Sashe 90
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
Novels Elite Admin July 09, 2024 Sponsored Link Novels Elite English ___________________________________ "Yaya shurem wani abu ya faru ne"? Tun daga farkon abun da ya faru bayan komawar su gida ya fara sanar da ita kafin ya ara da cewa"Yanzu haka da nakeyi maki magana muna a asibiti, an kwantar da ita, cos She is completely unconscious, sunan mijinta da arta kadai take fadi, kuma dr ya tabbatar mana da cewa she is suffering from depression and panic attacks, sannan in har bata samu abun da take so ba zamu Iya rasa ta...." kusan suman tsaye Aneelerh tayi jiki asanyaye ta sulale daga jikin motar ta zu unna, idanunta cike tab da walla take ambaton inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un! A kalla ta ambaci hakan yafi sau a kirga, zuciyarta da matsanancin karfi take bugawa kamar zata fasa kirjin ta... "Aneelerh ku ta yamu da addu'a, benazir taci wahala banaso narasa ar uwata.... " cikin rauni na murya yayi maganar Zuciyarta ce ta raya mata me zai hana ta sanar da shi zancen Yarinyar da suke hasashen unaisah ce ko dan hankalinsu Ya kwanta.. Da sauri tace yaya shurem akwai abunda nakeson sanar dakai, duk da bani da tabbaci...." Cikin rauni na murya ya furta menene? a tsanake Aneeelerh ta kwashe komai ta sanar da shi "Yanzu haka muna abakin estate din ba'a kaiga ba mu izinin shiga ciki ba, kaga idan Ya tabbata unaisah ce shikenan Zamu samu maslahar ciwon benazir...." Tana Iya jiyo Sautin ajiyar zuciyar dr shureim"Aneeelrh baki Ji yadda naji ba, Ubangiji Allah Yasa adace, Dan Allah Duk Yadda ake ciki Ki sanar dani....." "In sha Allah Yaya Shureim zaka ji daga gareni, awani asibiti ne aka kwantar da ita"? Yace"Obie International hospital" "Ubangiji Allah Ya tashi kafadunta, in sha Allah zamuzo dubata, Allah Ya bata lafiya" bayan sunyi sallama hawayene suka wanke fuskar Aneelerh "Aunty Aneelerh meya faru? Su zahrane suke tambayarta Cikin shesshe ar kuka ta kwashe komai ta sanar da su, gaba aya jikinsu yayi sanyi zuciyarsu ta karaya, musamman Aneeleerh wadda tuni ta sulele jikin motar ta zu unna tare da kifa kanta tsakanin cinyoyin ta... _______________________________ Bayan dr shureim Yai sallama da Aneelerh, agowa yayi da idanunsa wadanda suka ka a jawur da su shi kadai ne tsaye a corner din da yai wayar, jiya izuwa yau gaba aya ya fita hayyacinsa sam babu nutsuwa a tare da shi, Fatan shi Allah Yasa su Aneelerh suyi nasarar gano yarinyar nan kuma Allah Yasa ar benazir din ce da kuwa yafi kowa farin Ciki da hakan. Wani abu da ya aure masa kai a binciken da likita yai ya bayyana masu cewa akwai wani abu da ya haifar mata da matsanancin tsoro lokaci aya Ya fara tariyo maganar maminsu lokacin daya shiga dakin take fada masa halin da suka samu benazir ta fa asa rabin jikin ta a cikin toilet har kanta Ya daku Tuna wannan Ya shi Zare idanunsa, zuciyarsa na harbawa da arfi dama sai da yai fargaban faruwar hakan shiyasa ya kwana abakin ofar akin ashe duk da haka sai da aka kai mata hari! Duk da bai da tabbacin abunda Yake zargi Ya yanke shawarar zai jira har zuwa lokacin da benazir zata dawo cikin hayyacinta don Yaji ainihin menene yayi silar fa uwarta Cike da rashin kwarin Jiki Ya Nufi Medical room din da aka kwantar da benazir a Emergency depertment tun kafin Ya karasa Ya hango zeenatu abakin door room din tana sharar kwalla, baiwar Allah duk ta fita hayyacinta damuwa ta hanata sukuni Har ya araso Bata lura da da shi ba, saboda ta rufe fuskarta ta tafukan hannayenta. "Zeenat! Ba nace ki daina kuka ba?"