Sashe 104
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
furta"am.. Umm.." sam ta kasa arasa maganar, idanunta azazzare take kallon su. gani take kamar sun san komai daya faru da ita adaren jiya, da sauri ta mi e jikinta na kerma tace" aunty ummi babu komai, ba abunda ke damuna, lafiyana lou..." bata are maganar ba, kamar mara gaskiya ta nufi hanyar fita daga dining room din zuciyarta cike fal da tashin hankali Gaba daya sun lura da tashin hankalin dake akan fuskarta Deeja na dariya tace"wallahi Allah kumatunta sun kumbura suntum kamar alkubus, wama ya sani ko bugun tsiya akai mata..." bata kare maganar ba, Haris ya toshe bakin ta.. ewa ummi tayi sam hankalin ta bai kwanta da yanayin unaisah ba, mi ewa batool tayi da niyar tabi bayansu, da sauri ummi ta dakatar da ita"ki zauna ku karasa cin abincin, zanji da ita" jiki asanyaye ta amsa mata da toh.. Da sauri ummi ta nufi dakin su Unaisah, tana shiga tajiyo sautin kakarin amanta a toilet kamar zata fasa makoshin ta. Knocking ofar toilet din tay"unaisah ina son magana dake" Fitowa tayi fuskarta sharkaf da hawaye, hannun ta ruke da an pant din ta. "Meke damunki ne"? tana faman jan numfashi tace"bakomai aunty ummi..." katse ta ummi tayi"kada kiyi min karya, yanayinki ya riga ya nuna baki da koshin lafiya, kawai ki fadamin meke damunki! Idan ba haka ba hankalina ba zai kwanta ba..." cikin nuna damuwa tayi maganar, shiru tayi jim tana tunanin ko dai ta fada mata watakil ta taimaka mata.... a mata pant din hannunta tayi, waro ido ummi tayi"me zanyi da shi" matse shi tayi, tana faman no e kai tace"jiya da tsakar dare na tashi da matsanancin ciwon mara, kamar bazan rayu ba, bayan na shigo toilet na duba sai naga jini ne ya dawo min" cike da jin tausayinta ummi ta ruko hannunta suka zauna gefen gadon. "Sannu unaisah, wallahi daga gani kin ji jiki ba ka an ba, meyasa a daren baki neme ni ba? Ay da na taimaka maki, halan ko magani baki sha ba"? "Ban shaba ba aunty ummi, saboda naji saukin ciwon, kuma lokacin dana farka da safe banga jinin ba ya dauke! Aunty ummi dama Yana haka"? aga mata kai ummi tay alamar eh"kada hakan ya dameki, nima sometimes yana yi min haka yaje ya dawo, in har bai wuce kwanaki goma shabiyar ba, to still jinin ne, amma da zarar kinji ya dauke duf babu shi sai kiyi wankan tsarki ki cigaba da sallah" ajiyar zuciya unaisah ta sauke, sam tagaza fada mata abun da ya faru jiya. "Me kike son nuna min a jikin pant din . " cike da jin kunyarta tace"wani abune da nake gani kamar kunu gayanan kyankyamin shi nake ji .." kiris Ya rage ummi ta fashe da dariya ganin yadda ta kwa6e fuska tana gwale la66anta. "Nuna min in gani .." bu e mata pant din tayi. Shiru ummi tayi jim alamar tana nazartar abunda ta gani, tabbas sperm ne amma meya kawo shi? Cos Bata tunanin unaisah ta fara feelings...rayawa tayi aranta watakil ba abun da take tunani ba ne "Unaisah, dole fa sai kinyi takatsantsan, kamar yadda nayi maki bayani zan ara jan kunnanki, daga yanzu kada ki kuskura ki ara ba wani namiji damar da zai ta6a jikin ki, ko da ru e hannunki ne! In ba haka ba ke zakija ma kanki zunubi, saboda