Sashe 69
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tare suka fito duka akan zasu kaita airport, Mumy tace "Ina dai baki fa
a ma kowa zaki can ba?"
Tace "Eh Mumy."
Kai ta jinjina ta kalli Alhaji Husain tace "Gwara karsu sani in ba haka ba matar nan tsaf zata sashi ya dawo."
Tsaki yai yace "Ai Fatima bakin hali ya mata yawa, saboda ita ka
ai ta raine su shiyasa ta koya musu bakin hali irin nata."
Haka sukai ta zantutuka har suka isa airport, nan sukai sallama suka barota acan.
******
Yussy kishingi
e take akan gado tana zu
ar shisha, gefe kuma waya take da kanwar mamanta wacce akwai shakuwa tsakaninsu,
Cike da
unar rai tace "Aunty bansan meke damuna ba kinfi kowa sanin ba abinda na tsana irin a wulakantani, zan
auki komai amma banda shi, kamar ni ina ma saurayi yana banzar ta dani
Daga can Auntyn tace "Shi
in banza, kefa ko
an shugaban
asa kika ce kina so to fa sai na san yanda kikai kika sameshi."
Dariya tai tana lumshe ido tace "Shiyasa nake sanki Aunty na."
ofar da
awarta ta bu
e ta kalla, tace "Harkin sa gabana ya fa
i menene?"
Kai ta girgiza tace "Anya nikam Yussy da gaske kike?
Kina me Araab yabar
asar?"
Zambur ta mi
e tsaye wayarta ta fa
asa tace "What?
Joke apart please bangane yabar kasar ba."
Kai ta girgiza tace "Nima yanzu Batul ke fa
amin wai suma basu san bayanan ba."
Zama tayi a kan gado ta dun
ule hannu tace "Ina aikin me ya bar kasar, meyasa abubuwa ke faruwa haka ba tare da sanina ba, Bazan yafe masa ba, taya zai bar kasa ba tare da na sani ba?
Sannan am sure honeymoon ya tafi, ni ina nan a zaune da takaicin kalamansa da kaunarsa shiyana can suna shan love, no bazan ta
a yarda ba wallahi sai sunyi dana sanin cin amana ta."
(Karfin hali ahh
GA MAI BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Goma da mintuna Mun
o ta fito exam hall wanda ta zana jarabawarta ta karshe ta JSCE, zama tayi gefe inda wasu students ke zaune ta sauke ajiyar zuciya tare da cewa
Alhamdulillah, Allah yasa sakamakon mu yayi kyau ko dan Yaya Arabi yasan ina da kokari." Sai kuma tayi shiru tana tuna Baffanta jikinta yayi sanyi tabbas mutuwa akwai daci amma alkawarin Allah ne KULLU NAFSIN ZA
IKATUL MAUT KOWANE RAI SAI YA DANDANI MUTUWA, Addu
ar gafarar ubangiji ta masa, dan tasan da yana da rai sai yafi kowa alfahari da hakan, a hankali ta tashi zuwa cafteria neman abunda zata sakawa cikin ta, dan yanzu a school suke siyan abinci, tunda Ummy ta fahimci hakan na musu dadi.
Bayan taci ta koshi, masallacin mata na makarantar ta shiga ta zauna har zuwa lokacin tashin su Ikram sai su tafi gida tare dan yau juma
a babu islamiyya.
*******************
Jirginsu Meenal ya sau
a lafiya kasar Bosnia, wanda duk nisan tafiyar sam batayi bacci ba saboda zumudi da murnar son haduwa da Araab, ko gyangya
i data fara mafarkinshi take wanda hakan yasa ta wangale ido tana tsara yanda zasu sha love in ta isa inda ba kowa daga shi sai ita.
Tana saukowa daga matattakalar jirgin zuciyarta wasai, kai tsaye wurin
aukar kaya ta nufa, ba bata lokaci taga akwatin ta, ta
auka ta wuce waje ta
auki taxi ya kaita school.
Madaidaicin
aki ne ita kadai mai dauke da tv, fridge sai
an gadanta akwai
aramun ban
aki a cikin dakin, akwatin ta ta ajiye gefe ta zauna kan gado tare da cewa
Wash na gaji." Sai kuma tayi murmushi tace
Ya Araab am here for you." Ta shafa zuciyarta tana lumsh ido, tai baya tare da sa pillow a
irjinta ta rungume, ko iyayenta bata damu ta kira ta sanar dasu ta sauka lafiya ba.
Wayarta kawai ta ciro a jaka ta lalubo number Araab tayi dialing ta facetime, ta shiga har ta gama ringing bai dauka ba,
Yaya Araab komai shareni da kake bazan taba hakura da kai ba wallahi, dan na mutu a soyayyar ka." Sake
ira tai q karo na biyu nan ma ba'a
auka ba wanda hakan yasata ajiye wayar ta tashi ta shiga bandaki.
*******************
Ammi mamaki da tunanin baccin da tayi ya kasa barin ranta, a saninta bata iya bacci wannan lokacin, haka ita ba mai dadewa sosai ba ce tana bacci, kullum abin haka zai ta dawo mata dan ta tabbatar akwai dalili, sallamar su Hanifa da taji ne ya katse mata tunani, sun dawo daga makaranta, Hanifa tana ss3 sun fara zana waec, Haneef yana primay 3.
A tare suka gaisheta
Ammi ina wuni?
"Lafiya lau, kun dawo?" Ta fa
a tana dubansu fuska sake cike da kaunar su, Hanif yace
Ammi yau bazanje islamiyya ba cikina ciwo."
