Sashe 114
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
HOHOHO
AR UWA MATSO KUSA KIJI
NURAT INCENSE AND MORE TA SHIRYA TSAF WAJEN GWANGWAJEKU DA KAYAN
AMSHINTA MASU SAKA ZUCIYA NATSUWA CIKIN FARASHI MAI SAU
I DA KUMA RAHUSA TA YANDA ZAKU ZU
O ZUKATAN MAZAJENKU CIKIN SAU
AR UWA KIN TA
A AMFANI DA TURAREN WUTAR DA
AMSHINSA YA HANA MAI GIDA FITA?
, KIN TA
A AMFANI DA KULACCA
IN DA MAIGIDA YA NANIKE MAKI TSABAR
AMSHINSA?
, KIN TA
A AMFANI DA BODY MUSK
IN DA OGA YA YI MAKI KYAUTAR DA TA KUSA GIGITAKI?, TURAREN WUTA FA NA AUDUGA FA?
, IDAN HAR BAKI TA
A BA
ar UWA ZO KI SIYI KAYAN
AMSHIN NURAT INSENCE AND MORE KISHA MAMAKI.
MUNA HA
A SPECIAL BOXES
NA AMARE, A KWAI BIRTHDAY GIFT BOXES DOMIN
AWAYENKU, AKWAI KUMA BOXES
NA MUSAMMAN DA MUKA TANADARWA UWAR GIDA DA ZAI TSIMA ZUCIYAR MAI GIDA.
SAYEN
AYA KO SARI kuma MUNA TURAWA KO INA, GA MAZAUNA GARIN KANO ZAKU IYA SAMUN MU A BADAWA LAYOUT KO KUMA KU TUNTU
EMU TA WANNAN LAMBAR *08065225713* FARINCIKIN KU SHINE FATANMU
Ummy a bakin gado ta zauna, tana jin zuciyarta na mata wani irin zafi, kanta tamkar an d'aura mata k'aton dutse saboda nauyin da ya mata, hannu tasa a saitin inda zuciyarta take tana karanta
La haula wala quwwata illah billahil Azim, Inalilahi Wa Ina Ilaihi Raji
A hankali wasu zaffafan hawaye suka fara sau
a daga kan kuncinta, me ya kawo shi?
Dan bata ga alamar nadama a tare dashi ba na cewar ya dawo garesu ba ne, ya zatayi da Araab tasan zaiyi matu
ar wahala yayi saurin amsar sa matsayin uba,
*****************
angaren Araab kuwa kallon Mun
o yayi a hankali ya saki murmushi yana jin
an sanyi a ranshi tare da
arfin gwiwar tunkarar mutumin, tashi yai idanunsa na kanta, yace "Thank you." Da
i taji a ranta akalla yau ta taimaki Araab ta tabbatar zuciyarsa ta rage
uncin da yake ciki, hannu yasa a saman kafa
arta yace "Bari naje gun Ummy," ya
arasa maganar yana neman juyawa.
Da sauri tasa hannu ta ri
o rigar shi, waigowa yai ya kalleta ba tare da ya mata magana ba ya lumshe mata ido ya dan jinjina kai sau
aya a hankali, alamar ba komai, hakan yasa ta sakeshi, jikinta na
ara wani irin sanyi.
Fitowa yai kai tsaye ya nufi
angaren Ummy, mutumin na zaune kan kujera,
asan sa Ilham ne da Ikram ya ri
e hannuwan su, wani mugun kallo Araab ya watsawa su Ikram cikin tsawa yace "Ku tashi ku bar nan." Ai ko dogon numfashi basu ja ba suka ruga ciki da gudu, bai ko kalleshi ba ya fara neman shiga ciki gun Ummy.
Alhaji Hassan tasowa yayi ya dafa kafa
ar Araab ta baya yace "Araab ba ka ganeni bane?
Ya
an matsa kafa
arsa ka
ab yace
Oh wai kaine ka girma haka, sam girman mutum ba wuya?"
Waigowa yai cikin takaici a hankali ya saki wani murmushin takaici yace "Sorry to say amma bangane ka ba, waye kai?"
