Sashe 191
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
abun dake faruwa Babu wanda Ya san da zuwan su cikin kurkukun, sai mutun aya wato tsohuwa Khala. Saboda sautin bugun gangunan da maka a suke yi Ya hana Matsafan su jiyo sautin abun da ke faruwa.. Ajiyar zuciya suka sauke batare da jin fargaba ba, suka fito daga Hall din cikin tafiyar san a suka nufi wata doguwar hanya mai kwana-kwana.. Duk Giant din da ya ankara dasu kafin yayi wani yun uri tuni suke fille kanshi da adda, Kisan Gilla su ke yi masu... (SHIN TAYAYA AKAI SUKA SHIGO GIDAN KURKUKUN ADDARA?) Bata nufi ko'ina ba sai hall in da madubban tsafinsu suke, tana shiga ta iske giants din dake kan duty, tasan muddin Su garkuwa suka araso sune na farko da zasu fara kawo masu cikas saboda suna kallon komai dake wakana a cikin kurkukun addara da kuma dajin evil forest, gyaran murya tayi masu, cikin girmamawa suka gaishe da ita, tace meya hanasu shiga filin taro? Bayan yau rana ce mai mahimmanci da bu atar kowa dake a kurkukun ya halacci wurin shagalin, Giants din su ka bata amsa da ba'a basu umarnin subar aikin su ba, tsohuwa khala tace a matsayinta na matar Elder tana mai umartarsu da su aje aikinsu, suje suma ayi shagalin da su, ba suyi mata musu ba, saboda sun san wacece ita, kuma Elder ya garga esu akan suyi mata biyayya sau da afa, in har ta bu aci wani abu kada suyi mata jayayya su dauka kamar shi ne ya basu umarni, tuna wannan yasa Giants din suka bar bakin aikin nasu. Murmushi Tsohuwa khala tayi, tana ganin fitarsu, ta bi madubban tsafin aya bayan daya ta jefar da su gaba aya suka faffashe. Fitowa tayi daga hall din tana cikin tafiya cike da fargaba, kwatsam ta hango wasu gungun matsafa a cikin ba insu kusan su takwas sun nufo wurin kamar dai suna arewa ginin kallo ne, gyaran murya ta yi masu da sauri suka dubeta, fuskarta da fara'a ta nufe su bayan sun gaisa ta gabatar masu da kanta a matsayin Matar Elder, sai faman washe baki suke yi suna ara gaishe da ita tace masu in ba damuwa su biyota zata nuna masu wasu bangarori na kurkukun tasan zasu so su gani. Basu kawo komai a ransu ba, suka bi bayanta ta nufi wani aki da su, suna shiga ta datse ofar a ru e suka kalle ta ganin ta rufe ofa, kamar sun fara zargin wani abu, sai dai kafin su gano hakan Tsohuwa Khala ta yi hanzarin zare aramar wu arta gaba aya ta kashesu, ta zu unna ta cire kayan dake a jikinsu da ma shine abun da take so.. 6acewa tayi, bata dira a ko'ina ba sai a cikin akinta, ta jefar da kayan saman gadonta kafin ta kuma 6acewa ta bayyana a wani ke6a66an guri inda Danish ya fa a mata ta nan zasu biyo idan suka araso. Tana tsaye hannunta ru e da sandar ta, zuciyarta cike fal da zullumi, Allah Allah take su araso kamar ta fashe da kuka saboda bugun barazanar da zuciyarta ke yi mata, ta aikata 6arna ba ka an ba, har ta fidda rai da zuwansu zuciyarta ta fara raya mata ta kashe kanta kawai tun kafin Elders su ankara da 6arnar da tayi masu. A lokacin da bata yi tsammani ba, ta fara jin motsi ta saman ceilling din da take, A hanzarce ta kalli silin din ta sauke idanunta kan wasu tsofaffin tagogine dake a kulle jikin shi. Cike da sa rai take kallonsu, Unexpectedly taga Murfin windows din na motsi wlh tsabar farin ciki bata san sa'adda takai goshinta asa tay sujjada domin nuna godiyarta ga Allah, tunkafin ma ta tabbatar in su inne, Kafin ta ago daga sujjadar kunnuwanta suka jiyo mata arar 6allewar murfunan tagogin, a zabure ta mi e tana kallon kafafuwansu, aya bayan aya suka fara dirowa asa, kamar ana jeho su. Dariyar farin ciki ta saki duk da mask din dake akan fuskar Danish hakan bai hana ta gane shi ba, shima yana ganinta ya nufeta gaba aya ta rungumeshi kamar zata maida shi cikinta, kai arshe ma sai ta fashe mashi da kuka, cikin shesshekar murya ta ce,"Alhamdulillah, nagode ma Allah da ya nuna min wannan ranar da raina, har na fidda rai da zuwanku.." Ta fa a tare da raba jikinta daga na Danish ta dubi sauran sojojin dake atsaitsaye ga wasu dake ta durowa asa. "Khala" Salsabeel ne ya ambaci sunanta, bata gane shi ba saboda mask din da ya rufe fuskarshi, cikin sauri ya matsa kusa da ita, ta rungumeshi nan ma ta kuma fashewa da wani kukan farin ciki, Allah abun godiya.. Bayan ta raba jikinta daga na Salsabeel, Danish ya gabatar mata da Chief Owais, wanda tun da ya duro hankalinsa ke akan ginin yana mai jinjina girmansa, amma lokacin da kunnuwansa suka jiyo mashi muryar Khala da ru u ya tsayar da idanunsa akanta, kamar yadda take kallon shi haka shima yake