← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 155 OF 247

Sashe 155

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

jami'an dake kallon su babu wanda ran shi bai 6aci ba, jikin su har tsuma yake yi tsabar fusata. Lokacin da ta karasa bashi labarin, dakyar ya iya bu e idanun shi ya dube fuskarta suka hada ido cikin na juna "Iya abunda su ka yi maki kenan? cikin sanyin murya da yar sheshshekar kuka tace Eh Ajiyar zuciya ya an sauke kafin ya furta"idan kunayin jinin al'ada ne kadai suke daukar ku"? Tace eh Mayar da duban shi yayi kan Unaisah"ke fa"? da gira yai nuna da ita. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Cikin sanyin murya ta fara bashi labarin abun da ya faru lokacin da ta saci hanya ta fita daga dakin su na gidan kurkukun addara ta tafi neman Neman Danish har tsautsayi ya rutsa da ita ta ha u da tsohuwa zafreeen. Bata boye mashi komai ba, sai da ta sanar dashi, abun da yafi kona mashi rai wankan jinin da matsafan su ka yi mata bayan sun tu6e mata kayanta, ga kuma azabtarwar da suka yi mata cikin shesshekar kuka tace"ta karfi ta tsiya suka sa ni na farke mace mai tsohon ciki da wuka har jaririnta saida wukar ta yanka, bayan haka suka tursasa min saida suka bani naman mutun tafasasshe suka sa karfi gurin banbare bakina kafin suka tura min naman, har ciwo saida naji gurin ya dinga bleeding...." wani irin tsantsar tausayin su ne ya kama shi da sauran jami'an da ke kallon su, chief baisan sa'adda Ya ruko yatsun hannunta a cikin nashi ba, saboda ta bashi tausayi sai yaji kamar ya yi huggin din ta da alama ya manta da jami'an dake kallon su. *DAGA AL AMIN BOSS BATURE *Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 ko 08103884440*_______________________________________ Sponsored Post Tags Kurkukun Kaddara YOU MIGHT LIKE POST A COMMENT Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu. Previous Post Next Post GET IN TOUCH Facebook twitter YouTube Instagram Whatsapp SUBSCRIBE US OPINION FACEBOOK COMMENTS CATEGORIES Africa Al'adu Alkamawa Article Blogger Tips Economy Education Entertainment Gist Gyaran-Jiki Health (13) Jikar Iya (11) Kimiya Kiwon Lafiya (54) Kukan Zuci Kwalliya Labaru (23) Lifestyle Ma'aurata News (302) Nigeria Noma Opinion Picture Politics (15) Profile Ramadan Ramadan Tafsair Siyasa Sports (72) Tarihi Technology Tips Video YouTube Zain Abeed Zamantakewa Novels Elite Get the Most Exciting News and Read Your Favorite Hausa Novels. Let us be your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content. Novels Elite SUBSCRIBE Posts Comments Links Post a Job LATEST POSTS ADVERT Novels Elite Copyright 2024 Novels Elite | All Rights Reserved DMCA.com Protection Status Disclaimer | Privacy Policy | Terms and Conditions[14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Novels Elite Home Kurkukun addara Takun arshe chapter 46 Complete by Boss Bature Novels Elite Admin September 07, 2024 Takun arshe Calmly yace"share hawayen bana son ganin su" jinjina mashi kai tay alamar toh Ya zuba mata juice A cup Ya mi a mata, Yatsun hannunta na kerma ta dauka takai baki ta yi kur6a aya ta aje, ta nutsu tana jiran tambaya ta gaba "Sun ta6a yin raping in ki"? Dakyar yai mata tambayar saboda fargaban amsar da zata ba shi. Shiru tayi jimm tana tunanin meye ma raping din? Ko yana nufin irin abun da matsafan su ka yi ma su Deeja kamar yadda ta bata labari. Shirun da ta yi ba karamin kayar mashi da gaba tayi ba, hankalin shi ya tashi matu "Ko baki gane me nake nufi ba" da sauri tace"na gane, ni ba su ta6a yi min ba, saboda sai wanda ya fara jinin al'ada suke yi mawa" Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke tare da lumshe idanunshi wani irin sanyine ya ratsa zuciyar shi ita kanta ta lura da yanayin shi tayi mamakin hakan. Sun auki tsawon lokaci Yana jera masu tambayoyi Cikin ikon Allah suka amsa mashi duk wata tambaya da yayi masu babu abun da suka boye mashi saida suka fa a mashi komai da suka sani dangane da rayuwarsu agidan kurkukun kaddara daga farko har zuwa lokacin da suka tsira daga kurkukun. gaba aya jami'an dake kallonsu saida zuciyarsu ta karaya da tausayin rayuwar yaran musamman wadanda basu san labarinsu ba, abun ya girgiza su ya yi matukar aure masu kai da al'ajabi, suna sauraran abun kamar amafarki saboda al'ajabin da ya rufe su, abin da yafi karya masu zuciya labarin Unaizah, wlh hankalinsu yayi mugun tashi sun girgiza da