"Araab nine mahaifinka fa ka tuna sanda nake kaika makaranta?
Mu dawo na saima alamawa?
"Ohhhh Mahaifi?"
"Eh
warai kuwa Mahaifin ka Hassan.
"Tuni na da
e da shafe babin mahaifi a tarihin rayuwar, bani da wani mahaifi yanzu da wuce Ummy itace mamana itace babana.
"Nasan ban kyauta ba na tafiya na barku, amma kada ka manta ko meye nine dai mahaifin naka, kuma har kullum ba'a canzawa tuwo suna,
Hassan yayi maganar dan ranshi ne ya fara
aci sam ba ya son raini, shiyasa Ummy ke yawan cewa Araab baban shi yayo.
Araab tsayuwar ya gyara yace "Abu
aya na sani in har kasa mahaifiyata kuka a dalilin zuwanka bansan me zai biyo baya ba, ban damu da duk wani abu da zakace ba, mun ganka mun tabbatar kana cikin
oshin lafiya sai dai muma muna cikin farin ciki, ka gani ai ba sai an fa
a ba so mun gode da ziyara ka koma inda ka fito....."
"Araab!" Kalmar da ya juyo Ummy tace kenan, tana tsaye daga nesa
an su Ilham ne suka sanar da ita ya shigo tana jin haka ta taso, tace su kuma karsu kuskura su fito, hannu yasa ya shafi sumar kanshi da hannayensa biyu nan danan yaji zuciyarsa ta sake karyewa, yanajin wani takaici da tsanar mahaifin nasa, wannan wani irin son zuciya ne dashi?
Har mutuwa sun kawo masa ganin shekaru na ta ja ba tare da ya dawo ba, wahalhalun da mahaifiyarshi tasha sune suka dinga dawo masa, har wankau tayi akan ta ciyar dasu, da lokacin da Farouq bashida lafiya, haka ta sashi a baya, ta ri
e Ilham ta gaba shi kuma ta goyamai Ikram sukaje asibiti, akace sai an kawo ku
i lokaci bata dasu taje gidan Alhaji Husaini yace bashi da ku
i, taje gun Kabiru dakyar ya bata dubu biyu, sanda za'a korosu daga makaranta haka Ummy za ta rikice da aiki, har dare tana aikin mutane suna biyanta, tun daga nan ya fara aiki a shagon mutumin da ke ha
a jakunkuna da takalma, anan ne ya fara sanin kan sana
ar da yakeyi ta yanzu, tun a wancan lokacin haka zaiyi dare saboda ayyukan da yake kar
a dan ya tara ku
i ya ragewa Ummy wahalar aiki, ku
in haya ka
ai da kyar suke tarawa, haka sukai rayuwa cikin wahala da kangin mutanen unguwa da suke kiransa
an mace, sannan yanzu yaga wanda ya sa su cikin bala'in nan lafiya lau ba tare da wata alama ta nuna tsantar nadamar barin su ba face ma ganin zallar kwanciyar hankali a tare dashi?
Wannan wani irin son zuciya da rashin adalci ne?
Idanunsa sun cika taf da
walla haka yake kallon Ummy zuciyarshi na sake tausaya mata, ta sani sarai saboda ita ya shiga wannan hali, Farouq da ke ma
ale a bayan labule hawaye ne suka fara zubo masa yana gogesu, su ba marayu ba an maidasu marayu?
Sannan wanda ya maidasu ya dawo babu alamun nadama ko da na sani a ranshi.
Kusa da Araab ta
araso, kallon ta kawai yake yi yana sake jin wani rauni a ranshi, ya zaiyi?
Murmushi ta sakar mai cike da dauriya tace "Na sani ranka a
ace yake amma uba ubane, kalamanka sunyi tsauri." Zaiyi magana ta katseshi da cewa "Kalleni dakyau, wanene ya maida ni haka?" Duk dauriyar Araab sai da wasu zafaffan hawaye suka sauka a kuncinsa, tasa hannu ta share mai tace "Ya tafi a san ranshi sai dai tafiyarshi ce ta maida mana kai haka, kallemu dukanmu akwai wanda ya nemi abu ya rasa?