duk wasu hukunce hukunce na musulunci sun hauki, Idan kika aikata mai kyau za'a rubutaki, haka zalika idan kika aikata zunubi za'a rubuta maki. .."nan dai tayi mata takaitaccen bayanin dalilin dake kawo hakan dallah dallah yadda tasan zata fahimta, hankalin unaisah ba karamin tashi yayi ba. "Kuma idan kika bari Namiji yana wasa dake yana tattabaki, you can get pregnant, a yadda kike aramar nan har ranki zaki iya rasa wa...." ummi bata kare maganar ba Unaisah ta daura hannayenta biyu akai la66anta na kerma ta furta inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un...." da biyu ummi ta fadi hakan saboda taja mata kunne. Tayi mamakin ganin Yadda jikinta ke kerma, da gudu ta fada toilet taja kofa ta datse.. " lamarin ya daurewa ummi kai, arude ta mike tana kwala mata kira"unaisah! Unaisah? Lafiyarki kuwa? Meya faru? ko dai maganar dana fada ce? To meye na damuwa"? Shiru bata amsa ba, bugun kofar ummi ta dinga yi kamar zata balle ta"ki bude min kofa, keda baki jira kin karasa jin me zance ba, meye na tada hankali kamar baki da gaskiya"? Ta fa a tana kumshe dariya a bakinta saboda ta bata dariya. "Unaisah, ki fito muyi magana, watakil baki fahimci me nake nufi ba, zan yi maki bayani..." cikin disasshiyar murya ta furta"aunty ummi ki tafi dan Allah, cikina ne Ya katsa, idan na gama zan same ki a daki muyi magana" ajiyar zuciya ta sauke"shikenan zan jiraki" Sai da taji alamun ummi ta fita daga dakin, kafin ta fito fuskarta sharkaf da hawaye baiwar Allah, hankalinta yayi matu ar tashi, ta raza da jin kalaman ummi, fargabanta kada ta samu ciki! Wani irin ciwon kaine Ya farmata, ga wani bacci da ta fara ji mai hade da kasala, Pant din da ta bari kan floor ta auko ta koma toilet din, Wankan tsarki tayi tare da alwala, daga bisani ta fito sanye da towel, da wata irin kasala ta dauko wasu kayan tasa tare da hijab ta zura a jikin ta. Bayan ta kammala sallah ta zauna kan darduma ta aga hannayenta tana addu'a hawaye na sintiri kan kuncinta, ko da ta gama bata motsa daga kan dardumar ba. Bakomai ne Ya fa o mata aranta ba face Danish, ko ya ci abin ci? taga bata ganshi a dining ba, har cikin ranta ta damu da shi, bata son yana ke6e kan shi a aki, batasan meke damunshi ba... "Sister dina!" muryar batool ce ta katse zancen zucinta, da sauri ta mike tare da juyawa ta kalle ta.., sam babu walwala atare da ita, duk ta damu da yar uwartata "Dan Allah ki fadamin meke damunki" aro murmushi tayi akan fuskarta "Calm down your mind! Ni Ba abunda ke damuna, lafiyana lou, ciwon ciki nayi jira da daddare naci wahala sister, amma yanzu da sauki jikin nawa..." huggin dinta Batool tayi sai taji wani sanyi ya ratsa zuciyarta. "Ni kadai na kwana jiya adaki" tausayinta ne Ya kara kama Batool "Da na sani jiya na tayaki kwana, amma kodan saboda ke zan dawo kwana dakin nan" Murmushi unaisah tayi"kada ki damu, ay naji sauki ma" Kallon dakin Batool tayi"duk yayi datti bari na taimaka maki" "Nagode sister," ta fada tare da zama kan mirror chair tana jiran batool ta kammala gyaran. "Sister an kaiwa danish abinci a dakin sa"? "Eh, Haris Ya kai ma shi, ni bansan