kallonta, muryarta na rawa ta furta, "Owais, kaine ka girma haka?" Tayi zaton a cikin zuciya ta yi maganar, gaba aya sojojin sun an ru e da jin yadda tayi maganar kamar tasan shi, shi kanshi Chief din ya ru e da jin muryarta kamar yasanta, sai dai ya kasa gane wacece saboda ta rufe fuskarta da tukunkumi. Idanunta ka ai suke iya gani... Bai aune ba, yaji ta cakume shi da hannayenta biyu ta rungume shi sosai fiye da yadda ta rungume su Salsabeel...Allah ka ai yasan me take ji acikin zuciyarta.. Idanunta cike tab da kwalla, ta ago tare da kallon su, "Ku ka ai ne"? Ta fa a ganin kamar sun gama shigowa kuma duka basu fi su hamsin ba, Salsabeel ya ce, "Ba mu ka ai bane, akwai sauran sojoji sama da ari biyar, suna akan hanyar shigowa." Ajiyar zuciya ta sauke, still idanunta akan Chief Owais, duk yasha jinin jikinshi da ganin irin kallon da tsohuwar take yi mashi, "Ina yi maku barka da zuwa Gidan Kurkukun addara, a yanzu haka sun fara gudanar da shagalin Black Night basu san komai dake faruwa ba, saboda na toshe duk wata hanya da zasu iya ganinku ta madubin tsafin su, sannan akwai tanadi da nayi maku, ku biyo ni." Ta fada tare da juyawa suka bi bayanta, har suka isa akinta basu ci karo da kowa ba. Bayan sun shiga, Ta umarce Salsabeel da Danish da su fiddo kayan dake a karkashin gadon ta.. Bayan sun fiddo Buhunhunan da akwatinan ta ce, "Makamai ne acikinsu, a gidan kurkukun nan ake era su, na da e ina tara su a 6oye saboda burin da nake dashi na ganin na kawo arshen zaluncin su." an dakata tana mayar da numfashi kafin ta daura da cewa, "Makaman dake a hannunku ba za su yi tasiri akan su ba, amma in har kukayi amfani da makaman nan cikin sau i zaku kashe su" Farin Ciki ne Ya cika su, a hanzarce Salsabeel da Danish suka kwance buhunhunan, sun yi mamakin ganin yawan makaman, Wu e ne da adduna, harda takubba da kibiyoyi, ga gatari da manyan gudumomi, nan kowan nansu ya auki makamin da ya kwanta masa arai, bayan sun kammala auka, ta ce, "Ku fara kokarin ceto rayukan fursinoni dake a ciki kafin su ankara da shigowarku, Danish da Salsabeel kuyi masu jagora zuwa da unan da fursinoni suke." suka amsa mata da toh. ara da cewa, "Duk yaran da kuka taimaka, ku kawosu nan, zan taimaka masu su fita daga kurkukun..." With respect suka amsa mata da toh. Akwatinan arfen ta nuna masu, "Kakin giants ne a ciki, na tanadar maku sune saboda kuyi 6adda kama ku saje da su, duk da naga kakin ku sunyi shige da nasu." Ta kuma nuna masu kayan Matsafan da ta kashe, "Ga wasu kayan nan ma." Big guy yace, "Ba dukkanmu keda irin kakin ba, akwai sauran tawagar sojojin da zasu araso, in yaso sai wasu daga cikinsu suyi amfani da kayan." Jinjina kai ta yi, "Hakan yayi, zaku iya tafiya, Ina yi maku fatan nasara" Har cikin ran su sunji dadin taimakon da tsohuwar tayi masu, yaune karo na farko da suka fara ganinta amma ta kwanta masu a rai. (Kunji yadda akai suka araso Cikin gidan kurkukun addara) Suna cikin tafiya suka ci karo da wani bene mai kananna a, Kwata kwata babu fargaba a tare da su, suka hau benen ya 6ula da su cikin wata hanya mai tarin kofofi, har zasu gifta ta wani akin kwatsam wani gabjejen Giant ya fito sanye da lab coat fara a jikin shi gaba aya suka sha jinin jikin su.. Da farko da ya kallesu yaso ya ru e amma sai ya ji a jikin shi ba Giants din su bane. "Su wanene Ku?" Da wata irin atuwar murya ya yi maganar, Yan hanjin cikinsu ne suka ka a aka rasa wanda zaiyi mashi magana acikin su.. kamar yaso ya ago su amma sai yayi azan daga cikin ba insu ne da suka zo. arfin Hali Chief ya yi wurin furta, "Daga cikin ba in kune, muna arewa ginin kallo ne" Maraba ya yi masu tare da nuna masu ofar dakin da ya fito ya ce, " akin fi a ne, zamu iya shiga ciki idan kuna neman arin bayani dangane da yadda muke gudanar da aikin mu." Ya fa a tare da bu e kofar dakin ya shiga suka bi bayanshi, sun yi matu ar girgiza da ganin fursinonin dake a kwance kan gadajen akin, Hada mata masu ciki, jikinsu sanye da fararen kaya, Ga wasu gungun Gigantes medici dake tsaka da yin aikin fi a a gaban gadon fursunan da suka farke cikin shi, har sannu da aiki suka yi masu, giant doctor din da ya shigo dasu ya gabatar dasu ga sauran yan uwansa likitoci kafin yace masu su arasa ciki, Ya nufi gaban wasu manya-manyan furizozi Ya bubbu e su, sun razana sosai da ganin sassan jikin mutanan da suka fe e masu yawan gaske.. Hankulansu sun tashi matu a sai dai basu yi gangancin da zai sa a gano su ba, bayani ya fara kora masu game da yadda suke fe e mutun su cire