Araab ka maye mana gurbinsa wanda ko tunoshi nai banajin zafi dan sam ban nemi abu na rasa ba." Muryarsa na dan rawa yace "Amma gurbin miji da aka shigar miki ha
i fa?"
"Kanshi yayiwa, wallahi ni babu ba
in cikinshi a raina, damuwata inda zanga yayata, shi ka
ai nake fatan samu kafin na koma gidan gaskiya, nasan in har Araab na raye babu abinda
anenshi zasu nema su rasa, gurbin mahaifiya ma maye musu shi zaiyi."
Ido ya runtse, Farouq kam kuka yake sosai, ita kanta Ummy hawaye kawai take sharewa.
Ta shafi gefen kanshi tace "Shiyasa a koda yaushe nake alfahari daku, sannan wannan dalilin ne yasa ban ri
e shi a raina ba na yafe masa tuntuni , da badan shi ba bazan haifi wannan
an albarkan ba, mai sharen kuka na, da badan shi ba bazan haifi Farouq ba balle yan biyun masu faranta mana, ko ka manta?"
Hassan duk yanda ya zo da dakakkiyar zuciya sai da yaji jikinsa yayi sanyi, lallai ya cutar dasu sai dai hakan ba zai hana shi komawa gun Nuratu ba domin a yanzu ba iyali yake nema ba farin cikin sa yake nema in yaso sanda ya tashi neman iyali ya sake waiwayarsu.
Araab cike da dauriya ya kalleshi yace "Twins kake son gani, mun yarda ka gansu in dare yayi ka wuce inda ka fito, wannan alfarma ce na maka a matsayin ka na mahaifinsu."
Ajiyar zuciya yayi yace "Nagode da yadda kuka gama cimin mutunci san ranku sai dai ni Araab nake son fara gani, sannan kwana biyu nazo yi zan wuce."
Ummy mamakin kalamansa ne ya kamata, ta kalli Araab wanda ke jin ransa na wani
una, tace "Araab?
Kai ya jinjina yace "Ni ban damu da duk abinda zakumin b
a amma a matsayina na mahaifinsa in nasa baki na tsine masa kunsan zai kamashi ko?"
Tsananin mamaki ya gama kamasu dukkansu, wace irin zuciya ce dashi wacce babu imani ko tausayi anya kanshi
aya kuwa?
Cike da izza da gadara yace "Tun kana yaro na maka mata, sai dai ban fahimci dalilin da zai sa wai ace ka riga kayi aure ba, ba tare da mahaifin ka, bayan ni na kawoka duniya?" Ummy wacce ta kasa daurewa tace "Baka da bakin cewa yaro ya isa aure ba za'a masa ba saboda dalilin mahaifinsa ya tsallake ya bar sa tsawon shekaru, ba tare da sanin ta
amaimai inda yake ba, ko a shari'ar musulunci babu wannan maganar.
Hassan sake dakewa yai yace "Naji wannan, yanzu magana
aya ce matar da na masa sai ya aura ko kuma na tsine masa inga in rashin kirana uba da bakwayi zaisa na tashi daga matsayina na mahaifi."
walwar Araab sam ta kasa
aukan abinda yake ji, balle Ummy wacce take jin kanta yayi mata wani irin nauyi, baya tai hakan yasa Araab yayi saurin ri
eta sukai hanyar
aki, Hassan ya koma ya zauna yana sauke iskar da ta taru mai a
irji, ji yai hannunsa na haggu yana rawa, tabbas bakawa kanka dasu adalci ba, Hassan meke damunka?
Umarnin Nuratu ka
ai ne a gabanka?
Fuskarsa ya shafa cike da rashin jin da
in abinda tasashi ya aikata sai dai ba yanda zaiyi bai ta
a tsallake umarninta ba.
yar ta zauna a bakin gado ta sa hannunta saman bakinta tana share hawayenta, kallon Araab tayi tace "Araab ya zamuyi?" Cikin halin ko in kula yace "Ummy yai abinda yaga dama, ban ta
a ganin mutum irinshi ba, wani irin mutum ne shi da babu dana sani ko kawaici a ranshi?