← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 32 OF 247

Sashe 32

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 6 min read

Duk wannan suratan da su ke yi, akan kunnan su Parveen sai dai sam basa ganewa hankalin ta na kan abinci ci, hajiya saratu sai faman satar kallon ta ta ke yi afakaice, tun parven bata lura ba har dai ta gano ta, da zarar ta
ago suke ha
a ido da juna.
_________________________
Gyaran murya Zaki yayi masu, a tare su ka dago suna kallon shi,
"Kunyi shiru baku fa
a mana sunayen ku ba"
Murmushi sajeed ya
anyi
"Ni sunana sajeed, shi kuma
an uwana Sunansa Naufal"
"Masha Allah, It's a pleasure to meet you both, I hope you will feel at ease with us, sannan ku dauka tamkar
an uwan ku ne mu" jinjina mashi kai su ka yi alamar eh.
"Okey, Yanzu ina so ku bani mamaki, ku cinye wannan abincin da nasa aka kawo maku" dariya su ka yi gaba
ayan su, har cikin ransu sunji dadin tarbar da zaki yayi masu.
Nan fa suka saki jiki suka soma cin abinci.
agowa zaki yayi tare da kallon Su captain, yayi mamakin ganin yadda suke dogon wuya suna le
en table din su unaisah.
Da zolaya yace"kun dai ji kunya wlh, ina ajin naku yake"?
dariya ziyad yayi yana fadin"wlh yarinyar ce ta tafi da imanina, ni ka gane bawai sonta nake ba, wannan ay tafi karfin
an jarida, kawai dai kamar nasan fuskarta, sai dai narasa gane a ina nasanta, abun ya shige min akaina...."
Da
yar captain Yaseer Ya janye idonsa daga kan fuskar Unaisah.
"Nifa ina ji zan canza she
a ne, wlh ko da dukiyata zata
are ne akan neman waccan yarinyar saina jaraba sa'ata..." justice na murmushi yace"karka soma wlh, domin kuwa iskace zata wahalar da mai karan kara, ay ni tun daga kan kallon dana ga chief yanayi mata raina ya bani cewar da akwai wata a
asa"
Kwa6e fuska captain yayi"kana nufin yana sonta"? Dage mashi gira Justice yai.
Yatsina fuska yayi"again, bayan ya kwace nazli, ga kuma wata, mata biyu kenan zai aura!"
"Ni duk ba wannan ba ma, ganin yaron nan mai suffar lu'u lu'u ya
an girgiza ni, wai ku bakuyi mamaki ba? Ziyad ne ya fada.
"Ay mamakinne yasa ka ji munyi shiru da zancen shi, domin kuwa kwakwalwa zata iya daina aiki" dariya su ka yi jin abun da Justice yake fadi.
"Gaskiya nayi mamaki ace wai yaron nan a daji aka tsince shi, ay hankalima bazai dauka ba, kai daga ganin zubin halittarsa
an wani ne, shiyasa nifa gaba
aya na ru
e da lamarinsu, kaina a duhu yake, kamanninsa sun 6aci da Uncle Hateem kamar yayi kakinsa kuma gaskiya ina kishi da shi Allah" captain ne ya fada.
Sajeed dake sauraran su murmushi ne dauke akan fuskarshi, Naufal Kuwa gaba
aya ya rasa nutsuwarsa saboda kallon da hajjaty take mashi, Da zarar Ya
ago da idanun shi karaf suke sauka acikin nata, saboda shi ta baro wurin da take ta dawo kusa da table din dake fuskantar nasu ta zauna tana ta kallon shi, ko kyaftawa babu.
Cikin muryar ra
a yace da sajeed "waccan matar sai kallo na take yi kamar zata ha
iye ni, ta
i bari naci abinci cikin kwanciyar hankali, bansan me na tsare mata ba, ni fa duk na tsorata" da sauri sajeed ya saci kallon inda naufal ke nuna masa ganin hajjaty yasa shi yi ma naufal rada"ka kwantar da hankalin ka, saboda kana kama da ita ne shiyasa take kallon ka" ya fada yana
ar dariya, shi dai naufal hankalin shi ya
i kwanciya, kamar anyi mashi dole ya kalle ta.
