← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 187

Sashe 62

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Salame sai da ta gama cinye abincin tas, ta dawo kujerar falo ta zauna, tace "Kudi da su za
ayi amfani a baza cigiyarta, shi baya baki kudi ne da sai ki kawo tunda mu bamu dasu
Araab dake zaune
aki yana sake browsing kan course da yake son tafiya, yana jiyo sautin muryoyi wanda bana tv bane daga falo.

"Ke dai wallahi kamar bagidajiya ke yanzu kina wannam tangamemen gidan
ar dubu
ari sai ta gagareki?" Salame ta fa
a tana son hakar ta ta cimma ruwa, Yatsun hannayenta take wasa dasu ta rasa me zatace, Salame tace "Ke saurareni da kyau, idan ya fita ki dinga lalube aljihunsa ko nawa kika gani ki boye idan nazo ki bani, da haka zamu tara kudin cigiyar Danejo."
Raheena dake hakimce kan kujera kamar gidan ta tace "Ai wallahi da nice a gidan nan kawo yanzu ai nima na kusa yin gidan kaina."
"Kingani ko?

To haka akeyi, ku
inshi naki ne, halal dinki ne kici."
o gaba
aya jinsu take itace zata
aukarwa Arabi ku
i?

Bayan taji ance sata ce a makaranta sannan mutumin da ruwan tsaminshi kawai tasha ya daina amsa maganarta balle ta saci kudi.

"Tashi muje naga lefenki, na za
a ko kala biyu ne tunda ke baki da kyauta, baki san ana dibarwa yan
gida ba
o jiki sanyaye ta tashi Salame da Raheena na rufa mata baya har zuwa
aki,
Salame tana dubawa tana kwasar abinda ya mata, itama Raheena duk ta rikice tana
eban kaya, ganin sun tara kaya da yawa har dasu kayan shafa da turaruka, Ita dai Mun
o tana zaune tana kallon ikon Allah.

Kowannen su da katuwar leda a hannu suka fito
akin, Daidai Araab shima ya bu
ofar dakinsa
EID UL ADHA ONLINE CLASS WITH DEEJARHBERVER
LEAR NEW AMAZING RECIPE..
-TSIRE
-DAMBUN NAMA
-DAHUWAR NAMAN KAI
-FARFESUN KAYAN CIKI
-FARFESUN NAMA
-GASHIN NAMA
-FARFESUN TANTAKWASHI.
-SPECIAL SPICES MIX
-HOME MADE MARINADE.
-DANDERUN NAMA
-HOME MADE MEAT SPICES.

BONUS RECIPE
YADDA ZAKI FARA SANA'AR SPICES,NATURAL AROMA, MIXING,PRICING,PACKING.

WELL DETAILED VIDEOS
DATE :- 20TH OF JUNE 2023
VENUE:WHATSAPP/TELEGRAM
FEE:- N1000
LATE REGISTRATION:- N3000
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 AFTER PAYMENT
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Raheena a tsorace ta zubar da kayan a
asa, dan ba karamin kwarjini ya mata ba, Salame itama sai da hanjin cikinta suka kad
a amma tana rike da ledar gam, Kallon su yayi ya kalli Mun
o dake gefe, Ya wuce ba tare da yace komai ba, a ransa yace
kayan lefen nata da Ummy ta had
a mata sune take rabarwa dan bata san darajar su, ko da yake ba cikakken hankali a tare da ita, da zata san muhimman cinsu
Dama yana yi ana koya mata sata, tabbas mutanen nan ba nagari bane da wata manufa suka shigo rayuwar su wanda yaso lurar da Ummy tun farko ta kasa fahimta, amma komeye kudirinsu idan ya bar kasar dole su saduda, dan yana jin shine zaman su na karshe da yarinyar nan, baya fatan ya dawo tana matsayin matar sa, har ya iso masallaci da sake sake kala kala a ransa.
**************
Salame ce ta zabgawa Mun
o harara tace "Ni dama nasan da biyu, banda munafirci shine bazaki cemun yana nan ba?"
"Allah nima Goggo bansan yana nan ba."
Dakuwa ta mata tace "Ungo nan makira.", Mundo tayi raurau da ido, Salame wani kallo ta mata tace
Kafin na duba ki tabbatar kin samu mun dubu hamsin ke dari ma a wurin sa na lallaba dasu
.

"To." Kawai tace gudun ta sake yin laifi amma ita kam ba zata iya tambayar sa kudi ba,
Suka fito gidan fuska dauke da annashuwa, Salame sai dadi takeji ta samu dankareren lace na kece raini, wannan bikin zata haska, hadadden tela zata kaiwa dinki, tunda Mun
o zata samo mata ku
i wurin Araab, Raheena ba wani murna take ba, gaba
aya hankalinta ya tafi kan mamakin haduwar Araab ga ku
i wanda sai yau ta ganshi sosai a fili, ita burinta ta zauna a irin wannan gidan.

"Gaskiya Baba baya sona wallahi, tunda ya hada Mun
o dashi, gani bayan ni nafi dacewa dashi." Take zancen zuci cikin
unar rai.
*****
o akwatunan da suka bubbude take rufewa tana mayar dasu ma
ajiyar su, tunanin Araab ya fado mata, me zata ce mishi?

Kallon da ya nuna mata ya nuna sai ya hukuntata dan yafi na jiya muni, kwalla taji sun taro idonta, ita dai bata son auren nan.

