Sashe 94
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
abinci sai in taje tay masa magana tukunna Yake fitowa, Haka da safe lokacin da zasuyi breakfast sai dai Sajeed ne Ya kai masa adakinsa "Ina an uwanku ne? Na lura baya son zama acikinmu Yaci abinci.." Ummi ce tayi maganar Naufal Yace"Bari naje na kira shi" yai maganar tare da mikewa, ajiyar zuciya unaisah ta sauke dama neman wanda zaije Ya kirasa Takeyi don bataji n zata ara zuwa dakinsa gudun kada ya kara yi mata abunda yayi jiya Dawowa Naufal Yai"yace ki kai masa adakinsa" Ya fada idonsa akan unaisah, Yamitsa fuska tayi"batool ki kai masa pls" Ummi na murmushi tace"bake Yace kikai masa ba? Ki tashi mana ke Yake son gani" e kafa a tay alamar bazata je ba, Mikewa batool tayi"Bari naje na kai masa.." da sauri ummi tace"koma ki zauna ita zataje, tunda ita Yake son ta kai mashi, Ki kasan ko akwai abunda zai fa a maki...." turbune fuska tayi ranta ajagule kamar an mata dole ta dauki plate da saving spoon ta zuba mashi fried rice ta ha a mashi da juice, tasan bai cika son cin abinci dayawa ba... A bakin kofar dakin ta tsaya tare da kai hannu tay knocking, shiru ba'a bu e ba, daga murya tayi"My man ni ce...." ta fada tana faman ha e rai e kofar yayi, lokacin da ta daura idonta kanshi har saida gabanta Ya fa i ganin babu riga a jikin shi, zanene kirjinsa Ya an sanya ta jin fargaba a masa plate din tay"ga abincin..." Lumshe idon yai"ki shigo min da shi ciki" make kafa a tay"pls ka kar6a kawai ba saina shiga ciki ba,..." Ya fahimci rigime take ji"wani abu zan nuna maki..." Harara ta galla masa"salon in shiga ka kara yi min irin abun jiya ko. " sai da tay maganar Ya fahimci abun da take ma fargaba "Nayi maki al awarin bazan ta6a ki ba, tunda bakiso, pls ki shigo ki gani...." yanayin yadda yayi maganr ba karamin sanyaya mata zuciya yayi ba, cikin lallami Ya samu ta shigo Ya mai da kofa... Akan table ta daura masa plate din tare da juice Ganin Ya nufi gefen gadonsa yasa takai ido wurin har sai da ta an ji gaban ta ya fa i ganin acessories din dake zube kan mattaress dinsa masu kyau da tsada Da mamaki ta furta"My shield Waya baka wannan"? ta fada tana tunkarar kayan kamar mai jin tsoron su "Wannan mutumin ne Ya kawo min namanta sunanta, Yace min uncle dinsa hateem ne Yace abani su..." Waro idanu waje tayi tana Yarfa hannu Ta furta"wayyo Allah da i, my man yanzu duka wannan naka ne?amma natayaka murna.... Agaban gadon ta zauna yatsun hannunta har kerma suke Yi ta dauki Apple laptop din ta bu e ta tana kallon ta. Ta aje laptop din gefe aya takai hannu ta auki iphone din sak kalar wayarta banbanci su colour ne.. bayan ta ajiyeta ta dauki apple ipad din tana jujuyata faskekiyar gaske... "Amma dai mutumin nan Yana ji da kai, Allah Ya saka masa da mafificin alkhairi, kamar yadda yake kaunarka nima ina kaunarsa...." abun da bata sani na tun da tafara magana danish Ya nutsu yana kallon duk wani motsin ta, gaba daya ta tafi da imaninsa Yanayin yadda take yaba kayan tana murmushi tare da an zare gray eyes din ta ba karamin kashe mashi jiki tayi ba.....idan ta motsa pink lips dinta kuwa har wani ha iyar yawu Yake Yi Duk bata lura ba, Headset ta dauka tana dariya tace"amma dai atare zamu dinga amfani da su ko? Kaga ni bani da wannan.." tay maganar tare da kallon shi ta kashe mashi ido aya tare da daura mashi headset din a kansa ta saita mashi a kunnansa. "Wow!...." wani Irin kyau yayi mata har bata san sa'adda ta manna masa kiss a cheeks din sa ba, mutumin fa gaba aya ya fara zaucewa wani irin yanayi yake jin kanshi Cire mashi headset din tayi, ta aje kan mattress din ta janyo eye glss box din tana danna akwatin nan take ya bude jerin hadaddun glass ne na maza ta dauko wani mai walwali launin blue sky ta zura mashi a idanun shi Tabarakallahu ahsanul khaliqin shine abun da ta furta Da tafukan hannyenta biyu ta tallabo fuskarsa ta zuba mashi ido tana kallon Kamar yadda shima yake kallonta ta cikin glass din numfashin su har yana kokarin hadewa dana juna "Sai naga ka ara min kyau my man, bari na canza maka wani" da sauri ta cire na fuskarsa ta dauko wani glass din black colour ta sanya mashi "Wow kana kashe ni da kyanka...' ta fada tare da cire mashi glass din ta maida shi cikin an akwatin Ta janyo watchbox ta bu e shi jerin tsadaddun agogunane an ubansu ta dauko aya ta kamo hannun shi ta soma kiciniyar sanya mashi a wrist dinshi "Ka wani kura min ido kana kallona kamar yau ka fara gani na" tayi maganar da zolaya... Lumshe