? Sanyayyar muryarsa ce ta katse mata kukanta, Idanunta jawur ta dube shi"yaya shureim hankalina bazai ta6a kwanciya ba in har aunty benazir bata dawo hayyacin ta ba..." ta fa a tana jan numfashi "dan Allah Yaya shureim ku nemo mata babynta da mijin ta, ni bana so na rasa ta, ni kawai zan ma daddy magana yasa a nemo mata su nasan zai iya. ..." o hannayenta yai acikin nashi"kiyi hakuri ki daina kukan Ya isa haka! Idan har dagaske kin damu da halin da take a ciki, to kiyi mata addu'a Allah Ya bata lafiya, hakan ne zai tabbatar da kaunar da kike mata.." la66anta na kerma ta fara karanto addu'o'i "Mu shiga daga ciki" ya fa a tare da ru o hannunta suka shiga room din. Su Hajiya sarah suna zaune kan kujerun dake fuskantar gadon da benazir ke akwance, babu wani mai kwanciyar hankali a cikin, musamman hajiya layla, fuskarta tayi jawur tsufanta Ya fara bayyana duk ta yamutse kamar itama bata da lafiyan. Duk sun zuba ido suna kallon benazir wadda tun da likita yayi mata allurar bacci take ta yin shi, har wani firgita take yi kamar mai yin mafarki duk da karfin allurar cikin magagin bacci take ambaton sunan mijinta da yarta saboda sune aranta, baiwar Allah ba karamin jiki taji ba, la66anta sun bushe amas tayi haske kamar ba jini a jikinta, kwarin idanunta sunyi ja da su... Agaban gadon dr shureim da zeenatu suka tsaya suna kallon ta gwanin ban tausayi, da ace suna da halin da zasu Iya cire mata ciwonta ya dawo jikin su da tuni sunyi hakan... Wayar hajiya sarah dake a cikin purse ce ta fara ruri da sauri ta curo wayar ta duba sunan mai kiranta My boss wato Alhaji musa. Picking call din tay ta kara wayar a kunne ko sallamarta bai amsa ba, da kakkausar murya ya ce "Kin manta Yau kina da aiki a office"? Bata bashi amsa ba, da sauri ta mi e ta fito daga dakin Kafin tace"ban manta ba, I'll inform my secretary that I won't be going to work today na auki hutu har sai benazir ta samu lafiya, ay nayi zaton ka kirane don kaji halin da ake ciki game da lafiyarta..." kafin ta are maganar Ya katse da cewa"karki kuskura ki ara yi min magana kan benazir! Idan har ba so kike ranki Ya 6aci ba..." ranta Ya 6ace a hasale tace"wai meke damunka ne? Yarinyar nan fa yar yayanka ce, iyarka ce, meyasa kake nuna halin ko'in kula akanta? Sai kace ba jinin ka ba..."? Da yar ta are maganar jin wata tsawa da ya daka mata muryarsa da 6acin rai Ya furta"zaki dawo gida ki sameni! Har ni kike ma magana kina aga min murya? Kina cikin hankalin ki kuwa"?yawu ta ha iya Muryarta adabarbarce ta furta"i'm...so sorry" bata are maganar ba Ya furta"ki fa awa shurem ya dawo da zeenatu gida, ke kuma zaki zo ki same ni" Duff Yai rejecting call din. Ya Salam! hankalin ta idan yai dubu toh Ya tashi, bata ta6a hasala shi irin na yau ba, duk tabi tasha jinin jikinta, fargabanta kada