Ta tashi tayi alwala, tayi sallah, bayan ta idar ta tuna an bata assignment, tasan laifin da ta masa yau bazai koya mata ba, ta sake jin ranta ba da
Ta fito da littafin a hannu, ta zauna falo tana dubawa sai dai ka
an ta iya a ciki dan shirin Junior Waec aka fara mata.

Da sallama ya shigo falon, ta amsa murya can kasan makoshi ta kalleshi ganin yana neman shigewa
aki, ta dake tana danne tsoron da take ji tace "Ya Arabi yau ma ba zakaci abinci ba?"
Juyowa yayi ya kalle ta, idanunta na kallon kasa bata
ago kanta ba, ransa yaji kawai na sake
aci, takowa yai zuwa inda take yasa hannu ya ri
ota da
arfi.

Kamar budewar famfo hawaye suka zubo mata tace "Kayi hakuri wallahi ba da sanina bane, aradu banyi dan na
ata ma rai ba." Ita da wannan sharewar da yake mata gwara ya daketa ya huce kawai yafi mata sauki, gaba
aya bata jin dadin yanda yanayinsa yake.

Sakinta yayi yana neman juyawa, da sauri tace "Assignments." Waigo wa yai yanda take goge kwalla yasa jikinsa yin sanyi, anya Araab? yarinyar nan ka mata adalci kuwa idan ka yanke mata hukunci, ba tare da kwakkwaran hujja ba.

Tunanin shi ta katse da cewa
Kuma Allah bani naba su Goggo kayan nan ba su suka
iba da kansu."
Ina assignment
in?" Ya tambaya yana son kawar da zancen, Mun
o wani sanyi taji a ranta ganin ya sauko, shi kanshi ya lura da sauyin yanayin fuskarta.

Cikin falon ya dawo ya zauna, ya soma koya mata assignment
in, ta maida hankali sosai tana fahimta, wani calculation ya rubuta mata yace tayi solving ya gani, ta fara sai ta
an kakare, biro ta saka a baki tana kallon sama tana nazari, Araab kallon ta yayi wanda ta sauko da idon su ya sarke cikin na juna, dakewa yayi yace
Kin kasa ne?" Kai ta girgiza tace
ah tunowa nake yanzu zanyi." Ta dukar da kai tana yi, minti biyu ta
auka ta
ago ta dube sa tace
Na gama." Kar
a yayi ya duba bai san sanda ya furta
Perfect." He was impressed, dan formula ce mai wuya wanda bai taba zaton zata iya ba, Mun
o kallon sa tayi da murmushin jin dadi kan fuskar sa jin ya yaba mata, kallon da take masa yasa shi ankara da furucin sa, mikewa kawai yayi ya shiga
aki, Mun
o itama littafinta ta
auka ta wuce
aki.
*******************
Salame kan gadon ta zazzage kayan tana bin su
aya baya
aya tana jin dadi, dole ta fara lalla
a Mun
o tunda Raheena yanzu ba tsiyar da take bata balle kuma wancan wanda raban da taci ficikarshi ta manta.

"Ina kika samu kaya haka?" Jauro ya tambayeta yana shigowa cikin
akin, fuska ta
aure sosai tace "Siya nayi dai ba sata nai ba ehe, dan na kula yanzu kullum da bala'i kake nemana to ya kare a kanka kai ka
ai ni bani da lokaci."
Kai ya girgiza ya soma rage kayan jikinsa saboda yanayin garin na zafi, ya shiga ban
aki ya watsa ruwa, rigar da ya cire ta
auka ta hau lalubewa ganin ba komai yasa ta cilar a
asa tace "Gayyar tsiya."
******
"Wallahi kinji na fa
amiki iskancin nan naki ya isheni haka, akanki aka fara soyayya?

Ko kuwa akanki za'a
are?"
Meenal ta kalli abincin da Mumy ta kawo tace "A gabana fa yace mata wai luv?

Sannan
aurin
ankwalin kanta ma shi ya mata..."
"Ko kayan jikinta ya
inka menene naki a ciki?

Shi yana can yana rayuwarsa da karuwarsa ke kina nan kina asara?"
Kasan le
enta ta ciza tace "Wallahi Mumy ba karuwarsa bace da kishi yasa na yarda amma daga baya dana tuno wanene Araab nasan bazaiyi zina ba, mutumin da....."
"Kina sake magana zan zabga miki mari shashasha kawai, wato mutumin da kika dinga neman kai da kanki bai kulaki ba ko?

Bari Babanki ya dawo aure zamu miki bazan
auki wannan shirmen ba." Ta
arasa maganar tana fita tare da jan dogon tsaki, Meenal kwanciya tayi tare da
aukan waya tana kamo hoton Araab, sai data gama shirya rayuwa dashi azo ace mata ba haka ba, wallahi bazata yarda ba wai bindiga a ruwa, ko a ta biyu ne sai ta aureshi in yaso ta kori Mun
o daga baya.

Da wannan shawarar tasa abinci a gaba taci shima dan yunwa ba wai tana jin da
in sa ba.
***********
Danejo kafarta da take rike mata take
an bugawa jefi-jefi, yau tun hu
u aka tashe su wai yarinyar uwargidan zatayi birthday suketa faman gyaran gida
angaren matan biyu banda na amarya, Matar ta biyu ce ta fito sanye cikin wani ha
den tsadadden lace maroon wanda yasha dinkin stonework, Uwaliya tayi gyaran murya.
aikatan dake wurin duka suka russuna suna gaisheta, ta amsa cike da ita, macece
ar duma-duma, baka sai dai ba wuluk ba wuyanta zagaye da katuwar sarkar gwal.
Chapter 62 · 0% Book details