.

Jin ihun Bilal yasa wani takaici ya taru mata a wuya,
azu bayan fitar sa taga jakarta a zuge ta irga ku
in babu dubu biyar, tabbas tasan shi ya
auka dan haka a shirye take tsaf dan ta sauke masa shika-shikan wulak
anci, ga kiss daya mata wanda har yanzu takaicin abin ya
i fita a ranta.
ewa kawai tai ta nufi waje, yana ganinta ya ware hannu zai rungumeta, cikin sauri ta matsa hakan yasa shi rungumar iska, ya sake kawo mata wata cafkar ta
ara matsawa wanda hakan ya sashi fa
uwa, amai ya taso mai ya fara kwararawa, yana jan numfashi ya kwanta a
asan simintin tsakar gidan idanunshi a kulle yana turo baki yana rungume hannu alamun kiss da runguma, sai turo baki yake yana
Muah-muah masoyiya Habibiyata.

Ajiyar zuciya tai tanaji kamar tasa kuka gaskiya itakam an cuceta wlh ta ina zata iya rayuwa da wannan mahaukacin?

A
ufule ta koma ciki tasa key ta kulle gidan ta barshi anan tsakar gida a yashe ya du
une shi a dole a rungume yake da Meenal,
aki ta wuce ko waiwayoshi batai ba ta kwanta cikin takaici.
************
angaren Salame bacci ya
aukarta tana ta sa
e sa
en zuci, abinda Meenal ta mata sai yau ma ya sake bata haushi dataga sunje gidan
an wata
awar ta aka dinga haba-haba dasu.
Chapter 125 · 0% Book details