Sashe 33
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
"Nasa an kawo maku abinci kun i ci, meyasa?"cikin kulawa tayi ma su maganar. Murmushi suka dan saki suna faman no e kai. "Ko dai Kunyar Chief ku ke ji" kamar ta shiga zuciyar su, murmushi tayi ma su "Ku ci mana, hankalin shi ba akanku Yake ba" Batool ce ta fara cin abincin ganin zata sanya hannu yasa hajiya malikat cewa"ki auki tsokali" muryarta na dan rawa tace"ban iya ci da shi ba" "Okey, nagane ki sanya hannun" Hannu tasa ta soma ci, unaisah kuma ta auki glass na lemu tana an kur6an shi sama sama take satar kallon fuskar chief owais da zarar taga zai ago da idanunsa take yin saurin kau da nata gefe aya, bakomai ne yaja hankalin ta gare shi ba, face kamanninsu da Danish, kusan komai nasu iri aya banbancin su ka Mai girma sharafudeen ne ya nufo wurin su, fuskarshi da fara'a Ya samu wuri ya zauna yana dubansu, da sauri suka gaishe shi cikin girmamawa ya amsa masu. Duban owais yayi"baka cika min alkawari na ba" ya fa a yana an ha e fuskarshi. Dagowa chief yayi tare da kallon daddyn nasa, da alama bai fahimci me yake nufi ba "Maganar da mu kayi dakai azu da safe" Sai yanzu ya fahinci inda zancen daddyn nasa ya dosa. A hankali ya aura idanunsa kan Unaisah dake kur6ar lemu. Murmushi hajiya malikat tayi "tubarakallah Masha Allah, nagode ma Allah da ya nuna min wannan ranar da raina da lafiyana, gani ga second in-law ina, yarinya mai hankali da nutsuwa, ni dai surukan nawa duk kyawawa ne, ubangiji Allah ya tabbatar mana da alkhairin sa...." amsa mata yai da ameen. Ga dukkan alamu unaisah bata fahimci takan zancen ba, ta dai ji ana zancen suruka, Ru o hannunta daddy Sharafuddeen yai a cikin na shi fuskar shi dauke da murmushi yace"I'm so happy to meet you, my daughter-in-law, I don't even know how to describe the joy I feel just from seeing you today" murmushi tasakar masa har dimple din ta lotsa, duk da batasan wanene shi ba, ranta yana bata cewar Mahaifin Chief ne saboda kamannin su da ga gani. Muryarta cike da jin nauyin shi ta furta"nima naji da in ha uwa da kai," "Shekarunki nawa ne"? ya jefa mata tambayar. "Sha shida amma na kusa shiga ta sha 17" A wayance Daddy sharafuddeen yace"Wonderful, Now, what about your studies? Shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta ba tare da ta amsa mashi tambayar da yayi mata ba. "Sorry kada daddy ya takura maki da tambaya ko"? Murmushi ta anyi masa. "Inaso ne nasan me yakamata mu fara yi don tallafa ma rayuwar ki, ko ba haka ba" cike da rashin fahimtar kalamansa take duben shi, Hajiya malikat dake kallon ta murmushi ne dauke akan fuskarta, yarinyar ta kwanta mata aranta. Chief owais ya nutsu yana sauraron su. "Aure ko karatu wanne kika fi so a yanzu" waro mashi gray eyes dinta tayi da sauri ta sanya tafin hannu ta rufe fuskarta alamar taji kunya, hakan da tayi ba karamin dariya ya basu ba, hatta chief saida yayi murmushin gefen fuska. Hankalin batool gaba aya baya akansu tun da ta samu abinci take ta aikin ci. "Kinyi shiru baki ban amsa ba" ya ara tambayarta, asa asa da murya chief ya furta"dad..." dakatar da shi daddy sharafudeen yayi"no kada ka shiga tsakanina da surukata, baby Angel ke nake sauraro," tayi mamakin jin ya ambaci nickname dinta, ba tare data bu e fuskarta ba tace"Aure zanyi kafin na cigaba da karatu" Murmushin fuskarsa ne ya fa a da zolaya yace"ta kwana gidan sau i, yanzu fa a min kina da saurayin da zaki aura ne ko babu" da sauri hajiya malika tace"haba dan Allah, kabarta mana, miji ay ta riga da ta samu ko ba haka unaisa"? aga mata kai tay alamarh. Duk wannan abun dake faruwa a tsakanin daddy sharafudeen da Unaisah akan idanun Nazli wadda tuni tagama cika ta batse ranta yayi mugun 6aci tamkar ta aura hannu bisa kai tayi ihu, wani irin kishine Ya ziyarce ta ganin yadda chief owais yayi zaman shi a wurin yarinyar, tun zuwan su hall din bai tako yazo inda take ba, kamar ma baisan da zamanta ba..... Bazata juri kallon su ba, mi ewa tayi da niyar tabar hall din kamar daga sama muryar Faryat ta katse mata hanzarinta. "sister Nazli, Ina zaki je ne bayan ba'a kammala taron ba"! Ba tare da ta kalli faryat ba tace"bazan juri zama ba, sai nake ga kamar ba don mu aka shirya dinner din nan ba, because everyone's attention is focused on them. Daddy Ya tafi da wani wanda bamusan wanene shi ba and the chief is only paying attention to that girl." ta fa a tana nuna saitin inda unaisah ta ke da hannun ta. o hannunta faryat tayi a cikin nata" Sister, ba ke ya kamata ki bar hall din ba! They are the ones who should leaves" Girgiza kai Nazli tayi"no ni bana son hatsaniya, barina shi yafi min kwanciyar hankali" Ta fa a tana kokarin kaucewa rukon da faryat tayi mata. Sai dai taki bata damar tafiya "Nasan menene ya 6ata maki rai sister, ba ke ka ai ba, mu ma ran mu ya 6aci da zuwansu saboda babu alkhairi atattare dasu, gaba aya hankali Ya koma kansu, Amma ni na maki alkawarin zan kawar da yarinyar can daga hall din nan, indai hakan zai kwantar maki da hankalin ki, amma bai kamata ki tafi ba, ba zamu ji dadi ba" shiru Nazli tayi na an wani lokaci kafin ta an sauke ajiyar zuciya. "What are you going to do to her I hope you won't hurt her."