Sashe 37
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mumy dake zaune kan high table tare da k
awayenta suna hira ta baya ta hango Meenal cike da jin dadi tace "Gata nan ma ta iso" Tayi maganar tana sake kallon ta, a ranta tace amma ya ta shigo ita kadai ba kawayenta?
Bayan sunyi anko tanaji sanda suke tsara yanda za'a shigo da ita?
Kai ta girgiza tsinanen rawar kai irin na Meenal bazai barta ta jira motar kawayen nata su karaso ba hala.
Jin ance gata yasa kawayenta kallan gun suna murmushi wata a cikinsu tace "DJ Amarya ta iso."
Nan danan DJ ya saki sabon ki
a yana cewa
"Barka da shigowa Amaryar Araab!
Kece Zabinsa ba kowa ba!
Haka ya ajiye ko wace mace ya za
eki!
Kece tashi babu ja da baya!
Taka a hankali 'yan mata mai zubin gwal!
Waigowa tayi tana neman su Ilham, sam bata ankara ita ake wa kirari ba,
To suna ina?
.
Tacewa kanta,
arasowa da tayi ya ba mutane damar sake ganinta sosai, su ga ba Meenal ba ce, Jin idanun mutanen wurin gaba d
aya a kanta,
Ko kyaun da nayi ne yasa haka
.
Tayi zancen zuci, tana jin kunyar mutanen, da k
yar take tafiya kamar zata fad
kawaye da 'yan uwan Meenal suka fara magana kan ba amarya bace, Mumy kasa hak
uri tayi ta taso zuwa wurin Dj tace "Ba amarya bace bakada ido ne?"
Shiru yai sai kuma ya wayance da cewa.
"Wannan barazana ta mana dan karmu firgita in muka ga kyan amarya."
ewa Mumy tai a fusace ganin tabbas kayan Meenal ne a jikin yarinyar da batasan ko wacece ba.
Tana isa ta kalleta tace "Ke dan gidanku biyoni."
o ta mata kallan mamaki dan itakam batasan wacece ba, hakan yasa ta tsaya tana sake neman su Ilham tsoro duk ya fara kamata.
Kanen Mumy ne suka taso su biyu,
aya fuskarta cike da mamaki ta juyo tace "Dan gidanku ba magana ake miki ba?"
Ido ta zaro tsoro na kara cikata idanunta suka fara tara kwalla, ta taku cike da tsoro tana goge hannunta a gefen cinyarta da takejin zufa na karyowa ta ciki.
Waje sukai da ita dan kar mutane su farga da abinda ke faruwa, suna isa Mumy ta kalleta kallan wulakanci tun daga sama har kasa, ta ina zata fara?
o kanta ta sadda kasa cikin sanyin jiki abinda aka saba mata a ruga ne ya dawo mata.
Wata kanwar Mumy tace "Aunty wannan ba shine kayan da kika bani order na siyo da kaina ba daga Dubai wanda Meenal zata saka event na yau?"
Mumy cikin hasala tana sake ha
e rai tace "Shine sannan ga
inkin nan wanda jiya na nuna muku balle ince tsautsayi ne yasa sukai iri
aya.
"Ke 'yar uban wacece?" Muryar Mumy ce ta sake dawo da ita hankalinta.
"Mun
"Mun
o?
Me kenan?
Dan gidanku ina kika sato kayan nan?"
Jikinta ne ya fara rawa yanda suka sata a tsakiya, hawaye ne kawai yake zubowa a idanunta har lokacin kanta na k
asa,
Kanwar Mumy ta sa hannu a ha
arta ta
agota tace "Dan kazar ubanki ina kika sato kayan?
Sannan menene naki na zuwa bikin nan ki nuna mana ko baki aka had
a dake aci mana mutunci?"
Mundo kasa magana tayi sai hawaye takeyi, taya kayan da Ummy ta d
inka mata za
a ce na amarya ne ta sato.
Motar su Meenal ce ta iso hall
in, kanta na jikin window, abin duniya duk ya taro ya isheta, wannann rashin mutuncin da Araab ya mata yafi komai yi mata ciwo a zamansu. amma lokaci ne in ta aureshi ta shayar dashi kaunarta zata fanshe abinda ya mata.
Hango su Mumy tayi bakin hall d
in, Tace
Me su mumy ke yi anan
.
Mumy ce ta waigo jin alamar tsayuwar mota ta gani idan bak
in kunya ne suyi saurin barin gun, Mumy ganin Meenal yasa ta mata alama da hannu akan ta tsaya sannan ta fizgi Mun
o ta wuya ta nuna mata.
Sam ta manta bikinta ake kawai ta
alle kofa ta taho cikin sauri bakinta ya kasa rufuwa saboda mamaki.
Tashin hankalin da ba'a sa mishi rana kenan.
"Wallahi kaya nane Mumy." Abinda tace kenan tana sake kallanta dan sam bata ganeta ba, jiya kuma bata ganta ba balle tasan yanayinta in tai makeup.
Hannu kawai tasa ta finciketa sukai bayan hall
in suna isa ta sata jikin bango tana neman rufeta da duka dan yau sai taji uban da ya sa ta saci kayan ta da har aka sa ta
acin rai aka wulakantata gun kawayenta.
Mumy ce ta rike hannunta tace "Banda duka kar kije ta ja mana bala'i tace mun karyata."
A hasale tana huci tace "Uban wa ya baki kayana?" Haka kawai taji ta kasa magana dan tabbas tunda taga yanda kowa ke bala'i akai in har suka san daga gidan Ummy ne to fa bala'in zai fi haka ita kuma bazata yadda aga laifin Ummy ba.