idonshi yayi ba tare daya furta mata komai ba.... "Wohoho Ina gwanin wani ga nawa..My man wlh kai na musamman ne, komai naka na kece raini ne...Kalli hannunka irin na an gayu wadanda sukaji hutu..." sai faman santin hannunsa take agogon tayi bala'en yi mashi kyau ..... Sam ta manta da abun da ya faru jiya atsakaninsu ta za e sai zuba take yi masa kamar aku "Kin fara period ne Kamar daga sama Taji Ya furta wani bugu zuciyarta tayi mata, a ru e ta dago tana kallon shi ido cikin ido suke kallon juna *Daga Al alamin Boss Bature *Littafin kurkukun addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura* 3196407426 First bank Bature Hafsat Muhammad, *bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268* Sponsored Post Tags Kurkukun Kaddara YOU MIGHT LIKE POST A COMMENT Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu. Previous Post Next Post GET IN TOUCH Facebook twitter YouTube Instagram Whatsapp SUBSCRIBE US OPINION FACEBOOK COMMENTS CATEGORIES Africa Al'adu Alkamawa Article Blogger Tips Economy Education Entertainment Gist Gyaran-Jiki Health (13) Jikar Iya (11) Kimiya Kiwon Lafiya (54) Kukan Zuci Kwalliya Labaru (23) Lifestyle Ma'aurata News (300) Nigeria Noma Opinion Picture Politics (15) Profile Ramadan Ramadan Tafsair Siyasa Sports (72) Tarihi Technology Tips Video YouTube Zain Abeed Zamantakewa Novels Elite Get the Most Exciting News and Read Your Favorite Hausa Novels. Let us be your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content. Novels Elite SUBSCRIBE Posts Comments Links Post a Job LATEST POSTS ADVERT Novels Elite Copyright 2024 Novels Elite | All Rights Reserved DMCA.com Protection Status Disclaimer Privacy Policy Terms and Conditions Our website uses cookies to improve your experience. Learn more Accept ! [14/10, 6:05 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: ____________________Boss Bature Sam ta manta da abun da ya faru jiya atsakanin su ta za e sai zuba take yi masa kamar aku "Kin fara period ne Kamar daga sama Taji Ya furta, wani bugu zuciyarta tayi mata, a ru e ta dago tana kallon shi ido cikin ido suke kallon juna. har na tsawon mintuna ba tare da sun kyafta ba, gabanta ya soma fa uwa, gaba aya ta rasa sukuninta, la66anta sai kerma suke. Sexy voice dinsa ce ta sake ratsa kunnanta"tambayarki nakeyi, ko ba ki ji me nace ba"? Yawu ta ha iya kutt kafin tayi arfin halin furta"meyasa ka tambayeni"? Lumshe idanunshi yayi kafin ya ware su akan fuskarta"naga canji a tare da ke....." an zaro ido tayi da tsantsar mamaki take kallon sa, girgiza mashi kai tay ba tare da ta iya furta wani abu ba "Tell me the truth, have you started menstruating? I want to know. It's something I've been waiting for a long time." rass Taji gabanta Ya ara fa uwa muryarta na rawa ta furta"ni.. Ni ban..ma san kan me kake magana ba..." cikin dabara ta tafara zame jikin ta daga kan gadon, kwatsam Taji Ya dam i hannunta, Idanu zare ta kalle sa. "Ki bani amsar tambayar da nayi maki" wani irin warjini yayi mata kamar ba man dinta ba, kamar mai jin tsoronsa ta furta"na fara, tun ranar da mukaje dinner din prime minister, amma ya auke, a washe garin ranar.. " da yar ta ara maganar, ganin wani kayataccen murmushi gefen fuska daya bayyana akan kyakkyawar fuskarshi, hatta dimple dinsa sai da ya lotsa... "Amma tayaya akai kasan alamomin mace idan tafara period? Sannan meyasa naji kace abu ne da ka da e kana jira"! Aru e ta jefa masa tambayar saboda abun ya aure mata kai. Matsawa yayi kusa da ita da sauri ta zame hannunta daga ru on da yayi mata, taja da baya kamar taga wani mugun abu. "Kamar yadda na fa a maki, naga sauyi atare dake..." abun da ya sanyata aru ani yanayi da tagani atattare da shi, ga wani annurin farin ciki daya wanke fuskarsa. "My man, Ya kamata na tafi tun da na kawo maka abincin, su aunty ummi suna jirana" adabarbarce tayi maganar jiki na 6ari ta sauko daga kan gadon da yar ta saci kallon shi suka ha a ido"pls kada ka zauna da yunwa, idan ka kammala cin abincin ka yi wanka, ka sanya sutura a jikin ka, sannan pls ka daina ka aita kanka a aki ka dinga fitowa wurin su Haris...." tana magana tana ja da baya, tana kaiwa bakin kofar da sauri ta bu e ta fuce daga gudu. Sai da ta 6ace ma ganin sa, kafin ya kau da idonsa daga kallon ta, kasa cin abincin yayi saboda bashi Yake bu ata ba, akwai wani abu da zuciyarsa take muradi, sai dai yasan ba abune mai sau i Ya same shi ba, wata irin kasala ce ta baibaiyeshi cikin sanyin jiki ya