? Shu'umin murmushi faryat tasaki, "Don't worry sister, I won't hurt her. I'll just keep her out of sight until the dinner is over." "Bana so a samu matsala faryat!" 'kawai kibar komai a hannu na, abun da nake so dake da zarar kinga babu yarinyar kiyi kokarin jan hankalin Yaya owais" A hankali Ta furta Okey, fasa fita tayi da sauri ta juya ta koma wurin zaman ta. Faryat kuwa ba karamin dadi taji ba, dama ta tsani ganin unaisah, tun farkon shigowarsu taji bata yi mata ba, da sauri ta koma wurin su Yusra tana jiran ta samu damar da zata aiwatar da mummunan kudurin ta........ Bayan kammala cin abinci, Mc Ya Kira su aya bayan aya suke hawa saman step suna taka rawa, sautin ki a Ya kara e ko'ina na hall din, Ta ko'ina hasken camera ne ke yalli, sai daukar hotuna sukeyi, abun ba karamin burge prisoners yayi ba, Ay tuni Sajeed Ya mi e dama ta samu tun da ya shiga filin Ya fara taka rawa hankalin kowa ya dawo kan shi, harta su baba obie da suke atsaitsaye hankalin su na akan shi, abun a jininsa yake da zarar yaji ki a bai iya jurewa kamar ana kada mashi mazari, In har baiyi rawa ba hankali sa bazai kwanta ba, wakar da aka sanya tana arewa wakar calm down ta shiga, aiko jiki har rawa yake yi su Parveen suka shiga fili suka dinga tikar rawa, gaba aya suka ja hankulan mutanan hall din, sunyi matu ar burgesu in ka cire su Yusra dake jin haushin su badan komai ba, sai dai saboda sun hana su rawar gaban hantsi, Hankalin unaisah ba karamin tashi yayi ba, ganin yadda suke rawa da alama sun manta a ina su ke ne, daga ita sai batul ne ba su shiga filin ba, Manyan mutanan dake a wurin ne suka soma yi masu li in ku i, tamkar ana yayyafa masu ruwan sama. Hajiya turai da Hajjaty suma suka shiga filin suna tayasu yin rawar, kusan gaba aya suka shiga cikin su, cikin raha da nisha i suka taka rawarsu. Jemimah ta dage duk wanda ya lika mata ku i sai ta kwashe su ta tura a aljihun rigarta, ta tarasu dayawa har a hammata take sa e wasu, tayi zaton abun wasan yara ne. Mutanan dake harin Unaisah dama jira suke ta mi e, a lokacin chief Owais Yabar wurin su, Ya tafi amsa kiran da akayi mashi awaya. Mi ewa ta yi tana tafiya a hankali yayin da idanunta ke akan dance floor din, da alama itama so takeyi tayi rawar ta an gagije jikinta. "Baiwar Allah sannu" jin muryar mutun abayanta yasa tayi saurin dubanta, zahara ce fuskarta dauke da murmushi, Mayar mata da martanin murmushin unaisah tayi. "Yawwa" "Tun azu nakeson yi maki magana ban samu damar yi ba, saboda mutanan da kike atare da su...." da an mamaki take kallon bakuwar fuskar da tayi mata magana. Mi a mata hannu zahra tayi don su gaisa, A hankali unaisah ta aura hannunta a cikin nata. "Sunana zahra ke fa"? "Unaisah" "Banyi tunanin zakiyi saukin kai har haka ba," Murmushi unaisah tayi mata. "meyasa kikace haka"? "Raina ne ya bani haka" girgiza kai unaisah tayi "Kin burge ni, idan badamuwa inaso muyi hoto a tare" Bata kawo komai aranta ba, ta amince ma zahra. Yatsun hannunta har kerma sukeyi wurin curo wayarta daga cikin yar purse dinta, ta dinga daukar su hoto da unaisah, A kalla zahara ta dauki hoto sama ashirin, Tsabar iyayi na zahra harda rungumeta sukayi hoto amanne da juna kamar kanwarta.... "Kinga yanzu na samu wanda zan dinga kallo awayana," ta fa a bayan sun gama "Ko zan iya samun layin wayarki? Ina so mu dinga gaisawa. "Ban haddace number dina ba, kuma wayar bata a hannuna" Shafa gefen fuskarta zahra tayi"ba damuwa, ay ina zuwa estate din nan zamu dinga haduwa...." wayar zahra ce ta soma ringing da an sauri tace ma unaisah yanzu zan dawo ana kirana" amsa mata tayi da toh, har zahra tabar wajen Unaisah bata daina bin bayanta da kallo ba, hakanan taji ta burgeta, aranta ta ayyana wato duk yadda wani ya i ka, to wani zai so ka ne. Murmushi tayi, tare da juyawa da niyar tabar wurin cikin rashin sa'a ta bange aya daga cikin servers din dake safa da marwa wurin raba abinci, Gaba aya tray din lemun da matar ta auko ya 6are a jikin abaya dinta, glass cups din suka rikito kan floor,