taja ma kanta. _____________________________ Prisoner's shield A hankali Ya ware idanunsa masu auke da bacci da wata irin kasala ya yunkura ya mi e ha i da jingina bayan shi jikin pillow, wani irin lalaci yake ji tun karfe 12 bai le a ko kofar dakin sa ba, bacci kawai yakeyi, kamar baya jin dadi, short ne ka ai a jikin shi launin ja, sumar kan shi ta rufe gefen fuskarshi kamar baccin bai ishe shi ba... Da wani irin kewar unaisah Ya farka, har mafarkinta sai da yayi, sai faman lumshe idanunsa yakeyi, kwatsam hasken akinsa Ya auke uff kamar an kashe switch din dakin Sam bai lura ba ko'ina yayi duhu kamar dare "Garkuwa namu!...."! cikin kunnansa Yaji wata murya mai kama da ta dattijuwa ta ambaci sunan shi, yayi zaton gizau muryar ke yi masa shiyasa bai mayar da hankali akai ba "Shield! Shield!! Shield!!! Rass Yaji gabanshi Ya fa i, A hanzarce Ya bu e reddish eyes dinsa sosai, a matu ar ru e, sam Ya gaza believing da abun da kunnuwansa suke Jiyo mashi Durowa yayi daga kan gadon Ya soma bin ceilling din dakin da kallo, a kokarinsa naya gano ta inda sautin muryar ke fitowa. A hankali Yake bin labulayen akin da kallo farat aya zuciyarsa ta raya masa hanya aya ce zai Iya ganin me Yi masa magana... A hanzarce Ya juya Ya kalli inda madubin dakinsa Yake, wanda tun da jimawa Unaisah Ta rufe masa shi da towel saboda ta gane baison ganin mirror Walking slowly Ya nufi gaban madubin Yakai Yatsun Hannunsa dake kerma Ya Yakice Towel din Ya jefar da shi Kyawawan idanunsa Ya aura akan mirror din duhu ne Ya mamaye cikin sa baka Iya ganin komai.... La66ansa na kerma Ya furta"KHALA ..." sautin dariyarta ne Ya kara akin nashi daga ji tsohuwace tukuf "Garkuwarmu ko da Yake Yanzu Ka koma Garkuwarsu....' A hankali ta bayyana ta cikin duhun madubin kamar Yana kallon tv tsohuwa ce tukuf ta rufe ko'ina na jikinta da fararen kaya ko fuskarta baka iya gani sai dai idanunta da suka kasance farare yal launin reddish irin nashi Muryarsa na rawa Ya sake maimaita sunanta Khala "Bani da isasshen lokaci yin magana!" ta fa a tana kallon cikin idanunshi "Inaso nima na bada gudummuwata wurin ganin kunyi nasarar ruguza tarihin kurkukun addara ...." da tsantsar mamaki yake kallon dattijuwar Cikin harshensu na matsafa ta soma kora mashi jawabi...." a karshe ta furta"I'm waiting for your attack! Don't take time, the lives of the other prisoners are in danger!" (Ina Jiran farmakin ku! kada ku dauki lokaci, rayuwar sauran fursinonin tana a cikin hatsari)..." har Ya bu e baki zaiyi magana uff madubin Ya dawo suffarsa ta ainihi, da sauri Ya kawar da idanunsa daga kallon mirror din Ya auko towel din daya jefar Ya lullu6e shi. Jikin shi har tsuma Yake Yi, numfashin shi da hucin zafi Yake fita, Sam Ya gaza matsawa daga gaban madubin, muryarsa da tsantsar al'ajabi Ya ke maimaita sunan JEREMIAH his childhood friend as the new prison shield gaba aya He was extremely confused, Tashin hankalin da ba'a saka mashi rana har wani tangyal tangyal yayi kamar zai fa i dakyar ya iya tsayar da kansa bisa kafafunsa abunne Ya daki heart dinsa... A cikin bayanan da dattijtuwar ta sanar da shi hada kwanan watan da za su yi black night ! Shin wacece Khala!?? Baku