← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 156 OF 247

Sashe 156

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

da zai farka inaga zaifi" girgiza kai big guy yai"Sir ni anawa shawarar mu tada shi, saboda yaron yana da nauyin bacci, bamu san lokacin da zai farka ba ga ba in mu na america da muke jiran arasowar su, bayan haka yan uwanshi akagare suke da su koma gida, saboda sun gaji suna bukatar hutu" Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. cikin tausasa harshe ya are maganar yana duban chief, maganar big guy ta tuna mashi da nauyin baccin Danish, zai iya kai magrib bai farka ba, wrist watch din hannun shi ya duba kusan karfe aya da rabi. "Sir, Nima anawa shawarar Atada shi daga baccin" acewar COO, Ci yace"nima na goyi bayan a tada shi daga baccin duba da lokaci" gaba daya jami'an sun goyi bayan a farkar da shi daga bacci. Duk abun d a ke faruwa akan idanun su Unaisah suna kallon ko me ke faruwa. Kamar za su tada jariri daga bacci cikin muryar ra a Taj ya furta sunan shi"Danish! Danish"! Kamar ya yi magana da bango, babu alamun zai farka A hankali ya dan bubbuga kafadar"pls danish ka tashi" still bai farka ba CI yace"amma dai yaro ne da jikin manya ko? Cos ni lokacin da aka turo mana hoton fuskar shi banyi tsammanin yakai haka girma ba" Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Yar dariya Big guy yai"adinga hadawa da tubarkalla, dama nasan sai ka tanka, kai da baka iya gani ka yi shiru, to yaro ne shekaran shi 20" da zolaya yai maganar, murmushi Su ka yi tare da maida hankalin su akan Taj dake kokarin tada Danish. Big guy yace"Dama na fa a ma ku Nauyin bacci ne da shi, a samu ruwa me sanyi a yayyafa masa a fuska watakil Ya farka" girgiza kai chief yayi"ban amince asanya mashi ruwa ba, bari na jaraba tada shi" mikewa taj yayi don ya bashi damar zama kusa da Danish. Bayan ya zauna ya kai hannu ya an bubbuga kafadar shi"Danish? Ka tashi ina so zamu yi magana!.." a kalla ya ambaci sunan shi yakai sau biyar har Senior agents din sun fara jin fargaban anya lafiyar shi kalau. Ba zato ba tsammani, suka ga ya fara motsa yatsun hannayen shi alamar zai farka, kusan atare suka sauke ajiyar zuciya, A hankali ya an bude idanun shi wa anda suka ka a jawur ya dubi fuskar chief. "Sannun da bacci, ka barmu muna ta jiranka" yamutsa fuskar shi yayi ba tare da ya furta kalma ba. Ruko hannun shi chief yayi"ta shi mu shiga ciki, mun gama yi ma yan uwanka tambayoyi saura kai kadai ka rage, Ina fata zaka bamu hadin kai kamar yarda suka bamu" Cikin kulawa ya yi maganar yana duban shi. Da wata irin kalasa Yake kallon chief dake masa magana, hanky din da ya rufe rabin fuskar shi tuni ya jima da warwarewa. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Tun daga kan yanayin shi Jami'an suka fahimci zaiyi ji dakai, Aransu suka ayyana kamar kanin chief saboda kamannin su da suka gani. Sunyi mamakin ganin yadda chief ke lalla6a shi kamar zai durkusa mashi mutumin da suke ma biyayya sau da kafa suke tarairayarshi yau shi ne dakan shi yake tarairayar wani, ba komai ne yasa shi yin hakan ba face don ya samu ya shawo kanshi ya amsa masu tambayoyin su baya son Danish ya bashi kunya. Dakyar Ya samu Danish Ya mi e chief ya ruke hannun shi Yaja shi suka nufi Questioning Room in yasan yadda yake da wuyar sha'ani shiyasa ya zabi kan shi a matsayin wanda zaiyi mashi tambayoyin yasan da wuya in wani ne Ya saki jikin shi. Gaba aya burin jami'an Suga tattaunawar chief da Danish, sun wallafa rai akan son jin bayanan da zai bayar, Suna atsaye gaban mirror din suna kallon su ta cikin Observation room din. Bayan sun zauna kan Chairs dake fuskantar junan su, Chief Ya zuba masu juice a cup ya mi a mashi. kin dauka yayi har saida chief yace"na ka ne kadauka" kafin ya cira hannu ya dauki cup din Ya kur6i juice in wani irin sanyi ne ya ratsa throat dinsa. bayan ya kammala sha ya aje cup din ya mayar da hankalin sa akan chief dake kallon shi, bai ta6a jin fargaban tambayar wani dan adam a duniyar nan ba irin yadda yaji fargaban tambayar Danish sun kurama juna ido an rasa me magana a cikin su. Jami'an dake kallonsu sunyi matukar agara, Yayin da taj da Big guy hankalunsu ke atashe saboda zullumin kada Ya basu kunya. