← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 150 OF 187

Sashe 150

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ammi na zaune
aki tayi jigum tana tunani kala-kala Haneefa ta shigo, "Ammi na an gama abincin rana tun
azu baki fito munci ba."
"Bana jin yunwa ne Haneefa kuje kuci." Haneefa tace "Nima bana jin yunwar sai anjima." Ammi tai murmushi tasan Haneefa ta fa
i hakane dan bata son ci ba tare da Ammin ba, ta nunfasa tace "Mun
o bata ta
a sanar dake komai akan mijinta ko iyayen sa ba?" Haneefa ta girgiza kai tace "A'ah kawai dai ita tace mun iyayenta sun rasu, sai kuma kirkin Ummy da take fa
a kullum." Ammi ta jinjina kai idanunta na sake cikowa tace "Allah sarki." Haneefa tace "Meyasa kika tambaya Ammi?"
"Ba komai, kawai ina son sake jin game dasu ne." Haneefa tai murmushi tace "Suna da kirki sosai Ammi, shiyasa nake so ku zama
awaye da Ummy." Murmushi Ammi tai tace "In Shaa Allahu zamu zama sama da haka ma.

Haneefa cike da jin da
i tace "Yawwa Ammi na."
Idanunta nakan na Haneefa tace "Yaushe zasu dawo?"
"Wlh bansani ba Ammi amma nasan ba da
ewa sosai zasuyi ba."
A hankali tai wahalalen murmushi ji take kamar bazata iya jira ba.
************
Biyu saura mintuna Araab da Mun
o suka tashi, alwala sukai yaja su jam'in sallah, bayan sun idar ya kira Ummy yace "Su shirya su fita lunch idan sun gama daga can su wuce yawo." Ummy tace "Toh" Tana kashe wayar da sanar dasu Ikram, suka tashi suka fara shiri, ya kira Farouq ma ya sanar dashi, Hassan na zaune kan sallaya tunda ya idar da sallah yake lazimi, Farouq ya dube sa yana jin wani yanayi na rauni game dashi yau
in ka
ai ya fuskanci sauyi sosai a tare da Hassan
in, Yace "Baba wai ka shirya idan mun gama lunch zamu fita." Hassan da sauri ya kalli Farouq jin ya kirasa da Baba, wani murmushi na su
uce masa yace "Baba ka kirani dashi Farouq?" Farouq jikinsa ne yai sanyi ganin reactions na Hassan.

Hassan murya a sanyaye yace "Dan Allah ku yafe mun Farouq, na cutar daku na tsallake na barku, ku gafarceni nayi nadamar hakan wallahi, ku sake bani dama na zame muku uba nagari." Farouq kallon Hassan yai yace "Na yafe maka Baba, kuma ai ba sai mun baka dama ba, kai mahaifinmu ne ko muna so ko bama so bamu iya canza ka ba." Hassan tasowa yai ya kama hannun Farouq ya ri
e gam yace "Allah yayi maka albarka Farouq, Allah ya baka mace tagari kamar yadda ya ha
a yayanka da mace ta gari wacce a farko na kasa ganin haka naso ha
a shi da wata saboda son zuciya irin tawa."
"Babu komai Baba ya wuce." Hassan rungume Farouq yai yana kuka, Farouq da jikinsa yayi sanyi sosai yana jin k'aunar mahaifinsa na dawowa wacce ta shu
e tsawon shekaru yace "Ka daina kuka Baba, komai ya wuce."
"Dole nai kuka Farouq ban kyauta muku, Dan Allah kasa baki Araab ya yafe mun."
"Shima nasan ya yafe maka."
"Ina so ko sau
aya ya kirani da sunan baba kamar yadda ya saba a lokutan baya."
"In shaa Allah zai fa
a shima." Hassan a raunane yace "Allah yasa." Farouq yace "Amin"
Sai da ya share hawayensa ya wanke fuskarsa ya shirya kana suka fito tare da Farouq.
***********
Shiga tai cikin wata turkish gown brown and white mai belt a tsakiya da dogon hannu, tai rolling da jersey veil tayi kyau sosai, fuskarta na glowing, Araab t-shirt ta company Armani ya saka sai wando, suka fito fes dasu abun sha'awa, Ummy dasu Ikram suma dukkansu doguwar riga ce jikinsu ta Egypt.