jin rashin imanin da matsafan suka yi mata, duk irin dauriyar jami'an isod sai da idanunsu suka ka a jawur tsabar fusata sunji zafin mutuwar yarinyar da yadda uban ta ya yaudareta ya salwantar da rayuwar ta tsabar mugunta da zalunci. "Menene Sunan mahaifinta"? Ya jefa ma Unaisah tambayar. Wani ikona Na Allah gaba daya ta manta da sunan kamar an shafe mata shi a kwakwalwarta. Girgiza kai tay"na manta sunan shi, amma idan na tuna zan sanar dakai, ta dai ta6a fadamin babban mutun ne a Nigeria" jinjina kai chief yayi"A cikin backpack din dinta da sojojin america suka ba mu, munga textbooks, jotter da diary kun ta6a bu e su"? Shiru ta yi jimm kafin ta girgiza kai"bazan iya tunawa ba, amma yan zu backpack din tana adakin mu tun lokacin da na kar6a agurin daddyna" "Okey, Idan muka koma gida zan kar6a" amsa mashi tayi da toh Sara ma su yayi da hannun shi kafin ya jinjina masu da babban yatsan shi, gaba aya suka saki murmushi "Thank you for your cooperation, Unaisah and Batool, The information you provided will help us find the oppressors and put an end to them In sha Allah" ya fada yana kallon su, at same time suka sauke ajiyar zuciya, dama a agare suke da ya kammala yi masu tambayoyin don ba karamar gajiya su ka yi ba. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. ewa ya yi ya nufi room door suka bi bayan shi, suna fitowa daga dakin da sauri Yan uwan su suka nufo su suna tambayar su me aka tambaye su. "Ku bari idan ku ka shiga zaku ji abunda muka ji amma fa akwai juice me sanyi zaku sha dadi" unaisah ce tayi maganar. Tun fitowarsu Chief Ya Bar wajen Ya nufi Observation room saboda ba shi ne zaiyi ma sauran tambayoyi ba. Tayi mamakin ganin Danish yana bacci ya langwa6e kan shi saman kujera da alama yaji dadin sanyin a.c din dake ra6ar shi, hakan ba karamin tada mata hankali yayi ba, gani take kamar baccin nashi bana lafiya bane da sauri ta nufi Sofa din ta zauna daga gefensa ta ura ma shi ido tana fuskar shi. Taj ne ya fito daga dakin da suke Ya nufo gurin su, Mutum uku Ya kira Parveen, Jemimah da Azeeza su uku aka shiga da su dakin tambayar, ahaka aka dinga dibar su aya dayan duk wanda ya fito daga akin jikin shi ba kuzari ga zufa saboda galabaita da tambayoyin da akeyi masu saukin su akwai Juice da ruwa me sanyi ita jemimah uwar son banza daga anyi mata tambaya daya sai tace ta gaji abata lemu ta ji a makoshin ta, ahaka aka samu ta amsa tambayoyin, haka itama parvin Jami'en da yayi mata tambayoyi yasha bakar wahala saboda shiririta da ta saka ga rashin nutsuwa kafin agama yi mata tambayoyin saida tasha juice yayi cup goma, Deeja kuwa dama basu sanya ran zasu samu wani abu daga gareta ba saboda ta6in hankalin ta, kamar ma bata jin dadin jikinta ko irin haukan da takeyi masu agida batayi a headquarter din ba tana zaune kan sofa ta yi shiru tana kallon duk wani mai giftawa. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. aya bayan daya saida suka amsa tambayoyin da akayi masu, mutun hu u da jami'an suka ji dadin tattaunawar su da yaba kokarin su Unaisah da Batool sai mazan cikin su duk da bakomai suka iya tunawa ba kamar abun da ya faru da su lokacin da aka auke su na tsawon watanni sun kasa tuna abun da akayi masu sun dai san sunci ba ar azaba kuma duk wanda yaji alamomin da suka dawo hayyacin su da su a jikinsu zai fahimci hada homo su ke yi da su. Jami'an Sun firgita da jin irin rashin Imanin da matsafan suke yi ma su, sunji abun da Ya gigita tunanin su ba dan juriya irin tasu ba da kuwa sun fashe da kuka saboda bakin ciki da takaicin abunda akayiwa yaran da ba su ji ba basu gani ba, suna ji aransu idan ya'yansu ne hakan ta faru da su ya zasuyi? Wlh har zuciya zasu iya hadiya su mutu. Bayin Allah gaba aya sun dawo kan kujerun sun zauna, fuskokin su sharkaf da ruwan hawaye saboda an fama masu raunin dake a cikin zuciyar su, idanunsu sun ka a jawur kamar jan gauta, sun yi shiru suna tuna rayuwarsu ta prison babu mai magana a cikin su, yanzu saura mutun aya ya rage a shiga dashi dakin tambayar, sun ma rasa taya zasu farkar da shi daga bacci, ya hakimce kan sofa Hankalin shi kwance yake fitar da numfashi shi baisan meke wakana ba. Agaban kujerar da ya ke zaune jami'an suka tsaya suna kallon shi daga cikin su hada chief da taj da big guy. "Sir, Mu tada shi daga baccin"? taj ne ya fa a tare da kallon chief "Bana so mu takura mashi, Mu jira zuwa lokacin
Chapter 155 · 0% Book details