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Idan muka koma 6angarensu Unaisah, tun da suka shiga da Danish ta rasa nutsuwarta, Hankalinta atashe Yake saboda ita tasan mawuyacin abune Danish ya basu hadin kai, idan ta tuna rayuwarsu ta baya yadda kwata kwata bai ta6a fada mata wani abu daya shafi kurkukun kaddara ba duk irin mutuwar son da ya ke yi mata, haka ya dinga boye mata ko ta tambaye shi baya fada mata ita da take kaddararsa balle su da har yanzu bai yarda da su ba kallon su kawai ya ke yi saboda ba yadda zaiyi da su. Tun tana daga zaune har dai ta mi e ta fara zarya a tsakar gurin da suke, hatta su Sajeed sai da suka lura da yanayin ta, ko da suka tambaye ta meke damunta sai tace masu ba komai ta kosa su koma gida ne. "Zamu iya farawa"? Ya tambaya yana kallon sa, tamkar baisan furta maganar Yace"yeah..." ajiyar zuciya chief ya an sauke kafin ya fara magana "Ka fara gabatar mana da kanka, muna son muji sunan ka da takaitaccen tarihin rayuwarka" kalma aya tak ya furta"Danish" daga nan bai ara magana ba, kuma baida niyar yin ta. Hakan bai damu chief ba, yayi mashi uziri saboda yasan ba lallai yasan me ake nufi da gabatar da kai ba. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. "Tun kana jariri ka tsinci kanka agidan kurkukun kaddara hakan na nufin kai rainon su ne, tun da a hannun su ka mallaki hankalin ka, kasan komai dangane da elders kuma kasan duk wani abu da suke aikatawa agidan kurkukun kaddara a matsayinka na prison shield dinsu..." ya fa a yana kallon fuskarshi, yadda kasan yana fahimtar shi ya nutsu yana sauraron shi. Numfasawa chief ya yi kafin ya aura da cewa" an uwanka Salsabeel ya fada min kafi shi sanin su wanene shuwagabannin kurkukun kaddara ka kuma san komai dangane da su, bayan haka kaima kana aya daga cikin Giants masu babban mu ami agidan kurkukun kaddara, saboda suna ji dakai kuma sun yarda da kai shiyasa har suka baka mukamin garkuwar su hakane"? Ya tambaya yana bin shi da kallo, aga mashi gira Danish yai alamar eh ba tare da ya furta ba. "Bayan haka munji bayani daga bakin yan uwanka, kaine kayi masu hanyar da suka fita daga gidan kurkukun kaddara shima hakane"! Again ya aga mashi gira. Ran Big guy yayi mugun 6aci saboda a gurinsu disrespecting ne Chief Yana magana Ka amsa mashi da gira ji yake kamar ya fada dakin Ya kifa mashi mari dama shi akwai zuciya. Chief kuwa bai kawo komai aran shi ba dangane da yadda Danish Yake amsa mashi. "Who are the Elders? Do you know their faces? cike da sa ran zai amsa mashi yayi tambayar. Girgiza mashi kai yai alamar a'a, Sai a lokacin Ya lura da yadda yake amsa mashi ba a'a kwata kwata ranshi ya sosu. Muryarshi da sanyi ya furta"ba zaka iya yi min magana ba"? aga mashi gira yai alamar eh, runtse idanun shi ya yi ranshi ya an baci amma sai yayi kokarin sarrafa temper dinshi saboda bayason ya bi shi ta karfi yafi son ya lalla6a shi su rabu lafiya. "Kana nufin tsawon lokacin daka dauka agidan kurkukun kaddara bakasan su wanene elders ba? Ko fuskokin su baka sani ba"? Yamutsa fuska ya yi dakyar ya furta"nasan su amma ban san fuskokin su ba" Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. "Don't lie to me, Nasan ba halin ka bane" "Why should I lie? If I don't want to tell the truth, I'll just shut my mouth." fuskarshi adaure yayi maganar. Jinjina kai chief yayi"sunayen su fa? Ka sani" Shiru yayi bai tanka mashi ba, hakan na nufin yasani baison fada mashi. Bai matsa mashi ba Har cikin ran shi baiji dadi ba, daurewa yayi ya canza mashi wata tambayar. "Ina so ka fadamin komai dangane da gidan kurkukun addara, da kuma abunda ake aikatawa a cikin sa"! Wani kallo Danish Ya jefa mashi mai wuyar fassaruwa, A kalla sun shafe mintuna Danish bai amsa mashi tambayarba, kuma bai da niyar amsa mashi. Jikinshi yayi mugun yin sanyi, bai ta6a zaton zaiyi mashi haka ba, duk irin yadda ya aje girman shi Ya kaskantar da kai agurinshi duk don ya samu ya basu hadin akai ashe shi ba ayi mashi gwanin ta. Cikin karyayyar murya ya furta"Ka yi shiru ba ka amsa min ba ko baka ji me nace ba"? Kawar da kan shi gefe yayi alamar bazai amsa mashi ba Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Softy chief yace"kada kayi min haka, idan ka fadamin ba iya mu zamu amfana ba, ku ma zaku amfana, Danish baka da burin daukar fansa akansu? Meyasa zaka rufa masu asiri? Mutanan da suka raba
Chapter 156 · 0% Book details