Hakanan take jin shi a zuciyarta, komai nashi sak kalar na yaron ta, bazata ta6a mantawa da suffar shi ba, abinne ya daga hankalinta, ya kuma tada mata tsohon Ciwon dake kwance a cikin zuciyarta, bakomai take tunawa ba face yaronta da ta rasa tun farkon zuwan su nigeria wannan wani labari ne wanda sai nan gaba ka
an zamu ji shi...
Dr jazz sai Rawar kai yake yi da su Haris, kamar kannansa, Ya tasa su agaba shi da ibad sai fira suke jan su da shi.
"A cikin ku wanene Haris"? yai tambayar yana duban su, da yake yana fuskantar su, da sauri Javed Ya nuna haris,"
an zaro idanu Dr jazz yayi"masha Allah, kaine haris kenan"? Jinjina mashi kai haris yayi alamar eh, da biyu ya tambaye shi saboda yasha jin labarin shi awurin deeja, tana yawon yin sambatun sunan shi idan haukan ta ya motsa.
Ru
o hannun shi yayi a cikin nashi yana fadin"kun burgeni, ina kaunarku, ganin ku kawai da nayi kun kwanta min arai na" murmushi kowan nan su ya saki.
"Wlh nima Na kamu da kaunarsu, dan Allah ku dawo gidan mu da zama, dama ni bani da abokai a nigeria" ibad ne yayi maganar da yar shagwa6ar shi.
"Kun
i sakin jiki damu, ko dan baku san mu bane" kallon juna haris da javed su ka yi, sufa basu saba mu'amala cikin mutane ba.
"Okey, yanzu bismillah mu fara cin abinci"
Atare suka soma cin abincinsu, jefi jefi Dr jazz yake satar kallon Haris Aranshi ya ayyana duk ranar da khadeeja ta yi tozali da shi ba karamin hauka zatayi ba.
"Yaya jazz, wadancan twins din sunyi kama da mommy da kai," ya fa
a yana nuna su azeeza.
Murmushi jazz yasaki shi kanshi ya kamu da kaunsarsu, tun dazu yake ta faman satar kallon su, ji yake tamkar kannansa na jini.
"Please Ya jazz mu yi wa daddy magana, akai mana su gidan mu, ni wlh bana so suna kuka, kaga mom saratu da waccen tsigai din ko ina ruwansu da rayuwarsu, ni fa shiyasa bana son zuwa nigeria saboda su, ko gajiya da masifa basayi, ina ruwan su da
addarar rayuwarsu? Su ne suka tsara ma kan su ne? Ni fa kaganni ya jazz ba ruwana da shiga sabgar wani ko in wulakanta sa, wai don basu da asali, sai kace an gaya masu daga sama suka fado, mutun dai ay sai an haife sa yake xuwa duniya ba daga sama aka wurgo saba, balle ace da rashin asali aka haife su," Rai a6ace ibad yakeyin maganar da zallar shagwaba.
Su haris sun saki baki suna kallon shi, komai nashi burge su ya ke yi, ganin suna kallon shi ne yasa shi dakatawa da maganar yana yar dariya yace"na cika ku da surutu ko"? Girgiza mashi kai su ka yi alamar a'a.
Hankalin Zahra Ya
i kanciya, bakomai ne yajawo hakan ba face Unaisah, ko kwanto takeyi kamar tasan ta, sai dai takasa gane a ina tasan fuskarta, sai yanzu ta samu damar kare mata kallo daga inda take azaune, duk wani motsin unaisah akan idon zahra, ta kwallafa rai akan son yin magana da ita dama kawai take jira....
Batasan ya akai ta tsinci kanta da jin nauyin ha
a ido da chief ba, tun da suka zauna ta sunnar da kanta tana wasa da yatsun hannayenta,
amshin turarensa gaba
aya ya cika mata hanci,
duk wannan abun da take yi chief owais na lura da ita, da yake suna fuskantar juna da shi, wayarsa ce ru
e a hannunsa da yake daddanawa cikin nutsuwa.
Ga jerin kayan abinci da aka sha
e masu table da shi amma takasa ci, ga yunwa tana ji.
Gyaran muryar da Hajiya Malikat tayi masu ne yasa suka dago a tare suka kalle ta, tana daga zaune gefen chief
Chapter 32 · 0% Book details