Jawo sa tayi kusa da it cikin tattausan lafazi tace
Meyasa baka son makaranta Hanif?
Ko baka san da karatun addini ake tsira duniya da lahira ba?" Yayi shiru yana saurarenta ta cigaba da cewa
Ka zama yaro mai son makaranta kaji?"
Kai ya
aga yace
Toh Ammi, kiyi hakuri na daina."
"Yawwa
an albarka maza je ka cire uniform." Ya tashi ya fita, Idanunta ta maida kan Hanifa wace ke zaune gefen ta, tun jiya take so ta tambayi mahaifiyar tata baccin da tayi sai kuma tana bangaren mahaifinsu, Kallonta tayi tace
Ammi kin sha maganin mura ne ranar?" Tai tambayar tana kallanta dan ta dade tanaso ta mata magana amma bataso Ammin tai tunanin wani abin.
Numfashi taja tace
Kina mamakin baccin da nayi ko?
Kai ta
aga cikin kulawa tace
Eh Ammi nasan baki saba bacci irin haka ba kuma a wannan lokacin."
"Ni kaina nayi mamakin baccin Hanifa dan ko laulayin ciki baya sani bacci haka balle nayi tunanin ko
ani zaku samu."
Ta karasa maganar cikin
an zolaya, Hanifa dan
murmushi tayi kafin tace
Ba kyau zargi Ammi kuma duk da kin hana mu magana irin wannan, amma naga wata tsohuwa tana labe a
angaren nan kamar da alama aiko ta akayi, sam jikina bai yadda da ita ba."
(Dan tun fara aikin Danejo bangaren saboda taka tsantsan da take Hanifa bata taba ganin ta ba),
Tashi kije ki cire uniform." Ammi ta fa
a dan son kauda zancen sam bata son tunani irin haka yana shiga zuciyar yaran nata, Hanifa tasan dama ba zata yarda tayi bincike a kai ba, wanda hakan ke bata mamaki ta kasa gane wannan sanyin hali irin na mahaifiyar ta su, jiki a sanyaye ta tashi ranta duk ba dadi ta fita
akin, Ammi dogon numfashi taja ta sauke tare da karanta
Wallahul musta
anu ala ma taasifun." (Adduar neman kariya akan makiya indai kana yin ta makiyi bazai taba galaba a kan ka ba Allah zai kare ka daga dukkan sharri.)
**************************
Uku saura su Mun
o suka dawo gida, basu tarar da Ummy a falo ba, nan suka hau sama Mun
o sai da ta fara shiga
akin ta, tayi wanka a natse ta fito, ta zauna bakin madubi tayi shafe-shafe kamar yadda macen da ta san kanta ke yi, ta shafa oil perfumes ta saka riga da skirt sun zauna mata dass a jiki ta fito ta shiga
akin Ummy.
A zaune ta sameta tana hada kayanta da aka kawo mata daga gun wanki cikin wadrobe.
"Ummy ina wuni?
"Lafiya lau Mun
o, ya jarabawar?
"Mun gama yau Ummy." Ta fa
a cike da zumu
Mashaa Allah, Allah ya bada nasara to." Tace
Amin Ummy bara na karasa miki aikin." Ummy ba musu ta barta dan tana so ta sake kwarewa wurin ado, tsafta da gyara, a natse take daukar kayan tana shiryawa cikin wadrobe, Ikram ta shigo dakin tana cewa
Ummy da daughter
in ta." Ilham dake bayanta tace
Kuma daughter in-law dinta ba." Suka sa dariya, Ummy ta kalle su tace
Bakin ku kudai sam baya shiru, ko
an gajiya ma bakwayi."
o a ranta tace
Daughter din dai shi da yake so a raba auren namu, watakalila ma kafin ya dawo zai sake ni." Yanayin ta ya
an canza tuna zancen sa na cewa ta tabbata kafin ya dawo tasa a raba auren su, sai kuma ta basar tana cewa kanta
Allah yaso ma igiyar a hannun sa take sai ya datse sanda yaga dama." Ta cigaba da jere kayan tsaf a wadrobe, su Ilham nata hira da Ummy, Mun
o kadan ka
an take sa baki har ta kammala, Ummy ta dubeta tace
Yau ba sai kin jira dare ya kira ki, ke zaki kira shi ki sanar dashi kun kammala jarabawa, shima yai addu'a"
Da sauri ta kalli Ummy sai dai ba yadda zatayi hakan l yasa ta amsa
Toh." Itakam sam ba son wayar su take ba.
Dama yana jin haushin ta kashe masa waya, tun ranar suna gaisawa yake kashewa.
Ummy ce ta mika mata wayar, ta kar
a ta juya zata fita a
akin, Ikram tace
Asha soyayya lafiya."
o saurin ficewa tayi dan ta bata kunya a gaban Ummy.
*******************
Sai da tazo danna kiran sa sai ta janye hannun ta kamar wacce ake tsayarwa tsoron kiran nasa take, Sai kuma can ta dake tana tuna maganar Naja
a son mace ta cik tsoro a kan mijin ta sai tsoron ya hana mata kula da miji yadda ya kamata ba, kuma wani sa
in tsoron kan jawo raini."
Murmushi tai tace "Tab shi wannan ai dole naji tsoronsa." Sai kuma ta ta
e baki tace "Maganar karshen dai tasa zata dake na kira shi amma ita wane kulawa ce gun mutumin da ke so su rabu?
Ido ta damtse tayi dialing, Araab yau yana gida bai fita ba, yana zaune a balcony na
akin sa yana shakar iska mai dadi.