← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 187

Sashe 111

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Shi kuwa tana tafiya ya shafi kanshi yana dariya yace
Ah ah Bilal BG yaushe ka z
ama guru ne?

Ya
aga gira yace duk yanda zanyi sai na ku
ance agun mutanen nan tunda idansu ya rufe.
******
o ce ta kalli Araab wanda ya
irata tace
Gani.

Kan kujera ya nuna mata alamar ta zauna, ganin kujera ne yasa ta zauna, ga mamakinta gani tai ya zauna a gefe kafin tayi auni taji kanshi akan cinyarta, ido ta zaro a
an rikice tace
Ya Araab?

Yace
Koya miki aikin mata zanyi tunda ke sai dai kiyi ta dannamin abinci.

Kanshi yasa ta saitin cikinta yace
Baccin 30minutes zanyi sai ki
an dinga matsamin kafa
ata dan duk na gaji.

Matsa kafa
a?

Kamar ya?

Oho ki tambayi kanki.

Ba dai yanda akewa flour kake nufi ba in za
ai cincin?

Juyowa yayi yace
Me?

Flour?

Yai maganar yana neman mik
ewa, bata san sanda ta rik
o shi ba tana dariya, mamaki ne ya kamashi dan dariya take sosai, cikin dariya tace
Wasa nake nima ramawa nai.

Hannu yasa ya turata baya yace
Yaushe kika fara zurmani haka?

Tana gumtse dariya tace
Agunka na fara training.

Hannu yasa ya rik
o ha
arta yace
amin gaskiya ba so kike kiga murmushi a fuskata ba?

Ai fuskarka ba
aure take ba.

Saketa yai ya ha
e rai sosai yace
Nama fasa banaso.

Please kazo nama.

Kije kiyi karatunki dan in naga F sai mutun yayi sati bai fito daga
akin shi ba, sannan daga yau everytime kika fito daga exams ki turon text kice kin fito.

Tace
To zanyi amma dagaske sai ka kulleni ni ka
Kina mamaki ne?

Ido ta kikifta shikam yana kaiwa nan yai
akin shi, dariya ya
an yi dan har ha
oran sa suka fito yace
Araab ka fara zarewa.

Fuskarsa ya shafa yana mamakin kanshi, dan gaba
aya shikanshi yasan ba Araab
in da bane.
*******
Ammi sunje gun dinner na anniversary anci ansha komai anyi sa cikin harkar manya, ta gana da manya-manyan mutane wanda dayawa su suka dinga shishhigi mata saboda class
inta komai nata cikin natsuwa da aji take ba girman kai sai dai ajinta ka
ai da kyanta ya isa asota, Alhaji Jafar Lele sai da
i yakeji, ganin yanda ake ta haba-haba da ita, haka suka dawo cikin nishad
i da kwanciyar hankali.

Tun a hanya yake ta wasata itadai murmushi kawai take kafin can tace
Dan Allah next time in za
ayi wani taro ka tafi da Uwar gida, a ka
ida ita ya kamata a gani a gurin ba ni ba.

Fuska ya tsuke yace
Wai ni har yanzu baki fahimceni bane?

Nine bana sin zuwa dasu bawai ke bace, hankalina yafi kwanciya in kece a kusa dani.

Tasan bazai ta
a gane abinda take nufi ba, ta da
e tana nuna masa hakan ba daidai bane amma shi baya fahimta, ganin yanda ta juya kai yasa yace
Karki sani cikin damuwa Please ki ajiye maganar su, kwanan kine kuma dake nai niyya, nifa sam bana son in ina tare dake mu dinga zancen wasu.

Ba yanda zatai shiyasa kawai ta jinjina kai dan sam bata iya musu ba balle taurin kai.
******
Hajiya Nuratu ce ta mi
e tsaye da sauri tare da dafa saman goshinta, tabbas shi
in ne hoton dake hannun ta ta sake kalla, hoton ya gama tabbatar mata da zarginta, yanzu dole ta dawo da mutanen data kora ta k
arfi da yaji cikin rayuwarta?

Tayi babbar katanga da zata hana mata mallakar abunda tafi k
auna gaba d
aya, Sai dai ya zatai?

Yussy kamar
a take a gunta dan haka dole ne ta faranta mata, tana da yak
inin Hassan nata ne ta tabbas ko
ina yaje dole zai dawo gareata.

Fitowa tayi daga
aki yana zaune yana kallon ball a falo,
abiarsa ce kallon
wallo, cike da kwarkwasa ta ta k
arasa kusa dashi sanye take da wasu fitsararu kayawanda kana ganinsu kasan anyi su ne dan jan hankali, murmushi yai ya bu
e mata hannu ta k
araso ta fad
a kanshi, sumbatar kuncinta yai yace
Hajajju yau abin ya tashi ne?

Murmushi tai tana wasa da saman kirjinsa tace
Abu nake so ka taimakamin dashi.

Kallonta yayi yace
Ba sai kin saka kalmar taimako ciki ba, sanin kanki ne komai kike bu
ata zan miki.