meke damun shi ba, kema kin lura da yanayin shi na in shiga cikin mu"? Ta fa a a yayin da takai hannu tajanyo zanin gadon da yayi uban squeezing kamar an watoshi daga bakin kura. "Batool na lura, abun yana damu na, nayi masa fa a ya i dainawa to ya zanyi da shi? ta fa a da damuwa akan fuskarta"ko da yake halinsa ne ko a prison bai fiye shiga cikin mu ba, yafi son yaganshi kwance kan gado" daurewa kawai takeyi sam bata son batool ta fahimci halin da take a ciki. Adai dai lokacin Batool ta fara kakka6e zanin gadon, Kwatsam ba zato ba tsammani unaisah ta hango zoben da ya fa o ta cikin bedsheet din..saukowa tayi daga kan kujerar, ta nufi inda Yake ta zu unna tana kallon shi, zoben azurfa ne sai kyalli yake a hankali tasa yatsanta daya ta ago da zoben, hankalin batool kwata kwata baya akanta, sai surutu takeyi mata.... ura ido tayi sosai akan zoben, was wasi ta fara yi kamar wanda prime minister ya ba danish Anya kuwa shi ne? kokwanto ta shiga yi, tayaya akai zoben ya shigo dakin su idan na shi ne ...? yunkurawa tayi a sukwane ta mike, batare da sanin batool ba, ta fuce daga dakin. "Sister jiya kafin mu kwanta aunty ummi ta kunna min kallo a laptop din ta...." dakatawa tayi da yin maganar ganin babu kowa adakin. "Unaisah! Unaisah! "ranta ne Ya bata kodai ta shiga toilet, hakan yasa taci gaba da gyara mata dakin......." ________________________________ Prisoners shield Fitowa yai daga toilet, jikinshi a sanye da bathrobe, baijima da tashi daga bacci ba Ya shiga wanka, yayi wani fresh dashi, sumar kanshi ta lullu6e bayan shi. Walking slowly Ya nufi dressing mirror, zuciyarshi cike fal da tunanin Angel dinsa, yayi maraicin ganin ta idanunsa sun kwa aita da son ganin ta, tun safe baici komai ba, abincin da haris ya kawo mashi yana nan ajiye kan table ko bu esa baiyi ba. Har ya yunkura zai zauna kan mirror chair, sautin knocking din kofar Ya dakatar da shi . .... Cike da zumudi Ya nufi kofar, fatan shi Allah Yasa Angel dinsa ce, ofar yayi a hankali, tun daga kasa Ya fara kallon ta, ko takalma babu a kafarta kamar an korota, Gown din jikinta tayi mashi kyau sauke idanunsa yayi akan fuskarta har saida gaban shi Ya fa i, ganin yadda ta kumbura gashi babu fara'a ko ka an ta ha e rai, ido cikin ido suke kallon juna har na tsawon mintuna biyar kafin sanyayyar muryarshi ta katse mata shirun ta "Mu shiga ciki" yayi mamakin ganin batayi mashi musu ba, ta nufi ciki da sauri yabi bayanta, a tsakiyar dakin suka dakata "Meke damunki? Idanunki sun kumbura kamar kinyi kuka, fa amin waya ta6a min ke" Lumshe idanunta tayi kafin ta bu e su a hankali. Takawa tayi har zuwa gabanshi ta tsaya suka fuskanci juna "My man, Ina zoben da prime minister Ya baka"? Cike da fargaba Ta furta maganar ita kanta tsoron amsar da zai bata take ji saboda bata son zargin da take yi ya tabbata. da sauri Danish Ya ago da yatsun hannun shi Ya kallesu kwata kwata babu zobe e ya furta"ban gan shi ba, bansan a ina ya fa i ba, bari na duba toilet watakil na manta shi a ciki" Juyawa yayi da sauri ya nufi toilet ya shige ciki. tana atsaye cikin jin kunar rai, take kallon shi har ya 6ace