Farouq ne ya juyo bayan sunyi magana da Ummy tabbas gani yake laifinshi ne dan tabbas yaga kayan kuma yasan bai kamata ace ta saba saboda
inkin amare ne sai dai sam bai kawo wannan gwaramar ba.
Yana neman shiga motar Araab na tsayawa, da sauri ya karasa ya bu
emai yace "Yaya na tabbatar ana nan ana case."
Fuskarsa sam babu alamun damuwa yace "Wuce ka koma gida."
Ido Farouq ya zaro yace "Yaya kasan dai su Mumy bazasu bar abin nan ba ko?"
"Just go back." Ya fad
a cikin bada umarni.
Bai sake cewa komai ba ya juya ya shiga mota ya kira Ummy ya sanar da ita.
Idanu ta runtse ta sa mayafi ta fito tace "Farouq ka jirani a gefen gun yanzu zansa a kawoni."
To yace sannan ya ja mota zuwa gefe hankalinsa duk a tashe gashi su Ilham basuda waya balle ya kirasu, shiyasa yake ta fa
awa Araab akan ya barsu ko
aya a sai musu amma sai yace a'a shirme kawai yaran yanzu suke da ita.
Motocin dake fake wurin da mutanen da ya hango gefe yasan nan ne, dan bai damu da sanin duk wani shiri ko takaitaccen event hall d
in, kawayenta na tsaye suna ta gulma, wasu hoto ma suke
auka wasu video.
Karasawa yayi gaf da zai shiga ciki, Ya juyo
Muryar Meenal ta baya tana fad
Zaki fad
i gidan uban da kika sato kayan nan ko sai na tsinka miki mari."
Cikin hanzari ya zagaya baya Meenal na sake cewa "Au ba zaki yi magana ba, to wallahi yau ko za'a
au gawata wallahi sai naci uban
"Sake ta!"
Abinda suka juyo kenan, a tare suka juyo, Mumy ta kalleshi shekeke tace "Ai kai ya kamata kazo ka mana bayani, ya akai kayan Meenal datai niyyar sawa zamu ganshi a jikin yarinyar da ko suna bata dashi?"
Meenal ce ta cafe da cewa "Mumy kema kinsan sata tai ba yanda za'ai Ya Araab ya bata, wlh yau sai kin kwana a gidan
an kande dan sai nasa an kulleki." Tai maganar cikin hargowa...
"Okay!
Bismillah." Wurin yai dif kamar d
aukewar ruwa kalmar da Araab ya fad
a ta dake su.
Meenal ido da baki ta bu
e ta kasa magana.
Kanwar Mumy Kubra tace "Bismillah?
Wato tai abinda take so tayi inta isa kenan?"
Banza yayi tamkar bai ji ba, Mun
o kam tunda yazo gun ta sadda kai ba abinda take sai hawaye.
Kallon ta yai sannan ya kalli Meenal yace "ki sake ta!"
Ga mamakin Mumy gani sukai ta saketa, Mumy ta fusata tace "Araab?
Mu zaka tozarta?"
Kai ya girgiza yace "In ita batada hankali Mumy ke bazaki tsawatar mata ba, just a dress?
Bazata iya zama calm ba tai bikinta sannan ta tambayeni meke faruwa?
Yanzu menene amfanin hakan da kukey?, kowane dan
adam a rayuwa yana da daraja
.
Mundo wani sanyi taji a zuciyarta a ranta tace
Ashe yana da d
an mutuncin sa
"Ehh lallai dama tsintacciyar mage bata mage, mu zaka tozarta a cikin mutane?
Ni kake fa
awa haka?"
Meenal ta share kwallarta tace "Mumy ki bari dan Allah
"Kina magana zan zabga miki mari wallahi, kai kuma akan yarinyar da batada ko suna cikake kake fa
amana magana haka?
Ni ba uwarka bace?
Banda dama ba'a koya muku tarbiyya ba?
Ke kuma shashasha yana min fitsara kina bin bayansa."
Kai ya jinjina yace "Exactly!
Fa
awa
arki dan itace bata gane hakan."
Kubra tace "Dama an dade ana fa
ar wulakancinka ban ta
a shaidawa ba sai yau?
Lallai ta bakin Aunty ne bakada tarbiyya babu alamarta."
Kai ya sake jinjinawa, ya kalli Mun
o yace "Fito."
Meenal ce ta jawo rigarta ta baya ganin tabbas Araab barin gun zai duk da takaicinsa da kishi da take bazai hanata karasa bikinsu ba tace "Allah ba inda zata sai ta cire mun kaya ko bansa ba bazan barta dashi a jikinta ba, Mumy a sata ta ciremun kaya mu zamu shiga daga baya mayi maganar ta."
Murmushi yai wanda kana ganinsa kasan iya kacinsa le
e yace "Fito ko?"
o ta fara kokarin kwace kanta, Meenal cike da kishi tace "Ya Araab wacece wannan?
Wacece kake neman tafiya da ita?
Badai kaine ka bata kayana tasa ba?"
Tai maganar a hasale, dan yanzu kam kishi ne karara a idanunta.
"In sake miki magana?" Ya kalli Meenal wacce ta saki Mun
o batasan sanda hawaye suka gangaro ba.
Kubra ta saki baki tana tafa hannu tace "Shikenan Aunty yau ni naga abinda ya fi karfina, ai ba sai an fa
a ba karuwar sa ce ya bata kaya dan tasa ta wulakantamu."
Araab ba tare da yabi ta kansu ba ya saka Mundo gaba suka bar wurin.
Tafiya take bata san ina zai je da ita ba,
Nan" Taji muryar sa yana nuna mata motar sa, Jiki sanyaye dan duk a tsorace take ta bu
e murfin baya ta shiga.
Duk akan idon Meenal wacce ta biyo su a baya.