Wayarta ta ciro tace
Wannan kamar
anka Araab ko?"
Hoton Araab ne tare da Ummy wanda a wurin binciken aka samo mata, Ummy da ta gani ya tabbatar
mata Araab ne
an mijinta Hassan, dan an tabbatar mata cewa itace mahaifiyar yaron.

Kallo
aya ya ma hoton, yaji wani abu ya tsirgar masa ko tantama babu
an sa ne kamaninsa da Ummy ya sake tabbatar masa hakan,
Ina kika samu wannan hoton Hajajju?

Ta sake matsowa tana mai magana
asa-
asa wanda duk yanda Zee da Ayusher suka so ji kunnensu bai kai ba.

Kallonta yai cike da tunanin kalamanta, sam bai gamsu dasu ba, sai dai salon data fara masa shine ya dibibita tunaninshi wanda nan danan ya amince.
******
Meenal hankalinta ya kwanta dan ta tabbatar shawarar Bilal itace mafita, Salame ta samu Jauro kan maganar da Bilal yazo mata na auren
ar Alhaji Hussain, yayi mamaki sosai dan yaso yaki zuwa sai kuma ya fara tunanin in kuma hanyar shiryuwarsa ce tazo fa?

Hakan yasa bai yi
asa a gwiwa ba ya shirya yaje gidan shi da wani amintaccen abokinsa wanda yasan ko da Bilal wani abun ya shirya bazai tona masa asiri ba ko ya masa dariya, sun samu tarba mai kyau daga Alhaji Hussain dan shi burin su yayi rufa rufa ai auren kada ya tozarta sam bai musu zancen cikin ba, sai nunawa su Jauro da yayi ai suna son junan su, sun tattauna aka sa rana wanda ba
auki lokaci mai tsayi ba, suka dawo gida.

Alhaji Hussain yayi ma Bilal al
awarin zai turo masa ku
i wanda zai kama gidan da zasu zauna.

Sam yanzu rayuwa ta juya mai baya, kullum cikin sintirin neman mutanen da ya damk
awa zunzurutun ku
in su yake amma ba labari, ga Alhaji Kabiru da Sunusi sun canza masa sunce dole ya biyasu hakkin su, hakan yasak yasa ragowar gidajenshi a kasuwa ya biya bashikan dake kanshi sannan ya rabawa su Alhaji Kabiru nasu kud
in da ragowa, dan shima ba mutunta yan uwa yake ba akan ku
i shiyasa basu raga masa ba.
an kwanakin nan duk ya canza ya rame ya jeme saboda damuwa ga ciwon kai dake damunshi.

Meenal ta biyewa Bilal sai plan sukeyi haka ya dinga sata tana saida yan jakukunanta tana biyanshi ku
i duk sanda yazo sukai plan.
*****
Salame yau ma tun safe ta fita yawon neman magani, abin duniya ya taru ya mata yawa, ta rasa inda zata sa kanta da wannan abin kunyar, dubu biyun da Jauro ya bata ne tazo ta kashewa mai magani aka kara hada mata itatuwa, tazo gida tana dafawa, hayaki duk ya cikata, sai dai tana ganin dole ta kori cikin nan tunda ga bikin Bilal in har zata zama surukar manya ai baza
a gansu da wannan abin kunyar ba, tsoronta ma kar a fasa auren saboda cikin Raheena, dan Jauro ya tabbatar mata gidan manya ne yace bai yadda da Bilal ba tabbas akwai abinda ya fatu da har zasu bashi
arsu, itakam koma menene bata damu ba karshen abin ace ya mata ciki to sai me?

Ai dai gashi zai aureta, itadai damuwarta Raheena.

Haka taita dana mata magani Raheena duk ta galabaita, ta canza ta yamushe sai wani haske da kuraje da suka feso mata.

Kwafa Salame tai tace
Na hakura da asarar nan bari in Bilal yai aure na amshi ku
i na kaiki a birge cikin nan, dan haka da bikinshi ki tabbatar bakiyi amai gaban wani ba ko kuma ki koma can gida gunsu Inna ta ki zauna ehe.

Ta fita tana masifa, yanzu Bilal ne
an gata ko abinci nashi daban take samai da namanshi biyu.
******
Araab ne ya kalli calander
insa dake kan table a ranshi yace
Wata ta kusa gama exams.

Ya sake sakin murmushi yace
I just can
t wait to see her face during her graduation.

Ya shafi sumar kansa yana bin wayarsa da kallo, ido
aya ya rufe ya sake bu
ewa, ya sake rufewa ya sake bu
ewa sai dayai haka sau hu
u sannan yace
Wato yau kin manta bazaki turo text kice kun fito ba ko?

Wayar ya kifa ya
aure fuska tare da cewa
Bayan naga timetables
in na kuma san time
in da zasu gama.

To sai akai ya Malam Arab?

Tambayar datazo mai kenan.

Zaiyi magana yaji text da sauri ya bu
Yaya mun fito naje yin sallah ne.

Wayar ya kifa yace
Kamar an tambayeki, kin fito to sannu.

Har ya ajiye wayar sai ya tura mata da reply
Ajiyar zuciya tai Ya Araab kenan.
Chapter 111 · 0% Book details