Sun sha yawo sosai da hotona kala kala suna posting, haka sunyi shopping har shagon macs and spencer sukaje, Inda Araab ya fakaici idon su Ummy, ya dinga kwasowa Mun
o bra da panties da sexy night gowns, ita har kunya yaso bata, Basu dawo gida ba sai dare, sunyi sallolin su a can, kuma sunyi ciye ciye hakan yasa kwanciya kawai sukai dan sun gaji sosai.
**************
Nuratu komai ya sukurkuce mata bacci ma da
yar take yi saboda tunanin Hassan, Yussy kuwa Mamanta da Babanta sun dage kan had'ata aure da yaron aminiyar Na'ima(mamanta), Faisal ya nuna yana son Yussy yana zuwa zance ma wurin ta, sai dai baya samun wani hankalinta, har yanzu Araab ne a zuciyarta.

Nuratu yau taji ta kasa ha
ura sai ta saka Hassan a ido, Motar ta da tasa aka kawo mata daga Minna ta shiga taje gidan sa, anan take samun labarin bashi da lafiya ya koma gidan
an sa,
irjinta ne yayi mugun dokawa, lafiyar da taji ance bashi da lafiya da kuma komawar sa gidan Araab, fargabarta kar ya koma gun Ummy, Motar ta taja sai gidansu Araab, labarin da ta samu gun Maigadi ya kusa zautar da ita, shikenan tayi saken da Hassan ya su
uce mata, yanzu ma ace baya
asar, shikenan ya koma gun matarsa da yaransa duk wahalar da tayi a shekarun nan na ganin ya zama nata ita ka
ai ya tashi a banza, tamkar zautaccen haka ta shiga motar ta tana tu
i tana kuka, yayin da ta k'uduri a ranta ba zata bar Araab ba dan duk shine silar komai, da ya auri Yussy ba zata hukunta Hassan ba har ya barta.
****************
Jauro yanzu Alhamdulillah yana samun
an ku
en sa, ya siya rago madaidaici an yanka an zanawa
an Raheena suna da Muhammad, Sa'ade ke zuwa gidan kullum tana kula da Raheena da
an ta wanda Jauro yake bata ku
in motar zuwa da dawowa dan itama ba
arfi ne da ita ba, Salame kuwa bata ta
aukan jaririn ba,
akin ciki ya mata yawa na ganin Raheena da yaron da babu uba, ko za'a yankata ma bata san waye mahaifin sa ba, Raheena kuwa ta
ara tsinkewa da lamarin duniya ganin yadda komai ya caku
e mata lokaci
aya, Allah kuma ya saka mata
aunar yaron nata, sau tari sai ta saka shi gaba tai ta kuka tana nadamar ta hanyar da ta kawo sa duniya, Sa'ade ta mata nasiha sosai ta nuna mata illar zina da masifun dake cikinta, Raheena jikinta yai sanyi tun daga ranar ta fara istigfari na neman gafarar ubangiji tare da addu'ar Allah ya zama gatan yaron ta.
*******************
Alhaji Hussain da labarin tafiyar su Hassan yazo masa, yai ta tsinewa Araab yana cewa su ya barsu a cikin hali amma ya d'auke uban sa sun bar
asa, Mumy na sake zugawa tana ce masa ai dama basa son mu, basa tausayin mu, wannan makirar uwar tasa mai mugun hali dama ba zata bari ya taimake mu, Hussain yace yayi mamakin ma da Araab yai saurin amsar Hassan, Kullum talauci k'ara yi musu k'atoto yake al'amura na cakud'e musu, daga Kabiru har Binta babu mai ziyartar su, Batul yarinyar Binta har lefenta an kawo amma bata sanar da Mumy ba bayan a da bata da aminiya kamar ta, amma yanzu sun juya musu baya ganin basu da ko sisi, rayuwa kenan dama yau gare ka gobe ga waninka, duk wanda zai wulak'anta wani saboda dukiya to bai san waye Allah ba dan lokaci d'aya zai iya amsheta daga kanka yaba wani Allah yasa mu dace.
**********
Araab ya yanke shawarar biyawa Jauro Umra su tafi tare da Danejo, tsufa ya taso mata tana buk'atar mai kula da ita ba'a saketa ita ka
ai ba kuma zuwan farko bata san kan komai ba, Mun
o sosai taji da
i tai masa addu'o'in alkhairi wanda shima yaji da
in su sosai har ya bita da kisses.
Chapter 150 · 0% Book details